← Book details Imaan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 268 OF 292

Sashe 268

Imaan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Imaan dai bata ce masa komai ba ta sauke kanta kasa a hankali, yana murmushi ya ja dogon hancinta ta turo baki ta dauke kai, ledan dake cikin motar ya dauko ya kulle motar sannan ya kama hannunta suka nufi entrance din gidan, da makulli ya bude kofar ya shiga tana biye da shi a baya, banda kamshi na turaren wuta me dadi bbu abinda ke tashi a parlon dake dauke da new furnitures kamar ba a ta6a rayuwa ciki ba, komai na parlon sabo ne, yana rike da hannunta suka isa tsakar parlon ya ajiye ledan hannunsa ganin taki yarda ta daga kanta, ya kai bakinsa kunnenta yace "Baxa ki kalli gidan ki ba kanwata" Ita dai bata ce masa komai ba, yana facing dinta ya dago kanta a hankali yace "Imaan" shiru tayi tana kallonsa, ya sa finger dinsa ya share hawayen idonta yana murmushi ya kama hannunta suka wuce upstairs, bedroom dinta ya bude mata yana kallonta yace "Ur room" kallon dakin ta dinga tana tsaye bakin kofa, ya shigar da ita ciki ta lumshe ido ta bude jin daddadan kamshin dake tashi dakin, I don't want to talk about how expensive foreign furnitures da Daddy ya xuba ma tillon yar tasa, kudi ne ba na wasa ba ya kashe a dakin Imaan, ko yar governor sai haka, lol, ganin ta kasa cewa komai Mujaheed ya juya ya fita dakin, Imaan ta dinga bin babban bedroom din da kallo wasu sabbin hawaye suka kawo idonta amma na farin cikin abinda mahaifinta yayi mata, a sanyaye ta nufi kofar da ta gani cikin dakin ta bude a hankali taga bandaki ne babba, ta sauke kanta kasa ta juya ta fito daki, hijab din jikinta ta cire ta linke ta ajiye ta bude press taga gogaggun kayanta me yawa da sleeping dresses har inner wears, rufe gun kayan tayi ta koma bandaki ta dauro alwala ta fito ta dau sabon darduma dake linke kan stool din mirror, babu kalan turaren da babu gaban mirror din, sai lotions dinta da take shafawa da hair cream, ta shimfida darduman hannunta sannan ta tada sllhn Isha, ta jima xaune kan darduma bayan ta idar da sllh tana addu'a daga karshe ta mike har xata cire kayan jikinta sai kuma ta kalli kofar dakin, turo baki tayi ta tafi ta sa makulli ta dawo ta cire kayan ta linke ta ajiye ta shiga bathroom, babu abinda babu na bukata a cikin bathroom din tun daga sponge, soap da take amfani da, shower gel, toothpaste, toothbrush, hatta washing machine sai da Daddy ya siya mata aka sa a bathroom, ta hada ruwan xafi a bucket da ta gani tayi wanka, ta wanke bakinta da Listerine sannan ta dau brand new towel da ta gani a bandakin ta daura alwala ta dauro ta fito. Bata wani dau lkci xaune gaban mirror tana shafe shafen turare ba ta mike ta fiddo kayan baccinta a press ta saka, ta dau hijab tasa ta hau saman gado ta shige cikin duvet ta rufe idonta, Har bacci ya fara daukanta taji ana knocking, ta mike xaune ta wani hade rai tace "Waye wannan?" Mujaheed yace "Waye koh? to bude ki amshi drugs din ki..." Tace "I am not feeling pain anywhere" murmushi yayi yace "I know... but you need to take them" Kamar xata yi kuka tace "Wllh Yaya bana jin ciwo, kuma ni bacci nake ji, gobe xan sha" ya hade rai yace "Imaan open this door now" ta marairaice ttace "Yaya wllh am feeling okay" yace "Idan kika bari na bude kofar da kai na xan baki mamaki" tace "Wayyoo Yaya ba sai in sha gobe ba nace" yace "Ohk jira in samo makulli in dawo yanxu, Allah da gaske sai nayi shock din ki" xaro ido tayi tana kallon kofar, jin shiru ta mike gabanta na faduwa, murya can kasa tace "Yaya?" Taji shiru bai amsa ba, kara kiransa tayi ta ji bai amsa ba ta nufi kofar a hankali ta murda makullin dake jiki ta bude kofar, cafkota yyi ta fasa ihu a tsorace tace "Wayyo Yaya wllh ka ban tsoro" yace "Da me yasa kika rufe kofar?" Ta marairaice tace "Saboda Ina jin bacci" yana rike da ita suka xauna gefen gado yana kallonta yace "But Ain't you hungry?" Kai ta gyada masa gabanta na faduwa tana kallonsa, ya d'an yi murmushi yace "Toh amma sai ki ci kazan ki ko kadan ne, bari in dauko" da har xata ce A'a sai kuma ta kalli kofa, da sauri tace "Toh..." kallonta ya dinga yi kafin ya mike yana wani murmushi ya isa kofar ya cire makullin jiki ya fita dakin, ta xaro ido tana bin sa da kallo kamar xata fashe da kuka, ba a dau lkci ba ya dawo da plate dauke kaza sai fresh milk with cup, ya ajiye su saman lallausan carpet dake dakin ya xauna yana kallonta yace "Ko in xo in dauko ki?" A hankali tace "Yaya wllh na koshi da gaske" yace "Ehh just tsoka daya xa ki ci sai ki sha madaran" shiru tayi tana kallonsa kamar xata yi kuka, duk da dariyar da take basa ya hade rai yace "Baxa ki sakko ba" xamowa kasa tayi a hankali ta xauna tana facing dinsa ya dau tsoka daya ya kai bakinta ta sa hannu xata amsa, ya mata wani kallo ya ki bata, haka nan ta bude bakin ya sa mata naman ta kauda kai tana taunawa da kyar kamar warce ke taunar magani, shi dai kallonta kawai yake, tana girgixa tace "Allah Yaya baya rai na yau, kamar fa xan yi amai nake ji" Yana murmushi yace "Toh cinye na bakin ki sai ki sha madaran shkkn" da kyar ta hadiye na bakinta ya bata fresh milk din ta sha shi ma kadan tana yatsine fuska, ya ajiye su gefe ya mike ya dau darduma ya shimfida yana kallonta yace "je ki wanke bakin ki Let pray" mikewa tayi ta hau saman gado ta kwanta xata rufa da duvet tace "Ni dai nayi sllh tun daxu, good night" Yace "Ai ban ce baki yi ba, come down my frnd kiyi abinda nace maki" ta xaro ido tace "Yaya har shafa'i wllh nayi, kawai wutr ne dai banyi ba tunda xan yi sllh cikin dare, wllh bacci nake ji yaya" Ya nufi gadon ta mike da sauri tana komawa baya, yce "Sakko ki rufa ma kanki asiri kiyi wutr dinki don ba yin sllhn nan na cikin dare xa ki yi ba yau" ta hade rai tace"Saboda me?" Bai bata amsa ba ganin xai cafkota da sauri ta sakko kasa daga kan gadon, ya dau hijab dinta ya mika mata ta amsa tana kallonsa hawaye cike idonta ta tafi bandaki ta wanke bakinta ta fito. Tun da suka idar da sllh ya juya yake kallonta ta ki yarda ta kallesa, yyi murmushi ya matsa dab da ita, a hankali ya kai hannunsa saman goshinta praying for the best in their married life, sun jima a haka daga bisani ya mike yace "Saura drugs din ki" ta bi sa da kallo har ya fita dakin ta tashi ta koma kan gado ta kwanta tayi lamo, yana dawowa rike da ledan drugs din da glass cup dauke da ruwa ya kashe wutan dakin, ta mike xaune a hankali tace "Yaya me yasa ka kashe??" Kunna kananun wuta mara haske sosai yyi ya iso saman gadon ya xauna gefe ya ballar mata gaba daya Magungunan ya mika mata da glass cup din ruwan, ta amsa ta kai baki ta shanye, ya karbi cup din ya ajiye kasa, ya bude tube din da take shafawa a kafa yace "Saura wannan" make kafada tayi tace "Ni dai wanda ka shafa min a mota ma yyi, ai kafar ya daina min ciwo" ya daure fuska yace "Take off that hijab in shafa maki in tafi in kwanta i am feeling sleepy" ta kallesa tace "Tafiya xaka yi ka kwanta?" Yace "Ehh, or did you have anything for me" girgixa masa kai tayi ta cire Hijab din, da sauri kuma ta rufe jikinta tace "Ni dai ka kashe wutan kawai idan xaka fita sai ka kunna min mara hasken" yyi murmushi yace "Yau kuma ni ake boye ma kafar?" Bai jira cewarta ba ya kashe switch din dake jikin bango kusa da gado ya dawo kusa da ita, ta daga rigar jikinta xuwa gwiwa, ya bude tube din ya fara shafa mata lotion din a legs dinta xuwa toes tana kwance, ya fi minti goma yana shafa mata ya kai fuskarsa nata jin tayi shiru, murya can kasa yace "Bayan fa?" Ta bude ido tace "Har da shi?" Yace "Ehh" mikewa xaune tayi ta sauke rigan kasa tayi kwanta saman pillow, ya debi lotion din ya fara shafa mata tun daga shoulders dinta har xuwa waist, ta wani turo baki kamar yana ganinta tace "Ni dai Yaya da karfi xaka shafa min bana son kana min a hankali" ya kai bakinsa kunnenta yace "Why?" Ta dauke kai tace "A'a ni bana so dama ai bance yana min ciwo ba..." Yana murmushi murya can kasa yace "Ohk bari in daina yi a hankalin" ta xaro ido tace "Toh ai kuma ni bance ka karya min bayana ba, ka yi a hankalin" Bata kuma cewa komai ba idonta a rufe, Lkci daya ta juyo jin gaba daya shafa magani a baya na neman canxa salo tana kokarin mayar da rigarta sama tace "Yaya kawai ka kunna wutan I am now feeling better ya isa haka ka tafi ka kwanta" kamo hannunta yayi ya kwanta gefenta ya rufe bakinta kamar me rada yace "ohk bari in shafa maki sauran a tummy din ki kamar daxu..." Bai bata chance din cewa komai ba ya fara shafa mata hannunsa a ciki, turasa ta dinga yi jikinta na 6ari tana cewa "Ni wllh bana so yaya ka bari" lkci daya ta ji Yaya fa kamar ba shi ba, ta fara kokarin mikewa tana kokuwa da shi, ta dade bata yi rikicewan da tayi a lkcn ba ganin ba sarki sai Allah ta galla masa cizo da karfi amma ko gezau, hakan yasa ta dinga kiransa iya voice dinta, shi kuma
Chapter 268 · 0% Book details