Sashe 65
Ki Kula Ni Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka dai ya shiga bata a baki tun tana kin karba dakyar har ta ware ya cigaba da bata tanaci yana hada mata da shayin tana sha..
"Oya feed me...ki bawa mijin ki abinci."
Bayan ya gama bata yasa lalle shima sai da ta bashi yanata wani lumshe idanu.
Bayan sun gama baku
I daya... A tare suka nufi kitchen. Zata wanke kayan ya nannade hannuwa yana tayata
"First washing dishes with habibi... "
Dariya ta sake yi tana girgiza kai. Suka cigaba da wankewa har suka karashe
Haka dai Rayyan ya cigaba da bin Madeeha ahankali da wayo, tsokana da kuma dabara har ta saki jikii da shi gaba daya ba kamar farkon kawota ba
Hakama bangaren na Yazed da Fareeha.. Tuni dama su tin kafin aure suka daidaita kan su. Don haka gurzar soyayya suke kamar cin kwan makauniya..
Dukkan su amare da angwaye biyun sunyi fresh sunui bulbul da su sun murmure. Lamarin sai godiya ga rabbus samawati. Domin rayuwa ce Allah ya sanya musu albarka acikin ta.komai na tafiya daidaj a kuma tsare cikin nishadi da kaunar junan su....
MX WRITES✓✓
*_KI KULA NI!!_*
_(MALLAKIN ZUCIYA)_
💕
*_NA:_*
_NANA HAFSATU_
_(MSS XOXO)_
_ZAFAFA BIYAR!!! 2023 PAID NOVELS..._
_AREWABOOKS: MSSXOXO_
_WATTPAD: MISSXOXO00_
_PAGE : (55)_
_KARSHE/FINALE_
°°°°
°°°Sake nanata saqon da ta turo yayi. Ya mike da sauri har yana tuntube ya zura wayar a aljihun sa kai tsaye ya shige cikin gidan ta kofar baya..
Suna zazzaune a babban parlorn anata hira iya su matan..Iyaye da 'ya'yaa mata. Mazan dama ana kammala taron suka tattafi sai Rayyan kadai da ya kafa ya tsare yana jiran Madeeha su gama ta fito su tafi.
Shiga cikin parlorn yayi bakin sa dauke da sallama.. Suka amsa baki daya. Ya sauke kallon sa akan Madeeha da ke gefen Hajiya Fadila tana matsa mata kafafun ta...
"Ga dan yaye ga dan yaye... Rayyanu ga Rayyanu.." Hajiya Fadila ta shiga tafa hannuwa tana masa murmushi..
Karasawa yayi wajen Hajiya ya zauna ..Yayin da Idanuwan sa ke yawo akan Madeeha da ke kusa da Hajiyan.
"Hajiya ta barka da yammaci... Mu sake gaisawa."
"Alhamdulillah Rayyanu."
"Allah ya kara miki lafiya Hajiya.."
"Da imanin Allah.."
"In shaa Allah da imanin Allah."
Ya dan sosa kasan keyar sa da mukullin motar hannun sa yana murmushi kasa kasa,
"Ke kun gama ne?"
Madeeha tayi shiru bata ce komai ba... Hajiya Fadila ta sake cewa,da shi,
"Ai dama jira na ke ka shigo ko na kira ka na sanar maka.."
"Tohm Hajjaju makkatu na ... Me za'a sanar mun?"
"Kaga da safe idan Allah ya kai mu bakin nan zasu zo. Can daga wani gari na daban. Kuma a goben idan Allah ya nufa zasu koma. Dan haka nace su kwana anan a hadu ayi aikin a fita kunyar zumunci... Nasan dai dukan ku ba matsala ko kuwa kana bukatar ta koma?"
Yayi saurin girgiza kansa yana cigaba da sosa keyar sa ahankali..
"Ba matsala Hajiya... Ta shekara ma."
Suka saka dariya baki daya. Kasan zuciyar sa kuwa wani kululun bacin rai ne ya tsaya masa.. Ya juya setin Madeeha ya dankara mata harara.. Tayi murmushi tana sunkuyar da kanta kasa.
Bai wani jima can ba ya mike yana cewa,
"Toh Hajiya zan tafi.... Allah yasa ayi taro lafiya a gama lafiya."
"Aamin Aamin dan yaye... Allah ya maka albarka kaji?"
"Kwarai Hajjaju na... Hajjaju makkatun.. Ki dade kiyi karko... Makiyan ki fadawan ki."
"Zancen ka haka yake Rayyanu. Allah ya shi albarka Amin."
"Aamin Hajjaju na.."
Mikewa yayi ya yiwa sauran yan parlorn sallama ya fita. Hajiya Fadila ta dubi Madeeha tana ce da ita,
"Ki mar rakiya mana."
"Toh kakus.."
Mikewa tayi ta bi bayan sa alokacin kuma har ya karasa wajen motar sa ya jingina da ita... Kasan leben sa na cikin bakin sa yana ciza ahankali.
Tunda ta ke takawa wajen sa yake bin ta da kallo tamkar zai mayar da ita cikin idanun sa saboda tsananin yadda yake tafiyar da idanun sa akan ta. Ya zube mata su ko kyaftawa bayayi.
Tana zuwa ta ja gefe ta tsaya kanta a kàsa can ta daga idanun nata ta sauke akan sa. shi dinma itan yake kallo.
"Bakada lafiya ne?" Ta tambaye shi tana guntse dariyar da ke neman kwace mata
"What's wrong? " Ta sake tambayar sa tana dan kai hannun ta saitin fuskar sa.
"Wai yarinyar nan kin dauka bansan tsokanata kike ba? Allah zan iya daukar ki na chusa ki cikin mota mu bar garin nan tamkar yadda aboki na Zayn ya kwance akan soyayyar da yake yi wa waheedah .. Domin ita din FARHATAL QALB dinsa ce...Madeeha kinji yadda nake ji na kewar ki da zanyi ma kwana daya kawai?"
Ta girgiza masa kanta. Gefen zuciyar ta na tausaya wa Rayyan din.. Ya matsa kusa da ita ya kamo hannuwan ta ya sanya acikin nasa yana murza su ahankali..
"Kamar yadda Zayn waheedah ta zamar masa MALLAKIN ZUCIYAH., Ke din FARHATAL QALB na ce Madeeha. KI KULA NI.. ko zan samu sassauci da rangwame, Zan so kiyi koyi da DALAAL matar hafezullah domin ita din aminyar dijama yar jarida ce da ta tattake duk wasu makiya da ke cikin MASARAUTAr basannabas... Ki zamo KIBIYAR AJALIn tarwatsa duk wani tsaiko da zai raba tsakanin mu...a zance na duka babu hawa doron IGIYAR ZATO..Nasan zaki ta mamakin shin menene wannan SO DA ZUCIYA daya ne? duka biyun na ke miki Madeeha ... "
Kasa cewa komai tayi... Ya samu kansa da riko ta jikin sa ya rungume ta tsam tamkar za'a kwace masa ita
"Ina kaunar ki Madeeha.. yanzu haka zaki bar ni na koma gidah na kwanta ni daya?"
"Allah kayi hakuri .. Kwana daya dai nayi na dawo."
"Anything for my baby.."
Sun dan jima a rungme tukun sannan Madeeha ta zare jikin ta da sauri,
"Allah ya kai ka lafiya ya tsare mun kai... Cikin aminci da kariyar sa."
"Allahumma Aamin baby na.."
Sake janyota yayi da sauri ya rungumeta tsam a jikin sa... Dukkanin su suka sauke zuciya..
Ya dan saka baki ya ciji kunnenta kadan... Ta saki yar kara... Yayi nasarar kai bakin sa kan nata yana kissing dinta ahankali... Yayinda hannuwan sa ke zagaye cikinta da kugun ta..
"Madeeha... Ya kamata na kara sanar miki da kewar da zuciya ta da gangar jikina zasu yi akan ki... farkon sallama cikin salamar samun sa'a da murnar kasantuwa cikin dausayin ni,imar sanyin murmushin labban bakinki...
Idan sautin zancena zaiyi furucin gaisuwa agareki yazama dole na tunkari gagarumin murmushin fuskarki hakan shine zai tabbatar da nutsuwa acikin ruhina
zahirin zallar son ki shine yake addabar ruhina shiyasa zuciyata ta kuduri aniyar taimakon ruhina wajen isar da sakona agareki... Ina kaunar ki, irin kaunar da bata yankewa.."
"Rayuwata ta kasance rataye cikin tarkon soyayyarka, ka dana kuma ya kama ni. A dukkan lokacin da na kalli kwayar idanuwanka, na kan ji wani shauki mara misaltuwa. Ina son ka mima sosai..." Ta fada masa tana sake kwantar da kanta akan kirjin sa..
"Tohm Allah ya miki albarka... Ya kara mana kaunar junanmu."
"Amin Aamin."
"Zan kira ki video call anjima in shaa Allah kinji habibty?"
"Tohm masoyi na... Allah ya kai mu ya baka Iko"
"Aamin Yaa rabbi.."
Sake kai masa sumba tayi a gefen kumatun sa. Ya saki murmushi mai kawatarwa hadi da yi mata wata sunbar a goshin ta da karan hancin ta.
Tamkar ba zasu rabu ba. Dakyar ta yakice shi ta bude mota tasa ya shiga sunata dariya ya ja motar yabar gidan har ya fita bata dena kallon sa ba tana murmushi. Sannan ta koma cikin gidan suka cigaba da tsara yadda komai zai kasance na taron karbar kayan..
Sai wajajen daya na dare saura suka kammala kintsa komai. Madeeha ta wuce dakin Nabeelah inda zasu kwana itada Fareeha.
"Wai har kin kwanta?" Madeeha ta cewa Fareeha dake kudundune a bargo ta chure waje daya.
"Wallahi rabin rai na gaji. Bacci nake ji."
"Ba zakuyi waya da Yaya Yazed ba?"
"Ke rabu da shi rigimar sa ta isa. Fada mukayi dazu."
"Ba ruwana baa shiga fadan ku da Yaya Yazed."
"Allah kuwan kinsan su sai a hankali."
"Hm wallahi . Haka na lallaba nawa dan rigiman ya tafi. Amma yace zamuyi waya."
"To ni dai karku tashe ni. Bacci nake ji. Don na kashe wayata ma."
"Toh ranki ya dade. Tuba muke."
Madeeha ta koma karamun parlorn baranda ta zauna. Ba dadewa kuwa Rayyan ya kira ta . Ta dauka suka fara magana suna kallon juna kasancewar ta WhatsApp vid call ne.
"Ina cikin kewarka, ina cike da ɗaukin son ganin Ka, a cikin kowace rana ka fita aiki ko zuwa unguwa, son ka na lunkuwa a cikin zuciyata, fiye da yadda fatar bakina za ta iya furta hakan..."
Rayyan ya saki murmushi.. Sanye yake cikin singlet da wandon bacci. Haka zalika itama ta saka rigar Nabeelah ta daura zani... Ya saka hannu yayi blowing mata kiss kafin yace,
"Madeeha, Samuwarki a rayuwata ne ya koyar da ni har na san zahirin siffa ta so. Sai bayan da muka yi aure na ƙara fahimtar soyayya ta gaskiya. Ina fatan mu kasance a tare da juna na tsawan rayuwa har zuwa gidan Aljanna. Ina matuƙar Son Ki matata. Amma a lokacin da kika dawo gida za ki ƙara tabbatar da hakan. Hmm! Ina nan cike da zumuɗin son dawowar ki don cin girkinki mai daɗi.Kin zarce shiga kinkai bangon kurewa acikin jerin yan matan dake takama da kyau shiyasa Idona baya gajiya da kallonki ayayinda murmushina yake bayyanuwa alokacinda nake kallonki
halittarki ta tsaru kin kware wajen Iya furta zancen bakinki Yaya rayuwa zata kasantu idan har banyi tozali da murmushin fuskarki ba
bude Idanuwanki kidubeni tsaananin sonkine ya addabi ruhina dukkan rayuwata tatafi akan tsarin daidaituwar yawan begenki.."
"Mijina kai ne abun alfaharina da kuma 'ya'yana in shaa Allah, Zuciyata na yin haske a dukkan lokacin da muke tare, na kan shiga damuwa idan ka nesanta da ni. Duk da ka zamo MALLAKIN a amma zan so ka kasance mai kare min kanka daga harin da sauran mata zasu ke kawo maka a duk inda kake.... I love you pass my mind beyond my soul baby na"