← Book details Ki Kula Ni Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 66

Sashe 63

Ki Kula Ni Part Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ba yadda ta iya ta bude bakin nata ya saka mata kazar., A haka ya dinga bata har ta karasa cinyewa. Ya tsiyaya mata furar ya saka mata a baki ta shanye.

Bayan ya gama bata ya janyo tissue paper ya shiga goge mata bakin ahankali..

"Zaki kara da tea din?

Tayi saurin girgiza masa kanta. Rayyan ya danne dariyar data taho masa. Yana bin ta da kallo.

"Kinyi sallah?*

"Uhm"

"Seriously?"

"Uhm..."

"Toh muje kiyi fitsari ko?"

Mikewa tayi hunnun ta har yana rawa ta koma gefen gado ta zauna,

"Tashi mana, Madeeha.."

"Bana jin fitsarin.."

Wannan karon ya kasa danne dariyar sa. Ya yi dariya sosai hade da murmusawa ta gefen baki.. Ya rankwafar da kai hadi da sake rage sautin muryar sa yace,

"Tashi... Kinji? Yar albarka."

Mikewa tayi har tana hada hanya tayi adduar shiga bandaki ta shiga ciki. Ganin ta shiga , Shi kuma sai ya juya ya futa daga dakin.

Dakin da yake a matsayin nasa ya shiga yana bin ko'ina da kallo. Kayan dakin baki daya blue and white ne hatta zanin gado da kwalliyar marbles din dakin

Bandaki ya shige yayo wanka hadi da dauro alwala. Yayi brush bayan ya wanke bakin sa, Ya sauya kayan sa zuwa na bacci riga da wando..

Yabi jikin sa da turaruwa masu sanyin kamshi da sanya nutsuwa.... Wayar sa ya dauka yana duba chats. Sakwanni ne fal da yan uwa da abokan arziki suka turo masa na sanya albarka a auren su. Saka wayar yayi a lock ya fice daga cikin dakin yana gyara botiran gaban rigar sa.

Yana shiga dakin ta ya hangota a kan gado ta cukwikwiye...shesshekar kukanta ta doki kofofin kunnuwan sa. Ya karasa shiga yana yin sallama. Ya tura kofar dakin ya rufe ta.

Kai tsaye ya nufi inda take akan gadon ya zauna... Ya shiga yaye bargon ta sauya kaya zuwa riga ta bacci mai kauri ta saka hula.. Tallabota yayi tanata gocewa har dai yayi nasarar riketa ga gam... Ya shiga chusa idanun sa a nata yana mai sakar mata wani kallo mai kashe gabobi ya kuma sanya musu kasala...

"Madeeha... "

"Uhm.."

"Tashi muyi sallah.."

"Nayi.."

"A'a wannan nafila zamuyi. Mu kuma godewa Allah abisa ni'imar aure da ya sa muna da rabo acikin tah.. kinji?"

Daga kai tayi. Ya lura tana cikin fargaba matuka. Don haka ya tayata dakko babban hijabi har kasa ta zura ta kuma daura zani.

Ya ja su sallah ... Ya dade yana addua a sujjadar karshe kafin yayi tahiya suka sallame. Nanma ya daga hannu yanata adduoin sa.

Bayan sun kammala ya juya yana fuskantar ta. Ya shiga yi mata tambayoyi abisa addinin musulunci... Ta amsa dai dai gwargwadon ilimin ta. Ya kuma dora hannun sa akanta ya karanto wasu addu'oi.

Bayan ya gama ya mike ya kwashe kwanukan da ledoji ya kai kasa . Ya koma ya rufe kofar dakin. Tuni Madeeha ta shige cikin bargo ta kudundune.

Rayyan ya hau kan gadon ya yaye bargon ya shiga .. Ta matsa gaba ya sake bin ta. Ahankali ya saka hannu ya janyo ta jikin sa ya rungume ta tsam a jikin sa.

Ya yinda hannun sa ya shiga karakai na acikin jikin ta. Mutsu mutsu Madeeha ta fara yi .. Rayyan ya saka hannu yana shafa gadon bayan ta.

Kafin ya mayar kan leben ta yana zagaye su ahankali cikin wani salo. Madeeha jikin ta ya fara kyarma. Rayyan ya matsa daf daidai kunnen ta ya shiga rada mata,

"Calm down..... Kinji?" Ya fada yana sumbatar gefen kunnen da cikin kunnen nata..

Tsigar jikin ta na dada tashi... Kofofin jikin ta na budewa suna masu maraba da sakon da yake isar musu. Hakan ya sa shi kai hannun sa kan rigar tata yana zare botiran a hankali,

"Hakika nayi dace da samunki arayuwa kinzama farin cikina da sonki nake kwana kuma kisani dashi nake tashi...Kasancewar ki arayuwa ta shine yakaini harna kawo matakin danake kai, A soyayyarki idan kina gefena bana bukatan ruwa ko abinci dariyar ki takan zama abincina murmushinki kuma shine wanzuwar lafiya ta" Ya karasa fada yana mai tafiyar da hannun sa tafiyar tsutsa a jikin ta..

Ya sake kai bakin sa zuwa wajen albarkatun ta da suka tafi da shi... Bidirin sa yake sosai a jikin ta. Ya yinda Madeeha ke rausaya kuka tana matse leben ta..

"Madeeha, Labarin farin cikina yana farawa ne daga jin muryarki, Asalin ma'anar soyayyata sunanki ne,.asalin kasancewa ta awanan duniyar sanadin ki ne..inason ne na bayyana ki da kalmomi amma zaki ce nayi son kai.kece asalin samun nutsuwa da kwanciyar hankalina... You are the reason I became stronger, but still, you are my weakness. I would do anything for you to make you happy. I would give you the sun, the moon, the stars, and my whole heart forever. There is no better feeling than holding you in my arms..."

Ya karasa fada hadi da kai hannun sa zuwa inda zuciyar sa ke muradin shiga... Hakan ya sanya Madeeha fashewa da kuka sosai tana kokarin yakice shi da ga jikin ta... Tunani da ji da ganin Rayyan suka dauke. So kawai yake su raya daren. Don haka duk koke koken da take hakuri kawai yake bata baya tsayawa. Nan da nan ya karanto adduar kasancewa da iyali ya kuma shige fagen dagar duk kuwa da da ya sha wahala ainun shima alokacin Madeeha ta challara wata kara.

Rayyan yayi nasarar hade bakunan su waje daya. Duk yadda zata yage jikin ta daga gare shi tayi yaki chikata. Tun muryar ta na fita har ta dena... Tana mai sauke numfashi kawai. Ya yinda Rayyan ke jin kansa cikin wata duniya ta daban ... Wani farin ciki ya mamaye shi ya zagaye shi. Haka ya cigaba da abunda yake har ya samu nutsuwa sosai. Sai a sannan ya hasaso abunda ya aikata..

Ya saka hannu ya shafo kasan keyar sa yana bin ta da kallo. Har tayi bacci. Yayinda hawaye ke kwarara daga idanun ta.

Ya sanya hannun sa daya yana shafa labbanta da suka bushe.. tausayi sosai ta bashi. Yaji gaba daya bai kyauta mata ba. Amma kuma ai ba lefin sa bane tunda shi kansa yayi loosing control..

Wayar sa ya janyo da ke kan bedside drawer ya kalli lokaci. Tsakiyar dare ne. Don haka ya koma ahankali ya kwanta bayan ya janyo ta jikin sa. Madeeha ta farka alokacin muryar ta a dashe tana cewa,

"Dan Allah kayi hakuri..."

"Shhhh!! Bazan sake ba, Kiyi hakuri kema kinji ko? Allah ya miki albarka Madeeha. Allah ya miki albarka, Allah ya miki albarka, Na rasa kalaman ma da zan yi amfani wajen nuna godiya ta agare ki... Ke din yar mutinci ce..Ina rokon mahalicci dare da kuma safiya ya kwaranyo miki rahamar sa, Ya wanke dukan damuwa da tsoron da ke ranki,Ya wadatar dake da yawan hakuri da kuma wadatuwar zuciya, Ya ni'imtaki daga tsoro da dukan abinda kike shakka,Ya cika miki burin ki,Ya wanke damuwarki, ya miki sutura,Ya sanya farko da karshen wannan rana sanadin wadatuwar ki da dukan alkhairi a rayuwarki." Yana kai wa nan ya saka hannu ta share mata hawayen da ke sake cigaba da zuba a fuskar ta..

Sake rungumeta ya yi tsam a jikin sa. Hannun sa daya yana shafa gashin ta ya zuwa gadon bayan ta..

"Kin zame min komi arayuwata.kece kyakkyawar kaddara ta kuma kece manufa ta..I may not be able to say how much I love you or just how special you are to me, but I can say that my world is full of smiles and happiness whenever you are around. I love you with all my heart., Ina kaunar ki sosai." Ya karasa yana mai sake sumbatar habar ta ya zuwa karan hancin ta. Kafin wasa wasan ya sake chanza salo..

Sai da ya sake samun nutsuwa sosai tukun sannan ya sararawa Madeeha. Tanata turjewa haka ya ciccubeta yana cewa,

"Haka mazan novels suke... Shi yasa nima zan dauke ki kamar yadda su ke.." ya direta acikin bandakin yana sauke numfarfashi saboda nauyin ta.

Ya tara mata ruwa ya temaka mata ta tsaftace jikin ta shi kuma ya koma dakin sa don tsaftace nasa jikin

Dakyar ta iya fitowa tana yamutsa fuska hadi da matse idanun ta saboda tsananin azabar da take ji.

Bayan anyi kiran assalatu. Rayyan ne ya jasu sallah shi da ita. Bayan sunyi addu'oi sun shafa..

"Madeeha!!!........"ya sake kiran sunan ta.

"Ko ta ya akai ya ke gane ni? " Ta tanbayi zuciyar ta. Abunda bata sani ba kuma ashe tayi tambayar maganar ne a fili.

Rayyan ya yi murmushin gefen baki..Cikin murya mai dadin sauraro yace..

MX WRITES✓✓✓

_𝕂𝕀 𝕂𝕌𝕃𝔸 ℕ𝕀!!_
_(𝕄𝔸𝕃𝕃𝔸𝕂𝕀ℕ ℤ𝕌ℂ𝕀𝕐𝔸)💕_

_ℕ𝔸ℕ𝔸 ℍ𝔸𝔽𝕊𝔸𝕋_
_𝕄𝕀𝕊𝕊 𝕏𝕆𝕏𝕆_

_ℙ𝔸𝕀𝔻 ℙ𝔸𝔾𝔼: 53_

_ZAFAFA BIYAR 2023_

_-_-_-_-_-_-

"Na dade ina jiran ranar da zaki mun wannan tambayar... Madeeha!!" Ya karasa kiran sunan ta hadi da sauke nannauyar ajiyar zuciya.

'Kasa tayi da idanun ta... Tambayar da tayi wa kanta ashe ta fito fili bata sani ba? Ta shiga lankwasa hannuwan ta tana mai karkatar da kanta gefe..

Ya sake rankwafawa yana sakin tattausan murmushi,

"Allah ne ya sanya kaunar ki a zuciya ta Madeeha... Haka zalika shi ya sanya gano kamannin ki a idanuna da ma gangar jiki na baki daya..... Tun ranar da na fara dora idanu na akan ki.. Ba ranar da zata zo ta koma ga mahalliccin ta ban yi tunanin ki ba.. kina cikin jerin abubuwan da nake tunawa da su a ko da yaushe... Ke din MALLAKIN ZUCIYAH ta ce Madeeha.. Ki temaka ki ce wani abu.. KI KULA NI ko na ji sanyi a rai na.. kinji?"

Kasa cewa komai tayi. Kan ta dai na gefe.. ya yinda cikin zuciyar ta ke kissima mata abubuwa da yawa.

"Muje mu kwanta ko?"

"Kayi hakuri." Ta fada muryar ta na rawa.

Jan kasan leben sa yayi bayan ya kamo shi ya ciza kadan yana mai busar da iskar bakin sa..

"Dan Allah ki tashi... Ba zan miki abunda kike tunani ba."

"Kayi alkawari?" Ta sake fada masa idanuwan ta nayin rau rau zata yi kuka.

"No please... Kar ki zubar mun da hawayen ki masu daraja .. kinji? Ta so please."
Chapter 63 · 0% Book details