Sashe 32
Ki Kula Ni Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abokan nasa su biyu suka mimmika masa hannu hadi da kiran sa da Gee da kuma Guy.
Agogon hannun sa ya kalla. Sai kuma ya daga kai ya leka yar karamar transparent barandar da ke kusa da table dinsu. Wacce idan ka leka ka na hango farfajiyar makarantar .
Sosai ya shiga baza idanuwa amma sam bai hango ta ba.
"Wai Ray me kake dubawa ne?"
"Mystery gurl din sa mana .."
Bai basu amsa ba. Ya dai jiyo T-Boy na ba wa B-junior amsa.
"Ko bata da lafiya ne? Ko wani abun na daban ya sameta?"
"Wai Ray da wa kake ne? "Cewar B-junior.
"Jokes aside... Tasan yanayin da kake ciki kuwa?" T-Boy ya fada yana bin Ray din da kallo.
Rayyan ya kamo kasan leben sa ya ja. Ya ki ce musu komai. Da sauri kome ya tuna oho. Sai ya janyo wayar sa da ke cikin aljihun gaban rigar sa.
Gallery ya shiga. Nan da nan ya dakko hotan time table dinsu ya shiga dubawa. Suna da lectures a lokacin. Kuma idan har bata je ba ba zata samu daily attendance din da lecturer din ke yi ba. Kullum da safe yake karba kuma individually .
"Ray... "
"Gee... Guy... Snap out of it." T-Boy ya fada hadi da murza yatsun sa a daidai saitin fuskar Ray. Ganin tamkar baya duniyar su ya lula tunani.
Mikewa yayi bai ce musu komai ba. Suma suka tashi suka bi bayan sa. Da sauri hadi da gudu gudu ya karasa Elizabeth Arden twin theatre din da anan suke lectures.
Da sauri ya shiga ajin hade da gyara zaman face mask din daya sakala. Yana shiga ya zaro paper ya rubuta registration number din ta da sunan ta da sunan course din.
Ana fara mikawa row by row shima ya mikawa malamun ya fice da sauri
"Guy... Wannan ai sayar da rai ne. Zaka je ka wani yi mata attendance. Yarinyar da bata ta ta ka. Bata kula ka. Ka zama lunatic wallahi. "
Bai bi ta kan T-Boy ba. Sai ma murmushi da yayi masa na gefen bakin nan irin ba ta kai na ke ba.
Yana juyar da kansa ya sauke idanun sa akan ta. Tana tafe sanye cikin dogon hijabi har kasa. Maroon color. Farcenta sun sha maroon lalle tayi bala'in kyau.
Ta sakala jaka mai dauke da littafai. Dayan hannun nata kuma water bottle ce shudiya.
Kasa jurewa yayi. Ji yake tamkar an tsunduma shi cikin farin ciki marar misaltuwa da bai taba shiga ba.
Sauran dalibai aka tsaya ana kallon su. Daman theatre din lectures din tamkar mudubi take ana hango komai na ciki.
Dan haka idanuwan ta suka cicciko zatayi kuka. Ganin malamin har ya shiga kuma tasan ya karbi attendance bugu da kari baya bari ashiga idan ya shiga.
Rayyan ya tunkareta gaban sa na faduwa. Ko sau daya bata taba bashi damar magana da ita ba. Harara ce kullum take aika masa. Da mummunan kallo. Wanda duk duniya ita kadai ke yi masa hakan. Amman ya rasa meyasa ta zamar masa MALLAKIN ZUCIYAH...
Bakinsa na rawa. Yayin da idanuwan sa ke narkewa da kaunar da yake mata wadda ke ninkuwa a duk lokacin da ya dora idanuwan sa akanta. Ko da kuwa sunan ta aka kira.
"KI KULA NI........."Ya fada cikin muryar sa mai dadin sauraro. Gashi yayi lafazin ne cikin sigar zallar kauna ga abunda ake nunawa kaunar.
Ga takaicin lecturer ya shiga ba zaa shiga ba. Na biyu rashin attendance da bata samu ba. Na uku takurar sa daya isheta.
Cikin kufulewa da kololuwar karshen takaici ta dube shi a yatsine tace,
"In kula ka... Akan wane dalilin?"
"KI KULA NI.... saboda kin zamar mun MALLAKIN ZUCIYAH..💕"
Gaba tayi saboda tsananin yadda ranta ke tafarfasa da bacin ran sa.
Jakarta ya riko. Hadi da sake zube mata manyan idanun sa akanta yana binta da wani kallo mai tura sako..
"Cika mun jaka Malam.."
Tana kokarin janye jakarta hannun sa ya gogi nata bisa kuskure. Cikin gigicewa ta daga hannu ta tsinka masa mari .
Baki daya daliban wajen kowa ya bude idanuwa da bakuna.
T-Boy zai bugeta. B-junior ya hana ta hanyar riko hannun sa.
Da sauri ta bar wajen tamkar zata tashi sama. Yayin da Rayyan yayi mrumushi kawai yana mai bin bayanta da kallo har ta kure ganin sa.
T-Boy ya watsa wa students din wajen kallo. Sun sum kowannen su ya bar wajen. Suka ja Rayyan suka tafi da shi wajen da suke zama kullum suna shan tea.
KING CHARLES TEA ROOM*
"What the fuck.... Gee me yaran nan ke takama da shi ne? Mulki ko sarauta? Tukunna ma wacece acikin yan biyun? identical twins ne ance."
"Eh naji Fatee kasan... Faculty dinsu daya...Tace sunan su Fareeha da Madeeha."
"Ray kai wa kake so ... Fareeha din ce ko Madeeha? Wacce marar kunyar ce ta m...."
Bai karasa ba rayyan ya cije kasan leben sa kawai hadi da sanya tissue din dake gaban T-Boy a bakin na T-Boy.
Cikin kwakwalwar sa kuwa muryar ta mai dadin sauraro ce ke ta masa yawo . Ko kadan Bai ji haushin marin da tayi masa ba. Haka kawai ya samu kansa cikin nutsuwa. Ya dube su yana murmushi kafin yace da su.
"Sunan ta Madeeha Sufyan zubair.. Itace wadda tayi sa'ar zama MALLAKIN ZUCIYA tah.. Ina rokon Allah ya cikamun buri na. Ya mallakamun Madeeha ta zamo mata agare ni...." Yana karasa fada musu ya mike yabar wajen.
Kai tsaye ya shige motar sa don barin cikin makarantar. Wani nishadi nata dawainiya da shi....
.
_INA JAMA'AR TA MU? KU MARMATSO KUSA . GA TAGOMASHIN ARZIKI. SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI. MUN GWADA DOLE MU BADA SHEDA_
_INA AMARE, UWAYEN GIDA, YAMMATA? IYAYE MAZA DA KE SON FARANTA RAYUKAN MATAN SU DA YAYAN SU DA MA KANNEN SU?_
_ALBISHIRIN KU. GA GORO. DOMIN WANNAN DADDADAN LABARI DOLE MU BAKU ALBISHIR DA ALHERIN GORO. GORON MA FARI KAL KAL_
_WAI AKACE KAMSHI RAHAMA NE... KAMSHIN MA MUSANMAN ME SANYAYA ZUCIYA DA RATSA MAGUDANAR JINI DA TSOKA._
_INA MASU NEMAN KAMSHIN TURAREN SAUDI ARABIA? T'CHAD DA MAIDUGURI? IRE IREN KAMSHIN DA BAYA BIN ISKA YANA KAMA WAJE YA RIKE GIDAH..._
_KAMSHIN TURAREN KAYA, TURAREN GIDA, TURAREN JIKI, TURRARN GASHI, TURAREN TSUGUNNO, TURAREN WANKA, TURAREN WANKI, TURAREN MOPPING, TURAREN BANDAKI, TURAREN LABULAYE DA ZANNUWAN GADO, AIR FRESHENER DA TURAREN AKWATUNA DA DRAWER DA MOTA... KAI HAR MA DA TURAREN DA KE CIRE BACIN RAI YA MUSANYA DA FARIN CIKI SABODA TSANANIN SANYAYAWAR SA DA YAYE DUHU DA DAMUWA_
_BA ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNADA NAU'IKAN TURARUKA NA KHUMRAH KALA KALA. SUNADA TURAREN RUWA NA FESAWA DANA MAIKO. SUNADA KAYAN GYARAN JIKI.._
_SUNADA KULACCA DA SAURAN BODY BUTTERS MASU YAYE WARI KODA KUWA AN YI KWANAKI BA WANKA BARE WANKI._
_SUNADA KABBASA TA TURARA KAYA DA KASAKEN TURARUKAN WUTA NA KARFE DANA KASA DAMA NA ZAMANI YAN WAJE._
*_YERWA INCENSE AND MORE_*
_YERWA INCENSE AND MORE_
_YERWA INCENSE AND MORE_
_MASARAUTAR KAMSHI KENAN. KAYAN SU NA AKAN FARASHIN SARI DA SAYA DAYA DAYA.. SUNA YIWA AMARE HADI DA UWAYEN GIDAH DAMA YAMMATA. SUNAYIN NA TARON SHAGULGULAN BIKI DUK AKAN FARASHI MAI RAHUSA_
_BA'ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNA DA TARIN KAYAYYAKI MASU KYAU DA RAHUSA HADI DA INGANCIN DA ALKALUMA SUNYI KADAN WAJEN BAYYANA MUKU._
_SUNA TURA KAYAYYAKIN SU FADIN NAJERIYA DA KETARE BAKI DAYA._
_ADIRESHIN SU. SUNA GARIN KANO DAURA DA TITIN DA ZAI SADAKA DA GARIN MAIDUGURI_
_SUNA KAN MANHAJOJIN SU DAKE KAFAFE DA DAMA KAMAR:_
_INSTAGRAM: @yerwaincense_and_more_
_FACEBOOK:yerwacollection_
_WHATSAPP: 08095215215/09044191709_
_A YANZU HAKA KAMFANIN TURAREN YERWA INCENSE AND MORE SUNA SALES DIN KAYAN SU NA 250ML NA TURAREN WUTA DA KUMA 240 DA 190ML NA KHUMRAHS_
_IDAN ANJE ACE DAGA ZAFAFA NE AKWAI RAGIN KUDI DA HADI NA MUSANMAN DA ZAA YIWA DUKKANIN KAYAN DA KUKA SAYA._
_KYAU!! INGANCI! RAHUSA!! KAMA JIKI DA GIDAH!! AIKI!! ADADE ANA MOREWA SAI KAYAYYAKIN TURARUKAN KAMFANIN:*YERWA INCENSE AND MORE*_
_____
Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200
*ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN KI ANTAYA JIRGIN FITON ZAFAFA BIYAR*🔥🔥🔥🔥🔥
0022419171
Maryam sani
Access bank
*MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN*
09166221261
🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*
+22799643131
Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA
*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*SIYAN NA GARI KUMA MAIDA KUDI GIDA!*
*Thanks for choosing us*🔥
_𝕂𝕀 𝕂𝕌𝕃𝔸 ℕ𝕀!!_
_(𝕄𝔸𝕃𝕃𝔸𝕂𝕀ℕ ℤ𝕌ℂ𝕀𝕐𝔸)💕_
_ℕ𝔸ℕ𝔸 ℍ𝔸𝔽𝕊𝔸𝕋_
_𝕄𝕀𝕊𝕊 𝕏𝕆𝕏𝕆_
_ℙ𝔸𝕀𝔻 ℙ𝔸𝔾𝔼:28_
_ZAFAFA BIYAR 2023_
*Yana* fita bakin gate din makarantar yaji ba zai iya tafiya ba bayan yasan tana ciki, Ya taka burki tare da dora goshin sa jikin sitiyarin motar yana lumshe idanuwa. Hango yanayin yadda take hade masa rai tana cewa ya sakar mata jakarta yake a cikin idanunsa, gabaki daya moments din ya bala'in tsaya masa a rai. Cikin sauri ya dago kai tare da sake yiwa motar key ya koma cikin school din. Yana gama parking ya fito kai tsaye inda zasu shiga lecture ya nufa, mamaki ya kamashi ganin bata shiga hall din ba kuma ga lecturer can yana lectures. Ya juya bayan sa zata iya shigewa zuruf ba tare da malamin ya ganta ba balle ya hana ta shiga.
Tana tsaye a kusa da hall din ranta duk ya gama baci na rashin shigar da bata yi ba. Rayyan ya samu zuciyar shi da shiga cikin wani irin kunci, lokaci daya tsanar malamin ta shiga cikin zuciyar sa yana jin kamar yaje ya falla masa mari.
A hankali ya karasa inda take sai faman rungume jakarta take a cikinta. Duk da jin kamshin turaren a bayanta kamar na dazu da taji hakan bai sa juya taga ko waye ba. Sai da tayi tunanin karfa ayi gaba da ita dan yanzu duniyar duk babu gaskiya, tayi saurin juyawa kawai suka hada idanuwa da Rayyan. Hade rai tayi tamkar wacce taga abin kazanta, ta juya zata bar wajan yai saurin tare gabanta yana sake kallan fuskarta yace.
"Ya akai baki shiga ba?"