Sashe 42
Imaan Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
an engineer yana aiki a nan yana yi a Kano yana yi a zaria" yana parking kofar gidan su yace "Shi dayan fa?" Tace "Yaya?" Ya gyada mata kai tace "Shi wani lkcn yana Abuja wani lkcn yana nan, yanxu yana nan" Sadeeq yace "Maa sha Allah, to me yasa bakwa shiri?" Tace "Yanxu ya fiye mugunta baya kuma kulani kamar da" tana magana ta bude kofar motar tace "Nagode" ba karamin daure ransa yyi ba yace "Wait ara min fone naki pls, I want to confirm ko Muhsin ya tafi da nawa cos I can't find it here" komawa tayi ta xauna ta basa wayarta ya amsa ya gama danne dannensa sai ga ring din wayarsa, ya mayar mata yace "ohhh thanks yana nan ashe" ta fita motar tace "Thanks" yayi murmushin da ya bayana dimples dinsa yace "You are welcm" Xaune ta ga Mujaheed gun mai kiosk a kofar gidan yana kallonta, duk da yanda gabanta ya fadi ta dauke kai da sauri ta wuce cikin gida ta rufe gate.