Sashe 13
Ki Kula Ni Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
_KYAU!! INGANCI! RAHUSA!! KAMA JIKI DA GIDAH!! AIKI!! ADADE ANA MOREWA SAI KAYAYYAKIN TURARUKAN KAMFANIN:*YERWA INCENSE AND MORE*_
_____
Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200
*ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN KI ANTAYA JIRGIN FITON ZAFAFA BIYAR*🔥🔥🔥🔥🔥
0022419171
Maryam sani
Access bank
*MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN*
09166221261
🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*
+22799643131
Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA
*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*SIYAN NA GARI KUMA MAIDA KUDI GIDA!*
*Thanks for choosing us*🔥
*_ASSALAMU ALAIKUM_*
_Barkanmu da dare da fatan kowa yana cikin qoshin lafiya_
_Akwai abinda muka turo tallansa na WOMEN EMPOWERMENT PROGRAM(KUDI KE KIRA),so please duk wadda batayi pyment ba ta jira tukunna kada tayi,akwai wani CONFIRMATION da mukeso mu samu a kansu_
*Idan komai ya daidaita zamu sanar muku*
*_idan kikaci gaba da pyment kuma bada yawunmu ba_*
*Muna godiya sosai*
.
_𝕂𝕀 𝕂𝕌𝕃𝔸 ℕ𝕀!!_
_(𝕄𝔸𝕃𝕃𝔸𝕂𝕀ℕ ℤ𝕌ℂ𝕀𝕐𝔸)💕_
_ℕ𝔸ℕ𝔸 ℍ𝔸𝔽𝕊𝔸𝕋_
_𝕄𝕀𝕊𝕊 𝕏𝕆𝕏𝕆_
_ℙ𝔸𝕀𝔻 ℙ𝔸𝔾𝔼:11_
✓✓✓
'Dan daga kai yayi ya dubi mutumin. Sanye mutumin yake cikin manyan kaya. Samfurin wagambari na riga da wando. Hadi da babbar riga akan yar ciki da wandon ta.
"Aboki na ya gida?" Ya sake tambayar Junaid fuskar sa dauke da fara'a .
"Alhamdulillah.." ya amsa shi. Yana bin sa da kallon karin bayani. Ganin mutumin bai tafi ba yana tsaye dai.
"Anan gidan ka ke?"
"Eh anan na ke... "
"Tohm dan Allah a abunda zan fada ... Kar ka dauka ko cin fuska ne. Ko ganin kaskanci da rashin kima ko daraja.. Kaji ko?"
Junaid ya danyi murmushin da kyakkyawar fuskar sa ta fadada..
"Ba damuwa..."
"Tou Alhamdulillahi... Sunana Yazed. Ni dan gidan Alhaji Abdulrashid ne dan majalisar mazabar yankin nan.."
"Oh okay... Allah sarki" junaid ya bashi amsa.
"Yauwa... Na dan jijji abubuwan da suka faru a unguwar ne. Da ma na cikin gidan ku. Duk kuwa dai abune da ya shafi na zumuncin ku. Zuciyata ta aminta da samun kai ko mahaifiyar ku. Dan yarjewar ku ga abunda na yanke a rai na na kuma samu iyaye na da maganar sun amince su ma.."
Junaid ya dan ja kasan leben sa ya taune . Ya dan yi jim kafin yace,
"Maganar me ka yanke a zuciyar ta ka ?"
"Kayi tambaya me kyau... Amman kafin sannan ina son na kara tabbatarwa. .. Kai menene dangantar ku. ? "
"Da su wa kenan?"
"Da mutan gidan nan." Ya karasa fada yana mai nuni da gidan
Junaid ya sake yin murmushi can yace,
"Gidan nan gidah ne na gado .. Kanin mahaifin mu ne aciki da iyalan sa. Sai kuma mahaifiyar mu da kannena guda biyu mata.."
"Masha Allahu.... Wato abunda yasa na zo ma da kai na... Dan tabbatarwa da banzo da wasa ba. Ban kuma zo da wata siga ba ta cuta. Mun kawo wasu takardu ne wajen hakimi da mai unguwa. Anan nake sauraron abunda ya faru. Dan Allah ba wai kaskanci ba. Ina neman yarjewar ku.. Da kuzo akwai gurbin wajen zama a wani gidan mu da ke nassarawa GRA. ... Idan har ba damuwa... Wallahi Allah ne ya dasamun tausayin ku a rai na. Naji ina kaunar na temaka muku. Kaji ko?"
Junaid yayi shiru... Yanata auna zancen a zuciyar sa da mizanin hankali..
"Allah sarki.. Mungode da nuna damuwar ka... Sai dai ni banida hurumin da zan yanke hukunci. Na baka amsar Eh ko A'ah... Zan sanarwa mahaifyar ta mu tukunna. Duk abunda ta yanke hukunci akai zaka ji amsa insha Allah."
Yazed ya sake gyara tsayuwar sa. Alokacin kuma kawu Ashiru ya fito daga cikin gidan na su. Ya dube su ya watsa musu wani kallo. Ya shiga matsawa yana kallon su. Ya dashare hakora alokacin da ya gano Yazed ne.
"Ranka ya dade..." Ya shiga sara masa da hannun sa. Tamkar zai masa sujjada. Saboda yadda ya shiga dukawa cikeda biyayya.
"Na'am ... Barkan mu"
"Barkan mu..."
"Kai ka tsaya a kansa kamar folwaya (poll wire).. Je ka dakko tabarma ko ka dakko bencin nan. Ko sai ka gama nuna masa gyatumar ku bata baku tarbiyyah ishasshiya ba? Shashasha.." Ya shiga banbamawa Junaid fada. Tamkar zai sharara masa mari..
"A'a kabar masa fada Baba... Ya karbe ni da hannu dubu bama biyu baaa"
"Toh Alhamdulillah. Haka ake so. Na dauka da ya shuka maka tsiyar tasa ne."
"A'ah Baba.."
"To Ina sauraron ka."
Yazed yayi murmushi. Ya dan daga kai ya kallo Junaid da ke gefe ya daga kansa alamar tunani .
"Ayya baba ba wajen ka nazo ba ma. Harka ce data kunshi matasa. Shine na biyo ta kan sa."
"Ayho... To ranka ya dade. Ai akwai dan waje na. shine ma babba. Ma'ana shine sama da shi. Aqeelu "
"Eh.. Shima zamu yi magana da shi . Amman ba yau ba. Sai bukatar hakan ta taso."
"Ma shaa Allahu. Dan yafi shi wannan din hankali da riqon amana."
"Haka akeso... Nagode baba. " Ya amsa masa hadi da zura hannu a aljihu ya zaro yan dari biyu guda 10 ya mikawa kawu Ashiru
Da sauri kawu Ashiru ya fizge kudaden cikin farin ciki da wauta. Don Sam bai masa godiya ba.
"Shikenan baba sai anjima. Junaid muje ko?"
Kawu Ashiru ya zura kudin sa a aljihu. Bai zame ko'ina ba sai bayan yar kasuwa. Yana tafe hannun sa daya na dafe da aljihun sa. Gudun kar a wawure masa yan kudaden da aka bashi
"Ya mike ciki?" Yazed ya ce da Junaid.
"Bazan iya yanke hukunci ni daya ba" Junaid yayi murmushi .. Bayan ya bawa Yazed amsa.
"To ko zaka mun iso da mahaifiyar ta ku? Wallahi da alkhairi nake neman ku... Ba da sha.."
"Ba sai ka karasa ba... Na sani. Mun kuma gode da nuna alkhairin ka gare mu. Sai dai kamar yadda na gaya maka. Ba zan iya ce maka eh ko a'a ba akan maganar da kazo da ita. Zan samu mahaifiyar ta mu na gaya mata."
Yazed ya dan yi murmushi kansa akan agogon da ke wutsiyar hannun sa.
"Ba damuwa .. Amman ka sani yadda akayi muku fin karfi akan gidan ku ne yasa na ke son temakawa. Kuma mahaifina ya sanar mun cewa mahaifin ku yanada kirki.. Gashi da ibada kasancewar sa babban malami na addinin musulunci. Ya bada gudunmuwa sosai akan harkar islama. Da karfin sa da kuma aljihun sa. Karka ce na cika bin diddigi amman ance tsakanin yau da gobe zaku tashi ko?"
Junaid ya danyi jimm . Kafin ya girgiza kai kawai. Ya ce da shi,
"Mungode kwarai... Zan kuma sanar wa mahaifiyar ta mu." Ya karasa fada hadi da samun waje ya zauna.
"Na dauka zaka sanar wa mahaifiyar ta ku."
"Kakka damu.. Allah ya zaba mana abunda yafu alkhairi Amin."
"Amin Amin. To dan Allah ga number waya tah. Yadda kuka yi sai ka sanar mun."
"Ba damuwa..." Ya saka hannu ya karbi card din da ya bashi ya zura a aljihun sa.
Sake bashi hannu yazed yayi. Sukayi musabaha. Yazed ya tafi. Yayinda Junaid ke zaune. Sai da ya tabbatar Yazed ya shige motar sa ya tafj sannan ya mike ya karkade jikinsa ya shiga cikin gidah.
Ummy na zaune da jaka bacco a gabanta tana zuba kayan su aciki..Junaid ya shiga bakin sa dauke da sallama.
"Wa'alaykm salam Yayan su."
"Sannu da aiki ummy."
"Sannun mu Yayan su. "
Junaid ya samu gefen katifa ya zauna. Ya dunkule hannuwan sa waje daya. Yana mai jan kasan leben sa.
"Ummy kinsan dan majalisar tarayya na mazabar nan ko?"
Ummy na nunke kayan ta dago ta dube shi.
"Eh.. Yana zuwa wajen mahaifin ku a baya. "
"Allah sarki ... To yaron wajen sa. Yazed shine ya zo."
"Allah sarki.... Aina ka ganshi?"
Junaid ya shiga sanar mata yadda su kayi da yazed ya karkare da,
"Ya matsa ... Yanata magiya wallahi. Wai da fa lalle sai na rako shi wajen ki ya same ki da zancen. Nace kar ya damu zan miki magana. Yadda mukayi zan sanar masa. Kinga katin sa ya bani. Da number sa a jiki yace na kira na sanar masa yadda muka yi da ke din. Ya kike ganin za'a yi Ummy?"
Ummy ta sauke nannauyar ajiyar zuciya. Ta dan kalli saman ceiling kafin ta sauke idanunta a kàsa .
"Kai ya kake gani Yayan su?"
"Abunda kika yanke shi za'ayi ummy."
"Toh Allah yai mana zabi nagari. Idan karbar temakon sa ne alkhairi Allah ya tabbatar da amsar kyautatawar sa. Idan kuma babu alkhairi Allah yai mana zabi nagari. "
"Amin Amin Ummy."
Suka yi shiru na tsawon lokaci. Dai dai da shigowar su Fareeha da Madeeha. Tambayar ba'asin shirun su sukayi. Nan Junaid yake sanar musu yadda sukayi.
Dadi ya mamaye zukatan su Madeeha. Suma sunbi zabin komawar su inda Yazed ya temaka mu su da shi.
Nan dai suka karashe shawarar a tsakanin su. Suka yanke zabin komawar su inda Yazed yayi musu temako da shi.
A daren ranar Junaid ya kira wayar Yazed ya sanar masa amincewar su. Yazed yayi murna da karbar temakon da yayi musu.
×××
WASHE-GARI
Da safe Yazed ya turo da motar akori kuka ta dauki dukkanin kayan su Madeeha.
Ummy suka shisshiga makota sukayi musu sallama. Makotan sunyi alhinin rabuwar su. Kasancewar dadin zaman da sukayi da su. Ummy macece mai mutunci da dattako. Hakama yaranta suna da tarbiyyah da ganin girmama mutane.
Yazed da kansa ya zo da mota ya dauke su. Kawu Ashiru yanata harare da bakin ciki marar misaltuwa da ya gauraye fuskar sa. .
Tsabar hassada haka ya shiga rankwashin su Madeeha yana zuba musu ashariya.
Sannu ahankali haka motar Yazed ta shiga unguwar ta Sultan road da ke karkashin Nassarawa GRA a garin na kano...........
...
_INA JAMA'AR TA MU? KU MARMATSO KUSA . GA TAGOMASHIN ARZIKI. SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI. MUN GWADA DOLE MU BADA SHEDA_
_INA AMARE, UWAYEN GIDA, YAMMATA? IYAYE MAZA DA KE SON FARANTA RAYUKAN MATAN SU DA YAYAN SU DA MA KANNEN SU?_
_ALBISHIRIN KU. GA GORO. DOMIN WANNAN DADDADAN LABARI DOLE MU BAKU ALBISHIR DA ALHERIN GORO. GORON MA FARI KAL KAL_