Sashe 49
Ki Kula Ni Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
_BA ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNADA NAU'IKAN TURARUKA NA KHUMRAH KALA KALA. SUNADA TURAREN RUWA NA FESAWA DANA MAIKO. SUNADA KAYAN GYARAN JIKI.._
_SUNADA KULACCA DA SAURAN BODY BUTTERS MASU YAYE WARI KODA KUWA AN YI KWANAKI BA WANKA BARE WANKI._
_SUNADA KABBASA TA TURARA KAYA DA KASAKEN TURARUKAN WUTA NA KARFE DANA KASA DAMA NA ZAMANI YAN WAJE._
*_YERWA INCENSE AND MORE_*
_YERWA INCENSE AND MORE_
_YERWA INCENSE AND MORE_
_MASARAUTAR KAMSHI KENAN. KAYAN SU NA AKAN FARASHIN SARI DA SAYA DAYA DAYA.. SUNA YIWA AMARE HADI DA UWAYEN GIDAH DAMA YAMMATA. SUNAYIN NA TARON SHAGULGULAN BIKI DUK AKAN FARASHI MAI RAHUSA_
_BA'ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNA DA TARIN KAYAYYAKI MASU KYAU DA RAHUSA HADI DA INGANCIN DA ALKALUMA SUNYI KADAN WAJEN BAYYANA MUKU._
_SUNA TURA KAYAYYAKIN SU FADIN NAJERIYA DA KETARE BAKI DAYA._
_ADIRESHIN SU. SUNA GARIN KANO DAURA DA TITIN DA ZAI SADAKA DA GARIN MAIDUGURI_
_SUNA KAN MANHAJOJIN SU DAKE KAFAFE DA DAMA KAMAR:_
_INSTAGRAM: @yerwaincense_and_more_
_FACEBOOK:yerwacollection_
_WHATSAPP: 08095215215/09044191709_
_A YANZU HAKA KAMFANIN TURAREN YERWA INCENSE AND MORE SUNA SALES DIN KAYAN SU NA 250ML NA TURAREN WUTA DA KUMA 240 DA 190ML NA KHUMRAHS_
_IDAN ANJE ACE DAGA ZAFAFA NE AKWAI RAGIN KUDI DA HADI NA MUSANMAN DA ZAA YIWA DUKKANIN KAYAN DA KUKA SAYA._
_KYAU!! INGANCI! RAHUSA!! KAMA JIKI DA GIDAH!! AIKI!! ADADE ANA MOREWA SAI KAYAYYAKIN TURARUKAN KAMFANIN:*YERWA INCENSE AND MORE*_
_____
Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200
*ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN KI ANTAYA JIRGIN FITON ZAFAFA BIYAR*🔥🔥🔥🔥🔥
0022419171
Maryam sani
Access bank
*MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN*
09166221261
🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*
+22799643131
Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA
*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*SIYAN NA GARI KUMA MAIDA KUDI GIDA!*
*Thanks for choosing us*🔥
_𝕂𝕀 𝕂𝕌𝕃𝔸 ℕ𝕀!!_
_(𝕄𝔸𝕃𝕃𝔸𝕂𝕀ℕ ℤ𝕌ℂ𝕀𝕐𝔸)💕_
_ℕ𝔸ℕ𝔸 ℍ𝔸𝔽𝕊𝔸𝕋_
_𝕄𝕀𝕊𝕊 𝕏𝕆𝕏𝕆_
_ℙ𝔸𝕀𝔻 ℙ𝔸𝔾𝔼: 41_
_ZAFAFA BIYAR_
__________
Tana tafe a mota ita kadai tana faman sakin tsaki a karo na adadi.. Wani bayan wani, Ta janyo wayar hannun ta, idanuwan taa rufe saboda tsabar bacin rai ko bude idanu batayi sosai ta kalli titi. Gashi ita dince ke tuqin motar.
Cikin fushi da tsantsar bacin rai ta kira wayar Suwaiba aminiyar ta. Bugu biyu suwaiban ta dauka a nata bangaren tana zaune a layin gidan wani bokan su. Tayu hanzar daukar wayar ta nana ta a kunnen ta
Hajia Bintu : "Hello!! Suwaiba..."
Suwaiba: "Na'am Bintu.. Kina jina?"
Hajia Bintu.: "Ina sauraron ki Suwaiba. Kafin ki fara magana. So nake kiwa malam magana. Tunda aikin sa kaman yankan wuka yake. Ya temaka ya raba Rayyan 'da na da wata yar iskar yarinya yar gidan talakawa Suwaiba. A boys squatter din gidan wasu suke a zaune. Yar matsiyata ce gaba da baya. Ki ce idan rabuwar ba zata yiwuwu ba ya ha..."
Suwaiba bata karasa jiyo zancen da Hajia Bintu ke fada ba. Sakamakon wata gigitacciyar kara data jiyo ta cikin wayar.
"Hello!. Ko network ne? Hello Bintu? Wallahi bana ji. Kya sake kira ko na kira idan na gama. " Nan da nan Suwaiba ta katse kiran sakamakon tun karar data ji sai kuma shuuu bata jin muryar Bintun gaba daya .
Tana daga zaune a layin shiga gidan bokan layi ya zo ya kanta. Wata mata ta futo daga ciki ta dubi suwaiban.
"Ki je yaa ce ."
"Tohm. Nagode."
Ta shige da yar ledar ta a hannun ta na dama. Hannun ta na hagu kuma zabi ne guda biyu tafka tafka.
Tana shiga ta nemi waje nesa da shi ta zauna. Ya dubeta bokan yana wuntsila idanu.
"Kin kawo zaabin?"
"Eh ga su."
"Yauwa. Aikin da za'ai da jinin su za'ayi.. Naman kuma a jefar a kogi. Kawo su nan." Ya saka hannu ya karbi zabin ya shiga cikin gidan sa.
Da ke a zauren gidan sa yake zaune yana tara mutanen. Cikin gidan kuma gidan sa ne.
Yana shiga cikin gidan nasa . Hannun sa dauke da zaabin ya daga su yana bin su da kallo kafin ya bude baki yace,
"Rumasa'u .... Ruma..Rumalle... Rumalliya..."
"Na'am Naam.. Malam habibi. Da wacce akazo kuma?"
Ya dashare hakora yana yafuto ta da hannu hadi da nuna mata zaabin.
"Rike .... Ilya ya yanke a fige a kuma gyare mana su tsaf. Dan Allah ki dafe su suji daddawa kinji?"
"To malam.. Yanzu kuwa."
"Yauwa ina wannan garirrikan?"
"Wadanne?"
"Wanda na baki ajiya mana... Wannan matar ta birni ce ta sake aiko kawar ta ta..."
"Natacciya zaka ce."
"Eh ita dai."
"Babu sede na sake daako wani abun."
"Yo sauri kiyi."
Daki ta shige ta ballo wani karamin katako dake marmashewa ta dake shi da sauri ta mika masa ya karba ya na jijjiga shi.
"Akwai kayan miyan dabgen ko?"
"Eh akwai."
"Toh Rumarumar zuciyata."
Ya kashe mata ido ta yarfe hannu tana murmushi. Ya fice ya koma wajen Suwaiba da ke zaune tana danna wayar da ke hannun ta.
"Yauwa... Aikin ne nata da wahala.. yanzu zabin nan da an yanka zaa je a jefar dasu a juji ko kan kainuwa da ke bingi."
"Dakyau. Aikin de zeyi ko?"
"Kash. Kin kawo kuka gidan ai. Kar ki samu damuwa komai zai koma muhallin sa."
"To bayan duk bayanan da nayi maka wancen zuwa. Babu abunda ya canza sai ma sake tabarbarrwa da alamuran sukayi. .."
"Eh Ina sauraron ki."
"Yauwa nace har yanzu dai gyatumar mijin nata sai abunda tace. "
"Ai nace kar ku samu damuwa ya kusa dena kulata. Bari kiga."
Yaja kasar da ke gaban sa ackkin faranti yana mai zana wasu abubuwan ajiki.
"Yauwa wadannan taurari ne kina ji kil?"
"Ina ji."
"Kinga ga tauraruwar ta nan an disashe mata ita "
"Kwarai gashi na nan ka zana."
"Yauwa ita uwar mijin dai ce taketa hada su. "
"To wannan fa da ka zana?"
Ya wulkita idanu ya hararo wani shirme daya zana da shi kansa be san karyar da zai ce akan zanen ba.
Ya maze kawai yana mai jan kasan kafafun zanen da yayi.
"Shegiyar uwar mijin ce." Ya fada muryar sa na rawa.
Suwaiba ta daga kai cike da amincewa da tabbacin maganar da yayi.
"Kace uwar mijin ce . Ashe itama tana shiga tsakanin su."
Daman wajen yakeso ta fada. Ya sake tankware kafa yana kada kan sa.
"Itace makirar, algunguma.. Kuma shedaniya."
"Hmm ai wannan mata tana shiga tsakanin Bintu da mijinta. Tace dan Allah na rokeka ko nawa ne zata bahar a raba tsakanin mijin nata da mahaifiyar tasa. Sannan a raba danta Rayyan da wata budurwa da yake so. Kaji siynan ta.. kaman bata gaya mun sunan ba ta manta. Kamat kuma ta gayamun na sha'afane. "
"Karki damu.... Komai na sa abunda kika fada da wanda ma baku fada ba zan yi muku magananin komai. Sannan wadannan matsalolin sai an musu yanka...."
"Toh ranka ya dade. Yanka wane iri kenan?"
"Yanka dai na dabba."
"Yawwa to ina sauraro. Domin tace ko menene. Kuma ko nawa ne a shirye take ta bayar. A mata wannan aikin..."
Ya sake daga kansa yana watsa yatsunsa zama hadi da kirgwau. Kafin ya sa ke janyo kasar gaban sa ya kwacaccla rubutu yana fadin,
"Bakar tinkiya... Farar akuya. Budurwar kaza. Matashin zakara. Kilishi dan katsina ... Su za'a kawo."
"Kilishi kuma malaam?"
"Eh kilishi. Alwai mutanen da zaku bawa shi saboda na yankan kajin da su akuyar du ba ci zaai ba. Aiki zaai da su."
"Yo shikenan malam Allah ya bada lada."
"Amin Amin"
"Ga wannan ki bata ..." Ya sake fada yana mika mata duddugar katakwan da matarsa ruma ta bashi.
"Wannan a karkashin pillown kwanciyar sa zata saka. Da karkashin motar sa. Da kuma inda ai ta ke ya fuce"
"To malam in sha Allah. Ga wannan ba yawa." Ta mike hadi da janyo wata yar leda da kudin su ke ciki ta kirga ta mika masa."
"wannan gashi tace ba yawa. Kafin a sake dawowa "
"To shikenan, Ki gayshe ta . Ki ce kar ta ji komai. Komai zai dawo yadda yake.".
Suwaiba ta sake tsgunnawawa tayi masa sallama ta fita. Kai tsaye ta wuce kasuwar yan mota dake jigila zuwa cikin gari
Motar ta shige tana sauke numfashi saboda tsabar wahalar layin da ta sha agidan me magani.
Tanata kiran number Hajia Bintu baa dauka. Tsaki taja tana girgiza kai kawai. Cikin kananun mita tace,
"Aikin kawai... Ke ba matar gwamna ba sai uban girman kai. Kin sani aiki na miki kuma bakya dauka." Ta ja katon tsaki bayan ta karasa maganar.
A haka har motar tasu ta taso daga cikin kauyen zuwa cikin garin na kano.
Dandazon taron mutane ne ne fal a zagaye da motar tata. Hajia Bintu ce cikin jina jina da jini.
Goshin ta ya fashe. Jini nata tsiyaya daga goshin nata tamkar an yanka dabba.
Wayar tata na daga gefe a wanchakale . Ya yinda motar tata ta daki wata jubgegiyar bishiya ne. Wani reshe na bishiyar ya faado akan tah.
Ashe lokacin da suna waya da Suwaiba. Daman ta taho da kololuwar bacin ran ta daga gida akan su Madeeha . Ga bacin ran ta akan mai gidan nata da madaukakiyar kaunar da yake nunawa mahaifiyar sa. Hakan na bakanta ran Hajia Bintu a koda yaushe.
Hakan ne yasa damuwar ta ta cika har ta tumbatsa ta hadu da hatsarin da ya jefa rayuwar ta cikin wani hali na mutu kwakwai rai kwakwai.
Mutane cunkushe a kanta ana ta kokarin dage babban reshen da ya fado akan motar da ta ke ciki.
Cikin ikon Allah aka samu damar zare babban reshen daya fado kam motar. Aka shiga temakon ceto rayuwar ta.
Gashi babu wani nata acikin su. Wayar ta ta kuma ko da aka dauka ba damar a shiga cikin contacts dinta sakamakon password dake cikin wayar.
Dakyar dai wani daga cikin mutanen yayi nasarar cire layin Hajia Bintu daga cikin wayar tata. Ya sanya layin a wayar sa. Ta nan suka gano number mai gidan na ta Alhaji Hammadu.
Suka kira shi. Bugu biyu ya dauka . Suka sanar masa halin da mai dakin nasa ke ciki.