← Book details Imaan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 292

Sashe 4

Imaan Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

ni wllh darajar d'a na kike ci a gidan nan gaskiya, kar in sake ganin ki a parlona ni dai dama baki tsinanamin komai sai dai ki malale kan kujera kina mik'a, duk kin ru6ar min da kujeru" tana kai wa nan ta juya ta wuce, Imaan bata yarda ta kalli Ammi ba ta wuce daki ta rufe kofa tayi kwanciyarta tana turo baki. Maa sha Allah, I am back by Allah's grace... daily update in sha Allah, but if schl shud resume anytime soon xan dakata da posting for some weeks coz I will be having exams in sha Allah. Hope you guys will love the *book*, though I know I never disappoint my fans when it comes to writing in sha Allah.... Khaleesat Haiydar... [6/11, 12:34 PM] +234 703 570 1601: 🌟⭐ *Imaan* ⭐🌟
Chapter 4 · 0% Book details