Sashe 66
Ki Kula Ni Part Complete Hausa Novel · about 7 min read
Rayyan ya sake sakin murmushi hadi da gyara kwanciyar sa. Ya karo hasken screen din wayar ... Cikin lumshe idanu da jan kasan leben sa cike da muryar nishadi mai tattare da kauna yace,
"Kizo guna muzauna a daren yau cikin rayuwa.. Mafi Inganci nidake, Bazamu rabeba komai.. Wahalar zaman rayuwar duniya bazan chanja alakata da keba. In shaa Allah..Yanayin rayuwar duniya cikin hikimar tafiya da al,amurran yau da kuma gobe kullum Ina kara tozali da sabon sonki wanda yake shiga acikin raina adukkan lokacinda Idona yake kallon ki ..No matter how many years pass by in our marriage, there will be two moments when I will like to be with you – Now and Forever! Love you, my sweetie..."
"You have colored my life with the beautiful colors. You are the best hubby in the world. I feel so special when you care for me and love me. My prayers are always with you, and you will be safe all the way. I Love You.."
" I love you most."
"I love you more ."
"I love you mostest.."
"Wallahi ba wata kalma mostest zaka mun wayo... I love you beyond words."
"Eh kalmar masoyace... I love you beyond more, beyond your expectations...."
Madeeha tayi murmushi tana hamma. Cikin murya mai dankare da son yin bacci tace,
"I'm sleepy... Kaji love?"
"Uhm uhm... Ki bari mu kwana a haka please."
"Allah bacci nake ji... Haba baby boo."
Rayyan yayi rau rau da idanun sa. Cikin murya kasa kasa yace
"Toh shikenan... Zan barki ki bacci on one condition."
"Ina saurara."
"Zaki biya bashin yau.... Kingane ai "
Madeeha tayi murmushi kawai tana girgiza kai,
"Bad boy.." ta fada a hanklai tana masa gwalo
"Allah I'm crazy for you.."
"Oh really... Toh baby.. Nyt Nyt.. Allah ya tashe mu lafiya."
"Wait."
"Ya akai?*
"Ki ban kiss.. Muah.."
"Muah.." itama ta masa blowing kiss .
Dakyar dai suka kashe wayar Madeeha ta koma daki ta kwanta. Ya yinda shi kuma Rayyan ya kasa baccin ya dauki hotunanta yana ta kalla.daga karshe ya mike ya dauro alwala yayita yin sallolin dare..
Bayan an kawo kayan Nabeelah da sati biyu akayi shagalin bikin ta aka kaita garin Kaduna unguwar malali GRA..
Cikin sati biyun nan abubuwa da dama sun faru na farin ciki. Madeeha da Fareeha duk an musu gwaji suna dauke da juna biyu.
A kuma watanne ummy da Junaid da su Hajiya Fadila suka tafi kasa me tsarki. Basu dawo ba sai da azumi ya rage saura kwana ki goma ya wuce.
Alhamdulillah shine kawai abunda zaa ce. Domin rayuwar su baki daya ta sauya ta tumbatsa ta yalwatu da farin ciki marar misaltuwa.
A kuma watan ne bayan sallah akayi bikin Junaid da Mari wacce tun tuni sunanta ya koma na ainihin yanka mariyatul qibdiyya.
An samawa junaid din babban aiki me albashi me tsoka.
Dukkanin abubuwan da su kawu Ashiru suka musu basu manta da su ba. Suka sake jansu a jiki suna bin su da tarin arzuka me tsoka.
Hakama dangin su ummy da su alhaji Harith suna aikawa da kayan abinci da kudade fal zuwa kauyen na su. Sannan kuma Kai musu ziyara lokaci zuwa lokaci.
Hakama malama Asabe da yaranta baki daya suma ummy tana musu abubuwan arziki bata manta da alkhairin da suka mata ba abaya ba. Da su da su Innarajo da ke kauyen rafin kanya
Toh haka dai lokacin yayita ja kwanaki mata shudewa rayuwar nata gudu.
Ranar wata asabar da damuna Allah ya sauki Madeeha da samun haihuwa Yan biyu duk maza. Da yamma kuma tamkar almara Fareeha ta haifo nata yan biyun duk mata ita kuma.
Hajiya Fadila da kanta ta sa aka dakko su daga asibiti bayan an sallame su aka kawo su bangaren su da Ummy.
Dangi suka dinga dafifi agidan ana zuwa barkar ganin yaran. Ranar suna yaran Madeeha suka ci sunan Alhaji Hydar da kuma Alhaji Harith.
Ita kuma yaran Fareeha daya aka sanya mata sunan mahaifiyar Yazed. Wato Hajiya Ruwaida. Daya Kuma aka sanya sunan ummy wato Hadiyyah.
Anci an sha an Kuma gyatse ranar suna . Kudi yayi kuka ranar domin komai na masu hannu da shuni akayi harta abubuwan rabon da aka rarrabawa wadanda suka halarci liyafar taron sunan.
======
A hankali ya shiga dakin bayan ya saka masa mukulli yana sanda ya dubi babban gadon yaran na su blue color me hotan mickey mouse suna ta baccin su...
Ya haye kan gadon da Madeeha ke kwance bacci ya dauke ta. Jikin sa har rawa yake ya yaye bargon ya maye gurbin sa.
Cikin baccii take jin motsin abu ajikin ta. Ta farka da sauri zata fasa ihu a kidime yayi hanzarin saka hannuwan sa ya kulle bakin nata. Kafin ya maye gurbin hannun da ya saka da labban sa. Sai da ya tabbatar ya aika mata da sakon soyayyar sa sannan ya zare yana duban ta ahankali ya narkar mata da idanuwan sa tamkar zai mayar da ita ciki don kauna
"I love and miss you soo much matata. An ya zan bari kiyi arbain dinnan kuwa?"
Madeeha tayi murmushi tana dan daga kai tana duban gadon su baby Hydar da suke kira da Sudeis dayan kuma Alhaji Harith suna kiran sa da Maher.
"Wai bakya so na ne yanzu?"
"Meya faru?"
"Naga gaba daya bakya tani. Na shigo yanzu na sato hanya kuma Ina gaya miki zuciyata kina faman kallon su."
"Kishi kake da su ne?"
"Ba zanyi kishi da su ba?" Ya fada yana yamutsa fuska
Madeeha ta fashe da dariya tana girgiza Kai
"Daddyn su kenan."
"Daddy? Wa? "
"Kai dai.."
"Haba love. Ya baby dinki ya koma daddy dan Allah ki bari."
"Allah ka zama daddy ga biyu nan ka ajiye"
Ya juya ya dube gadon yaran yana turo baki cikin shagwaba,
"“Even the silent moments we share together have the power to drown all of life’s chaos. That is why we make a great team, honey. Baby na, You are a special gift from the heavens. Your smile warms my heart and your presence makes me whole. I love you, today and forever! Matata! My permanent relationship status – taken forever by the most gorgeous woman in this universe. Love you die... You are the iron in my shield, the wind in my sails, ..KI KULA NI!! kinji MALLAKIN ZUCIYAH tah...?"
"Ummm" Ta fada tana juya fuska gefe. Rayyan ya sake dawo da fuskar data juyar ta sake juyar da jikin ta gaba daya . Ya kira sunanta taki amsawa.
"Shikenan Allah ya baki hakuri... Na tafi. Zan dawo idan kinyi kwana tamanin. Ki kara arbain akan wacce zakiyi."
Ya mike kenan zai tafi tayi dariya hadi da saurin riko shi ta rungume shi. Hannun ta daya tana shafa bayan sa tace,
"Na isa na 'KI KULA ka? Kai ne MALLAKIN ZUCIYAH tah...Your love is a soft breeze, bending me gently, refreshing my soul. You are my cup of tea, and your love is a spoonful of sugar. I can't wait to drink you in. I am the luckiest of all humans.Miji na, When you look into my eyes, I see pure, beautiful love. My heart overflows with joy. I’m so blessed to be loved by you, handsome. y.....
Bai bari ya karasa jin kalaman nata ba. Ya hade bakunan su waje daya yana sumbatar ta cikin kwarewa da nuna kauna agareta marar iyaka........
ALHAMDULILLAH!!
_DUKA DUKA ANAN NI NANA HAFSATU ZAN DIRE ALKALAMIN RUBUTU NA...ABUNDA NA RUBUTA NA LEFI, SABO, KO KAUCEWA INA FATAN ALLAH YA YAFEMUN DA MASU KARANTAWA BAKI DAYA... ABUNDA NA RUBUTA DAI DAI NA FADAKARWA ALLAH YA HADAMU A LADAN DUKA...AMIN_
_WADANDA SUKA SASSAYI KAYAN TURAREN YERWA INCENSE AND MORE... ZAFAFA NA MIKO GAISUWA MAI KIMA.. MUNA GODIYA KWARAI DA GASKE... ALLAH YA SAKA MUKU DA ALKHAIRIN SA AMIN.._
_MASOYAN ZAFAFA ALLAH YASA MUYI IBADAH KARBABBIYA AMIN...MUMGODE DA SAYAN ZAFAFA A KODA YAUSHE.. ALLAH YAKARA BUDI AMIN.._
_SAI ZAFAFA NA GABA... IDAN MAI DUKA YA KAI MU, AAMIN.._