Sashe 24
Ki Kula Ni Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ra'ees ya karasa kusada mahaifin na su ya tsaya a gefen Rayyan. Ya yinda yaseer da ya dawo daga masallacin shi ma yaja ya tsaya. Don da farko ya dauka wani ne abayan sa da bappan ya ce su tsaya.
"Wai ku kullum kamar masu kunnen Kashi? Ba zakuyi koyi da dan uwan ku ba gashi nan? Duk wata hanya ta Ibada bata wuce shi gashi nan. Ganau ne ku . Kunsan kyawawan halayen dabi'un sa. Kai Yaseer kana wani hura hanci raka'ar karshe kawai ka samu bana kyautata zaton ma ka samu dayar cikakkiya. Kai kuma Raees sai yanzu ka fito zuwa sallar ko? To ku bude kunnuwan ku kunji. Wallahi rantsuwar da babu wanin ta. Na rantse da kadaitar ubangiji idan kuka sake maimata irin yau Allah mai raba ni da ku sai ya shirya."
"Kayi hakuri Bappah."
"Bappah kayi hakuri."
" A musu hakuri Bappah."
"Sunci sa'ar ka Rayyan. Matsa kafin na mauje bakunan ku."
Ya juya ya wurga musu wani kallo na kashedi. Irin ku kiyaye kan ku dinnan.
Rayyan na komawa daki ya zube akan gado. Jallabiyar jikin sa ya zare ya wurgar da ita gefe ya kwanta daga shi sai boxer da singileti.
Bargo yaja ya rufe jikin sa ruf bayan ya kara sanyin na'urar ac da ke sanyaya dakin.
Nan take bacci yayi awun gaba da shi mai cike da mafarkai kala kala.
✓WAYEWAR GARI✓
Da wuri ya farka bayan ya yi mika yana salati. Bandaki ya shige bakin sa dauke da addua.
Ya wanke jikin sa tas hadi da wanko bakin sa da brush bayan ya kurkure da mouth wash.
Riga da wando ya saka na wani yadi ruwan bula. Ya yinda aikin jikin yadin yake da kwalliyar kalar ruwan bular marar turuwa.
Closet dinsa ya bude yana bin kayan ciki da kallo. Hannu ya saka ya janyo person cap din sa kalar ruwan bula marar turuwa.
Yabi ilahirin jikin sa lungu da sako ya feshe da turaruwa. Masu karfin kamshi da dadi.
Ya fice zuwa dakin Hajiya. Yana tafe yana gyara button din hannun rigar sa. Ya ci karo da Mamin su.
"Mami..."
"Naam Rayyan"
"Ina kwana...?"
"Lafiya kalau Rayyan . An tashi lapia?"
"Wallahi Alhamdulillah Mami "
"Sai makaranta kenan?"
Ya sosa keyar sa. Kafin ya ce,
"Eh.."
"To Allah yabada sa'ar karatu."
"Aamin Mami."
"Ga abincin ka can akan dinning ."
"Tohm."
Kan dinning din ya nufa ya janyo plate ya shiga harhada dukkanin abubuwan da zai ci.
Yana ci yana korawa da flavored tea har ya gama tas. Tukun sannan ya mike yana hamdala. Yayi dakin Hajiya.
"Assalamu alaikum Hajiya... Hajjaju..Hajjaju..."
"Naam auta na.. Danyaye... Rayyanun agadas.." Ta fada tana tafa hannuwan ta.
Dukkan su dariya su kayi gwanin ban sha'awa. Kafin daga bisani Rayyan ya shige kusa da ita daga kasa ya zauna,
"Barka da safiya.. Hajjaju "
"Yauwa barkan mu dai dan Yaye..bari a zubo abinci."
"Wallahi a koshe na ke Hajiya. Ina shigowa Mami ta mun maganar abinci na na wajen dinning. Dakyar nake iya magana saboda tsabar cikina daya cika."
"Kai din da baka da cin abinci ne zaka cinye komai dinning.? Kaga ai abar marmari ce. Rike yar tsala ce waina."
Karba yayi ba don ya so ba. Sai dai don tausayin data bashi. Tsantsar kulawa da ya ke samu daga gareta. Kaf dangi tafi kaunar sa.
"Godiya na ke Hajjaju... Abani to"
"Yauwa ko kai fa dan Yaye "
Mikewa tayi da kanta ta mika masa food falsk din tana fadin,
"Sai da abinci ake rayuwa Rayyanu."
"Hakane hajjau. To nagode."
Karba yayi. Ya shiga dangwalar kuli kulin ya na ci. Sosai kuma yar tsalan ta masa dadi. Tas ya cinye ya na hamdala.
Yana shige bandaki ya dauraye hannuwan sa tukun sanan ya yi mata sallama ya tafi.
Su B-junior ya kira ta group call a WhatsApp. Inda ya ke sheda musu da su zo su hadu a makaranta..
Nan da nan kuwa suka zo makarantar ciki harda saj-jeedah dake driving motar ta
"Gamu me zaka mana ne?"
"Lectures zamuyi attending yau.,"
"Are you for real?" Cewar B-junior.
"Dagaske?"
Suka shiga jefa masa tambaya duka su ukun.
"You heard me right.... Wallahi dagaske na ke. Na duba group chat din course din . Ance be taba attending ba sai wannan...So gwara nuje kawai.."
"Well I'm in." Cewar saj-jeedah.
"Ni ma" B-junior ya fada
"Nima a hantsila da ni."
Murmushi yayi kawai. Ya zaro wayar sa ya duba lokaci. Sai kuma yayi gaba suna biye da shi a baya har suka karasa cikin ajin .
Suna shiga baki dayan yan ajin suka tsaya bin su da kallo . Domin su din ababen kallo ne. Sun hada kyau, kudi, da karin mulki ko sarauta .
Waje suka samu daga can kujerun saman theatre din suka zazzauna..
Ba dadewa malamin ya shiga. Yayi musu sallama hadi da basu hakuri abisa rashin zuwan da ba yayi
Nan take ya raba attendance paper row by row. Sai kuma ya juya gabon allon ya rubuta course name: Architectural presentation techniques. Course facilitator : Yazed Abdulrashid..
..
_INA JAMA'AR TA MU? KU MARMATSO KUSA . GA TAGOMASHIN ARZIKI. SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI. MUN GWADA DOLE MU BADA SHEDA_
_INA AMARE, UWAYEN GIDA, YAMMATA? IYAYE MAZA DA KE SON FARANTA RAYUKAN MATAN SU DA YAYAN SU DA MA KANNEN SU?_
_ALBISHIRIN KU. GA GORO. DOMIN WANNAN DADDADAN LABARI DOLE MU BAKU ALBISHIR DA ALHERIN GORO. GORON MA FARI KAL KAL_
_WAI AKACE KAMSHI RAHAMA NE... KAMSHIN MA MUSANMAN ME SANYAYA ZUCIYA DA RATSA MAGUDANAR JINI DA TSOKA._
_INA MASU NEMAN KAMSHIN TURAREN SAUDI ARABIA? T'CHAD DA MAIDUGURI? IRE IREN KAMSHIN DA BAYA BIN ISKA YANA KAMA WAJE YA RIKE GIDAH..._
_KAMSHIN TURAREN KAYA, TURAREN GIDA, TURAREN JIKI, TURRARN GASHI, TURAREN TSUGUNNO, TURAREN WANKA, TURAREN WANKI, TURAREN MOPPING, TURAREN BANDAKI, TURAREN LABULAYE DA ZANNUWAN GADO, AIR FRESHENER DA TURAREN AKWATUNA DA DRAWER DA MOTA... KAI HAR MA DA TURAREN DA KE CIRE BACIN RAI YA MUSANYA DA FARIN CIKI SABODA TSANANIN SANYAYAWAR SA DA YAYE DUHU DA DAMUWA_
_BA ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNADA NAU'IKAN TURARUKA NA KHUMRAH KALA KALA. SUNADA TURAREN RUWA NA FESAWA DANA MAIKO. SUNADA KAYAN GYARAN JIKI.._
_SUNADA KULACCA DA SAURAN BODY BUTTERS MASU YAYE WARI KODA KUWA AN YI KWANAKI BA WANKA BARE WANKI._
_SUNADA KABBASA TA TURARA KAYA DA KASAKEN TURARUKAN WUTA NA KARFE DANA KASA DAMA NA ZAMANI YAN WAJE._
*_YERWA INCENSE AND MORE_*
_YERWA INCENSE AND MORE_
_YERWA INCENSE AND MORE_
_MASARAUTAR KAMSHI KENAN. KAYAN SU NA AKAN FARASHIN SARI DA SAYA DAYA DAYA.. SUNA YIWA AMARE HADI DA UWAYEN GIDAH DAMA YAMMATA. SUNAYIN NA TARON SHAGULGULAN BIKI DUK AKAN FARASHI MAI RAHUSA_
_BA'ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNA DA TARIN KAYAYYAKI MASU KYAU DA RAHUSA HADI DA INGANCIN DA ALKALUMA SUNYI KADAN WAJEN BAYYANA MUKU._
_SUNA TURA KAYAYYAKIN SU FADIN NAJERIYA DA KETARE BAKI DAYA._
_ADIRESHIN SU. SUNA GARIN KANO DAURA DA TITIN DA ZAI SADAKA DA GARIN MAIDUGURI_
_SUNA KAN MANHAJOJIN SU DAKE KAFAFE DA DAMA KAMAR:_
_INSTAGRAM: @yerwaincense_and_more_
_FACEBOOK:yerwacollection_
_WHATSAPP: 08095215215/09044191709_
_A YANZU HAKA KAMFANIN TURAREN YERWA INCENSE AND MORE SUNA SALES DIN KAYAN SU NA 250ML NA TURAREN WUTA DA KUMA 240 DA 190ML NA KHUMRAHS_
_IDAN ANJE ACE DAGA ZAFAFA NE AKWAI RAGIN KUDI DA HADI NA MUSANMAN DA ZAA YIWA DUKKANIN KAYAN DA KUKA SAYA._
_KYAU!! INGANCI! RAHUSA!! KAMA JIKI DA GIDAH!! AIKI!! ADADE ANA MOREWA SAI KAYAYYAKIN TURARUKAN KAMFANIN:*YERWA INCENSE AND MORE*_
_____
Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200
*ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN KI ANTAYA JIRGIN FITON ZAFAFA BIYAR*🔥🔥🔥🔥🔥
0022419171
Maryam sani
Access bank
*MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN*
09166221261
🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*
+22799643131
Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA
*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*SIYAN NA GARI KUMA MAIDA KUDI GIDA!*
*Thanks for choosing us*🔥
_𝕂𝕀 𝕂𝕌𝕃𝔸 ℕ𝕀!!_
_(𝕄𝔸𝕃𝕃𝔸𝕂𝕀ℕ ℤ𝕌ℂ𝕀𝕐𝔸)💕_
_ℕ𝔸ℕ𝔸 ℍ𝔸𝔽𝕊𝔸𝕋_
_𝕄𝕀𝕊𝕊 𝕏𝕆𝕏𝕆_
_ℙ𝔸𝕀𝔻 ℙ𝔸𝔾𝔼:21_
_
Tsayawa su kayi dukkanin daliban su kayi shiru duk suna bin sa da kallo. Yazed ya gyara tsayuwar sa sosai hannun sa rike da marker. Cikin harshen turanci ya shiga magana da tsantsar kwarewa,
"Ina mai sake baku hakuri a bisa rashin zuwa da banayi na satittikan baya.. Ku gafarce ni. Wani uzuri ne ya taso wanda dole na hakura da zuwa cikin makaranta. Ko ince na bar kasar ma na tsawon lokaci. Alhamdulillahi komai ya dawo dai dai. Ba tare da bata lokaci ba zamu shiga cikin karatun gadan gadan. Kamar yadda na rubuta akan allo.. Sunana Yazed Abdulrashid. Kuma ni ne wanda zan dinga daukar ku wannan course din mai suna: Architectural presentation techniques... Ina fatan kuna saurara?"
Yan ajin suka hada baki wajen bashi amsa da eh. Banda su Rayyan da ke can karshen kujerun baya. Rayyan ya sakala earpiece a wuyan sa kansa na kallon ceiling. Ya yin da T-Boy da B-junior ke yin game din Whot. Sai baby saj-jeedah da ke kallon Turkish drama na kara sevda a wayar ta dake hannun ta.
"Pssssss." Ya yi fito. Yana mai daga kansa sama sosai. Baki daya hankalin sa akan su yake.
Don haka ya sauka daga kan podium din da yake ya shiga taka stairs din da zasu kai ka wajen su.
Har ya karasa wajen basu san dawar da ake ciki ba..kocakam hankulan su na ga abubuwan da suke yi kowannen su..
"Da kai... Da kai... Kai ma haka. Da ke da kike juyar da kan ki. Ku tashi ku fita zuwa gaban podium ku tsaya."
A tare suka juyar da kawunan su suna kallon sa. Banda Rayyan da ya kauda kansa gefe yana dartse leben sa na kasa.
"You in blue..... "
"Mr Ray da kai ya ke..." B-junior ya fada yana mai yin dariya kasa kasa.
Rayyan bai ce komai ba. Kansa na gefe. ya yinda bataliyar yan ajin suka juya suna bin su da kallo.
"Walk out .. " Yazed ya fadawa Rayyan a tsawance. Ta hanyar bubbuga hannun sa akan saman desk din da Rayyan ya ke.
Mikewa Rayyan yayi hannuwan sa zube cikin aljihun sa ya fice daga ajin. Ya yinda su B-junior suka bi bayan sa.