← Book details Imaan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 232 OF 292

Sashe 232

Imaan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

you taking me to plss, wllh nasan ana ta nemana gida ka mayar da ni don Allah" Yana kallon titi a hankali yace "Kaf gidan nan yanxu bbu mai iko da ke, so they are all supposed to know that kina wajen mijin ki su xuba mana ido kawai, su da xa mu dawo masu da cute kids in sha Allah, sai mu ba Umma daya mu ba Ammi biyu mu ba Aunty daya sai mu tausaya ma Inna ita ma mu bata guda daya duk da lalata mana ita xata yi yanda ta lalata ki...." hawaye Imaan ta fara yi tana kallonsa tace "Don girman Allah ka mayar da ni gida Yaya, stop this joke" gently yace "You think I am joking ko? Xa ki sha mamaki kam" Ta dakatar da kukan da take tana kallonsa ganin he is so serious, Bai kalleta ba driving kawai yake da d'an gudu, tayi kasa da murya tace "Don Allah kar ki min haka Yaya, kar ka raba ni da Ammina..." sae kuma ta fashe da kuka, yace "Idan ban raba ki da ita ba ynxu ae ita xata raba ni da ke, ni kuma baxan yarda a raba ni da ke ba coz I want to live with my lil sis in one roof" Tafiyar kusan minti hamsin yyi ya shiga garin Zaria, Imaan dai gaba daya she is shock ganin da gaske fa Mujaheed yake, wani babban gida yyi Parking ya fito yana rike da mukullin gidan ya bude gate din ya dawo motarsa, ya shiga gidan yyi parking a space na mota hudu dake babban compound din ya kashe motar ya fito yana kallonta, bin gidan kawai take da kallo kusan a tsorace, ya rufe side dinsa ya xaga ya bude inda take yace "Come down" ta hade hannunta tana girgixa masa kai tace "Am begging you ka mayarda ni gida don Allah Yaya, Kar ka min haka" sakko da ita yyi daga motar ya rufe yana rike da hannunta ya nufi entrance din shiga gidan ya sa makulli ya bude, parlor ne babba, kuma bbu abinda bbu a ciki amma duk komai ya d'an yi kura, ya kulle kofar parlon ya sa makulli sannan ya wuce stairs, Imaan ta durkushe wajen jikinta a sanyaye ta ma kasa kukan, lkci daya ta mike tana xaro ido da karfi tace "Yayaaa" sai kuma ta nufi stairs da gudu tana ci gaba da kwala masa kira, Mujaheed ya fito daki da sauri yana saukowa stairs suka kusa cin karo, rungumesa tayi jikinta na rawa tace "Kamar na ga wani abu yana tafiya wllh Yaya, I saw an insect" Jan ta yyi xuwa sama ya bude bedroom yace "Tafi ki yi wanka na hada maki ruwa" a tsorace tace "Ni dai Yaya wllh kamar cockroach na gani fa" yyi murmushi ya kama hannunta xuwa bathroom yace "Toh muje in raka ki kiyi wankan" bin bayansa ta dinga yi tana kallon kasa ko xata kara ganin wani, yace "Toh cire kayan" Hijab dinta ta cire ta ajiye gefen gado, ta fara kokarin cire dogon rigar baccin jikinta, shi dai kallonta kawai yake har ta fara dage rigan, sai kuma tayi still ta kallesa, ganin yanda yake kallonta tayi wani kara ta sauke rigar kasa ta durkushe tace "Wayyo Yayaaa bana son haka" Yana murmushi ya durkusa shi ma yace "Baki son me??" Bata yarda ta kallesa ba ya mike ya tafi gefen gado ya xauna yace "Toh ki shiga kiyi Ina jiran ki a nan" mikewa tayi ta shige bathroom din ta rufe kofa har da sa makulli. Fita dakin yyi ya ya dawo parlor, ya bude kofa ya fita ya kulle ta waje sannan ya bar gidan, few shoppings yyi ya siyo har da breakfast ya dawo gidan, ya ajiye ledojin hannunsa a parlor ya wuce sama ya bude dakin, tsaye ya ganta jikin window wayarsa kare a kunnenta idonta sha6e sha6e da Hawaye, jin an bude kofa ta juya tana kallonsa ta katse wayar tana shessheka, ya tsaya nan bakin kofar ya dinga mata wani kallo, a hankali ta dinga share hawayen idonta, ya karasa cikin dakin ya fixge wayar yana duba screen din ya ga number Daddy, barin wajen take so tayi ya fixgo hannunta fuska daure yace "What did you tell him??" Ta fashe da kuka tace "Ni dai Yaya don Allah kayi hakuri ka mayar da ni gida, ni bana son ka baxan xauna da kai ba..." Call duration din kiran ya duba yaga kusan 7 mins, ya hade rai sosai yace "I asked what did you tell him??" Ta make masa kafada cikin rawar murya tace "Ni nace masa ya xo ya daukeni baxan xauna a nan da kai ba, nace masa ni bana sonka" Kiran Daddy na ya shigo wayar, ta goge idonta da sauri xata amshi wayar ya mata wani irin kallo ya juya ya fita ta bi sa da ido hawaye na sauka idonta, Yana fita dakin ya ji ya ma kasa daukan kiran, ganin ya kusa katsewa ya daga a hankali ya kai kunne amma ya kasa cewa komai, Daddy yace "Are you there Imaan?" Mujaheed yyi kasa da kai yace "Ina kwana Abba" Daddy yace "Lafiya lau Muhd, ya ku ke" Mujaheed yace "Alhmdllh" Daddy yace "But why did you take her with you without informing anybody Muhd?" Mujaheed ya d'an yi shiru sannan a hankali yace "Ku yi hakuri Abba, amma nobody will let me go with her..." Daddy yace "Ita kuma dayar matar taka fa? Kar ku shiga hakkinta, you know what is right from wrong..." Mujaheed na sauka stairs murya can kasa yace "In sha Allah xata dawo yau Abba" Daddy yace "Toh maa sha Allah, ba sai kun dawo anytime soon ba, Allah ya ba ku xaman lafiya..." Mujaheed yyi murmushi yace "Toh Ameen nagode Abba...." Daddy yace "Tace kuna Zaria koh?" Mujaheed yace "Ehh" Daddy yace "To maa sha Allah, hope there is no problem?" yace "Sure Abba" Daddy yace "And what about ur work?" yace "Xan dinga tahowa daga nan din, I took two weeks leave..." Shiru Daddy yyi kafin yace "But I don't like that, wajen yyi nisa" Mujaheed yace "Sati uku kawai xa mu yi nan Zaria" Daddy yace "Ohk that's better Allah ya kai mu, if you have any problem you let me know" Mujaheed yace "In sha Allah" daga haka Daddy yyi masa sallama ya katse wayar. Mujaheed ya xauna saman kujera ya lumshe ido hoping everybody will accept the marriage that way, footsteps da ya ji sama ya sa ya daga kai ya kalleta, ya bude daya daga ledojin da ya shigo dasu yace "Breakfast" Ko kallonsa bata yi ba fuska daure, ya mike ya wuce sama yana rike da wayarsa ya bar ta tsaye a parlon. Abba ne xaune parlon Inna sae Daddy da Mama Hadiza, Inna na xaune saman tabarma tayi tagumi ido duk ya kumbura ta fashe da wani sabon kuka tace "Ni dai tunda uwata ta haifeni ban taba ganin tantiri irin Mujaheed ba, me nayi masa a rayuwa banda kyautatawa da bautar da nayi da shi da xai saka min da sharri?? Me na masa xai sa in kasa bacci jiya na je tolet ya fi sau hamsin, sannan na kwana kan darduma sbda tashin hankali, wai ashe shi ya shigo ba tsoron Allah ya dauke min jika ya gudu, to wai ma a kan me xai dauketa yarinya nace bata isa aure ba, me xai je yyi da yar mutane? a gaskiya duk inda ya tafi da ita a je a dawo min da jika ba ruwana, ko kuma ni a min kwatancen wajen in tafi da kai na in daukota, ita Imaan din har nawa take xai gudu da ita sbda ya lalace, kaiii Ahmadu baka yi sa'a ba gaskiya, ban ta6a ganin tantiri irin Mujaheed ba, shiryawa xan yi yanxu a kai ni gidansa ya ga barbadin bala'i sannan in juyo tare da Imaan tunda ba uban wani ya haifa ma Bukar ita ba" tana fadin haka ta mike xata shige daki ta dauko mayafi, Mama Hadiza ta bi ta da kallo tace "Toh ai basa gidansa inna" Inna ta juyo da sauri tana kallonta tace "Basa gidansa? To ina ya kai ta?" Mama Hadiza tace "Sun dai yi waya amma bai fadi inda suke ba" Inna ta xauna kan kujera baki bude tace "Ya xa ayi ya ki fadin inda suke, ni kuma da suka bari nan fa???" Mama Hadiza ta saci kallon Daddy da ke ta kallon uwar tasu, da mamaki Inna da ta kasa rufe baki tace "Shi Mujaheed din mance wahalan da nayi masa yyi xai tafi da Imaan banda ni?" Bbu wanda dai ya tanka su cikinsu. Mujaheed ya gama gyara gidan gaba daya ya goge duk kuran ko ina ya dawo fess, ya kalli agogo dake nuna karfe sha daya saura ya wuce sama ya bude bedroom dinsa ya ga Imaan kwance tana bacci tun bayan da ta sha drugs da ya siyo mata bayan ya tilastata tayi breakfast take baccin, bathroom ya shiga ya sake yin wanka ya fito ya shirya cikin kananun kaya ya dau makullin motarsa ya juya yana kallonta, karasawa yyi gun gadon ya xauna gefenta ya dukar da fuskarsa dai dai nata, a hankali ta bude ido jin saukan numfashi a fuskarta, ya ja hancinta murya can kasa yace "I am going out now but I will be back soon lil sis" Ganin bacci ne sosai idonta yyi pecking goshinta ta lumshe ido bata ce masa komai ba, mikewa yyi ya fita dakin ya kulle mata kofa sannan ya fita ya kulle gidan ta waje ya hau motarsa ya bar gidan, hanyar kaduna ya dauka.... Direct Marafa ya nufa bayan ya shiga garin kaduna, yana isa gidansu Safeenah yyi parking a kofar gida ya fito daga cikin motar ya shiga cikin gidan, bbu kowa parlon sai Sajidah, daga sama har kasa ta kallesa ta ci gaba da danna wayarta, ya xauna saman kujera ba tare da ya sake kallonta ba ya ciro wayarsa ya kunna, sannan yyi dialing number Safeenah, tana dagawa yace "Ina parlor ki fito" Safeenah dake shiryawa ta fito wanka ta xaro ido tana kallon Uwarta dake waya, Safeenah
Chapter 232 · 0% Book details