Sashe 2
Ki Kula Ni Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nan da nan ta sabule musu kayan jikin su duka. Cikin rawar jiki ta shiga yi musu wanka tanayi tana juyawa tana duban kofar wajen bandakin. Kasancewar dare ne. Ga fargaba da ke cunkushe a kirjin ta. A 'darare take cudasu tana dauraye wa da ruwa.
Tana kammala wa ta dauki dayan da dazu daukar sa tayi ta goye shi. Yayin da ta dauki dayan data goya dazu ta rike shi a hannu.
Da sauri ta fito da su daga cikin bandakin ta shige dasu cikin daki. Nan da nan ta rufe kofar dakin da dan kyallen da take rufe wa.
"Bacci yazo ko Hammadu?" Ta tambaye su tana goga musu basilin.
"Haidar kai ma bacci ko? Kunga Hadiyyah sai baccin ta ta ke. "
Suka juya a tare suna kallon Hadiyyah da ke bacci tana sakin munshari.
"To zo nan ka kwanta kai ma. Kai Hammadu dawo ta nan... Yauwa yaran albarka. " Ta kwantar da su duka akan wata yaloluwar yar katifa bayan ta tofe su da addu'oi.
Ta janyo muhuci ta shiga yi musu fifita tana mai kade musu sauro. A haka har sukayi baccin su ma.
Tsayawa tayi tana bin su da kallo. .. su ukun duk sunyi bacci. Ta sauke ajiyar zuciya tana kokarin mayar da hawayen da ke shirin gangaro ma ta kan kumatu.
Sai da dare ya kara ja tukun sannan ta tukwikwiye yar jakar data ke matashin kai (pillow) da ita ta kwanta daga gefen su bayan tayi addu'oin kariya. Ba dadewa kuwa bacci ya dauke ta..
××WASHE-GARI××
Da asubah tana tashi bayan tayi sallah ta shiga gyara dan tsukakken dakin da yake a matsayin nata dana yaranta su uku.
Ta tattare shara ta zubar. Kana ta zauna tana jan carbi har lokacin da gari ya waye rana ta fito.
Soyeyyen dankalin hausa da kwai ne ke tashi daga dakin Ladiyo. Ta sake sakaye kofar dakin don kada kamshin ya shigo su Hammadu su shaka. Tunda haramiya ce domin ba ci zasuyi ba. Kar su zo suna mata kuka. Batada inda zata samu dankali bare kwai.
Don haka da sauri ta mike ta gyara zaman hijabin jikin ta. Ta fita daga cikin dakin.
Tana fita sukayi kicibus da malam mai gidan su. Ya shigo da ledar kosai a hannun sa.
"Barka da safiya malam.."
Ta tsugunna har kasa ta gaishe shi.
Ya dube ta a yatsine yana mai cigaba da sakatar hakoran sa da wani tsinke.
"Ke Murjanjan ungo kai wa babar ku." Ya mikawa wata yarinya ledar da ke handama dankali da kwai cikin bakin ta. Yayinda gefe daya ruwan shayi ne a kofi tana korawa da shi...
Ta bi ledar da bayar da kallo. Tarasa wano irin rashin imani ne da shi. Da sam baisan hakkin iyalin sa ba akan sa. Iyalin ma su kadai kawai.
Ta goge hawayen da ya gangaro mata da kasan hijabin ta da sauri ta mike ta fice daga gidan.
Wajen Asabe taje mai suyar kosai da kunu. Suka gaysa ta shiga matse yatsun hannuwan ta . Tana neman kalaman da yau ma zata gaya mata ..
Asaben ta dakko daurin bakar leda cike da kosai aciki da biredi na sittin ta mika mata.
Ta tsugunna har kasa ta karba tana mai sake kwararo mata addua kamar ko da yaushe.
"Nagode Allah ya saka da alkhairi.... Allah ya karo kasuwa mai albarka Amin."
"Amin Fadila. Wannan sadaqa na gayan ki ba ni ke bayarwa ba. Wani bawan Allah ne kasko daya yake sa a toya ayi masa sadaka da biredi na dubu daya kullum. "
"Na sani Asabe. Shiyasa baki yayi kadan wajen nuna godia ta agare ki. Tunda kece kika saka mu a jerin masu karba kullun bakya gajiyawa kuma bakya canzawa... Allah ya saka da alkhairi "
"Amin Fadila.. Ya yaran?"
"Na baro su suna bacci.."
"Allah sarki. Ki tashi ki koma. Ungo kunun nan ki basu ba yawa. " Ta karasa fada hadi da mika mata wata bakar leda cike da kunu sai kayan kamshi ne ke tashi daga ciki.
"Allah ya saka da alkhairi... Nagode nagode..." Ta saka hannu biyu tana mai sake yi mata godiya.
Sannan tayi mata sallama ta tafi. Tana tafe tana kwararawa koma wanene da ke sadakar kosai da biredin nan addu'oi hadi da albarka.
Tana sallama cikin gidan kunnuwan ta suka fara jiyo mata kukan yaranta. Da sauri ta karasa dakin ta shiga. Ta janyo su jikin ta tana lallashi. Kafin ta janyo yar roba dake dauke da ruwa kadan aciki ta dauraye musu bakunan su.
Kafin ta sunce yar ledar kosan da biredi ta shiga basu tana mai hada musu da kunun. Har suka cinye tas.
Sai da ta tabbatar sun koshi tukun sannan ta cinye ragowar ta kurbe kunun. ..
Tana kokarin dauraye abunda suka bata su Hadiyyah suka fita wajen tsakar gidah...
Sai jin kukan su tayi. Ta fita da sauri. Ladiyo ta gani a tsaye ta talle keyar Hammad. Ta dumawa Haidar dundu hadi da lankwasa kunnen Hadiyyah.
"Sattin ta mai duka. Idan yaran nan masu kayuwa kamar gorar ruwa suka sake shigo mun daaki Allah sai na dau babban mataki. Ai kin kawai" Ta karasa fada hadi da rafkawa Fadila harara.
Da sauri ta janyo su jikin ta tana lallashin su duka. Hawaye na tsiyaya daga nata hawayen.
Malam Haladu ya fito daga dakin sa yana jera tsaki.
"Kukan menene hakane.?"
"Su wa ka sani malam? Shafaffu ne da mai mana...Hammadu da Haidar da Hadiyyah.." Ladiyo ta bude murya daga tagar dakin ta tana bashi amsa.
"Mtscccew" Yaja dogon tsaki kafin ya koma daki. Can sai gashi da warin takalmin sa daya ya nufo su zai kai musu bugu kenan Fadila ta kwashe su har tana dauje gwiwarta ta shige cikin daki da su...
Ladiyo ta kece da dariya har tana sakin guda. Yayin da malam Haladu ya koma cikin dakin sa yana mita....
*RUMBUN K'AYA*🔥
*DAUDAR GORA*🔥
*IDON NERA*🔥
*A RUBUCE TAKE*🔥
*KI KULANI*🔥
*_uhmmmm_*😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊
*Nasan zakuce ya da murmushi haka?*
*Wanda bai shigo ba bazai gane ba*
*Sai kin shigo daga ciki zaki gane me nake nufi*☺️☺️
*KE DAGA JIN SUNAYEN LITATTAFAN MA KADAI KASAN CEWA AKWAI WANI BABBAN ABU MAI MATUQAR JAN HAKALI TATTARE DASU*
*KINA NEMAN INDA ZAKI HUTAR DA KWANYARKI?*
*KI SAMU ZUNZURUTUN NISHADI DA ILIMI?*
Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200
*ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN KI ANTAYA JIRGIN FITON ZAFAFA BIYAR*🔥🔥🔥🔥🔥
0022419171
Maryam sani
Access bank
*MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN*
09166221261
🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*
+22799643131
Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA
*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*SIYAN NA GARI KUMA MAIDA KUDI GIDA!*
*Thanks for choosing us*🔥
*_K I K U L A N I_*
_(MALLAKIN ZUCIYA)💕_
_N A N A H A F S A T_
_MSS XOXO_
_F R E E - P A G E :003_
_ASSALAMU ALAIKUM JAMA’AR KWARAI.. JAMA’AR AMANA… JAMA’AR ZAFAFA… MASOYA KUMA MABIYA MASU ALHERIN SAYAN ZAFAFA A KODA YAUSHE BA GAJIYAWA…GODIA MAI TARIN DIMBIN ALBARKA DA FATAN ALKHAIRI AGARE KU.._
_KUNSAN DUK INDA ABUBUWAN ARZUKA SUKE MUNA SHIGA MU KURDA MU NEMO MUKU SU DOMIN JIN DADIN KU..🥰💕SABODA KU DIN NA GABAN GOSHINAN MU NE._
_TAMKAR KO DA YAUSHE.. YAU MA MUNZO MUKU DA WATA TSARABAR.. TSARABAR DUNIYAR KAYAN KITCHEN, DECORATIONS DA SAURAN SU… KU MARMATSO KU JI…_
*_MAAB LUXURY HOME_*
*_MAAB LUXURY HOME_*
*_MAAB LUXURY HOME_*
_KUN GANI KO? TO INA AMAREN? INA UWAYEN GIDAH INA YAMMATAN DA KE SHIRYE SHIRYEN SHIGA DAGA CIKI? INDA ZAKU JE KU KANKARO MUTUNCI KU DANDALO ARZIKI NA KECE RAINI.. INDA ZAKU WUCE RENI DA GANIN KASKANCI..INA MAZAN DA KE BURIN FARANTAWA MATAN SU DA ‘YAYAN SU DA KANNEN SU? _
_MAAB LUXURY HOME: RIGIJI GABJIN KENAN! WOHOHO WANI KAYA SAI AMALE KAN DAUKA.. MAAB LUXURY HOME : ALJANNAR KAYAN KITCHEN KENAN, INDE AKACE KAT TOH KARSHEN MAGANA TA KARE KENAN.. MAAB LUXURY HOME ; A NUMBER ONE STOP SHOP FOR HEAVENLY KITCHEN UTENSILS, HOME DECORATIONS AND MUCH MORE_
_ADIRESHIN MU: MUNA KAN TITIN AHMADU BELLO WAY, KANO STATE. ZAKUGA TAMBARIN DA MAAB LUXURY HOME.._
_DAN SAUKAKA MAKU FITA ZUWA SHAGON MU. ZAKU IYA ORDER AKAWO MUKU DUKKANIN INDA KUKE A FADIN NIJERIYA DA KETARE. _
_INSTAGRAM: @maabluxuryhome._
_FACEBOOK: @maabluxuryhome._
_KO KU NEME MU TA LAMBAR TARHON MU: 08034631010_
_KYAU! INGANCI! RAHUSA! ADADE ANA AMFANI DA SHI SAI KAYAN: MAAB LUXURY HOME_
_100% TESTED AND TRUSTED😍☑️_
______
*Da* sauri ta sakale kofar da dan kyallen da ta ke rufe kofar da shi a matsayin kwado. Ta janyo yaran nata jikin ta bayan ta koma ta zauna hadi da jingina bayan ta da bango..
"Zo nan Hadiyyah..." Ta riko hannun 'yar tata macen tana rarrashin ta. Yayinda mazan biyu ke rakube da ita suna ajiyar zuciya.
"Kuyi hakuri .. Allah ya mu ku albarka. Ya raya ku. Allah ya azurta ku . Ku tumbatsa har ku temakawa na kasa da ku. Allah ya baku ilimi mai amfani wanda zaku yi aiki da shi ." Ta karasa fada hadi da janyo su duka ta rungume su. Hawayen da ta makale suka shiga zurara daga idanun ta.
"Ki.. Dena kukka." Haidar ya fada yana kokarin share mata kumatun da hawaye ke tsiyaya.
Hammad da Hadiyyah ma suka shiga goge mata daya idon da hawayen ke zuba kadan kadan .
"Toh yan albarka...Na de na." Ta karasa fada hadi da matse su tsam a jikin ta.
Kan ta ne ya shiga sara mata sosai. Ta dan kwantar da kan nata a jikin kwalla. Ta ke bacci ya dauke ta. Tun yana daukar ta ahankali yaran na tashin ta. Har ya dauke ta baki daya. Ya yinda su ma sannu a hankali ya dauke su.
××Sun dau tsawon lokaci suna bacci kafin daga bisani Fadila ta fara farkawa.
A hankali ta janye su daga jikin ta. Hadi da gyara musu kwanciya. Tsayawa tayi tana kallon su suna sauke numfashi ahankali.
Gumi sai tsattsago musu yake ta goshi da wuyan su. Kasancewar zafi ake yi. Gashi dakin a tsuke ya ke ba masaaka tsinke.
Dankwalin ta da ke gefe ta ja ta daura akanta. Ta dauki muhucin da ke kasan dankwalin ta shiga fifita musu shi .