Sashe 21
Ki Kula Ni Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Yauwa kar ma ku saka maganar da safiya tayi a zukatan ku. Munsan komai. Domin akwai CCTV a ciki. Ina nufin camera me daukar bidiyon komai na cikin gidan da wajen sa. 24/7. Da mun kunna recording zamu gani."
"Allah sarki. Allah ya huta gajiya."
"Aamin Amin."
"Tohm Yaya shikenan... "
Wucewa sukayi zasu tafi. Ya danyi musu murmushi kawai. Ta gefen wuyan ta duk kuwa da mayafin da ke jikinta. Tawadar Allah ya hango. Cikin rawar jiki yace,
"Kece Fareeha?"
"Ga Fareeha nan. Ni ce Madeeha."
Dan murmushi yayi wanda ke bayyana farin cikin da zuciyar ta shiga. Sannu ahankali zai samu shiga ta hanyar nunawa KULA wa agareta. Domin da tunanin ta yake kwana ya kuma tashi. Ita din ta zamar masa MALLAKIN ZUCIYAH...💕
.
_INA JAMA'AR TA MU? KU MARMATSO KUSA . GA TAGOMASHIN ARZIKI. SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI. MUN GWADA DOLE MU BADA SHEDA_
_INA AMARE, UWAYEN GIDA, YAMMATA? IYAYE MAZA DA KE SON FARANTA RAYUKAN MATAN SU DA YAYAN SU DA MA KANNEN SU?_
_ALBISHIRIN KU. GA GORO. DOMIN WANNAN DADDADAN LABARI DOLE MU BAKU ALBISHIR DA ALHERIN GORO. GORON MA FARI KAL KAL_
_WAI AKACE KAMSHI RAHAMA NE... KAMSHIN MA MUSANMAN ME SANYAYA ZUCIYA DA RATSA MAGUDANAR JINI DA TSOKA._
_INA MASU NEMAN KAMSHIN TURAREN SAUDI ARABIA? T'CHAD DA MAIDUGURI? IRE IREN KAMSHIN DA BAYA BIN ISKA YANA KAMA WAJE YA RIKE GIDAH..._
_KAMSHIN TURAREN KAYA, TURAREN GIDA, TURAREN JIKI, TURRARN GASHI, TURAREN TSUGUNNO, TURAREN WANKA, TURAREN WANKI, TURAREN MOPPING, TURAREN BANDAKI, TURAREN LABULAYE DA ZANNUWAN GADO, AIR FRESHENER DA TURAREN AKWATUNA DA DRAWER DA MOTA... KAI HAR MA DA TURAREN DA KE CIRE BACIN RAI YA MUSANYA DA FARIN CIKI SABODA TSANANIN SANYAYAWAR SA DA YAYE DUHU DA DAMUWA_
_BA ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNADA NAU'IKAN TURARUKA NA KHUMRAH KALA KALA. SUNADA TURAREN RUWA NA FESAWA DANA MAIKO. SUNADA KAYAN GYARAN JIKI.._
_SUNADA KULACCA DA SAURAN BODY BUTTERS MASU YAYE WARI KODA KUWA AN YI KWANAKI BA WANKA BARE WANKI._
_SUNADA KABBASA TA TURARA KAYA DA KASAKEN TURARUKAN WUTA NA KARFE DANA KASA DAMA NA ZAMANI YAN WAJE._
*_YERWA INCENSE AND MORE_*
_YERWA INCENSE AND MORE_
_YERWA INCENSE AND MORE_
_MASARAUTAR KAMSHI KENAN. KAYAN SU NA AKAN FARASHIN SARI DA SAYA DAYA DAYA.. SUNA YIWA AMARE HADI DA UWAYEN GIDAH DAMA YAMMATA. SUNAYIN NA TARON SHAGULGULAN BIKI DUK AKAN FARASHI MAI RAHUSA_
_BA'ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNA DA TARIN KAYAYYAKI MASU KYAU DA RAHUSA HADI DA INGANCIN DA ALKALUMA SUNYI KADAN WAJEN BAYYANA MUKU._
_SUNA TURA KAYAYYAKIN SU FADIN NAJERIYA DA KETARE BAKI DAYA._
_ADIRESHIN SU. SUNA GARIN KANO DAURA DA TITIN DA ZAI SADAKA DA GARIN MAIDUGURI_
_SUNA KAN MANHAJOJIN SU DAKE KAFAFE DA DAMA KAMAR:_
_INSTAGRAM: @yerwaincense_and_more_
_FACEBOOK:yerwacollection_
_WHATSAPP: 08095215215/09044191709_
_A YANZU HAKA KAMFANIN TURAREN YERWA INCENSE AND MORE SUNA SALES DIN KAYAN SU NA 250ML NA TURAREN WUTA DA KUMA 240 DA 190ML NA KHUMRAHS_
_IDAN ANJE ACE DAGA ZAFAFA NE AKWAI RAGIN KUDI DA HADI NA MUSANMAN DA ZAA YIWA DUKKANIN KAYAN DA KUKA SAYA._
_KYAU!! INGANCI! RAHUSA!! KAMA JIKI DA GIDAH!! AIKI!! ADADE ANA MOREWA SAI KAYAYYAKIN TURARUKAN KAMFANIN:*YERWA INCENSE AND MORE*_
_____
Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200
*ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN KI ANTAYA JIRGIN FITON ZAFAFA BIYAR*🔥🔥🔥🔥🔥
0022419171
Maryam sani
Access bank
*MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN*
09166221261
🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*
+22799643131
Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA
*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*SIYAN NA GARI KUMA MAIDA KUDI GIDA!*
*Thanks for choosing us*🔥
_𝕂𝕀 𝕂𝕌𝕃𝔸 ℕ𝕀!!_
_(𝕄𝔸𝕃𝕃𝔸𝕂𝕀ℕ ℤ𝕌ℂ𝕀𝕐𝔸)💕_
_ℕ𝔸ℕ𝔸 ℍ𝔸𝔽𝕊𝔸𝕋_
_𝕄𝕀𝕊𝕊 𝕏𝕆𝕏𝕆_
_ℙ𝔸𝕀𝔻 ℙ𝔸𝔾𝔼:18_
*Tun* da suka bar wajen Yazed suka nufi sashen su Madeeha ke jera tsaki wani bayan wani. Kirjin ta dankare yake da bacin ran safiya. Har to rasa abun cewa.
Lungun da zasu shiga bangaren su suka ci karo da safiya. Da alamun daman su din ta ke jira.
Tayi kerere a tsaye. Kafarta daya ta tokare ta da bangon da ta jingina. Ya yinda dayar ke a kàsa.
Dankwalin nan ta cokali shi irin na ture kaga tsiya. Tana ganin su tayi kukan kura ta cukumo wuyan rigar Fareeha.
Madeeha ta kwace Fareeha da kyar.
"Cika ni na dake shegiya algunguma."
"Dakata.... Dakata..karki sake cewa yar uwata algunguma. Sannan ba shegiya bace. Ina ganin girman ki kada ki bari ya zube. Sannan abu na biyu da ni zaki ba da ita ba. Don ni ce nan na fede gaskiyar komai. Ba Wani waswasi."
"Kaji munafukai. To koma wacece dai. Ke da uwar ku ma zanyi ba ku ba.."
"Ita ba sa'ar yin ki bace. Wannan sai mu. ",
Kici kici suka fara kokawa. Madeeha sai tsiwa duk ta bita da yakushi. Ummy dake ciki ta fito da sauri da carbi a hannun ta.
"SubhanAllahi meye hakan? Fareeha me ke faruwa?"
Nan da nan Fareeha ta shiga labartawa ummy dukkanin yadda akayi da komai. Ummy ta jinjina kai tana mai kambama lamarin. Da sauri ta janye Madeeha daga kokawar da suke. Ba tare da ta jira komai ba ta wanke fuskar Madeeha da mari. Nan da nan kuwa Fareeha ta saka kuka. Daman haka sukeyi. A duk sanda dayan su yayi laifi ake kuma hukunta shi.
"Dan Allah kiyi hakuri Safiya...yarinta ce. Ba zasu kara ba."
"Ummy ba fa abunda na yi."
"Idan kika sake bude baki kikayi magana Allah sai na mugun saba miki Madeeha. Bata hakuri."
Madeeha ta daga kanta idanuwanta na zubar da ambaliyar ruwan hawayee. Ta sauke kallon ta akan safiya da ke hura hanci tana kara fankamewa.
"Allah ya baki hakuri .."
"Tana baki hakuri.*
"Yo a ciki takeyi. Ni banji me take fada ba. "
"Ki bude bakin ki ki sake bata hakuri tace bata ji ba."
Madeeha ta sake fashewa da kuka. Kiri kiri batada lefi amman ummy ta dora mata doriyar ba wa safiya hakuri.
"Allah ya baki hakuri.." Ta fada da karfi. Jijiyoyin kanta sun tashi rudu rudu saboda tsananin bacin ran da take ciki.
"Ta na baki hakuri safiya. Dan Allah kiyi hakuri."
"Matsalar ku ce. Sannan kada rana irinta yau ta sake faruwa. Dan wabillahil lazi jina jina zan wa mace. Kuma wannan ne kashedi na na farko kuma na karshe akan kokarin shisshigin da kuke kokarin mana. Daman ance tsintacciyar mage bata mage. Da izinin Allah duk bolar da aka kwaso su sai an mayar da ku. Aikin kawai" Ta buga cinya hadi da zabga musu harara ta fice zuwa sashen ta.
Madeeha wani kukan ya kufce mata ta shige cikin gidah da sauri. Fareeha ta bi bayanta itama tana kukan.
Ummy ta dan yi jim a tsaye sai kuma ta juya itama ta shiga ciki. Bakinta dauke da sallama . Suna zaune a parlorn.
Madeeha ta kifa kan ta akan kujera tana kuka. Ya yinda Fareeha ke rungume da kan madeehan a jikin ta
Waje ummy ta zauna kanta akan yar wayar ta me cocilan tana dannawa. Lalubo lambar Junaid tayi ta kira shi.
"Wa'alaykm salam Yayan su. Alhamdulillahi.. Toh sai ka karaso, Allah ya temaka Amin."
Suna zazzaune dai . Madeeha ta mike ta koma daki. Bandaki ta shige ta wanko fuskar ta. Ta zauna akan yar katifar ta. Ya yinda ta daga kan ta saman p/o/p. Baki daya lissafin dake cikin kanta abubuwan da suka shude ne na dazu.
Ta sauke nannauyar ajiyar zuciya mai tattare da dimbin damuwa. Ta saka hannunta daya ta shafa kuncin ta na dama inda ummy ta faskara mata mari.
Wasu hawayen masu dumi suka cigaba da zurara daga idanunta. Ba wai marin da ummy tayi mata bane yasa take kukan.
Kirikirin da safiya tayi ne ta shirgo karairaki ta gaya wa masu gidan . Duk kuwa da yazed yace musu akwai CCTV da ke monitoring da recording faifen bidiyon abunda ke faruwa na cikin gidan da waje.... Gashi Yazed din kawai suka sani banda iyayen sa da yan uwan sa. Idanunta suka tariyo mata sauran yan uwan sa da suka zuba musu idanu.
Dogon tsaki ta ja. Hadi da jan leben ta na kasa ta ciza. Bayan ta furzar da zazzafar iska daga bakin ta.
Junaid ya shiga parlorn su bakin sa dauke da sallama. Ya tsugunna har kasa ya gayshe da mahaifiyar ta su. Ta amsa fuskar ta a sake.
"Ummy bakin har sun iso ne?" Ya tambaye ta kansa a kàsa
"Sun iso Yayan su.."
"Allah sarki."
"Duk mun kammala gyare ko'ina . Dama kusan ince tusawa mukayi. Tunda kamfani sun gyara inda ya dace. Bamu dade da gyarawa ba ma. Suka iso lokacin ni na dawo nan ina watsa ruwa."
"Allah sarki. Ma shaa Allah. Allah yasa sun dawo lafiya. Amin"
"Aamin."ummy ta fada. Sai kuma tayi shiru.
Junaid ya daga kai ya kalleta. Yanayin da yaga fuskar ta ya tabbatar masa tana cikin damuwa.
Ya juya ya kalli Fareeha da itama jikin nata a sanyaye ya ke.
"Ummy wani abun ya faru ne? Uhm? Fareeha me ke faruwa?"
Ummy ta sauke zuciya kafin ta shiga sanar da shi iya abunda ta sani kama daga gyaran da su kadai sukayi safiya da iyalanta basu saka hannu ba ya zuwa karar su Madeeha da ta kawo har da Marin data zabga mata.
Junaid ya girgiza kai kawai kasan makoshi ya shiga nanata,
"SubhanAllah...."
Can ya sauke zuciya ya cigaba da cewa,
" Amma Fareeha ke ai kina wajen lokacin da ummy ta dawo cikin gidah... Ko?"
"Eh... Yaya"
"Toh meya faru?"
Nan da nan Fareeha ta sanar masa komai. Har ya zuwa biyo su da safiyan tayi . Da marin da ummy ta faskawa Madeeha.
"SubhanAllahi! Yanzu ina ita madeehan?"
"Tana daki."
"Ki kira mun ita"
"Toh yaya."
Tashi tayi ta shige cikin dakin su. Madeehan na zaune akan katifa da littafin literature a hannun ta.
"Rabin rai ta.. ki zo inji Yaya."
"Toh."
Tare suka fita daga cikin dakin zuwa parlor.
"Yaya sannu da zuwa."
"Yauwa sannu biyu kyautar Allah. "
Dan murmushi kawai Madeeha tayi. Kanta na kallon gefe.