Sashe 19
Ki Kula Ni Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Allah ya saka muku da alkhairn sa. Allah yasa kufi haka. Allah ya bada sa'ar karatu ya kara muku arziki mai amfani."
"Aamin. Je ka"
Ya sake dukawa yayi musu godiya ya tafi. Har zasu bar wajen sai ga wata zungureriyar jeep ta tunkaro inda sike.
Wajen number motar an rufe da bakin abu da ke nuni da privacy na wani babban kusa a kàsa.
Saj-jeedah ce ta fito bayan wata security ta fito daga gaba da sauri ta bude mata kofa .
Wajen su Rayyan ta nufa tana rangwada. Sanye cikin doguwar riga ta abaya rantsattsiya data ci ado ta koshi ta kuma ja kudi masu yawa
Komai na jikin ta designer ne latest na shekarar. Tamkar fatar bakin ta zata yage saboda tsananin yadda take wage bakin gano su Rayyan da tayi.
Sake tamke fuska yayi. Ya juyar da kansa da sauri ya furzar da zazzafar iska daga bakin sa da ke nuni da yanayin da ya ke ciki. Domin annurin fuskar sa ya gushe ya rubanye da sauya fuskar da yayi ya ci magani yanata maze maze.
Cikin ikon Allah yana neman abunda zai saka yabar wajen sai ga wayar sa ta fara kara. Da sauri ya dauka ya nanata a kunnen sa. Ya matsa daga wajen yana mai daga musu hannu alamar yana zuwa.
"Hello Baffa Hydar! Barka da safiya Okay .. Eh.. Tohm. Okay toh. In shaa Allah!" Katse wayar yayi bayan ya gama.
Ganin saj-jeedah tayo wajen sa tana rangwada. Hakan ya sashi sake nana wayar a kunnen sa yana yi tamkar amsawa yake da gaske.
Murmushi tayi. Ta danna number tasa lokacin data tsaya kusa da shi. Take wayar tafara kara a kunnen sa. Bayan yayi nuni da kamar waya yake.
Ya daga idanu ya sauke akanta. Tayi murmushi tana mai daga wayar ta da hannunta tana girgiza masa ita. Takaici yasa shi jan tsaki yana jan kasan leben sa.
"Mr. Ray..."
"Saj-jeedah..."
"Uhm... Nayi wani lefin ne?"
"Aina?" Ya tambayeta kansa na gefe.
Ta sake matsawa gefen da yake kalla ta tsaya awajen. Ya sake kauda kansa gefe ta sake komawa inda ya kaudar.
"Meyasa kake avoiding dina ne?"
"Ni kuma?"
"Au tambaya na ka ke? Baka daukan calls dina, Ba ka replying tons of text messages da na ke maka Rayyan.. Ba ka replying directs messages dina na social media. Inason na san dalili. Ray. Ka kalle ni "
Rayyan wani abu ya tsaya ya tokare masa a makogaro. Ji yake tamkar ya hauta da bugu saboda tsananin takaici.
"Ina sauraron ka... Baka ban amsa ba."
"Look maybe network issue ne. My deepest apologies. Baffa ya ban sako ne yanzu ma tafiya zan."
Tamkar zatayi kuka saboda yadda idanunta suka cuccuko da ruwan hawaye . Ta mayar da su da kyar tana mai dedeta kanta.
"Guy ina zuwa?" Suka tambaye sa ganin ya bude mota zai shiga.
"Afuwan. Baffa Hydar ne ya kira ni yanzu. Zan dakko Na'eem suna wajen aiki tare. "
"Oh okay shima yayi applying nan?"
"Uhm gashi kuwa? Ai abun baa cewa komai. Later." Ya bude murfin motar ya shige .
Tashin motar yayi da sauri ya fice daga cikin makarantar.
Ya yinda T-Boy, B-junior da saj-jeedah ke tsaye a inda ya bar su.
"Muje ko baby Saj..." B-junior ya fada mata cikin kulawa da tarairaya.
Fuuu tayi gaba tamkar zata tashi sama. T-Boy ya kyalkyale da dariya. Kafin yace,
"Wata tana son wani... Wani yana son wata."
"Mts! Kai fa banza ne wallahi."
"Ah wahala. Da kai na ke? Daga yin waka? Kaga ka kama kan ka"
"Ai ba a kai na aka fara ba"
T-Boy ya sake tuntsirewa da dariya harda buga kafafu ,
"Wai yarinyar nan ita kadai ce a duniya? Tun muna kanana kake maitar kaunar ta . Baka kula kowa kanata fama da masifar kaunar ta. Ka kasa fada mata. Beside yarinyar nan wani take so daban. Shi kadai take burin ya zama MALLAKIN ZUCIYAr tah. Wannan wane irin musiba ce eh? Ni bari na gaya ma..."
Bai karasa fada ba. B-junior ya janyo rigar sa ya dawo da shi baya T-Boy ya sake fashewa da dariya .
"Zan rufe ido na ci maka mutunci. Mutumin banza kawai. Zan gaya mata sakon zuciya ta. Amma ba yanzu ba. So na ke ..."
"So na ke sai lokaci yayi." T-Boy ya karashe zancen cikin gwajin muryar B-junior. Saboda tsabar fadar da B-junior din yake kullum har ya rike komai.
Samun wasu kujeru sukayi suka zazzauna akai. Nan dalibai suka fara tudadowa cikin makarantar.
Duk fa Wanda ka gani dan kusa ne a kasar. Ko dai dan babban ma'aikacin gwamnati ko babban dan siyasa ko dan kasuwa.
Ba jimawa sosai sai ga dawowar Rayyan da Na'eem agaban motar. Suka faka awajen ma'adanar motoci kafin su wuce inda su B-junior suke zaune zaman jiran su.
Kana kallon Na'eem kasan dan uwa ne ga Rayyan. Saboda kamar da suke . Har ta kanannadadden gashin kansu na fulanin usul. Da tsayin su hadi da kirar jikin su. Na'eem din dan uwa ne kuma tsaran shekara ga Rayyan. Dan gidan kanin mahaifin Rayyan ne. Alhaji Hydar da suke kira da Baffa Hydar .
Hannu Na'eem ya babbasu suka gaysa. Yanata kalle kallen makarantar kafin ya sauke kallon sa akan ma'aikatan dake jere daliban na cike wasu takardu agaban su. An rubuta student affairs division a inda suke.
"Muje ko?" Ya fada yana mai musu nuni da yatsa.
"Count me out." Rayyan ya fada yana yamutsa fuska.
"Bruh! Dole ne fa. Tashi muje please."
"Har ga Allah banso kasancewar ka a makarantar nan ba Na'eem. "
"Saboda zan dinga maka tilashe a abubuwa ko? Naeemah ma tana nan tafe."
Rayyan ya wurga masa kallon takaici ya wuce. Suka bi bayan sa..
Su kansu sauran daliban sai da suka kalle su suka sake kallon su. Basu kadai ba harda ma'aikatan . Kana kallon su kasan ajebutter ne da suka tada kai da dadin rayuwa suka more.
Uwa uba ga kyau da kowannen su ke da shi. Ga kwarjini da wata iriyar kasaita da cikar idanu da suka yiwa wajen da yan wajen baki daya. Haka aka dare aka basu waje.
Suka ciccike dukkanin abubuwan da akace daliban suyi. Kama daga daukar elective/subsidiaries na courses. Zuwa ga sauran activities na makarantar.
A take awajen aka bawa kowannen su littattafai da handouts na karatu da text books. Harda tablet phone dake cike da pdfs na karatu da biro. Bugu da kari ga I'd card da kuma gate pass na special occasions. Da pass na abinci, Komai dai tamkar a makarantun turai da ke da tsare tsare ba hayaniya.
Su kansu sun sha mamakin hakan. Lalle makarantar ta amsa sunan ta. Ta kuma tabbatar ba makaranta bace irin ta jerin ta najeriya mai tattare da kalubale.
A ranar ba'ai lectures ba. Ya zama open day kawai. Ga refreshments da akabi dalibai ana tambayar me kake so na ci da sha. Kama daga abincin ketare zuwa na namu na al'adun hausa na gargajiya dake da tsari a kuma tsaftace ga dadi da kamshi da ke tashi. Sanye cikin rigunan su da hula mai dauke da tambarin RANO SCRUMPTIOUS MEALS... Da na kamfanin LA COMIDA CORNER..
*S U L T A N -----ROAD*
_House No: 578fd....
_INA JAMA'AR TA MU? KU MARMATSO KUSA . GA TAGOMASHIN ARZIKI. SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI. MUN GWADA DOLE MU BADA SHEDA_
_INA AMARE, UWAYEN GIDA, YAMMATA? IYAYE MAZA DA KE SON FARANTA RAYUKAN MATAN SU DA YAYAN SU DA MA KANNEN SU?_
_ALBISHIRIN KU. GA GORO. DOMIN WANNAN DADDADAN LABARI DOLE MU BAKU ALBISHIR DA ALHERIN GORO. GORON MA FARI KAL KAL_
_WAI AKACE KAMSHI RAHAMA NE... KAMSHIN MA MUSANMAN ME SANYAYA ZUCIYA DA RATSA MAGUDANAR JINI DA TSOKA._
_INA MASU NEMAN KAMSHIN TURAREN SAUDI ARABIA? T'CHAD DA MAIDUGURI? IRE IREN KAMSHIN DA BAYA BIN ISKA YANA KAMA WAJE YA RIKE GIDAH..._
_KAMSHIN TURAREN KAYA, TURAREN GIDA, TURAREN JIKI, TURRARN GASHI, TURAREN TSUGUNNO, TURAREN WANKA, TURAREN WANKI, TURAREN MOPPING, TURAREN BANDAKI, TURAREN LABULAYE DA ZANNUWAN GADO, AIR FRESHENER DA TURAREN AKWATUNA DA DRAWER DA MOTA... KAI HAR MA DA TURAREN DA KE CIRE BACIN RAI YA MUSANYA DA FARIN CIKI SABODA TSANANIN SANYAYAWAR SA DA YAYE DUHU DA DAMUWA_
_BA ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNADA NAU'IKAN TURARUKA NA KHUMRAH KALA KALA. SUNADA TURAREN RUWA NA FESAWA DANA MAIKO. SUNADA KAYAN GYARAN JIKI.._
_SUNADA KULACCA DA SAURAN BODY BUTTERS MASU YAYE WARI KODA KUWA AN YI KWANAKI BA WANKA BARE WANKI._
_SUNADA KABBASA TA TURARA KAYA DA KASAKEN TURARUKAN WUTA NA KARFE DANA KASA DAMA NA ZAMANI YAN WAJE._
*_YERWA INCENSE AND MORE_*
_YERWA INCENSE AND MORE_
_YERWA INCENSE AND MORE_
_MASARAUTAR KAMSHI KENAN. KAYAN SU NA AKAN FARASHIN SARI DA SAYA DAYA DAYA.. SUNA YIWA AMARE HADI DA UWAYEN GIDAH DAMA YAMMATA. SUNAYIN NA TARON SHAGULGULAN BIKI DUK AKAN FARASHI MAI RAHUSA_
_BA'ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNA DA TARIN KAYAYYAKI MASU KYAU DA RAHUSA HADI DA INGANCIN DA ALKALUMA SUNYI KADAN WAJEN BAYYANA MUKU._
_SUNA TURA KAYAYYAKIN SU FADIN NAJERIYA DA KETARE BAKI DAYA._
_ADIRESHIN SU. SUNA GARIN KANO DAURA DA TITIN DA ZAI SADAKA DA GARIN MAIDUGURI_
_SUNA KAN MANHAJOJIN SU DAKE KAFAFE DA DAMA KAMAR:_
_INSTAGRAM: @yerwaincense_and_more_
_FACEBOOK:yerwacollection_
_WHATSAPP: 08095215215/09044191709_
_A YANZU HAKA KAMFANIN TURAREN YERWA INCENSE AND MORE SUNA SALES DIN KAYAN SU NA 250ML NA TURAREN WUTA DA KUMA 240 DA 190ML NA KHUMRAHS_
_IDAN ANJE ACE DAGA ZAFAFA NE AKWAI RAGIN KUDI DA HADI NA MUSANMAN DA ZAA YIWA DUKKANIN KAYAN DA KUKA SAYA._
_KYAU!! INGANCI! RAHUSA!! KAMA JIKI DA GIDAH!! AIKI!! ADADE ANA MOREWA SAI KAYAYYAKIN TURARUKAN KAMFANIN:*YERWA INCENSE AND MORE*_
_____
Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200
*ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN KI ANTAYA JIRGIN FITON ZAFAFA BIYAR*🔥🔥🔥🔥🔥
0022419171
Maryam sani
Access bank
*MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN*
09166221261
🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*
+22799643131
Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA
*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*SIYAN NA GARI KUMA MAIDA KUDI GIDA!*
*Thanks for choosing us*🔥
_𝕂𝕀 𝕂𝕌𝕃𝔸 ℕ𝕀!!_
_(𝕄𝔸𝕃𝕃𝔸𝕂𝕀ℕ ℤ𝕌ℂ𝕀𝕐𝔸)💕_
_ℕ𝔸ℕ𝔸 ℍ𝔸𝔽𝕊𝔸𝕋_
_𝕄𝕀𝕊𝕊 𝕏𝕆𝕏𝕆_
_ℙ𝔸𝕀𝔻 ℙ𝔸𝔾𝔼:17_
✓✓