Sashe 234
Imaan Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
*Imaan isn't for free* it's 300 via
Fcmb 3276052019 Hauwa Bello Jiddah
Then u show ur evidence of payment via my WhatsApp number
07087865788
84....
_And I dedicate this particular page to the entire members of_ *Murmushin Novels* group....
I Khaleesat Haiydar is wholeheartedly saying a big fat *Thank you* to the entire members of the above👆🏻 named group... nagode nagode, Allah ya bar kaunar, I really appreciate it sisters, Allah ubangiji ya kara maku budi da daukaka, ya bar xumuncin mu, ya sa ku gama da duniya da iyaye lafiya, Allah ya saka da alkhairi, Billah Ina yin ku har raina, sannan.... _Inna na gaisuwa tace sai kun xo mata kwalema da share share a fitar da duk dattin da suka makale mata kada su cuceta, sannan tace in maku tuni da tsoron Allah a duk inda xa ku kasance duba da yanda duniyar ta lalace yanxu mutane ba tsoron Allah, domin kuwa lkcnsu tsoron Allah ake kaca kaca ba wasa, don haka ku ji tsoron Allah a duk inda xa ku kasance, sannan ku xamo masu tsafta domin sace xuciyoyin masu house_... Lol, gaskiya I am happy da abinda ku ka min jiya, I love u all... 😍🥰❤️
And my lovely fans that partronized my book happily without thinking twice, ku ma ina yin ku har raina wllh, Ina son ku, _Inna tace kuma tana gaishe ku, kuma ku rike Allah, to wa gare ku da xa ku rike dama banda Allahn? Sannan ayi ta ma iyaye biyayya domin a rabu lafiya da su kamar yanda Ahmadu da Bukar ke mata biyayya..._ lol