Sashe 35
Ki Kula Ni Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Madeeha ." Ya sake kiran ta. Hannuwan sa zube cikin alijunan wandon sa.
"Fareeha ce..." Ta fada kanta a gefe. Hadi da kewaye shi ta cigaba da tafiya.
"Madeeha you can't fool me... Madeeha."
Ji take tamkar ta daga hannu ta sake wanke fuskar sa da mari a karo na biyu.
"Madeeha."
"Fareeha ce.. Malam."
"Toh naji Fareeha ko ma Madeeha din duk daya ne... Ki shiga na sauke ki agida"
"Bana ra'ayi.."
"Stubborn head... Ma...deee.. ha" ya ja sunan ta akarshe cikin karyar da harshe. Cikin wani salo na kwarewa a abunda ake nunawa kauna...
"Ana dole ne?"
Girgiza kai yayi tamkar dan karamun yaron da akewa tuhuma. Ya sake gyara tsayuwar sa. Hadi da karya harshe ya ce da ita,
"Ban isa na miki dole ba Madeeha... Ki temaka mun ki shiga na kai ki. Ga rana anayi ga gajiyar tasowa daga lectures. Kinji pretty .. please"
"Sai kayi tayi ai,.."
Cikin haka sai ga dosowar buses har biyu cikin makarantar. Rayyan tamkar ya fashe da kuka dawowar da sukayi. Yasan dole ba zata shiga motar sa ba. Amman at least tana amsa shi cikin zazzakar muryar ta mai dadin sauraro...Duk kuwa ahakan kullum da fada suke rabuwa. Gashi kullu yaumin wutar soyayyar da yake mita ruruwa take a birnin zuciyar sa.
Bata sake sauraron sa ba. Ta gyara zaman mayafin jikin ta ta nufi wajen motocin. Saj-jeedah ta doso ta ta mangaje kafadar ta ta shige. Madeeha ta juya ta kalle ta. Mamakin abunda tayi ya cikata. Haka kawai sai ta bangaje ta ta tafi bayan ko sanin juna ba suyi
_kila batasan ta bangaje ki ba.._ wata zuciyar ta bata amsa. _Matsalar ta ce. Madeeha ta amsa zuciyar ta ta... Cikin motar ta shige ta zauna bayan ta sauke zuciya._
Daliban suka ciccika motocin sannan suka fita daga cikin makarantar. Har suka tafi Rayyan bai dena waiwaya ba ya kalli motar. Har suka kule ganin sa.
Jikin sa a sanyaye ya koma ya shige motar sa yabar cikin makarantar shima. Bai ce da su T-Boy komai ba.
Saj-jeedah ta sake cika fam tamkar zata fashe. Akan wata gajabura banza yar talakawan talak Rayyan ya ke wahalar da rayuwar sa. Abun kamar almara. Taja tsaki kafin itama tabi bayan sa ta fuce daga makarantar...
Bayan kwanaki goma sha biyu su Hajiya Fadila suka dawo daga kasa mai tsarki. Rayyan yaji dadin dawowar hajiyan. Don kwanakin nan gaba daya da ba Hajiyan duk haka ranakun suke wuce masa sururu. Gashi annurin zuciyar sa Madeeha taki bashi dama ya shiga fagen yakin kaunar ta.
Ga mahaifiyar sa can daya tanata hura masa wutar nemo aure. Tanata hada shi da 'yammata 'ya'yan kawayan ta. Sam duk wacce aka hada su shi basa yi masa. Zuciyar sa ya riga ya mallakata ga Madeeha Sufyan zubair. Da ke ta tamole da kokon barar kaunar ta da yake aike mata da su...
*LT' O' AVENUE*
"Allah Suwaiba... Na tsani Hajiyan nan.. Na ki jinin yadda alhaji ke rawar jiki akanta." Cewar Hajiya Bintu. Ta rafka uban tagumi.
"Mahaifiyar sa ce kawata." Suwaiba. Kawa ga Hajia Bintu ta fada mata haka. Bayan ta kafa kwallar lemo a baka ta kwankwada..
"Duk da haka bana kaunar hakan...Kaunar da yake mata tayi yawa. Sai fa abunda tace yake yi. Gaskiya banaso. Ko kayan gidah zai canza sai ya hada da nata ya canza. Komai yace Hajiya. Komai komai..... To kuma dan ta haife shi shikenan sai ya fi fifitata akai na da ma yaran daya haifa?...
..
_INA JAMA'AR TA MU? KU MARMATSO KUSA . GA TAGOMASHIN ARZIKI. SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI. MUN GWADA DOLE MU BADA SHEDA_
_INA AMARE, UWAYEN GIDA, YAMMATA? IYAYE MAZA DA KE SON FARANTA RAYUKAN MATAN SU DA YAYAN SU DA MA KANNEN SU?_
_ALBISHIRIN KU. GA GORO. DOMIN WANNAN DADDADAN LABARI DOLE MU BAKU ALBISHIR DA ALHERIN GORO. GORON MA FARI KAL KAL_
_WAI AKACE KAMSHI RAHAMA NE... KAMSHIN MA MUSANMAN ME SANYAYA ZUCIYA DA RATSA MAGUDANAR JINI DA TSOKA._
_INA MASU NEMAN KAMSHIN TURAREN SAUDI ARABIA? T'CHAD DA MAIDUGURI? IRE IREN KAMSHIN DA BAYA BIN ISKA YANA KAMA WAJE YA RIKE GIDAH..._
_KAMSHIN TURAREN KAYA, TURAREN GIDA, TURAREN JIKI, TURRARN GASHI, TURAREN TSUGUNNO, TURAREN WANKA, TURAREN WANKI, TURAREN MOPPING, TURAREN BANDAKI, TURAREN LABULAYE DA ZANNUWAN GADO, AIR FRESHENER DA TURAREN AKWATUNA DA DRAWER DA MOTA... KAI HAR MA DA TURAREN DA KE CIRE BACIN RAI YA MUSANYA DA FARIN CIKI SABODA TSANANIN SANYAYAWAR SA DA YAYE DUHU DA DAMUWA_
_BA ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNADA NAU'IKAN TURARUKA NA KHUMRAH KALA KALA. SUNADA TURAREN RUWA NA FESAWA DANA MAIKO. SUNADA KAYAN GYARAN JIKI.._
_SUNADA KULACCA DA SAURAN BODY BUTTERS MASU YAYE WARI KODA KUWA AN YI KWANAKI BA WANKA BARE WANKI._
_SUNADA KABBASA TA TURARA KAYA DA KASAKEN TURARUKAN WUTA NA KARFE DANA KASA DAMA NA ZAMANI YAN WAJE._
*_YERWA INCENSE AND MORE_*
_YERWA INCENSE AND MORE_
_YERWA INCENSE AND MORE_
_MASARAUTAR KAMSHI KENAN. KAYAN SU NA AKAN FARASHIN SARI DA SAYA DAYA DAYA.. SUNA YIWA AMARE HADI DA UWAYEN GIDAH DAMA YAMMATA. SUNAYIN NA TARON SHAGULGULAN BIKI DUK AKAN FARASHI MAI RAHUSA_
_BA'ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNA DA TARIN KAYAYYAKI MASU KYAU DA RAHUSA HADI DA INGANCIN DA ALKALUMA SUNYI KADAN WAJEN BAYYANA MUKU._
_SUNA TURA KAYAYYAKIN SU FADIN NAJERIYA DA KETARE BAKI DAYA._
_ADIRESHIN SU. SUNA GARIN KANO DAURA DA TITIN DA ZAI SADAKA DA GARIN MAIDUGURI_
_SUNA KAN MANHAJOJIN SU DAKE KAFAFE DA DAMA KAMAR:_
_INSTAGRAM: @yerwaincense_and_more_
_FACEBOOK:yerwacollection_
_WHATSAPP: 08095215215/09044191709_
_A YANZU HAKA KAMFANIN TURAREN YERWA INCENSE AND MORE SUNA SALES DIN KAYAN SU NA 250ML NA TURAREN WUTA DA KUMA 240 DA 190ML NA KHUMRAHS_
_IDAN ANJE ACE DAGA ZAFAFA NE AKWAI RAGIN KUDI DA HADI NA MUSANMAN DA ZAA YIWA DUKKANIN KAYAN DA KUKA SAYA._
_KYAU!! INGANCI! RAHUSA!! KAMA JIKI DA GIDAH!! AIKI!! ADADE ANA MOREWA SAI KAYAYYAKIN TURARUKAN KAMFANIN:*YERWA INCENSE AND MORE*_
_____
Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200
*ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN KI ANTAYA JIRGIN FITON ZAFAFA BIYAR*🔥🔥🔥🔥🔥
0022419171
Maryam sani
Access bank
*MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN*
09166221261
🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*
+22799643131
Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA
*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*SIYAN NA GARI KUMA MAIDA KUDI GIDA!*
*Thanks for choosing us*🔥
_𝕂𝕀 𝕂𝕌𝕃𝔸 ℕ𝕀!!_
_(𝕄𝔸𝕃𝕃𝔸𝕂𝕀ℕ ℤ𝕌ℂ𝕀𝕐𝔸)💕_
_ℕ𝔸ℕ𝔸 ℍ𝔸𝔽𝕊𝔸𝕋_
_𝕄𝕀𝕊𝕊 𝕏𝕆𝕏𝕆_
_ℙ𝔸𝕀𝔻 ℙ𝔸𝔾𝔼: THIRTY (30)_
__
Hajia Bintu ta fadi haka. Ba tare da ta auna maganganun da ta furta ba a miazanin hankali. Cike da tsantsar bacin rai mai cunkushe da zallar kiyayya ta cigaba da cewa,
"Wallahi bana kaunar matar nan dai dai da sakan daya.... Tana konamun rai Suwaiba. Fiye da yadda baki zai furta."
Suwaiba ta saka hannu ta dauki cinyar kaza daya ta saka a bakin ta ta yaga tana jijjiga kai. Bakinta ya cika da fatar naman kazar. Tace,
"Gaskiya dai ikon nata ya wuce gona da iri... Yanzu ya kike so ayi Bintu?"
"So nake a musu farraqu mana... Idan farraqu ba zata yiwu ba to a raba ta da iska..."
Suwaiba ta kada kai. Hadi da sake saka hannu a plate din dake gabanta na soyayyun naman kaza da lemo. hakarkari ta dakko da kofin lemo ta yaga ta kora da lemon.
"Yadda kikace ai haka za'ai Bintu. Da safiyar Allah zan je kauyen nan kar ki samu damuwa. "
"Yauwa dan Allah.. Sai na ji ki. Ga kudin motar" Ta zaro yan dubu daya guda biyar ta mika mata.
Suwaiba ta amshe kamar zata cire wa Hajiya Bintu fatar hannu.
"Akwai yar leda?"
"Okay zaki juye ne?" Ta tambayeta tana mai nuni da plate din gabanta.
"Eh."
"Okay... Zankadaziyya... Zankadaziyya..."
"Na'am Hajiya.."
"Wane irin iskanci ne wannan ina kiran ki sai kinga damar amsawa.?"
"Yi hakuri Hajiya. Kayan shanya nake kwasowa."
"Wuce ki je kitchen ki dakko mun leda babba baka acikin cabinets"
"Tohm Hajiya."
Ba dadewa kuwa ta dawo da leda.
"Mika mata"
"Tohm."
Ta dauki ledar ta mikawa Suwaiba. Ta bar musu wajen.
Suwaiban ta juye ragowar neman da sauran lemon ta acikin leda . Sannan ta mike tana mai gyara zaman mayafin da ke jikin ta.
"Ki temaka ki mun kokari Suwaiba. Yanzu haka sun dawo daga makka zancen da na ke miki. Ki cewa malamin ya temaka ya mun aiki cikin gaggawa. Ko nawa na samu zan bayar inde aiki yaci. Sannan yanzun ma idan kin dawo kudin kayan aikin da ya fada zan bayar."
"Tohm Hajiya.. Babu damuwa. Allah ya bamu sa'a.."
"Aamin ."
"Aamin...Zan tafi. Sai kin jini."
"Yauwa, Sai na jiki."
Har bakin kofa tayi mata rakiya. Tana ta jaddada mata kan lalle tayiwa malam bayani. Ta matsu fiye da komai.
Lamarin na Rayyan sai kara habaka yake akan kaunar Madeeha. Saboda ita yakan je school ya zauna kawai don ganin giftawar ta ko da kuwa zeyi mata magana tayi banza dashi hakan baya damun sa...
Yau ma kamar ko da yaushe yana zaune a kofar faculty din su. Yana da lectures ta Dr. Yazed. Amman sam baibi takan zuwa ba. Burin sa dai ya hadu da Madeehan sa.
Cikin haka wata mota ta tunkaro inda yake a zaune. Kasancewar open space ne na ajiye motoci. Sai kujerun zama agaban sa.
Dr. Yazed malamin su ne ya fito daga cikin motar dauke da wasu takardu ahannun sa. Sai kuma dayan gefen nanma aka bude. Tamkar almara yaga fitowar Madeeha daga cikin gaban motar .. Gashi sai wagewa Yazed din baki take tamkar fatar bakin ta zata yage...
Takaicin haka ya taso ya tokare masa a makogaro. Ya kauda fuska kawai yana jin wani yanayi na bacin rai na sake cimma shi. Da sauri ya mike yabi cikin kofar faculty din na su Madeeha. Ya yiwa Yazed wani kallo na bacin rai kaafin ya shige da sauri yabi Madeeha.
"Madeeha..." Ya kwala mata kira.
Ta juya da sauri don ta dauka ma su Farhan ne. Ganin sa yasa ta sake tsuke fuska tamau taki sakin ta.
Ya karasa wajen ta yana bin ta da kallo. Sanye take cikin doguwar riga ta shadda green ta saka mayafi yellow. Wadatacce daya rufe jikin ta baki daya..