Sashe 25
Ki Kula Ni Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yazed ya sha mamakin halayen su. Ganin bai ce su fitan ba amman sun harhada komai nasu sunbi bayan Rayyan. Baby Saj ce ta fita daga karshe. Saura kadan ta take yatsan Yazed na kafa saboda sauri.
"Excuse me." Ta bi ta gefen sa ta wuce ta sauka kasan ta fice tana kwalawa su T-Boy kira. Bayan ta dartse masa yatsa.
Yan ajin suka saka ihu. Yazed ya daka musu tsawa. Hadi da ce musu su zaro paper daban su rubuta sunan su da registration numbers dinsu su miko masa.
Kai tsaye Rayyan ya wuce motar sa ya bude ya shige ciki. Zai tasheta yabar wajen kenan T-Boy ya kwankwasa masa glass din motar.
"Ya akai?" Ya tambaye sa yana mai zuge gilashin kasa.
"Wai ya akai? Kai fa Mr. Ray abun haushin ka yafu yawa."
Rayyan ya danyi murmushi kawai ya kauda kansa gefe.
"Rayyan ..." Saj-jeedah ta kira sunan sa tana dashare hakora.
"Na'am."
"Zaka sauke ni a gidah please..."
"Ina motar ki? Ko ince ina driver din na ki?"
"Ai kaga ba'a tashi ba sai time yayi. Kuma banason na kira waya agano wani abun."
"Alright. Ki shigo mu tafi."
Bude gaba tayi ta zauna da sauri tana ta murmushi.
Rayyan ya tashi motar bayan ya dagawa su B-junior hannu.
"Ina zan sauke ki?"
"Ina zakaje?"
Ya danyi murmushi kawai. Kafin yace da ita,
"Namiji ai ba sai an tambaye shi inda zashi ba ko? Zaman gidah ai sai mata."
Agogon da ke daure a wutsiyar hannun ta ta kalla.
"Alright. Ka sauke ni agida . Amma ka tsaya a can zan karba doughnuts."
"Tohm..."
Karasawa yayi da motar wajen 7 to 7 Food corner ya faka. Zata fita yayi hanzarin cewa da ita,
"Gashi... Codes din 2344 ne." Ya mika mata atm card dinsa.
Kin karba tayi ta hanyar yin murmushi. Ta saka hannu daya ta janye nasa hannun. Yayi hanzarin zare na shi da sauri ..
"Akwai kawata awajen..."
"Oh okay .."
"Bari na je."
"Zan barki anan ne ko?"
Raau rau tayi da idanu jin abudna ya fada. Sam bataso ya yi nesa da ita. Musanman yau din rana ce ta musanman agareta. Kan ta kebe ita da shi ba tare da su T-Boy ba.
"Yanzu zan dawo ..."
"Toh sai kin fito "
"Alright."
Fita tayi tanata murmushi. Ta shige cikin wajen. Kai tsaye ta wuce sashen su letter doughnuts.
Ta yi nuni da wani lettered donuts da akai da sunan King da wani heart a gefe shi ma duk na donut dinne.
Nan da nan ta biya kudin suka mata packaging. Ta riko a hannu ta koma wajen motar ta kwankwasa masa.
Da alamun ya dauka ba da wuri zata dawo ba. Domin har yayi kasa da kujerar da yake . Kansa a sama yana lumshe idanun sa.
Cire lock din yayi ta shiga ciki ta zauna. Hadi da dora kwalin da donut din yake ciki akan cinyar ta.
"Kin sayo?"
"Eh.."
"Okay..."
Ya tashi motar. Bakinsa dauke da addua. Suka hau kan titin da zai sadaka da gidan na su baby Saj.
Tarin jami'an tsaro ne awajen na farin kaya dama masu bindigu. Hadi da motoci na manyan masu kudi wanda suka tada kai suka kuma tumbatsa da kudi.
"Papa ya dawo... Alhamdulillahi" Saj ta fada fuskar ta kunshe da farin ciki.
"Ai naga kaman ba hanyar wucewa.."
"Zan samu daga can wajen wancen security din."
"Okay tohm.." sake karasar da motar yayi. Ta bude lock zata fita kenan yace da ita
"Kar ki manta da abun ki fa."
"Na ka ne Rayyan... "
"Noo... Daga nace kar ki manta da abun ki zaki ce na wane."
"Allah dagaske daman na ka ne nayi ordering .."
Ajiyar zuciya ya sauke. Ya juyar da kai yana kallon waje. Baki daya ma ya rasa abunda zai ce mata.
Yana jiyo ta bude kofar ta fita . Sojojin suka bude mata kofa ta shiga.
Juyawa yayi ya kalli kwalin donut din. Ya bude kwalin yana mai kallon donuts din da aka rubuta da king da doriyar heart a gefe
Takaici yasa ya saki sirirn tsaki. Sai kuma ya tashi motar yayi hanyar gidan su.
Ya shige cikin gidan. Yana mai kwalawa Amal kira.
"Ga ni Yaya."
"Rike ki cinye.."
"Ah me muka samu? Ma shaa Allah . Thank you soo much Yayan mu."
Bai sake cewa da ita komai ba ya wuce dakin sa. Wunin ranar haka yayi ta ba kuzari. Tunani barkatai na hadaa hadaa acikin kansa.
×××Haka rayuwar ta cigaba da garawa cikin ikon Allah da buwayar sa. Makaranta kuwa zuwan ta sai san da suka ga dama.
Musanman Rayyan da ya tattara komai daya danganci makarantar ya ajiye a gefe.
Rayuwar sa na bukatar ya gyara. Amman ya kasa rungumar kaddara sa. Aganin sa bashida wani saurin farin cikin zuciya.
Gashi su hudun nan sunayen su sunyi fice a makaranta. Yayan manya ne masu kudi. Ga kyau iya kyau ga iya wanka. Amman zuwan ta asha ruwan tsuntsaye suke yi.
Har ya zamto sauran dalibai na tsoron shiga cikin su ko yi musu magana. Sunada madaukakin kwarjini a idanun dalibai yan uwan su. Kai har ma da malaman.
Abunka da makaranta ce ta masu hannu da shuni. Ko da lokacin jarabawa yazo. Da sunyi za su ci babu wata matsala. Maganar samun carry over ma dama babu ita a makarantar. Kowa gashin kansa yake ci. Kudi ne kawai ke magana. Danma Allah ya temaka su Rayyan din na da kokarin su dan dai basa mayar da hankulan wajen karatun ne..
✓✓✓
"Haba Malam.. gaskiya ba zata sabuba. To har sai an jira sun turo? Ke siddiqa ki ce masa mu zamu turo manya suyi tambaya." Cewar safiya. Mahaifiyar su siddiqa. Tayi kerere agaban malam mijinta. Tana cika tana batsewa.
"Yanzu banda tambadewa irin ta ki safiya kin taba ganin gidan mata sun tura maganar aure gidan su manemin ta saurayi ? Gidan budurwa su aika tambaya? Wanne irin sauri kikeyi haka? Aina aka taba haka?"
"Ahayye ragadada... Yanzu sai mu zauna mu zuba musu na mujiya.? Aa wallahi kaji rantsuwar gaskiya.m"
"Haka kikace? To wallahi sai dai ke ki nemi mutanen da zaki tura ba hannu na aciki...."
..
_INA JAMA'AR TA MU? KU MARMATSO KUSA . GA TAGOMASHIN ARZIKI. SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI. MUN GWADA DOLE MU BADA SHEDA_
_INA AMARE, UWAYEN GIDA, YAMMATA? IYAYE MAZA DA KE SON FARANTA RAYUKAN MATAN SU DA YAYAN SU DA MA KANNEN SU?_
_ALBISHIRIN KU. GA GORO. DOMIN WANNAN DADDADAN LABARI DOLE MU BAKU ALBISHIR DA ALHERIN GORO. GORON MA FARI KAL KAL_
_WAI AKACE KAMSHI RAHAMA NE... KAMSHIN MA MUSANMAN ME SANYAYA ZUCIYA DA RATSA MAGUDANAR JINI DA TSOKA._
_INA MASU NEMAN KAMSHIN TURAREN SAUDI ARABIA? T'CHAD DA MAIDUGURI? IRE IREN KAMSHIN DA BAYA BIN ISKA YANA KAMA WAJE YA RIKE GIDAH..._
_KAMSHIN TURAREN KAYA, TURAREN GIDA, TURAREN JIKI, TURRARN GASHI, TURAREN TSUGUNNO, TURAREN WANKA, TURAREN WANKI, TURAREN MOPPING, TURAREN BANDAKI, TURAREN LABULAYE DA ZANNUWAN GADO, AIR FRESHENER DA TURAREN AKWATUNA DA DRAWER DA MOTA... KAI HAR MA DA TURAREN DA KE CIRE BACIN RAI YA MUSANYA DA FARIN CIKI SABODA TSANANIN SANYAYAWAR SA DA YAYE DUHU DA DAMUWA_
_BA ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNADA NAU'IKAN TURARUKA NA KHUMRAH KALA KALA. SUNADA TURAREN RUWA NA FESAWA DANA MAIKO. SUNADA KAYAN GYARAN JIKI.._
_SUNADA KULACCA DA SAURAN BODY BUTTERS MASU YAYE WARI KODA KUWA AN YI KWANAKI BA WANKA BARE WANKI._
_SUNADA KABBASA TA TURARA KAYA DA KASAKEN TURARUKAN WUTA NA KARFE DANA KASA DAMA NA ZAMANI YAN WAJE._
*_YERWA INCENSE AND MORE_*
_YERWA INCENSE AND MORE_
_YERWA INCENSE AND MORE_
_MASARAUTAR KAMSHI KENAN. KAYAN SU NA AKAN FARASHIN SARI DA SAYA DAYA DAYA.. SUNA YIWA AMARE HADI DA UWAYEN GIDAH DAMA YAMMATA. SUNAYIN NA TARON SHAGULGULAN BIKI DUK AKAN FARASHI MAI RAHUSA_
_BA'ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNA DA TARIN KAYAYYAKI MASU KYAU DA RAHUSA HADI DA INGANCIN DA ALKALUMA SUNYI KADAN WAJEN BAYYANA MUKU._
_SUNA TURA KAYAYYAKIN SU FADIN NAJERIYA DA KETARE BAKI DAYA._
_ADIRESHIN SU. SUNA GARIN KANO DAURA DA TITIN DA ZAI SADAKA DA GARIN MAIDUGURI_
_SUNA KAN MANHAJOJIN SU DAKE KAFAFE DA DAMA KAMAR:_
_INSTAGRAM: @yerwaincense_and_more_
_FACEBOOK:yerwacollection_
_WHATSAPP: 08095215215/09044191709_
_A YANZU HAKA KAMFANIN TURAREN YERWA INCENSE AND MORE SUNA SALES DIN KAYAN SU NA 250ML NA TURAREN WUTA DA KUMA 240 DA 190ML NA KHUMRAHS_
_IDAN ANJE ACE DAGA ZAFAFA NE AKWAI RAGIN KUDI DA HADI NA MUSANMAN DA ZAA YIWA DUKKANIN KAYAN DA KUKA SAYA._
_KYAU!! INGANCI! RAHUSA!! KAMA JIKI DA GIDAH!! AIKI!! ADADE ANA MOREWA SAI KAYAYYAKIN TURARUKAN KAMFANIN:*YERWA INCENSE AND MORE*_
_____
Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200
*ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN KI ANTAYA JIRGIN FITON ZAFAFA BIYAR*🔥🔥🔥🔥🔥
0022419171
Maryam sani
Access bank
*MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN*
09166221261
🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*
+22799643131
Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA
*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*SIYAN NA GARI KUMA MAIDA KUDI GIDA!*
*Thanks for choosing us*🔥
_𝕂𝕀 𝕂𝕌𝕃𝔸 ℕ𝕀!!_
_(𝕄𝔸𝕃𝕃𝔸𝕂𝕀ℕ ℤ𝕌ℂ𝕀𝕐𝔸)💕_
_ℕ𝔸ℕ𝔸 ℍ𝔸𝔽𝕊𝔸𝕋_
_𝕄𝕀𝕊𝕊 𝕏𝕆𝕏𝕆_
_ℙ𝔸𝕀𝔻 ℙ𝔸𝔾𝔼:22_
_ZAFAFA BIYAR 2023_
___
*"Wohoho!!!* Ni daman na san malam ba kaunar yaran nan kake ba a cikin ran ka. Ga zahiri nan. Kiyayyar su dake cikin ranka tafito fili."
"Safiya ni kike cewa haka?"
"Yo ai magana ce ta gaskiya Malam. Abun boye ne ya fito fili ya bayyana "
"Yanzu safiya saboda nace haka kike fadan wadannan maganganun? Aina kika taba ganin gidan mata sun tura gidan maza tambayar aure? Sai kace marasa hankula. Wane irin hanzari muke ciki da ba zamu tsumaye su ba mu jinkirta su gama shirin su su turo manya ayi tambaya ?"
"A wannan zamanin da maza suka yi tsada zaka ce ba zamu tura ba? Idan ya gudu fa?'
"Kiji ki da wani zance. Idan ya dena zuwa wajenta haka Allah ya kadarta. Idan siddiqa na da rabon yin aure a duniya . Aurenma da shi wannan yaron da kuke magana. Wallahi sai anyi. Amman idan Allah bai yarje ba. To fa ba..."
"Waaaaaaaaaaa.." Safiya ta toshe kunnuwanta tana tafa hannuwa hadi da sakin sallallami.