Sashe 16
Ki Kula Ni Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mami na gefe tana duban su. Daman tayi mamakin ajiyar da Hajian tayi dadayar mazubin abincin ashe Rayyan ta ajiyewa shi. Ita dariya ma abun ya bata. Tayi murmushi kawai.
"Bude kaci. Karin kumallo na ne dana ajiye maka."
"Allah sarki hajjaju na... Nagode Allah ya saka miki da mafificin alkhairin sa. "
"Aamin Rayyanu. Allah ya maka albarka Kai da sauran naka yan uwan Amin."
Hannun rigar sa yaja baya. Ya shiga dibar plantain din yana hadawa da soyayyen kwan da akayi shi roasted yasha tafarnuwa da albasa. Ba yaji sam dake hajiyan bata cin yaji.
Ai kuwa ya masa dadi kamar ko da yaushe. Ya cinye tas. Ya kora da black tea.
"Hajjaju Allah ya biyaki da gidan aljanna..."
"Amin Rayyanu.. Tare da kai. Da sauran musulmai baki daya .."
"Amin Amin."
Mikewa yayi bayan ya dan zauna...
"Hajjaju zan fita. Amman kafin sannan zan biya wajen Bappah.. saboda ya kikkirani shima awaya."
"Allah ya temaka. Allah yabada sa'ar abunda aka fita nema. Allah ya kare ka da kariyar sa Amin "
"Amin hajjaju na. Amin Amin."
Ya durkusar da kansa. Ta shafa masa tana mai cigaba da masa addu'oi kamar koda yaushe.
"Mami...Ina Bappah ya yi?"
"Ka kira shi a waya mana... Na san dai yace zai biya gidan mansa na sharada."
"Okay tohm.. Ni na fita."
"Toh Allah ya temaka."
Ficewa yayi. Mukullin motar sa a hannun sa. Ya nufi inda ake aadana motocin gidan baki daya.
Inda ya ajiye tasa ya isa ya bude. Sai da yayi warming dinta. Tukun sannan ya shiga ya fita daga gidan bayan masu gadi sun bude masa gate.
Kai tsaye ya wuce daya daga cikin gidajen man Bappan nasa da ke unguwar sharada. Mai suna HARITH OWAIS OIL & COMPANY..
.
_INA JAMA'AR TA MU? KU MARMATSO KUSA . GA TAGOMASHIN ARZIKI. SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI. MUN GWADA DOLE MU BADA SHEDA_
_INA AMARE, UWAYEN GIDA, YAMMATA? IYAYE MAZA DA KE SON FARANTA RAYUKAN MATAN SU DA YAYAN SU DA MA KANNEN SU?_
_ALBISHIRIN KU. GA GORO. DOMIN WANNAN DADDADAN LABARI DOLE MU BAKU ALBISHIR DA ALHERIN GORO. GORON MA FARI KAL KAL_
_WAI AKACE KAMSHI RAHAMA NE... KAMSHIN MA MUSANMAN ME SANYAYA ZUCIYA DA RATSA MAGUDANAR JINI DA TSOKA._
_INA MASU NEMAN KAMSHIN TURAREN SAUDI ARABIA? T'CHAD DA MAIDUGURI? IRE IREN KAMSHIN DA BAYA BIN ISKA YANA KAMA WAJE YA RIKE GIDAH..._
_KAMSHIN TURAREN KAYA, TURAREN GIDA, TURAREN JIKI, TURRARN GASHI, TURAREN TSUGUNNO, TURAREN WANKA, TURAREN WANKI, TURAREN MOPPING, TURAREN BANDAKI, TURAREN LABULAYE DA ZANNUWAN GADO, AIR FRESHENER DA TURAREN AKWATUNA DA DRAWER DA MOTA... KAI HAR MA DA TURAREN DA KE CIRE BACIN RAI YA MUSANYA DA FARIN CIKI SABODA TSANANIN SANYAYAWAR SA DA YAYE DUHU DA DAMUWA_
_BA ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNADA NAU'IKAN TURARUKA NA KHUMRAH KALA KALA. SUNADA TURAREN RUWA NA FESAWA DANA MAIKO. SUNADA KAYAN GYARAN JIKI.._
_SUNADA KULACCA DA SAURAN BODY BUTTERS MASU YAYE WARI KODA KUWA AN YI KWANAKI BA WANKA BARE WANKI._
_SUNADA KABBASA TA TURARA KAYA DA KASAKEN TURARUKAN WUTA NA KARFE DANA KASA DAMA NA ZAMANI YAN WAJE._
*_YERWA INCENSE AND MORE_*
_YERWA INCENSE AND MORE_
_YERWA INCENSE AND MORE_
_MASARAUTAR KAMSHI KENAN. KAYAN SU NA AKAN FARASHIN SARI DA SAYA DAYA DAYA.. SUNA YIWA AMARE HADI DA UWAYEN GIDAH DAMA YAMMATA. SUNAYIN NA TARON SHAGULGULAN BIKI DUK AKAN FARASHI MAI RAHUSA_
_BA'ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNA DA TARIN KAYAYYAKI MASU KYAU DA RAHUSA HADI DA INGANCIN DA ALKALUMA SUNYI KADAN WAJEN BAYYANA MUKU._
_SUNA TURA KAYAYYAKIN SU FADIN NAJERIYA DA KETARE BAKI DAYA._
_ADIRESHIN SU. SUNA GARIN KANO DAURA DA TITIN DA ZAI SADAKA DA GARIN MAIDUGURI_
_SUNA KAN MANHAJOJIN SU DAKE KAFAFE DA DAMA KAMAR:_
_INSTAGRAM: @yerwaincense_and_more_
_FACEBOOK:yerwacollection_
_WHATSAPP: 08095215215/09044191709_
_A YANZU HAKA KAMFANIN TURAREN YERWA INCENSE AND MORE SUNA SALES DIN KAYAN SU NA 250ML NA TURAREN WUTA DA KUMA 240 DA 190ML NA KHUMRAHS_
_IDAN ANJE ACE DAGA ZAFAFA NE AKWAI RAGIN KUDI DA HADI NA MUSANMAN DA ZAA YIWA DUKKANIN KAYAN DA KUKA SAYA._
_KYAU!! INGANCI! RAHUSA!! KAMA JIKI DA GIDAH!! AIKI!! ADADE ANA MOREWA SAI KAYAYYAKIN TURARUKAN KAMFANIN:*YERWA INCENSE AND MORE*_
_____
Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200
*ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN KI ANTAYA JIRGIN FITON ZAFAFA BIYAR*🔥🔥🔥🔥🔥
0022419171
Maryam sani
Access bank
*MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN*
09166221261
🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*
+22799643131
Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA
*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*SIYAN NA GARI KUMA MAIDA KUDI GIDA!*
*Thanks for choosing us*🔥
_𝕂𝕀 𝕂𝕌𝕃𝔸 ℕ𝕀!!_
_(𝕄𝔸𝕃𝕃𝔸𝕂𝕀ℕ ℤ𝕌ℂ𝕀𝕐𝔸)💕_
_ℕ𝔸ℕ𝔸 ℍ𝔸𝔽𝕊𝔸𝕋_
_𝕄𝕀𝕊𝕊 𝕏𝕆𝕏𝕆_
_ℙ𝔸𝕀𝔻 ℙ𝔸𝔾𝔼:14_
_ZAFAFA BIYAR 2023_
*_ HARITH OIL & COMPANY._*
*Yana* kai hancin motar sa bakin gate din gidan man fetur din. Masu kula da security din gidan man suka bude masa gate din da ma'aikatan gidan man ke shigar da motocin su.
Daga musu hannu yayi kawai ya shige ya yi parking motar ta sa. Gyara zaman rigar jikin sa yayi. Yana mai kallon fuskar sa ta mudubin gaban motar.
Fita yayi daga cikin motar ya kulle da mukulli. Kai tsaye ya wuce offishin manajan gidan man. Yana mai waiwaya wa ya hango motar mahaifin sa daga can kuryar wajen gate.
Ma'aikatan sai gayshe shi suke yi. Ya shiga amsa musu . Wadanda suke gaba da shi kuma ya gayshe da su ya wuce kai tsaye sashen manaja.
Yana shiga ciki bakin sa dauke da sallama ya hango Bappan na sa kuma mahaifin agare shi zaune akan babhar kujerar ofishin . Ya yinda manajan kuma ke sunkuye yana nunawa mahaifin na su takardun da ke hannun sa.
amsa masa salamar sukayi. Shi dai alhaji Harith tunda ya daga kai bayan ya amsa sallamar ya mayar kan takardun.
"Bappah." Rayyan ya fada hadi da zubewa kasa cikin girmamawa.
"Yaya... "Ya fada cikin ladabi yana kallon Yayan na sa. Kuma wanda ke a matsayin manajan gidan man. Raihan da ga Alhaji Hydar tagwan Alhaji Hammad. Kuma Yaya ga Alhaji Harith
"Mr. Ray... Ka tashi lapiya?" Raihan Yayan na sa ya tambaye shi.
"Alhamdulillahi Yaya."
Kara matsawa yayi daga inda ya tsugunna zuwa gefen mahaifin na sa.
"Bappah barka da safiya."
"Barkan mu dai."
Rayyan ya saka hannu ya sosa keyar sa kafin ya sake cewa,
"Naga missed calls din ka Bappah. Mami tace kana nema na. Ka mun afuwa bandauka ba.. "
Shiru Alhaji Harith yayi. Bai ce da Rayyan komai ba. Sai ma sake bude sabon shafi da yayi na takardar da ke hannun sa .
"Bappah a masa hakuri... Dan Allah."
"Ya ci albarkacin ka . "
"Godiya na ke babban Yaya..."
Raihan yayi murmushi. Rayyan ya mike ya koma kujerar side chairs ya zauna.
Sun dau tsawon lokaci ba wanda ke cewa komai. Rayyan nata danna waya. Ya yinda Raihan ke cike cike a takardu. Sai alhaji Harith da ke duba abu cikin computer hannun sa.
"Kai mun printout din takardar dana turo Raihan yanzu."
"Tom Bappah."
Rayyan nata binsu da kallo ta gefen ido. Zuciyar sa na saka masa abubuwa da dama. Dan baki daya ya rasa dalilin nemen na sa da Bappah su ke yi.
Bai karasa tunani da maganar da yake a zuciya ba kuwa sai tsinkayo muryar bappan na su yayi Yana cewa,
"Ungo rike."
"Kai Rayyan.. bappah na maka magana fa."
Da sauri Rayyan ya mike ya wuce wajen bappan
"Ai na gaya maka Raihan. Wannan yaron sam ba nutsuwa agaban sa. Kana gani sai uku Ina nanata masa magana yanzu bai masan inayi ba sai da na sake fada. To fa haka kullum yake. Ba chas bare as. Sai danna waya kawai. Safe, Rana da dare. Kai Allah ya shirya."
"Bappah dan Allah kayi hakuri. Kaji Bappah. Dan Allah ."
"Bappah a masa hakuri please."
"Naji ya wuce. Allah ya yafe mana baki daya. Amma ku sani. Rayhan Kai ne sheda. Na rantse da kadaitar ubangiji wannan shine na karshe da zan sake shiga lamuran Rayyan . "
"Insha Allah ba zai sake aikata abubuwan da yayi a baya ba bappah. Lokacin kuruciya ke cinsa. Kaji Bappah?"
"Na ji rayhan. "
"A gafarce ni Bappah."
Alhaji Harith ya dakko takardar da rahyan ya masa printout ya dora ta akan hannun Rayyan
"Ga shi nan wannan ne last chance dinka. Idan har wannan ma ka barnatar kudi baa samu biyan bukata ba. To gaskiya babu ruwana acikin dukkanin abubuwan ka"
"Insha Allah! Bazan baku kunya ba "
"Ga shi nan makaranta ce. England university ce da ke jihar mu ta kano. Wadda aka bude kwanaki can . Private uni ce wanda kaf fadin Africa yanzu baya ita gaskiya. Rike komai an gama kawai lectures zaku fara. Kana saurara na kuwa?"
"Eh Bappah."
"Saura yan kwanaki ku fara lectures in shaa Allah. Dan Allah ka tsaya kayi kokari ka mayar da hankali . Makaranta nawa kenan. Wannan ne karo na uku. Ka ki university of east London. Kayi shirirta wannan ta wuce. Aka sake kai ka Mahatma gandhi nan ma kaje kayi shiririta aka dawo da kai. Kaga wannan Birmingham university din. Yaya hydar da Yaya Hammad ne suka roki ne na amince kayi kai da sauran yara. Kannen kannen bayan ka gasunan sun mayar da hankali sunata karatun su. Wasun su har sun kare ma sun fara aiki. Amman kai ka ki kasuwancin ka ki karatun. Wannan shine kashedi na na farko kuma na karshe. Daga wannan karon ba hannu na acikin lamuran ka."
Rayyan ya ja kasan leben sa ya ciza. Kansa a kàsa. Ya furzar da zazzafar iska daga bakin sa. Ya ma rasa abunda zai fada.
Raihan ya dan saka kafar sa ya zunguro ta Rayyan din. Rayyan ya dago ya dube shi. Shi kuma sai ya masa alama da yayiwa bappan magana.
"Tohm... In shaa Allahu. Bappah."
"Zaka iya tafiya."
"Tohm Bappah a huta lapia."
Mikewa yayi ya bawa rahyan hannu sukayi sallama. Yayi kofa zai fita kenan mahaifin na su ya sake kiran sunan sa.
"Rayyan"
"Naam Bappah."
Ya dan dakata daga wajen kofar dayake a tsaye. Hannun sa na akan murfin kofar