Sashe 64
Ki Kula Ni Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tashin tayi dakyar tana jin inama ta bude kofar ta gudu ta koma gidah. Kan gadon ya hau ya kwanta yana mai nuna mata kusa da shi..
"Zo ki kwanta.."
"Ba na jin bacci.." Ta amsa shi tana murza zoben azurfa da ke yatsan ta.
"Ni de na ce ki zo ki kwanta.... Idan kuma ba zaki bi umarnin mijin ki ba shikenan.." Yana karasa fadar haka ya juya mata baya yayi kwanciyar sa.
Tunowa tayi da jan kunnen da akayi musu akan bibiyar mijin da ake aure da ma bin duk wasu umarni na sharuddan sa.
Karasawa tayi bakin gadon. Ta dan tsaya tana kare masa kallo... Zama tayi akai tana yamutsa fuska.. Ta dan rankwafa ganin ya rufe idanun sa. Ta samu ahankali ta kwanta .... Ashe ba bacci yayi ba.
Tana cikin gyara kwanciyar ta ta jiyo tururun numfashin sa a bayan ta. Bata karasa tabbatarwa ba ta jiyo hannuwan sa ya riko kugun ta ta baya zuwa ruwan cikin ta..
Da sauri ta shiga janye hannuwan sa zata mike yayi saurin riko ta ya mannata a kirjin sa ya rungume ta tsam yadda ba zata gudu ba..
Runtse idanun ta tayi alakacin da ya burkito da ita suna fuskantar juna.. Dariya abun ya bashi. Sai ya danne kawai yayi murmushi .
Ya sanya hannun sa daya yana zagaye fuskar ta da shi ahankali cikin nutsuwa mai tattare da wani salo...
Ahankali ya dora yatsun na sa a kan girar ta da suka kwanta luf . Ya shiga shafa su yana kwantar da su. Hakan da yake ba karamun sake birkita Madeeha yake ba..
Ya sake gangaro da hannun sa zuwa karan hancin ta yana shafa shi.. Ya zuwa labbanta jajaye... Ya shiga zagaye su cikin wani salo mai chusa sakon da yake bawa jikin Madeeha..
"Komai naki me kyau ne.... Kuma abun burgewa ne.. Gashin ki.." Ya karasa fada yana shafa gashin ta bayan ya janye hular da ta saka .
"Girar ki da suke a chike tamkar zasu hade...." Nanma ya koma kan girar yana shafa su..
"Hancin ki .. Tamkar ke kika zanawa kan ki.... Madeeha Allah ya miki tsarin halitta.. Ma shaa Allah.." Ya sanya nasa karan hancin yana gogawa akan na Madeeha..
"Labban ki .... Madeeha lips dinki na tafiya da ni.. " Ya fada yana shafa hannuwan sa akan labban na ta.
Ji take tamkar ta shake shi... Ya cikata da tabe tabe da magana..
"Da nan da nan..." Ya fada yana mai nuni da abu mafi soyuwa da yake kauna a jikin ta..
"Ka bari..." Ta fada muryar ta a shake tana janye hannuwan sa.. Ya sake rungumeta tsam yana cigaba da cewa,
"I'm so lucky to have you by my side today, tomorrow, and forever. You make my heart soar, my mind race, and my lips form a perfect smile. Madeeha!! here are a million ways to say how much I love you that I truly don't know where to start. .. I love you soo much."
Yana kai karshe ya janyo bargo ya rufe su... Hadi da gyara mata kwanciya akan faffadan kirjin sa. Sai murmushi yake kamar sabon gaule.
"Madeeha..."
"Uhm.."
"Wai yau ni Rayyan ni ne akan gado daya da muradin zuciya ta Madeeha.. A matsayin ma'aurata... Mun gama shagalin mu. Ga mu kuma manne da juna.. Alhamdulillah gaskiya ni'imar aure tayi.."
Dariya ya so ya bataa. Ta dai daure kawai dan zuciyar ta baki daya a tsorace ta ke. Kar ya ce zai maimaita, Don dazun ma daga haka suka fara.
Ta jima batai bacci ba. Sai da ta tabbatar shima baccin yake. Sannan ta hakura itama baccin ya kwashe tah..
Ko da gari ya karasa wayewa, Madeeha ta riga Rayyan tashi. Ta zame jikin ta ahankali ta shiga bandaki. Wankaa tayi na tsarki dana sabulu. Ta wanke bakin ta. Hadi da sake dauraye jikin ta da wani turaren wanka data gani na kamfanin turaruwan yerwa incense and more...
Sunsuna fatar hannun ta tayi don jiyo kamshin da ke tashi daga jikin ta. Ta daga kwalaben da suke a jere su biyu daya an rubuta 'scented bath oil... Dayan kuma after bath mist..
Tana karasa kammalawa komai ta koma wajen drawer tana kallon kayan da zata saka. Wardrobe din baki daya kamshi take. Turaren wardrobe ne wanda ake sawa a kaya. Sai kuma Wanda ake fesawa na wardrobe spray dayan kuma wardrobe balls. Duk na kamfanin turaruwan yerwa incense and more..
Wata doguwar riga ta dakko ta atamfa da Tasha dinkin hijab gown. Tayi matukar mata kyau ta sanya ta. Ta tsaya agaban mudubi tana kallon kayan makeup din da akai mata jere da su. Kwalliya ba damun ta tayi ba. Ta shafa hoda sama sama hadi da zizara kwalli da shafa mai a lebe.
Khumra ta janyo ta kamafnin turaren wutar yerwa incense and more ta bi jikin ta lungu da sako da ita. Kamshin ya tafi da ita sosai. Wani irin sanyi mai bada nutsuwa ne kawai ya fara tashi bayan ta shafa khumrar.
A hankali Rayyan ya shiga bude idanun sa. Ya saka hannu ya shafo kusa dashi ko zai ji Madeeha. Bai san ta riga shi tashi ba.
Ya mike daga kwanciyar da yake yana mika da addua. Ya janyo wayar sa ya kalli lokaci ya mayar ya ajiye.
"Ina kwana?" Ta gayshe shi kanta akan mirror.
"Alhamdulillah Madeeha.."
Wayar sa ce ta fara kara... Ya janyo ta ya dauka yana mikewa tsaye
"Yanzu? Okay ana zuwa."
"Babe... Ko zaki budewa su Amal?"
"Okay tohm.." Ta amsa shi dakyar . Ta janyo babban mayafin ta ta zura shi. Ta nufi kasan ranta fes.
Suka sakarwa juna murmushi kafin su rungume juna cikin farin ciki.
"Sis amarya.."
"Na'am little sis..."
"Ga abincin ku an kawo.. Ina Yaya Rayyan."
"Yana dakin sa."
"Allah sarki...
"Ku shigo."
"Wallahi sauri muke... Daga nan ma zamu je kai na su Ya Fareeha. Ki gayshe da Yayan kawai."
"Toh zai ji." Ku gayda gidah."
"In shaa Allah .."
Bayan sun juya sun tafi ta rufe kofar ta juya ciki. Ji take inama itama ta bisu gidah.
Numfashi ta ja ta sauke ... Ta ajiye abincin akan dinning. Tunowa tayi wayarta tana sama.
Tana hawa suka ci karo agaban wani mudubi da ke da tsayi sosai na selfie mirror..
Har ya sauya kaya zuwa white. Yadin jikin sa da aikin dik farare ns. Zata wuce ya riko hannun ta,
"Ina zaki?"
"Wayata zan dakko.."
"To dakko"
Shigdwa tayi da sauri ta dakko wayar ta fito. Zata sauka kenan ya sake riko ta ya juyar da ita ta saitin mudubin ya dora kansa akan kafadar ta
Suna masu kallon kan su ta cikin mudubin. Madeeha duk jinta take a takure. Rayyan ya daga bakin sa ya kai setin kunnen ta. Iska ya hura mata cikin wani salo na kwarewa.... Ya shiga magana ahankali wadda ita kadai take iya jiyo abunda yake cewa,
"Dawisu sarkin ado... Farar mace alljyabbar mata... Haske maganin duhu. Zuma kike me zakin gaske.. sarauniya cikin masarautar zuciyata. Kyawun ki na haskakawa yana kore dukkanin wani duhu dake zagaye da ni... Kin zarce sauran mata... Ja gaba Ina biye da ke... Tuni kin sace zuciyar dan mutan garindau... Ina kaunar ki fiye da yadda alkalami ko baki zai fada." Yana karasa fada ya sakar mata kyakkyawar sunba a gefen bayan kunnen ta.
"Su Amal sun zo?" Ya sake tambayar ta yana yawo da hannun sa ajikin ta.
"Eh.. ta.. ta ma tafi tana sauri" Ta karasa fada tana dan janye hannun sa.
"Muje mu yi having break fast. Kinji?"
Gyada masa kai tayi. Meya kwan ya saketa kamat yadda take tunani. Sai ya riko hannunta ya sakko da ita daga saman tamkar wata karamar yarinya.
Suka isa dinning area wajen abincin. Ya ja kujera ya zaunar da ita
shi ma ya ja wata ya zauna yana sake binta da kallon sa da idanuwan sa masu jefata a tunani.
"Madeeha.."
"Uhm.."
"I love you... Beyond words... Beyond your wildest expectations... Madeeha ... KI KULA NI mana kinji MALLAKIN ZUCIYAH tah...?"
"Nagode."
"Meye kin gode? No please .. Banason ki dinga acting irin haka Madeeha.. Dole muci soyayyar mu..Ki ban dama na shiga fagen dagar sarautar zuciyar Ki. Ashirye na ke da fafatawa da komai."
Dariya zancen sa ya sata. Tayi murmushi kawai tana mai juyar da kanta gefe. Ya sake saka hannun sa ya jiyo da fuskar tata yana kallon ta,
"Ki dinga kallo na idan Ina magana.... Madeeha dan Allah ko yayane ki dinga nunamun kauna ke ma...Please. ki kuma yafemun abisa tursasawar da nayi aka aura mun ke. Ki sani ba zan iya rayuwa idan ba ke aciki ba. Na kamu da wata irin kauna mai karfi da nake miki. Ba zan iya boyewa ba koda kowa agaban kowa nene... Kinji?"
"Uhm."
"Zaki bayani ne... Zan karasa cire wannan kunyar taki. Naga alama ban cire duka ba."
"Kayi hakuri..." Ta fada muryar ta na rawa don bata shirya ba. Sarai tagano abunda yake nufi..
"To ki kalle ni..."
Juyawa tayi ta kalle shi ta dauke kai..
"Na daga mkli kafa yau...Amma daga yau ki dena duake idanun ki daga kai na... Kaman wani dodo. Mijin ki ne nifa. Mijin ma na sunna da dubban mutane suka sheda daurin auren mu..."
Dan mikewa yayi bayan ya karasa maganar. Ya saka hannu ya bubbude kwanukan abincin. Doya ce soyayyiya da kwai sai dankali da falafalan wainar kwai. Sai wata miya ta koda da bread da Nutella a gefen sa.
"Me zaki ci."
"Doya ta isheni."
"Ki dena hora mun kan ki da yunwa..." Ya fada yana zuzzuba musu komai a plate daya..
"Saran ki rame ace mjin ki baya KULA da ke? Noo ba zata yiwu ba..." Yana karasa fada ya dauki plate din ya ajiye akan carpet din parlor. Ya koma ya riko hannun ta ya jata ya zaunar da ita akan carpet . Sannan ya dauko kofunan shayi da kayan shayi.
"Yauwa... First breakfast with habibi ko ba zaki rubuta ba?"
Ya bata dariya sosai. Tayi murmushi kawai tana jijjiga kai...
"Toh mu ba sai mun fadawa social media ba.. Amma tabbas yau ne first breakfast with habibi. Ko ince first breakfast with habibty ana...."