← Book details Ki Kula Ni Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 66

Sashe 4

Ki Kula Ni Part Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hammad da Haidar ma kukan suka shiga yi ganin itama tana yi. Ga Hadiyyah da aka tafu da ita

Wasa wasa itada yaran sai da sukayi sati biyu suna jinya. Daga karshe dai makota ne suka gaji ganin basa ganin Fadilan.

Ashe Haladu ne ya rufe ta a dakin da kwado ya hanata futa itada yaran. Nan da nan makota kuwa suka kai kara kotu aka raba auren.

A yan kwanakin ne kuma labari yazo kan cewar Fatsuma da Hadiyyah sunyi hatsari akan hanyar su ta komawa yobe daga Maiduguri. Basu shura ba su da wasu daga cikin yan motan duk sun rasu sai majinyata manya biyu da sukaji rauni sosai da yara biyu. Duk 'yayan mutum daya. Fadila ta sake rikicewa da dimaucewa. Ta sake shiga wani ciwon datayi jinya doguwa. Dakyar da adduoin dangana ta hakura.

Tana karasa idda kuwa Asabe me koko ta ke sheda mata mutumin da ke sadakar kosai da biredi yace yana son aurenta.

Fadila ta amince aka daura auren aka kaita cikin birnin kano. Gidah babba na masu kudi da suka tada kai da kudi suka koshi...

Alhaji Owais ya riketa amana. Ya rike Hammad da Haidar tamkar yaran da ya haifa acikin sa.

Har dai nan ma ta sake samun karuwar yaro daya suna kiran sa da suna Harith..

××××

Gumine sharkaf ajikinta alokacin data farka daga baccin da tayi.. Bayan tayi dogon tunani da ke dauke da rayuwar ta ta baya...

Dogarawa tayi ta shiga bandaki ta dauro alwala ta shiga nafilfili har ya zuwa asubah. Bayan tayi asubah ne ta koma baccin da ke ta fuzgar taahh.

*RUMBUN K'AYA*🔥

*DAUDAR GORA*🔥

*IDON NERA*🔥

*A RUBUCE TAKE*🔥

*KI KULANI*🔥

*_uhmmmm_*😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊

*Nasan zakuce ya da murmushi haka?*

*Wanda bai shigo ba bazai gane ba*

*Sai kin shigo daga ciki zaki gane me nake nufi*☺️☺️

*KE DAGA JIN SUNAYEN LITATTAFAN MA KADAI KASAN CEWA AKWAI WANI BABBAN ABU MAI MATUQAR JAN HAKALI TATTARE DASU*

*KINA NEMAN INDA ZAKI HUTAR DA KWANYARKI?*

*KI SAMU ZUNZURUTUN NISHADI DA ILIMI?*

Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200

*ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN KI ANTAYA JIRGIN FITON ZAFAFA BIYAR*🔥🔥🔥🔥🔥

0022419171
Maryam sani
Access bank

*MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN*

09166221261

🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*

+22799643131

Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA

*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*

*SIYAN NA GARI KUMA MAIDA KUDI GIDA!*

*Thanks for choosing us*🔥

*_K I K U L A N I_*
_(MALLAKIN ZUCIYA)💕_

_N A N A H A F S A T_
_MSS XOXO_

_F R E E - P A G E :004_

_ASSALAMU ALAIKUM JAMA’AR KWARAI.. JAMA’AR AMANA… JAMA’AR ZAFAFA… MASOYA KUMA MABIYA MASU ALHERIN SAYAN ZAFAFA A KODA YAUSHE BA GAJIYAWA…GODIA MAI TARIN DIMBIN ALBARKA DA FATAN ALKHAIRI AGARE KU.._

_KUNSAN DUK INDA ABUBUWAN ARZUKA SUKE MUNA SHIGA MU KURDA MU NEMO MUKU SU DOMIN JIN DADIN KU..🥰💕SABODA KU DIN NA GABAN GOSHINAN MU NE._

_TAMKAR KO DA YAUSHE.. YAU MA MUNZO MUKU DA WATA TSARABAR.. TSARABAR DUNIYAR KAYAN KITCHEN, DECORATIONS DA SAURAN SU… KU MARMATSO KU JI…_

*_MAAB LUXURY HOME_*
*_MAAB LUXURY HOME_*
*_MAAB LUXURY HOME_*

_KUN GANI KO? TO INA AMAREN? INA UWAYEN GIDAH INA YAMMATAN DA KE SHIRYE SHIRYEN SHIGA DAGA CIKI? INDA ZAKU JE KU KANKARO MUTUNCI KU DANDALO ARZIKI NA KECE RAINI.. INDA ZAKU WUCE RENI DA GANIN KASKANCI..INA MAZAN DA KE BURIN FARANTAWA MATAN SU DA ‘YAYAN SU DA KANNEN SU? _

_MAAB LUXURY HOME: RIGIJI GABJIN KENAN! WOHOHO WANI KAYA SAI AMALE KAN DAUKA.. MAAB LUXURY HOME : ALJANNAR KAYAN KITCHEN KENAN, INDE AKACE KAT TOH KARSHEN MAGANA TA KARE KENAN.. MAAB LUXURY HOME ; A NUMBER ONE STOP SHOP FOR HEAVENLY KITCHEN UTENSILS, HOME DECORATIONS AND MUCH MORE_

_ADIRESHIN MU: MUNA KAN TITIN AHMADU BELLO WAY, KANO STATE. ZAKUGA TAMBARIN DA MAAB LUXURY HOME.._

_DAN SAUKAKA MAKU FITA ZUWA SHAGON MU. ZAKU IYA ORDER AKAWO MUKU DUKKANIN INDA KUKE A FADIN NIJERIYA DA KETARE. _

_INSTAGRAM: @maabluxuryhome._

_FACEBOOK: @maabluxuryhome._

_KO KU NEME MU TA LAMBAR TARHON MU: 08034631010_

_KYAU! INGANCI! RAHUSA! ADADE ANA AMFANI DA SHI SAI KAYAN: MAAB LUXURY HOME_

_100% TESTED AND TRUSTED😍☑️_
______

*MAJALISAR SA'IDUNAWA*
(MASU BACCI DA IDO DAYA..)

   *Tun* daga nesa kake hango dandazon taron samarin da ke wajen kashi-kashi... Wasun su a tsaitsaye suke suna ta zuba musu. Ya yin da wasu ke gefen wata kwalbatu suna buga game din Whot.

Wasun su kuma a zazzaune suke akan wata taburma kalar toka. Da kaskon karfe daga gefe mai dauke da wata yar buta irin ta buzayen nan akai.

Shayi ne suka dora... Yaji kayan kamshi da sauran kayan hadi sai hucin kamshin sa ke tashi. Ya yin da wani saurayi da ke gefen kaskon shayin ke dauke da cokali a hannun sa. Da wasu yan kofuna kanana guda 3.

Ya sauke butar a kàsa ya shiga zuzzuba shayin cikin kananan kofunan. Hadi da kunce wata farar leda karama ya shiga dibar garin ciki yana mai barbadawa a cikin shayin da ke cikin kofunan a gaban sa.

Wata budurwa ta zo wucewa, Dai dai lokacin da saurayin ya mimmika musu shayin da ke cikin yan kananan kofunan.

Tana wuce su. Wani saurayi ya ja kara sai kace jiniyar motar yan kwana kwana ..

"Weeewuuuweeewuuu"

"Labeeba komai nata yaji yarinyar nan. Gaba da baya full option . Sai dai matsala daya... Yar mace ce..."

Dayan saurayin ya kai kofin bakin sa ya kurba sau daya yana jijjiga kai,

"Dan uban ka... Mahaifin ta ne fa ya rasu. Shine ta zama yar macen?"

"Yo ai ba karya Isuhu yayi ba. Ba namiji agidan . A hannun mahaifiyar su suke."

Haka dai suka yi ta zancen labeeba. Kafin su sake dasa wani zancen.

Wani saurayi ne da lambar motar sa ke rubuce da K-Boy ya wuce su bayan ya tada kura ya fice daga layin a guje.

"Dan iskan yaro maras tarbiyyah.."

"Ai K-Boy bashi da mutunci. Dan yaga duniya na damawa da su."

"Kai dai bari kawai. Dan iska bayan munsan usulin sa."

"Kai kai kai to ga matar gali can ta taho. Kayan nan kamar su ta saka jiya ko?"

"Eh sune. Shudayen nan ko?"

"Kwarai da gaske... Sune"

"Yo ta ina zata samu wasu kayan.? Kasan mijin nata ya goce a kwibi . Ance ita ke hidima a gidan ta dauki dawainiyar cin su da shan su."

"Allah sarki.. Sauran yan uwan nata sun fita jin dadi "

"Eh ai ba ma zaka hada ba. Yagana me biye mata har fili ne da ita a bayan unguwar nan. Delu kuwa ita ke auren kansilan madobi fa."

"Zahiri haka ne... "

Can sai ga wani saurayi ya wuce a kafa yana waya. Kunnen sa sakale da Bluetooth. Ya yinda hannun sa ke rike da kafceciyar waya kirar kamfanin iphone.

Hannu kawai ya daaga musu ya wuce su. Kabiru daya daga cikin samarin yaja tsaki yana buga kafar sa daya a kàsa.

"Wato idan duniya ta samu . Sai kuga mutum ya yi shar shar da shi .. Shaddar da ado ya wuce da ita yasin ta saye kayan dake jikin mu duka. "

"Bar sabon shigar kudi. Sai wani maujajjen hannun sa da ya daga mana. Gaja kawai.."

Aqeel ya mike daga kishingiden da yake yana yamutsa fuska kafin ya shiga cewa,

"Ai crypto ta kusa share mana hawaye... Pi dina dari tara da sittin. Yasin Pi network na fashewa zan saye unguwar nan na zuba kaji. Zan sayi kauyen makoda na mayar da shi wajen ajiyar kifi. Zan sayi jami'ar bayero itama na zuba shanu aciki. Kai gidajen man aliko ma duk saye su zan a dinga zuba shara... Bari ma na cigaba da mining.."

"Shege mutumi na.... Ai na ke gayan ka idan pi tafashe akwai buroaba.. Rabin kano zan saya amayar da ita gona.. "

"Ai kabari kawai . Allah ya sa pi ta fashe.. Ina da burika da ya wa. Don gidan su yaran can ma ta kansa zansa a fara rushewa."

Suka hau shewa... Sauran abokanan ma kowanne ya shiga labarta yadda zai yi da kudaden sa idan pi ta fashe..

••••••••

Daga makaranta Junaid ya dawo.. Yana tafe cikin sa na kugin yunwa.. Sanye cikin kayan makaranta farare dasuka sha gugar hannu.

Tun daga nesa ya ke hango kan Yayan nasa. Hadi da hargagiyar hirar su. Yana jiyo yadda suke kasafce yadda zasuyi da makudan kudin su idan pi ta fashe.

Wani takaici ya tokare masa makogaro. Ya rasa yadda zai yi Yayan na su yadai na wannan dabi'ar ta zaman majalisar. Duk wanda ya gitta yanzu zasu fara yi da shi.

Kowa yi dasu yake a unguwar. An kuma mayar da sunan majalisar zuwa ta sa'idunawa masu bacci da ido daya..

Aqeel na hango shi ya daga hannu hadi da daga murya yana kiran kanin nasa da ke sanye cikin kayan makaranta da dawowar sa kenan.

"Junaid...." Yayan ya kira sunan sa.

Ba don ya so ba. Haka Junaid ya yi murmushin ya ke. Ya karasa wajen aqeel Yayan su dake cikin yan zaman majalisar da suke zazzaune ta sa'idunawa masu bacci da ido daya...

---
*RUMBUN K'AYA*🔥

*DAUDAR GORA*🔥

*IDON NERA*🔥

*A RUBUCE TAKE*🔥

*KI KULANI*🔥

*_uhmmmm_*😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊

*Nasan zakuce ya da murmushi haka?*

*Wanda bai shigo ba bazai gane ba*

*Sai kin shigo daga ciki zaki gane me nake nufi*☺️☺️

*KE DAGA JIN SUNAYEN LITATTAFAN MA KADAI KASAN CEWA AKWAI WANI BABBAN ABU MAI MATUQAR JAN HAKALI TATTARE DASU*

*KINA NEMAN INDA ZAKI HUTAR DA KWANYARKI?*

*KI SAMU ZUNZURUTUN NISHADI DA ILIMI?*

Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200

*ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN KI ANTAYA JIRGIN FITON ZAFAFA BIYAR*🔥🔥🔥🔥🔥

0022419171
Maryam sani
Access bank

*MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN*

09166221261

🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*

+22799643131

Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA

*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*

*SIYAN NA GARI KUMA MAIDA KUDI GIDA!*

*Thanks for choosing us*🔥

*_K I K U L A N I_*
_(MALLAKIN ZUCIYA)💕_

_N A N A H A F S A T_
_MSS XOXO_

*_LAST F R E E - P A G E :005 (SHAFIN KARSHE NA KYAUTA...)_*
Chapter 4 · 0% Book details