← Book details Ki Kula Ni Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 66

Sashe 34

Ki Kula Ni Part Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Walk out of my office . karka bata min rai, ka guji gaba wajan kin attending lectures dina. Yanzu kam babu wani abu da zan iya yi maka. Kai tsaya ni bana ganin face din ka a cikin department din meyasa?"

Rayyan ya hadiye wani abu, cikin basarwa yake cewa.

"Ahhhh sir ni ina ganinka."

"Amma baka participating a lectures dina dan ni ina jin sau daya kamar walkiya na taba cin karo da fuskar ka.Yau kenan."

Cike da murmushin yake Rayyan yace.

"Sir kenan muna dan tabukawa fa."

"Ka kiyaye gaba, yanzun ma ba test din zan baka ba." Yai maganar tare da janyo wata takarda yai rubutu ya mikawa Rayyan din.

"Assignment ne kayo ka kawo min." Wani irin farin ciki ya kamashi ya karba yai godiya sannan ya fito. Baki bude Farhan yake cewa.

"Kai amma dai wata addu'ar kayi masa ko? Wai naga duk rashin mutuncin lecturern nan ya baka assignment. Meye sirrin?"

Rayyan ya kalleshi...Farhan ya sha jinin jikin sa ya manta shaf da Mr Ray yake magana. Matashin saurayin da ba kowa yake kulawa ba sai abokanan sa kawai ..

Tamkar Rayyan din yasan abunda farhan ke ayyana wa acikin zuciyar sa. Ya dan daga kai tare da kawar da shi gefe yana cewa.

"Kai dai kawai ka godewa Allah."

Suna karasawa Rayyan ya mikawa Madeeha takardar yana kallan Farhan yace.

"Kayi mata bayani nasan zata fi sauraranka."

Yana kaiwa nan ya bar wajan duk suka bishi da kallo. Takaicin yadda ta tsaya tana bin Farhan kallo. Da alamar tafu yadda da shi. Haushin kankin kansa ya kama shi. Shi yasa yabar wajen da sauri.

Farhan ya zage ya dinga basu labari amma Madeeha batace komai ba har aka tashi. Koda tayi assignment din wajan sunanta sai da ta bawa Farhan tace idan ya kaiwa Rayyan yasan yadda zai yi ya rubuta sunanta na mace. Haka Rayyan ya rubuta sunan Madeedah yaje cikin sa'a lecturern yace yaje ya saka a cikin takardun yan ajin. Da yake suma lecturers din suma wasu lokutan ba wani san dubawa suke ba, Registration numbers kawai ya dauka yai amfani dasu hakan yasa bai gano ta assignment daban ba ta test daban... Ya rubuta wa kowa makin da ya samu ya mayarwa class rep ya rabawa yan ajin...

.
_INA JAMA'AR TA MU? KU MARMATSO KUSA . GA TAGOMASHIN ARZIKI. SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI. MUN GWADA DOLE MU BADA SHEDA_

_INA AMARE, UWAYEN GIDA, YAMMATA? IYAYE MAZA DA KE SON FARANTA RAYUKAN MATAN SU DA YAYAN SU DA MA KANNEN SU?_

_ALBISHIRIN KU. GA GORO. DOMIN WANNAN DADDADAN LABARI DOLE MU BAKU ALBISHIR DA ALHERIN GORO. GORON MA FARI KAL KAL_

_WAI AKACE KAMSHI RAHAMA NE... KAMSHIN MA MUSANMAN ME SANYAYA ZUCIYA DA RATSA MAGUDANAR JINI DA TSOKA._

_INA MASU NEMAN KAMSHIN TURAREN SAUDI ARABIA? T'CHAD DA MAIDUGURI? IRE IREN KAMSHIN DA BAYA BIN ISKA YANA KAMA WAJE YA RIKE GIDAH..._

_KAMSHIN TURAREN KAYA, TURAREN GIDA, TURAREN JIKI, TURRARN GASHI, TURAREN TSUGUNNO, TURAREN WANKA, TURAREN WANKI, TURAREN MOPPING, TURAREN BANDAKI, TURAREN LABULAYE DA ZANNUWAN GADO, AIR FRESHENER DA TURAREN AKWATUNA DA DRAWER DA MOTA... KAI HAR MA DA TURAREN DA KE CIRE BACIN RAI YA MUSANYA DA FARIN CIKI SABODA TSANANIN SANYAYAWAR SA DA YAYE DUHU DA DAMUWA_

_BA ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNADA NAU'IKAN TURARUKA NA KHUMRAH KALA KALA. SUNADA TURAREN RUWA NA FESAWA DANA MAIKO. SUNADA KAYAN GYARAN JIKI.._

_SUNADA KULACCA DA SAURAN BODY BUTTERS MASU YAYE WARI KODA KUWA AN YI KWANAKI BA WANKA BARE WANKI._

_SUNADA KABBASA TA TURARA KAYA DA KASAKEN TURARUKAN WUTA NA KARFE DANA KASA DAMA NA ZAMANI YAN WAJE._

*_YERWA INCENSE AND MORE_*

_YERWA INCENSE AND MORE_

_YERWA INCENSE AND MORE_

_MASARAUTAR KAMSHI KENAN. KAYAN SU NA AKAN FARASHIN SARI DA SAYA DAYA DAYA.. SUNA YIWA AMARE HADI DA UWAYEN GIDAH DAMA YAMMATA. SUNAYIN NA TARON SHAGULGULAN BIKI DUK AKAN FARASHI MAI RAHUSA_

_BA'ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNA DA TARIN KAYAYYAKI MASU KYAU DA RAHUSA HADI DA INGANCIN DA ALKALUMA SUNYI KADAN WAJEN BAYYANA MUKU._

_SUNA TURA KAYAYYAKIN SU FADIN NAJERIYA DA KETARE BAKI DAYA._

_ADIRESHIN SU. SUNA GARIN KANO DAURA DA TITIN DA ZAI SADAKA DA GARIN MAIDUGURI_

_SUNA KAN MANHAJOJIN SU DAKE KAFAFE DA DAMA KAMAR:_

_INSTAGRAM: @yerwaincense_and_more_

_FACEBOOK:yerwacollection_

_WHATSAPP: 08095215215/09044191709_

_A YANZU HAKA KAMFANIN TURAREN YERWA INCENSE AND MORE SUNA SALES DIN KAYAN SU NA 250ML NA TURAREN WUTA DA KUMA 240 DA 190ML NA KHUMRAHS_

_IDAN ANJE ACE DAGA ZAFAFA NE AKWAI RAGIN KUDI DA HADI NA MUSANMAN DA ZAA YIWA DUKKANIN KAYAN DA KUKA SAYA._

_KYAU!! INGANCI! RAHUSA!! KAMA JIKI DA GIDAH!! AIKI!! ADADE ANA MOREWA SAI KAYAYYAKIN TURARUKAN KAMFANIN:*YERWA INCENSE AND MORE*_

_____
Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200

*ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN KI ANTAYA JIRGIN FITON ZAFAFA BIYAR*🔥🔥🔥🔥🔥

0022419171
Maryam sani
Access bank

*MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN*

09166221261

🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*

+22799643131

Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA

*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*

*SIYAN NA GARI KUMA MAIDA KUDI GIDA!*

*Thanks for choosing us*🔥

_𝕂𝕀 𝕂𝕌𝕃𝔸 ℕ𝕀!!_
_(𝕄𝔸𝕃𝕃𝔸𝕂𝕀ℕ ℤ𝕌ℂ𝕀𝕐𝔸)💕_

_ℕ𝔸ℕ𝔸 ℍ𝔸𝔽𝕊𝔸𝕋_
_𝕄𝕀𝕊𝕊 𝕏𝕆𝕏𝕆_

_ℙ𝔸𝕀𝔻 ℙ𝔸𝔾𝔼:29_

*Ranar* alhamis da wuri Madeeha ta gama lectures sakamakon malamin da zai musu lectures na 10 to 12. (Goma zuwa sha biyu na rana) baya nan. Ba zai samu damar shiga lectures din ranar ba ya zanowa class rep din text message kan ba zai zo ba. Kuma assistant class rep ko da baya nan Madeeha ce. Don haka komai kafin sauran yan aji suji itake sani . Kafin head class representative din ya sanarwa yan aji sai ya fara gayawa Madeeha... Ita kuma tayi announcing a row din mata.

Kai tsaye ta wuce wajen white buses. Inda motar school din ke futar da dalibai daga makarantar zuwa bakin titi. Wadanda suka shiga makarantar ta hanyar scholarship kamar Madeeha. Su ne ke shiga buses din. Sauran daliban yaran masu hannu da shuni ne direbobi kan zuwa su dauke su ko su tuka kansu cikin manyan motocin su. Kamar Hibba da Fareeha da ajin su daya . Tare suke zuwa su koma gidah kasancewar hibban ta iya driving.

Tana dai tsaye . Tsayuwar jiran buses din. Don sun fita kai wasu daliban kafin su dawo.

Lokaci zuwa lokaci ta kan duba agogon da ke daure a wutsiyar hannun ta.

Ta saka hannunta daya ta kara shi awajen goshin ta. Saboda tsananin ranar da ke dukan ta.

Ta sake duban agogon da ke hannun ta. So take ta koma gidah a nutse ta saurari labaran dipilomasiyya (diplomacy) da ake a tashar gidan radio dik sati.

Ganin lokaci zai kure mata gashi buses din ba su dawo ba. Sai ta fara takawa zuwa main gate domin ficewa daga cikin makarantar. Idan kuma ta hadu da motocin sai su tsaya ta shiga.

Wucewa taje yi ta wajen wani katafaren garden da ake kira da Nottingham lovers garden. Garden din yana hanyar fita zuwa main gate

Fa ke ta hango motocin na su. Sun firfito daga ciki. Kowannen su ya tsaya a daidai saitin gaban motar sa. Suna ta magana.

Takaicin su ya taru ya tokare mata a makogaro lokacin data hango T-Boy ya saka daya daga cikin dalibai yan scholarship yana goge masa motar sa da duster.

Rayyan yana kyallara idanu ya hango Madeeha. Jikin sa tamkar mazari ya shige cikin motar sa. Ya tsagaya ta roundabouts din wajen garden din da Madeeha ta baro inda dalibai ke jiran buses din.

Ya juya yana kallon wasu dalibai tsirarru duk a tsaitsaye. Wasun su sun zauna a kujerun garden da ke gefen parking lodge din buses din. Ya yin da wasu ke a tsugunne. Duk gaba ki dayan su dawowar motocin suke jira.

Rayyan ya tunkari inda Madeeha taake. Zuciyar sa na zillo tamkar zata fado. Ji yake ina ma ace shine ranar ke duka ba ita ba.

Daliban da ke wajen suna waige suna bin kyakkyawar motar Rayyan da kallo. Lambar dake gaban motar da bayan ta anyi mata rubutu da manyan bakin: Mr Ray.

Madeeha na jiyo hucin motar sa ta cigaba da tafiyar ta. Takaicin sa yasa take jin inama ta tashi sama tabar masa wajen saboda kololuwar bacin ran sa. Ta rasa ya akai yake gane ta bayan mutane da dama basa bambance tsakanin su da Fareeha. Amman shi tun baa je ko'ina ba ya gama gane su..

Ya karasa inda take tafiyar yana zuge gilashin kofar sa zuwa kasa. Ya dan langabar da kai hadi da dan daga murya,

"Madeeha... Madeeha... Madeeha ." Ya kira sunan ta sau uku

Kamar ta rufe shi da duka. Haka take jin sa acikin ranta. Ta saka hannu a baka ta ciza.

Fitowa yayi daga cikin motar. Su T-Boy na kallon su. Saj-jeedah tamkar ta hadiye zuciya haka take ji saboda takaicin Rayyan dake bin Madeeha. Bayan kaunar da take nuna masa tun suna 'kan'kana amman Rayyan din yaki sauraron ta. ..

Da me Madeehan ta fita? Zuciyar ta ta kissima mata. Ta tabe baki hadi da saukar da idanu ta kalli surar jikin ta baki daya hadi da daga idanu ta sauke akan Madeeha . Ba ta inda madeehan ta fita a cewar ta.

"Madeeha..." Rayyan ya sake furta sunan ta. Hadi da shan gaban ta ya tsaya.

Takaicin sa ya sake gauraye ta. Ta daga manyan idanun ta ta sauke akan sa. Yana sanye cikin riga da wando yan kanti. Sun matukar dacewa da cikar zatin haibar sa.

"Madeeha .." Ya sake kiran ta akaro na ba adadi. Yayi rau rau da idanun sa. Soyayyar ta ce kawai ke dawainiya da shi. Ya rasa ya akai ya kamu da kaunar Madeeha da yake ta masa illa . Baya kallon kowacce mace da sunan kauna sai ita daya jallin jal. Bayan itan shirman sa kawai yake ko kallo bai isheta ba. A takaice ma kaf makarantar nan ba wanda madeeha ta tsana sama da shi da tawagar abokanan sa.

Juyawa tayi ta dubi su T-Boy. Kowanne yana harkar gaban sa suna ta hirar sa. Saj-jeedah kuma su take kallo. Gaba daya ma Madeeha su Rayyan din mamaki suke bata. Da karatu baya gaban su.
Chapter 34 · 0% Book details