Sashe 12
Ki Kula Ni Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
'Tass. Baas, Fas , ' Ya faskawa Ashiru giggitattun mari har 3. Kawu Ashiru ya dago. Hannuwan sa suna ta rawa, So ya ke ya sosa bayan ma ya kasa. Saboda tsabagen yadda marin ya shiga cikin magudanar jinin sa da kewaye.
" Ashiru ya mu ke ciki? Fitowa da yarannan kudinsu. " Cewar mai unguwa. Ya sauke gwauron numfashi.
"Ranka ya dade bani da ..." Ya karasa bashi amsa. Yana jujjuya hade da jingina bayan sa a jikin bango. Saboda yadda wajen ke masa rad'ad'i.
"To jamaa ku kunji ba shi da su.... Maa'ana bashi da kudaden da zai biya ku."
Mati ya ja dogon tsaki. Ya matsa gaba da cikin taron da yake . Ya daga hannu sama ya kwararo rantsuwa ya dire. Cikin karsashi da tsantsar bacin rai mai cunkushe da bakin ciki yace,
"Ko kowa ze yarda. Da girman Allah ba zan amince ba. Idan ka ga na bar gidan nan yau. To kudina suna hannu na. Allah kuwa. Da ke ba kudaden ka aciki mai unguwa shiya sa ka kake neman zakalkalewa." Mati ya karashe zancen sa. Idanuwan sa akan mai unguwa .
Mai unguwa ya shiga kada kai yana duban mutanen.
"Ba haka bane mati. Ya kake so nayi iyye? Banida abunda zan kara fada. Tunda Ashiru gashi yace bashida kudaden nan . Kunga magana ai ta gota ni Kuma. Tabar hannu na. Sai dai wajen hukuma. Ko kuwa?"
"Yo kai ma ai hukuman ne da kanta mai unguwa... Tunda kai ne wakili kuma agaban ka akai komai . Kai ne sheda. Dan haka ko wajen su za'a . Dole a tasa keyar ka aje tare." Cewar garbati. Tamkar zai talle keyar Mai unguwa. Saboda yadda ya matsa har gaban sa yana magana.
Haka dai suka yi ta maganganu a hasale. Cikin fada da tsantsar bacin rai. Su dai su ummy sai su kalli wannan su kalli wancen.
"Kasan me me unguwa? Sittin ta ubangiji zamu farke cikin sa mu fede yan hancin sa. Mu babbaka shi mu bawa karnuka. Ba shi kadai ba. Har wadanda suka tsaya masa." Yellow pape ya fada.
Da jin haka. Mai unguwa sai ya gyara tsayuwar sa. Ya daga yatsa yai nuni da kawu Ashiru,
"Kaga bazan bar cikin gidan nan ba. Ba tare da kwakkwaran zance ba. Ni wakili ne kuma sheda ne ga dukkanin wadanda suke karkashina a wannan unguwa. Bazan zubar da kima da kuma girma na ba a idanun su. "
Kawu Ashiru sai zare idanuwan sa yake. Daman gashi tubarkAllah yana da su dara dara.
"Ai mun hakuri.."
"Hakurin uban ka Ashiru? Nace hakurin uban ka zamu ma ka? Kasan Allah ko zakayi yawo ba kaya ba damuwa ta bane. Ka sayar da komai na ka a yau ka mallaka mana kudaden mu. mutumin banza mutumin wofi. Matsiyaci uban yan son banza. Ka zo ka kalallame mutane da rokon a ara maka kudi a ara maka. Kowa kaje wajen sa sai kace bakada wanda zai ara maka. A temaka maka waye waye. Ashe-ashe gasarogo ka mayar damu. Daya bayan daya ka bi mutane ka rance musu kudade. Wallahi summa tallahi. Sai ka biyamu kudaden mu. Mutumin banza kawai . Zaka dena zaro wannan idanun na ka ko sai na saka yatsa na tsone maka su? Dan malafar kan gyatumin uba kawai."
Haka dai suka yi ta cece ku ce. Kowannen su ya harzuka matuka. Dan Haruna hawa kan ruwan cikin kawu Ashiru yayi ya shiga bugu. Dakyar aka janye shi.
Da wannan ne mai unguwa yayi jan ido yace dik su dakata. Ya kuma tilastawa Ashiru da ya kawo mafita kafin wadanda suke binsa bashi su sa ke harzuka su masa illa.
Cikin sauke numfarfashi da uban bugun da ya ci. Kawu Ashiru yace,
"Gida dai duka nawa ne... Zan sayar da barin can." Ya saka hannu yayi nuni da inda su ummy ke tsaye da su Fareeha.
Junaid ya zabura har yana tuntube.
"Ta ina ya zama gidan ka kawu? Nan fa na mahaifin mu ne. Gadon mu ne baka da iko da shi."
Kawu Ashiru dik ciwon dake nukurkusar sa na dukan da akayi masa. Hakan bai hanashi mikewa tsaye ba. Ya cigaba da shirga karyar cewa,
"Ga mahaifiyar ku nan idan karya na ke. Ke Uhm uhm. Hanziyya ba ni da gado a bangaren Nan? Ba nawa ba ne?"
Ummy ta girgiza kai. Zuciyar ta na mata radadi jin kawu Ashiru na nemo yadda zai raba su da gidan da yake a matsayin gadon ta na tumunin takaba dana yaranta. Wanda maigidan ta ya rasu ya zama na su.
Ga sunan da ba nata ba ya kakaba mata...
"Iya nan ne akace ya shiga na ka Ashiru. Iya ka cin nan inda aka shatale wajen kwata." Ummy ta karasa fada tana mai nuni da wata kwata data raba sashen su dana kawu Ashiru.
Tsaki yaja kamar gaske. Yayi nuni da sashen da kuma kansa.
"Wallahi karya take Mai unguwa. Gaba ki dayan gidan ne nawa. Idan karya nake ga mai daki na. Ko Rahila?"
Rahila daman ta tsani zaman ummy da yaranta . Dukkuwa da tasan Ashiru karya yake. Amman ta kaikaice tace,
"Abunda malam ya fada shine gaskiya... Gida dai na sa ne. "
"Innalillahi wa inna ilaihi rajiun... Wallahi ba haka bane Mai unguwa.," Ummy ta fada hawaye daya na bin daya.
"Yanzu dai tsaya... Ina takardu? Ina sheda?"
"Nan gidan na gado ne tuntuni da iyayenmu muka taso muka gansu aciki. Haka zalika zamani ne yake zuwa ya shude ana dan gyara sa. Amman ba wani sheda ko shedu. Bazan yi.. Karya ba. Gida nawa ne. Shi Sufyan garin auro wannan matar ne baki daya ya cinye komai nasa. Bayan ya aurota ma. Akanta da yaranta ya kare. Bakin cikin da sike kunsa masa nema ya kashe shi.."
Ummy ta girgiza kai kawai. Ta koma cikin daki da sauri. Hawaye daya na bin daya. Zuciyar ta na zugi da radadi. Tasan ba wani sauran zance wannan gidan nasu ya kunce musu kenan. Yanzu itada yaranta sun tashi a tutar babu kenan? Tukun nama Ina zasu je? Danginta da basuda ko sisi suma neman na kan su suke zaata bi? Ko kuwa duniya zata shiga itada yaran nata?
Kuka ta ke sosai. Hawaye masu dumi ne suka shiga mata reto. Fareeha da Madeeha suka shiga dakin suma suna kukan. Babu mai bawa wani hakuri acikin su. Lamarin gwanin ban tausayi.
Haka dai kawu Ashiru ya cigaba da sakin 'kwayayen karairakin sa. Har dai ya dasawa dukkanin mutanen wajen yarjewa da amintar gidah nasa ne baki daya.
A take awajen aka kafa shedu. Akayi rubuce rubuce a takarda. Daman wakilin dan majalisa yazo gari. Babban yaran sa dake shirin aure yaji zancen . Nan da nan kuwa suka gama cike ciken komai ya sayi bangaren su ummy.
Kudaden da su Ashiru ya samu ya biya bashikan wasun su da yawa. Ya zama sauran mutane kadan. Su ma mai unguwa ya basu hakuri kan lalle dole acikin sati mai kamawa dole Ashirun ya biya su kudaden su suma.
Kwanaki uku aka bawa su ummy kan su tashi. Domin mutumin daya siya yana so ya ruguje ya fara nasa ginin.
××××∆∆∆∆×××××
Ranar wata talata lokacin sauran kwana daya su ummy su tashi. Junaid na waje kofar gidah. Ya zauna a bakin kwata. Kansa a kàsa. Yayin da hannun sa ke dauke dawatsu kanana yana jefawa cikin kwatar.
Azahiri zaka dauka idanun sa na kan kwatar. Amman sam a'a. Hasalima gangar jikin sa ce anan din. Zuciyar sa baki daya tatafi tunanin yadda zasu samu wajen zama. Su ba kudin haya ba. Basuda ko sisi ma baki daya. Jarin nasu dama akuya ce. Kuma kawu Ashiru ya sayar
"Salamu alaikum... Aboki na barka da rana..."
Junaid ya jiyo muryar a kan sa. Ga hannu an miko masa alamun suyi musabaha. Ya sauke ajiyar zuciya kawai hadi da mika masa nasa hannu suka gaysa...
...
_INA JAMA'AR TA MU? KU MARMATSO KUSA . GA TAGOMASHIN ARZIKI. SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI. MUN GWADA DOLE MU BADA SHEDA_
_INA AMARE, UWAYEN GIDA, YAMMATA? IYAYE MAZA DA KE SON FARANTA RAYUKAN MATAN SU DA YAYAN SU DA MA KANNEN SU?_
_ALBISHIRIN KU. GA GORO. DOMIN WANNAN DADDADAN LABARI DOLE MU BAKU ALBISHIR DA ALHERIN GORO. GORON MA FARI KAL KAL_
_WAI AKACE KAMSHI RAHAMA NE... KAMSHIN MA MUSANMAN ME SANYAYA ZUCIYA DA RATSA MAGUDANAR JINI DA TSOKA._
_INA MASU NEMAN KAMSHIN TURAREN SAUDI ARABIA? T'CHAD DA MAIDUGURI? IRE IREN KAMSHIN DA BAYA BIN ISKA YANA KAMA WAJE YA RIKE GIDAH..._
_KAMSHIN TURAREN KAYA, TURAREN GIDA, TURAREN JIKI, TURRARN GASHI, TURAREN TSUGUNNO, TURAREN WANKA, TURAREN WANKI, TURAREN MOPPING, TURAREN BANDAKI, TURAREN LABULAYE DA ZANNUWAN GADO, AIR FRESHENER DA TURAREN AKWATUNA DA DRAWER DA MOTA... KAI HAR MA DA TURAREN DA KE CIRE BACIN RAI YA MUSANYA DA FARIN CIKI SABODA TSANANIN SANYAYAWAR SA DA YAYE DUHU DA DAMUWA_
_BA ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNADA NAU'IKAN TURARUKA NA KHUMRAH KALA KALA. SUNADA TURAREN RUWA NA FESAWA DANA MAIKO. SUNADA KAYAN GYARAN JIKI.._
_SUNADA KULACCA DA SAURAN BODY BUTTERS MASU YAYE WARI KODA KUWA AN YI KWANAKI BA WANKA BARE WANKI._
_SUNADA KABBASA TA TURARA KAYA DA KASAKEN TURARUKAN WUTA NA KARFE DANA KASA DAMA NA ZAMANI YAN WAJE._
*_YERWA INCENSE AND MORE_*
_YERWA INCENSE AND MORE_
_YERWA INCENSE AND MORE_
_MASARAUTAR KAMSHI KENAN. KAYAN SU NA AKAN FARASHIN SARI DA SAYA DAYA DAYA.. SUNA YIWA AMARE HADI DA UWAYEN GIDAH DAMA YAMMATA. SUNAYIN NA TARON SHAGULGULAN BIKI DUK AKAN FARASHI MAI RAHUSA_
_BA'ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNA DA TARIN KAYAYYAKI MASU KYAU DA RAHUSA HADI DA INGANCIN DA ALKALUMA SUNYI KADAN WAJEN BAYYANA MUKU._
_SUNA TURA KAYAYYAKIN SU FADIN NAJERIYA DA KETARE BAKI DAYA._
_ADIRESHIN SU. SUNA GARIN KANO DAURA DA TITIN DA ZAI SADAKA DA GARIN MAIDUGURI_
_SUNA KAN MANHAJOJIN SU DAKE KAFAFE DA DAMA KAMAR:_
_INSTAGRAM: @yerwaincense_and_more_
_FACEBOOK:yerwacollection_
_WHATSAPP: 08095215215/09044191709_
_A YANZU HAKA KAMFANIN TURAREN YERWA INCENSE AND MORE SUNA SALES DIN KAYAN SU NA 250ML NA TURAREN WUTA DA KUMA 240 DA 190ML NA KHUMRAHS_
_IDAN ANJE ACE DAGA ZAFAFA NE AKWAI RAGIN KUDI DA HADI NA MUSANMAN DA ZAA YIWA DUKKANIN KAYAN DA KUKA SAYA._