Sashe 15
Ki Kula Ni Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Mama ni zan tafi... Zan bi flight oh jirgi da safe zan tafi wajen su maman mu. "
"Allah sarki.. Yazidu Allah ya kai ka lapiya ya dawo da ku lapia. Dan Allah ka gayshe da su. Ka kuma musu godiya abisa wannan babban jihadin temako da sukayi mana."
"Insha Allahu Mama. Zasuji. Na bar ku lafiya. Aboki na muje ko?"
Yayi gaba junaid na binsa a baya. Har ya kai kofar fita daga parlorn sai kuma ya juya. Ya sauke idanuwan sa akan Fareeha da Madeeha. Wani kallo ya yi musu. Mai tattare da ma'anoni wanda alkalami ba zai iya fasaltawa ba. Sannan kuma ya saka kai ya fice.
Har wajen motar sa Junaid ya raka shi. Sukayi sallama. Ya ciro kudi a aljihu ya dankawa Junaid yace ya kaiwa ummy.
Junaid yayi masa godya sosai. Kafin sukayi sallama again. Yaja mota ya tafi. Shi kuma Junaid ya koma cikin gidan.
Ya kaiwa ummy kudin. Suka taru sukaita shi musu albarka da tarin addu'oi. Ranar kwanan farin ciki sukayi. Farin cikin da basu taba shiga irin sa ba a dukkanin rayuwar su tun bayan rasuwar mahaifin su. Sheikh sufyan zubair.....
..
_INA JAMA'AR TA MU? KU MARMATSO KUSA . GA TAGOMASHIN ARZIKI. SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI. MUN GWADA DOLE MU BADA SHEDA_
_INA AMARE, UWAYEN GIDA, YAMMATA? IYAYE MAZA DA KE SON FARANTA RAYUKAN MATAN SU DA YAYAN SU DA MA KANNEN SU?_
_ALBISHIRIN KU. GA GORO. DOMIN WANNAN DADDADAN LABARI DOLE MU BAKU ALBISHIR DA ALHERIN GORO. GORON MA FARI KAL KAL_
_WAI AKACE KAMSHI RAHAMA NE... KAMSHIN MA MUSANMAN ME SANYAYA ZUCIYA DA RATSA MAGUDANAR JINI DA TSOKA._
_INA MASU NEMAN KAMSHIN TURAREN SAUDI ARABIA? T'CHAD DA MAIDUGURI? IRE IREN KAMSHIN DA BAYA BIN ISKA YANA KAMA WAJE YA RIKE GIDAH..._
_KAMSHIN TURAREN KAYA, TURAREN GIDA, TURAREN JIKI, TURRARN GASHI, TURAREN TSUGUNNO, TURAREN WANKA, TURAREN WANKI, TURAREN MOPPING, TURAREN BANDAKI, TURAREN LABULAYE DA ZANNUWAN GADO, AIR FRESHENER DA TURAREN AKWATUNA DA DRAWER DA MOTA... KAI HAR MA DA TURAREN DA KE CIRE BACIN RAI YA MUSANYA DA FARIN CIKI SABODA TSANANIN SANYAYAWAR SA DA YAYE DUHU DA DAMUWA_
_BA ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNADA NAU'IKAN TURARUKA NA KHUMRAH KALA KALA. SUNADA TURAREN RUWA NA FESAWA DANA MAIKO. SUNADA KAYAN GYARAN JIKI.._
_SUNADA KULACCA DA SAURAN BODY BUTTERS MASU YAYE WARI KODA KUWA AN YI KWANAKI BA WANKA BARE WANKI._
_SUNADA KABBASA TA TURARA KAYA DA KASAKEN TURARUKAN WUTA NA KARFE DANA KASA DAMA NA ZAMANI YAN WAJE._
*_YERWA INCENSE AND MORE_*
_YERWA INCENSE AND MORE_
_YERWA INCENSE AND MORE_
_MASARAUTAR KAMSHI KENAN. KAYAN SU NA AKAN FARASHIN SARI DA SAYA DAYA DAYA.. SUNA YIWA AMARE HADI DA UWAYEN GIDAH DAMA YAMMATA. SUNAYIN NA TARON SHAGULGULAN BIKI DUK AKAN FARASHI MAI RAHUSA_
_BA'ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNA DA TARIN KAYAYYAKI MASU KYAU DA RAHUSA HADI DA INGANCIN DA ALKALUMA SUNYI KADAN WAJEN BAYYANA MUKU._
_SUNA TURA KAYAYYAKIN SU FADIN NAJERIYA DA KETARE BAKI DAYA._
_ADIRESHIN SU. SUNA GARIN KANO DAURA DA TITIN DA ZAI SADAKA DA GARIN MAIDUGURI_
_SUNA KAN MANHAJOJIN SU DAKE KAFAFE DA DAMA KAMAR:_
_INSTAGRAM: @yerwaincense_and_more_
_FACEBOOK:yerwacollection_
_WHATSAPP: 08095215215/09044191709_
_A YANZU HAKA KAMFANIN TURAREN YERWA INCENSE AND MORE SUNA SALES DIN KAYAN SU NA 250ML NA TURAREN WUTA DA KUMA 240 DA 190ML NA KHUMRAHS_
_IDAN ANJE ACE DAGA ZAFAFA NE AKWAI RAGIN KUDI DA HADI NA MUSANMAN DA ZAA YIWA DUKKANIN KAYAN DA KUKA SAYA._
_KYAU!! INGANCI! RAHUSA!! KAMA JIKI DA GIDAH!! AIKI!! ADADE ANA MOREWA SAI KAYAYYAKIN TURARUKAN KAMFANIN:*YERWA INCENSE AND MORE*_
_____
Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200
*ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN KI ANTAYA JIRGIN FITON ZAFAFA BIYAR*🔥🔥🔥🔥🔥
0022419171
Maryam sani
Access bank
*MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN*
09166221261
🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*
+22799643131
Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA
*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*SIYAN NA GARI KUMA MAIDA KUDI GIDA!*
*Thanks for choosing us*🔥
_𝕂𝕀 𝕂𝕌𝕃𝔸 ℕ𝕀!!_
_(𝕄𝔸𝕃𝕃𝔸𝕂𝕀ℕ ℤ𝕌ℂ𝕀𝕐𝔸)💕_
_ℕ𝔸ℕ𝔸 ℍ𝔸𝔽𝕊𝔸𝕋_
_𝕄𝕀𝕊𝕊 𝕏𝕆𝕏𝕆_
_ℙ𝔸𝕀𝔻 ℙ𝔸𝔾𝔼:13_
*NEW NASSARAWA GRA*
Wayar sa ce ta fara kara.... Dakyar ya iya buda idanun sa. Saboda azababben nannauyan baccin da ke kan sa.
Hannu yasa yana lalubar kusa da shi ko wayar tasa na wajen. Ya shafa wayam ba alamar ta. Baccin ne akansa. Domin idanun nasa ma rabi ya bude. Yana dora hannun sa akan bedside drawer ya dakko ta.
Ya karasa bude idanun da sauri. 30 missed calls ya gani. Guda goma daga ciki na abokanan sa ne. Su biyu kowanne ya kira shi sau biyar.
Yana kara scrolling kuma ya hango number mahaifin sa da yayi saving da Bappah. Shima ya kira shi sau biyar. Sai kanwar sa Amal itama ta kira shi five missed calls. Sai sauran goman sa-jeedah ce .
Ganin harda ita a jerin masu kiran na sa . Hakan yasa shi jan dogon tsaki. Ya gaji da nacin ta. Tashi yayi daga baccin da yake. Ya janye bargon daya rufu a gefe ya mike.
Bandaki ya shige bakinsa dauke da addua. Sai da ya rage cikin sa. Tukun sannan ya sakarwa kansa shower yana wanka.
Ko da ya fito daga bandaki bai wani dauki lokaci ba wajen shiryawa. Ya feshe jikin sa da turaruka masu karfin kamshi. Sannan ya fice daga dakin ya saka masa key.
A hanyar corridor din dakin sa yaci karo da Mamin su.
"Mami .."
"Na'am. Lafiyar ka kuwa?"
Ya gano sarai me take nufi. Don haka ya daga hannu ya sosa keyar sa yana kakaro murmushi,
"Na wartsake Mami."
Harara ta dankara masa. Cikin hade rai tace da shi,
"Bappan ku tun dazu yake neman ka tun kan breakfast har ya futa. Bayan kasan tunin da kuma kashedin da ya dinga nanata maka. Wallahi duk daukata baka gidan ka fita ko wani abune ya taso a makaranta. Sai kiran ka ake baka dauka. Ashe baccin da ka saba na rashin zuciya kake yi ko? Sai daka tashi sannan yanzu ka fito. Wato kai naga alama ba zaka yiwa kanka fada ba ko? Shekaru nata tafiya kannen kannen bayan ka ma wallahi sun kusa gota ka hankali. Ubangiji Allah ya shirye ka. "
Tana karasa abunda zata fada masa tayi gaba. Bin bayanta yayi yana langabar da kai,
"Mami.."
"Wai meye ne kaketa dokamin kira?"
Jan kasan leben sa yayi. Duk ta tarin shiriritar sa akwai shi da girmama iyayen sa dana gaba da shi. Don haka ya tsugunna har kasa. Cikin muryar ban girma yace,
"Barka da safiya Mami."
"Barkan mu dai."
"Kin tashi lafiya?"
"Da ban tashi ba ka ganni?"
Girgiza kai yayi da sauri. Yana furzar da iskar bakin sa mai dumi .
"Tuba na ke Mami."
Tabe baki tayi. Ta juya ta fuce daga bangaren na sa.
Ya mike daga tsugunnan da yake ya nufi ciki shima.
A bakin kofar kitchen din waje yaci karo da kanwar sa Amal.
"Ina kwana Yaya?"
"Lafiya.. ke zo nan."
Ya kirawota ganin zata tafi bayan ta gayshe shi.
"Ga ni."
"Kiran me kike mun a waya?"
"Bappah ne yake neman ka..."
"Alright. Amman sai ki ta dokamun kira ba sau daya ba ba biyu ba uhm? "
Hannuwanta ta harde tana matsa yan yatsunta . Kirjinta dankare yake fal da tsoron Yayan nata.
"Kayi hakuri Yaya."
Bai sake ce mata komai ba. Ya karasa shiga cikin kitchen din. Food flasks din daya gani akan wani dogon ginin dake tsakiyar kitchen din ya shiga bubbudewa. Duk ba cimar sa ba ce. Don haka ya saka murafen su ya mayar ya rurrufe.
Babban parlorn gidan ya shiga. Kakar su Hajiya Fadila na zaune akan doguwar kujera ta dan kishingida. Ya yinda mahaifiyar su Hajiya Hindu da suke kira da Mami tana daga kasan kujera mai cin mutum uku.
Tv ce take tayi. Cikin channel dinnan ta sunnah tv. Bakin sa dauke da sallama ya shiga parlorn.
Hajia Fadila na gamin shigowar sa bayan sun amsa sallamar da yayi. Sai ta hau murmushi hadi da gyara wa ta zauna . Cikin washewar fuska mai dauke da farin cikin ganin sa tace,
"Dan yaye... Lafiya dai ko? "
Murmushin shima yayi. Yaje har kusa da ita ya zauna daga kasan ta. Cikin ban girma yace,
"Hajjaju na barka da safiya . Fatan kin tashi lapia? Ya jiki jikin na ki? Ubangiji Allah ya kara miki lapia da nisan kwana mai amfani."
"Aamin Rayyanu... Da imanin Allah."
"Yauwa da imanin Allah ... In shaa Allahu. "
"Ka kwan kalau ko?" Ta tanbaye shi tana bin sa da kallo mai cike da zallar kauna irin ta kaka da jika. Wanda suka shaku da juna sosai.
"Alhamdulillahi hajjaju na... Kin ci abinci dai ko?"
"Na ci... Bara a zubo maka kai ma kaci."
"Ai sauri nake Hajjaju.. na koshi."
" Ka taba ganin rayuwa haka rayyanu? Kai meyasa baka san cin abinci ne? Ka dingacin abinci rayyanu. Alhamdulillahi tunda kalau ka ke. Shiru shiru ba fitowar ka. An kikkira ka a waya ma baka dauka. Akace ko ka tafi makaranta ko wani babban abun ya taso."
Gyada kai yayi. Ya yinda ya zamo kasa ya zauna . Ya saka hannuwan sa biyu yana matsa kafafun kakar ta su.
"Kinsan jiya da ciwon kai na kwana... Na kuma gaji . Abunda ya makarar da ni kenan ban tashi da wuri ba. "
Hajia Hindu ta na jiyo su ta tabe baki. Kullum dai cikin kawo excuses yake. Gashi kakar tasu duk cikin jikokin ta. Ilahirin su rankatakaf tafu kaunar sa.
'ka dena dorawa kan ka ciwo.,.. kullum haka kake yau kace kaza ne gobe kace kaza ne. " Mami ta fada tana yatsina masa fuska.
Sarai ya jiyo ta. Don haka ya daga kai ya dubi kakar ta su. Ai kuwa ta juya tace da ita,
"Yo ai ba zai karyar ciwo ba ko gina wani kagaggen zancen.. Meyasa kike masa haka ne?"
"Allah ya baki hakuri Hajiya. " Mami ta bata hakuri ta kulle bakin ta ba ta sake cewa komai ba.
Hajiya Fadilan da kanta ta zare wani throw pillow da ke gefen ta. Ta zaro wani food flask ta dora shi akan hannun Rayyan.
"Hajjaju me muka samu?"