← Book details Ki Kula Ni Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 66

Sashe 18

Ki Kula Ni Part Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bandaki ya shiga a gaggauce ya yo wanka hadi da tsarki. Tsayawa yayi gaban closet dinsa yana mai duba kayan da zai sake..

Wata jallabiya ya dakko mai matukar tsada da kyawu. Kalar toka. Ya zurata bayan ya shafe ilahirin jikin sa da turaruwa . Pcap ya dauka ya sakata a Kansa. Ya nufi parlorn gidan yanata aiyana yadda komai zai kasance.

'Rayyanu ne?"

"Eh ni ne Hajiya Makkatu ta mu. "

Dan murmushi tayi. Shi kuma ya tsugunna dede saitin kafar ta. Hadi da sanya hannuwan na sa akan kafafun ta ya na matsa mata su.

Ta dora tafun hannunta akan sa tana mai cigaba da murmushin da ta ke,

"Allah ya yi maka albarka Rayyanu. Allah ya baka mata ta gari. Ya sanya alkhairi a rayuwar ka amin."

"Aamin Hajjaju na.. Allah ya kara miki lapia da nisan kwana..."

"Aamin Rayyanu. Amin. Da imanin Allah "

"Da imanin Allah..
To bari na tashina tafi."

"Ina za'aje kuma?"

"Zanje makaranta ne hajjaju."

"Ubangiji Allah yasa ku shiga a sa'a Allah yabada nasara ya dafa akan dukkanin komai"

"Aamin Hajjaju. Na barki lafiya."

Har ya mike zai tafi ta yafito shi. Yar kamar Jakarta da ke kusa da ita ta dauka ta zuge zip . Kudade ta curo yan dubu dubu zasuyi biyar ta danka masa a hannu

Ya bude baki zai yi magana ta hana shi. Ta hanyar dora yatsanta akan labbanta. Ganin Hakan da tayi sai yayi. Shiru be ce komai ba .

Ya hada hannuwan sa biyu sama alamar godiya.

"Aa kai kuma Ina zuwa?" Hajia Hindu ta tambaye shi a yayin data shiga parlorn .

"Makaranta.."

"Toh Allah ya temaka. Allah yasa kuma ka dore da zuwan."

Hannun sa ya saka ya sosa kasan keyar sa yana kakaro murmushi.

"Ina kwana?"

"Lapia kalau."

"Bari na tafi."

"Ba zaka tsaya kaci abincin ba? "

"Sauri na ke... Kuma bana jin yunwa m"

"Allah ya yaye maka wannan rashin son cin abincin.."

Na tafin ku. Sai na dawo"

Ficewa yayi da sauri. Ya shige cikin motar sa. Ya dan tasheta ta fara warming sai kuma ya fice daga gidan bayan ya tsaya sun gaysa da masu gadi.

Kai tsaye ya wuce gidan su B-junior abokin sa. Da ke unguwar sultan road a karkashin karamar hukumar Nassarawa.

Hannun sa daya na kan sitiyaei. Ya yinda dayan hannun kuma na cikin sumar kansa. A haka ya karasa har layin su B-junior.

Ba abunda kakeji sai sautin karnuka da tsuntsaye. Tun daga farkon layin har zuwa karshen sa titi ne. An rubuta "Ambassador Dawud Bashir street." Mahaifi ga abokin na Rayyan. Wato B-junior. Dayaci sunan mahaifin baban sa. Wato kaka agare shi. Ana kiran sa da B-junior.

Ambassador (jakada) ne dake wakiltar Nigeria a kasar faran sa. Horn ya danna a gate din masu gadi suka bude ya shiga daga ciki. Ko da ya faka motar. Bude kofar yayi. Ya zura kafafun sa waje. Ya yinda gangar jikin sa ke cikin motar

"Yallabai sannu da zuwa."

"Yauwa sannu"

""Ka shiga ciki mana yallaba"

"Da ke sauri na ke. Na kira shi zai zo insha Allah.. Nagode sosai."

"Toh ranka ya dade. Amin"

Bai jima ba kuwa B-junior ya fito daga cikin gidah. Yana tafe yana cikin half coated chocolate chunks.

"Dalla malam dago kafa mu tafi." Rayyan ya kwala masa kira yana mai masa nuni da agogon da ke daure a wutsiyar hannun sa.

"Ah to kafi jirgin sama tashi.."

"Haka kace?"

"Tuba nake Maza..." B-junior ya bude kofar da sauri ya shiga. Dan yasan tabbas Rayyan zai iya tafiya ya barshi.

"Tun asubah Umma tàsa yara sukaita mun zarya wai sai na tashi. "

Rayyan yayi murmushi yana jan kasan leben sa.

"Ka bari kawai ai....," Bai karasa fada ba wayar sa ta fara agajin dauka.

"Waye?" Ya tanbayi B-junior yana waigen sa.

"T_boy ne"

"Ok ka answer."

"Alright."

"Yace yana jiran mu a kofar gidah." ..

Okay."

Karasawa sukayi unguwar su T-Boy. Yana daga kofar gidan su a tsaye. Wani katon hotel na kallon gidan na su T-Boy

Suna daukar sa suka mike da mota suka hanyar sabuwar makarnatr da iyayen su suka musu tilashe akanta.

*BIRMINGHAM UNIVERSITY NIGERIA*
_(university in kano)_

-
_INA JAMA'AR TA MU? KU MARMATSO KUSA . GA TAGOMASHIN ARZIKI. SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI. MUN GWADA DOLE MU BADA SHEDA_

_INA AMARE, UWAYEN GIDA, YAMMATA? IYAYE MAZA DA KE SON FARANTA RAYUKAN MATAN SU DA YAYAN SU DA MA KANNEN SU?_

_ALBISHIRIN KU. GA GORO. DOMIN WANNAN DADDADAN LABARI DOLE MU BAKU ALBISHIR DA ALHERIN GORO. GORON MA FARI KAL KAL_

_WAI AKACE KAMSHI RAHAMA NE... KAMSHIN MA MUSANMAN ME SANYAYA ZUCIYA DA RATSA MAGUDANAR JINI DA TSOKA._

_INA MASU NEMAN KAMSHIN TURAREN SAUDI ARABIA? T'CHAD DA MAIDUGURI? IRE IREN KAMSHIN DA BAYA BIN ISKA YANA KAMA WAJE YA RIKE GIDAH..._

_KAMSHIN TURAREN KAYA, TURAREN GIDA, TURAREN JIKI, TURRARN GASHI, TURAREN TSUGUNNO, TURAREN WANKA, TURAREN WANKI, TURAREN MOPPING, TURAREN BANDAKI, TURAREN LABULAYE DA ZANNUWAN GADO, AIR FRESHENER DA TURAREN AKWATUNA DA DRAWER DA MOTA... KAI HAR MA DA TURAREN DA KE CIRE BACIN RAI YA MUSANYA DA FARIN CIKI SABODA TSANANIN SANYAYAWAR SA DA YAYE DUHU DA DAMUWA_

_BA ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNADA NAU'IKAN TURARUKA NA KHUMRAH KALA KALA. SUNADA TURAREN RUWA NA FESAWA DANA MAIKO. SUNADA KAYAN GYARAN JIKI.._

_SUNADA KULACCA DA SAURAN BODY BUTTERS MASU YAYE WARI KODA KUWA AN YI KWANAKI BA WANKA BARE WANKI._

_SUNADA KABBASA TA TURARA KAYA DA KASAKEN TURARUKAN WUTA NA KARFE DANA KASA DAMA NA ZAMANI YAN WAJE._

*_YERWA INCENSE AND MORE_*

_YERWA INCENSE AND MORE_

_YERWA INCENSE AND MORE_

_MASARAUTAR KAMSHI KENAN. KAYAN SU NA AKAN FARASHIN SARI DA SAYA DAYA DAYA.. SUNA YIWA AMARE HADI DA UWAYEN GIDAH DAMA YAMMATA. SUNAYIN NA TARON SHAGULGULAN BIKI DUK AKAN FARASHI MAI RAHUSA_

_BA'ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNA DA TARIN KAYAYYAKI MASU KYAU DA RAHUSA HADI DA INGANCIN DA ALKALUMA SUNYI KADAN WAJEN BAYYANA MUKU._

_SUNA TURA KAYAYYAKIN SU FADIN NAJERIYA DA KETARE BAKI DAYA._

_ADIRESHIN SU. SUNA GARIN KANO DAURA DA TITIN DA ZAI SADAKA DA GARIN MAIDUGURI_

_SUNA KAN MANHAJOJIN SU DAKE KAFAFE DA DAMA KAMAR:_

_INSTAGRAM: @yerwaincense_and_more_

_FACEBOOK:yerwacollection_

_WHATSAPP: 08095215215/09044191709_

_A YANZU HAKA KAMFANIN TURAREN YERWA INCENSE AND MORE SUNA SALES DIN KAYAN SU NA 250ML NA TURAREN WUTA DA KUMA 240 DA 190ML NA KHUMRAHS_

_IDAN ANJE ACE DAGA ZAFAFA NE AKWAI RAGIN KUDI DA HADI NA MUSANMAN DA ZAA YIWA DUKKANIN KAYAN DA KUKA SAYA._

_KYAU!! INGANCI! RAHUSA!! KAMA JIKI DA GIDAH!! AIKI!! ADADE ANA MOREWA SAI KAYAYYAKIN TURARUKAN KAMFANIN:*YERWA INCENSE AND MORE*_

_____
Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200

*ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN KI ANTAYA JIRGIN FITON ZAFAFA BIYAR*🔥🔥🔥🔥🔥

0022419171
Maryam sani
Access bank

*MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN*

09166221261

🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*

+22799643131

Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA

*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*

*SIYAN NA GARI KUMA MAIDA KUDI GIDA!*

*Thanks for choosing us*🔥

_JAMA’AR ZAFAFA BIYAR… DAMA MABIYA MASU KARATUN LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR…!!_

_BARKAN KU DA WAR HAKA… YAU DA YARDAR ALLAH MUNZO MUKU DA ABUN ARZIKI. KUNSAN KAMSHI RAHAMA NE. INA MASU NEMAN INDA ZASU SAYI TURARUKAN WUTA MASU KAMA GIDAH! DA TURAREN KAYA, TURAREN TSGUNNO, TURAREN WANKA DANA WANKI DA JIKI?_

-
_KAI BA ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNADA TURAREN KHUMRAH KALA KALA DA KULACCAMS NA KECE RAINI._

_AROOS_SCENTS_
_AROOS_SCENTS_
_AROOS_SCENTS_

_KUNJI SUNAN KO? *AROOS_SCENTS*_

_*AROOS SCENTS* SUNA GARIN *KADUNA* SUNA KUMA TURA KAYAN SU A FADIN NAJERIYA DA KETARE_

_LAMBAR WHATSAPP DIN SU :07067786384_

_INSTAGRAM : aroos _scents_

_SCENT HEAVEN😍SMELL RICH! LEAVE DEM WONDER WHAT YIU USED…😍A SCENT LIKE NO OTHER. SCENT THAT WARDS AWAY SMELLS_

_KYAU! INGANCHI DA KAMSHI MAI SANYAYA ZUCIYA SAI KAYAN TURAREN *aroos scents *_

_𝕂𝕀 𝕂𝕌𝕃𝔸 ℕ𝕀!!_
_(𝕄𝔸𝕃𝕃𝔸𝕂𝕀ℕ ℤ𝕌ℂ𝕀𝕐𝔸)💕_

_ℕ𝔸ℕ𝔸 ℍ𝔸𝔽𝕊𝔸𝕋_
_𝕄𝕀𝕊𝕊 𝕏𝕆𝕏𝕆_

_ℙ𝔸𝕀𝔻 ℙ𝔸𝔾𝔼:16_

✓✓✓✓

*Suna* shiga cikin makarantar suka nufi wajen parking lodge da ke rufe da canopy kawatacciya da ta luntsuma da wani design da ya sake kawata ta.

Su kansu wajen ya musu kyau fiye da yadda suka tsammata. Ga na'urar sanyaya waje dake busa mattatarar wajen da wani sanyi mai dadi .

Fitowa sukayi bayan Rayyan ya kashe motar. Dukkanin su suka shiga juye juye suna bin makarantar da kallo.

Kai ka dauka makarantar a kasar waje ta ke. Komai me tsada ne da madaukakin kyawu mai wuyar fassarawa.

"Woah!! Na ma rasa me zan ce.." T-Boy ya fada yana rike da habar sa

"Omo! ba kai daya ba fa. Ni ma makarantar nan ta rikirkitamun tunani. Everything feels surreal. Mr. Ray.. Kayi shiru." B-junior ya fada yana girgiza kafadar Rayyan daga karshe.

Gwauron numfashi Rayyan ya sauke. Ya zura mukulln motar a kunnen sa yana sosawa.

"It was beyond my expectations kam. Amma meye wani abun burgewa anan?" Rayyan ya basu amsa yana daga kafadun sa..

Dariya suka tuntsire da ita. Suna wajen a tsaye sai ga wani mutumi da jikin sa ke sanye da kayan uniform din kalar fentin makarantar da ke nuni da shidin ma'aikaci ne aciki.

Gefen aljihun rigar ta sa ma a rubuce ta ke da sunan sa. Yana zuwa ya mimmika musu wata takarda kowa daya. Kafin cikin ladabi yace da su,

"Ina kwanan ku? Good morning"

"Alhamdulillahi.... Rabiu Hassan ko?" T-Boy ya fada yana mai karanto sunan ma'aikacin da ke jikin aljihun rigar sa.

"Eh.. Yallabai haka sunan ya ke."

Sunkuyar da kai sukai suna karanta takardar da ke kunshe da fatan alkhairi ga sababbin dalibai na farkon zangon karatu. Da dimbin godiya da kasancewar su dalibai na makarantar.

"Yallabai idan kun karasa karanta takardar ance ku zo can tsallaken inda masu kula da dalibai ke zazzaune."

"Ba damuwa Rabiu.. "

"Na bar ku lafiya."

"Rabiu tsaya.." T-Boy ya fada. Hadi da komawa mota bayan ya saka key ya bude yar jakar system dinsa ya zaro kudi ya rufe motar

"Gashi ba yawa.."

"Ahh Yallabai bar kudin ka. An hanamu karbar kudi ko cin hanci wajen dalibai."

"Kakka damu. Baka kawai mu kayi ba da wata manufa ba. Karbi mana"

Rabiu ya mika hannu biyu ya karba yana mai kwarara godiya agare su
Chapter 18 · 0% Book details