Sashe 11
Ki Kula Ni Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dakin ya shige bakinsa dauke da sallama.
"Wa'alaykm Salam Yayan su."
"Ummy barka da rana..."
'Barkan mu dai..." Ta amsa shi muryar ta can kasa a disashe. Duk kuwa da a hakan ma daurewa tayi ta amsa shi don karya fuskanci yanayin da take ciki.
Bata karasa tunanin da ta ke ba ta jiyo sa yana tambayar ta dalilin damuwar ta.
"Eh ummy? Menene."
Duk yadda ta so zillewa tambayar sa kasawa tayi. Haka ta hakura ta sanar da shi yadda komai ya kasance.
Mikewa yayi da sauri zai fita tsakar gidah ta kirawo sa,
"Kar na ji ko na gani Yayan su. Kar ka so ma. Wannan zance ya wuce..
"Amma ummy."
"Ya isa ya isa.., Duk Wanda ya cuci wani dole wata rana ya hadu da tasa jarabawar. Ko tashin zance na maganar nan Dan Allah abar ta so ta. Allah ya yafe mana baki daya. Inde na isa da kai kar ka kuskura ka fitar da sawu daya na kafar ka ya wuce."
"Ya wuce in shaa Allah ummy...."
"Yauwa to Allah ya yi muku albarka."
"Amin Ummy. "
Ya dan jima sunata hira kafin ya mike ya koma dakinsa . Ya yinda ummy ta sake janyo carbi ta cigaba da addioin da ta ke.
Bayan kwanaki 5 da faruwar ruguntsumin da ya shiga tsakanin auwali da kawu Ashiru.
Maza manya da matasa ne su kayi dafifi a kofar gidan na su Fareeha. Yawancin su suna dauke ne da makamai. Su muciya da wukake wasu har da adda da kulqi.
Baki dayan su neman kawu Ashiru sike. Domin ya baa su kudaden da suka ci a chachar da suke.
Ganin yaki fitowa hakan yasa wasu sikaje wajen hakimi da mai unguwa da kuma wakilin galadima dana chairman din mazabar..
"Dan boye ni Rahila..."
"Wa? Rufamin asiri. Banci nanun ba. Nanun ba zata cini ba"
"Hmm. Amman dai Rahila Allah ya kwashe miki albarka. "
'ah kaji malam. Nime na maka zaka kwashe mun albarka."
Kawu Ashiru ya janyo kásan rigar sa ya shiga sosa idanun sa da ke kaikayi..
"Sallama alaikum .."
Dan laraba me unguwa ya shiga cikin gidan. Da yar sandar sa ta temakawa tafiyar sa. Yana tafe yana dan dogara sandar a kàsa.
Kawu Ashiru da ke labe gumi nata kwaranya masa na tsoro a jikin sa baki daya ..
"Ashiru.. Kai Ashiru.. Ashiru...."Dan laraba me unguwa ya shiga rafkawa kawu Ashiru kira tamkar ya saka lasufika....
..
_INA JAMA'AR TA MU? KU MARMATSO KUSA . GA TAGOMASHIN ARZIKI. SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI. MUN GWADA DOLE MU BADA SHEDA_
_INA AMARE, UWAYEN GIDA, YAMMATA? IYAYE MAZA DA KE SON FARANTA RAYUKAN MATAN SU DA YAYAN SU DA MA KANNEN SU?_
_ALBISHIRIN KU. GA GORO. DOMIN WANNAN DADDADAN LABARI DOLE MU BAKU ALBISHIR DA ALHERIN GORO. GORON MA FARI KAL KAL_
_WAI AKACE KAMSHI RAHAMA NE... KAMSHIN MA MUSANMAN ME SANYAYA ZUCIYA DA RATSA MAGUDANAR JINI DA TSOKA._
_INA MASU NEMAN KAMSHIN TURAREN SAUDI ARABIA? T'CHAD DA MAIDUGURI? IRE IREN KAMSHIN DA BAYA BIN ISKA YANA KAMA WAJE YA RIKE GIDAH..._
_KAMSHIN TURAREN KAYA, TURAREN GIDA, TURAREN JIKI, TURRARN GASHI, TURAREN TSUGUNNO, TURAREN WANKA, TURAREN WANKI, TURAREN MOPPING, TURAREN BANDAKI, TURAREN LABULAYE DA ZANNUWAN GADO, AIR FRESHENER DA TURAREN AKWATUNA DA DRAWER DA MOTA... KAI HAR MA DA TURAREN DA KE CIRE BACIN RAI YA MUSANYA DA FARIN CIKI SABODA TSANANIN SANYAYAWAR SA DA YAYE DUHU DA DAMUWA_
_BA ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNADA NAU'IKAN TURARUKA NA KHUMRAH KALA KALA. SUNADA TURAREN RUWA NA FESAWA DANA MAIKO. SUNADA KAYAN GYARAN JIKI.._
_SUNADA KULACCA DA SAURAN BODY BUTTERS MASU YAYE WARI KODA KUWA AN YI KWANAKI BA WANKA BARE WANKI._
_SUNADA KABBASA TA TURARA KAYA DA KASAKEN TURARUKAN WUTA NA KARFE DANA KASA DAMA NA ZAMANI YAN WAJE._
*_YERWA INCENSE AND MORE_*
_YERWA INCENSE AND MORE_
_YERWA INCENSE AND MORE_
_MASARAUTAR KAMSHI KENAN. KAYAN SU NA AKAN FARASHIN SARI DA SAYA DAYA DAYA.. SUNA YIWA AMARE HADI DA UWAYEN GIDAH DAMA YAMMATA. SUNAYIN NA TARON SHAGULGULAN BIKI DUK AKAN FARASHI MAI RAHUSA_
_BA'ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNA DA TARIN KAYAYYAKI MASU KYAU DA RAHUSA HADI DA INGANCIN DA ALKALUMA SUNYI KADAN WAJEN BAYYANA MUKU._
_SUNA TURA KAYAYYAKIN SU FADIN NAJERIYA DA KETARE BAKI DAYA._
_ADIRESHIN SU. SUNA GARIN KANO DAURA DA TITIN DA ZAI SADAKA DA GARIN MAIDUGURI_
_SUNA KAN MANHAJOJIN SU DAKE KAFAFE DA DAMA KAMAR:_
_INSTAGRAM: @yerwaincense_and_more_
_FACEBOOK:yerwacollection_
_WHATSAPP: 08095215215/09044191709_
_A YANZU HAKA KAMFANIN TURAREN YERWA INCENSE AND MORE SUNA SALES DIN KAYAN SU NA 250ML NA TURAREN WUTA DA KUMA 240 DA 190ML NA KHUMRAHS_
_IDAN ANJE ACE DAGA ZAFAFA NE AKWAI RAGIN KUDI DA HADI NA MUSANMAN DA ZAA YIWA DUKKANIN KAYAN DA KUKA SAYA._
_KYAU!! INGANCI! RAHUSA!! KAMA JIKI DA GIDAH!! AIKI!! ADADE ANA MOREWA SAI KAYAYYAKIN TURARUKAN KAMFANIN:*YERWA INCENSE AND MORE*_
_____
Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200
*ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN KI ANTAYA JIRGIN FITON ZAFAFA BIYAR*🔥🔥🔥🔥🔥
0022419171
Maryam sani
Access bank
*MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN*
09166221261
🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*
+22799643131
Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA
*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*SIYAN NA GARI KUMA MAIDA KUDI GIDA!*
*Thanks for choosing us*🔥
_𝕂𝕀 𝕂𝕌𝕃𝔸 ℕ𝕀!!_
_(𝕄𝔸𝕃𝕃𝔸𝕂𝕀ℕ ℤ𝕌ℂ𝕀𝕐𝔸)💕_
_ℕ𝔸ℕ𝔸 ℍ𝔸𝔽𝕊𝔸𝕋_
_𝕄𝕀𝕊𝕊 𝕏𝕆𝕏𝕆_
_ℙ𝔸𝕀𝔻 ℙ𝔸𝔾𝔼:10_
✓✓✓✓
Kawu Ashiru ya sake tsakure kan sa a inda ya buya. Gumi sai keto masa ya ke. Ya daga kai ya sauke idanun sa akan Rahila ..
"Kar ki ce ina nan... Kinji?"
"Ni in tsaya a kama ni kenan ko?"
"Ki mun r...."
Bai karasa ba ya jiyo mai unguwa dan laraba na sake cewa,
"Idan ba ka fito ba yanzun nan zasu shigo su bankawa dakunan ku wuta..."
Ummy da ke daki ta fito. Haka ma Junaid da ya fito da sauri yana ,
"Ummy ina su Fareeha?"
"Suna makaranta.," Ta amsa shi tana duban mutanen da ke cunkushe a tsakar gidah.
"Kai yana ina ne...? Mu sassama shi kawai sala sala mu babbake kan shege." Cewar wani matashi da ke tangadi kamar zai fadi. Hannun sa na dama dauke da taba sigari yana busawa..
Kawu Ashiru yayi kurii da idanu jiyo muryar yellow me caccake wato yaran da yace zasu yanka shi sala sala. Sai gashi nan wuf ya fito tsakar gidan yanata hada gumi. Jikin sa ya jike jalaf da gumi.
Sai raba idanu yake. Tamkar amaryar da uban miji kewa huduba. Cikin ruguntsumin da ake sai ga shigar su Fareeha da khairiyyah yaran kawu Ashiru. Sun dawo daga makaranta.
Dukkanin su tsayawa sukayi suna bin dafifin mutanen da kallon karin bayani. Yan kallo kuwa har da makotan unguwanni sun tsallako ganewa idanun su. Dama kowa yasan halin kawu Ashiru da janyo rigima . Kusan ko da yaushe cikin ta ya ke.
Don haka dukkanin su suka tsaya kallon ikon Allah. Ganin ya zata kaya? Yau kuma da wacce rigimar ya jajibowa kansa. ?
Me unguwa ya juya kansa ya dubi matasan da suka kai masa kara.
"Yauwa akan me ma kuka kawo korafin Ashiru?"
"Akan kudaden mu daya karbe. Sa'ilin nan kuma ya karbi manyan kudi na Rabe. Da zunmar idan yaciyo kudin chacha zai biya shi. To daman kudin kayan auren yar malam raben ne. Gashi biki ya zo. Iyayen ta mata na bukatar kudin zasuyi mata siyayya. Shi kuma Ashiru ya hana Raben har ya zamto suna wasan yar buya dashi... Gashi bikin nan fa sauran yan kwanaki. Sannan ni ina binsa dubu dari da sittin da nera dari takwas da tamatin na kayan abinci da ya karba.. ya karbi kudin Mati ya sayawa yaron sa Aqeelu mashin. Har yau ba kudin. Sai su Balalle suna binsa kudi suma ya kwashe kudin adashen da suke yaki zubi. Sannan Liti gashinan a tsaye. Kudin mahaifiyar sa ne ma na gona ya arawa Ashirun. Har yau ya hanashi. Mahaifiyar Litin ta rasu. Gartsana ai ka santa ma. Don haka yanzun yan uwan sa sun matsa lamba suna jiran a raba musu gado. Kuma gonar ce kawai gadon su. ....."
Haka dai kowannen su ya shiga zayyano kudade ko kadarar da suke bin Ashirun. Kudade ne zunzurutu ake bin sa bashi.
Mai unguwa ya rike baki kawai ya zubawa sarautar Allah idanu. Ya yin da ummy ma ta sandare a tsaye jin kimanin kudaden. Tun a baya tasan macucine domin tun mijin ta Wanda yake yayane ga Ashirun . Tun yanada rai Ashirun ke cutar sa. Ta hanyar daddanne wasu dukiyoyin tun na gado ya hana sa.
"Kai ina kudaden mu? Wallahi zan tsinka mari idan ana tambayar ka kana shiru." Mati ya fada a matukar harzuqe.
Kawu Ashiru ya zube gwiwoyin sa a kàsa. Yayinda idanuwan sa suka kawo ruwa
"Mai unguwa ka saka baki."
Mai unguwa ya juya ya dubi mutanen. Baki daya dukkanin su sai faman sake hawa suke tamkar zasu fashe saboda tsananin bacin ran Ashiru da ke turnuke acikin zukatan su.
"Yanzu Ashiru kai na wa ne da kai a kàsa? Sai mu kasafce a dankawa kowa wani abun kafin ka samu sauran ka rarraba wa kowanne hakkin sa."
Kawu Ashiru yayi shiru. Sai raba idanuwa yake. Ya rasa abunda zai ce. Domin sisi baya magani ballanta manyan kudi. Ya saka hannun sa daya ya shafo saman idon sa na dama.
"Ashiru magana nake ma ka."
Kawu Ashiru ya daga kai ya dubi matar sa Rahila da ke tsaye tana taunar cingum. Ransa ya sake sosuwa. Tunowa da yayi da dukkanin kudaden daya rarranto kusan ita da yaranta sune suka cinye. Amman baki daya ta zuke ta na mai nuna babu ita acikin komai.
"Ashiru.... Kai Ashiru"
Sai a sannan kawu Ashiru ya juya da sauri ya dubi me unguwa. Domin shi gaba da baya ya rasa abun cewa. Yanata sake saken yadda zai mike ya durga ta jujin ya tsere mu su.
Takaici ya sa Abulele da ke cikin yan biyan da Ashiru zeyi. Ya daga hannu sama ya dede ci bayan Ashiru ji kake.