← Book details Dollars Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 98 OF 137

Sashe 98

Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

......Misalin k'arfe 12:11 am muslima dake baccinta saman hak'ark'arin dollars taji Ana shafar duk illahirin sassan jikinta.....A,kid'ime ta farka taji nishin mutum samanta"bayan k'amshin turarensa da taji ta fahimci Asalin inda take da tuni ta saki k'ara"bayan bugawa bbu Abinda zuciyarta keyi sbd jin Alamar be barta da komai ba Ajikinta "gashi yamata nauyi....yaya muslimmmmm! dan Allah ka k'yaleni "kayi mun nauyi wayyo Eyyah kiz.....bakinsa daya manna cikin nata yana sakin wani irin nishi had'e da gurnani yasaka bata samu damar cigaba da mgn ba"gaba d'aya jikinta rawa yakeyi"yayinda uban gayyar yayi nisa baya jin kira"gaba d'aya yama fice daga hayyacinsa"tuni ya Ida yin fatali da duk wata sutura dake jikinsu"dama cikin duhu suke"saidai kawai muslima taji yacika bakinta yana karanto Addu'ar saduwa da iyali"na shiga ukku yaya Muslim dan Allah bana so ! wlh tsoro nakeji"ta fad'a tana sakin kuka had'e da turashi"saidai ta makara"ruk'o hannayenta yayi yakoma manna bakinsa cikin nata"daga haka komai yaci gaba da wakana"mintina 2 basu cikaba muslima ta k'wallah wata gigitacciyar k'ara"in bacin k'arar fanka da kuma ya rufe windows d'in d'akin da bbu Abinda zai hana wani beji wannan k'arar tata ba"tunda tayi wannan k'arar bata koma numfashiba tsoro da rikicewa had'e da fargaba sune suka haifar mata da sumewa batare data shiryaba"dollars kuwa yana can tsakkiyar gajimare yana yawo"saida ya shafe sama da Awa guda kan muslima "be sahir ta mataba saida yamayar da ita cikakkiyar mace"kafin ya sauke numfashi cikin tsananin farin ciki da mutuwar jiki had'e dajin kasala ya d'agata ya maidota saman jikinsa ya rungumeta kamar za'a k'wace masa ita"sai tagwayen Ajiyar zuciya yaketa faman saukewa ajajjere kamar wanda yayi gudun tsere"jin k'aunarta yakeyi tana koma nunkuwa Azuciyarsa "jinta yakeyi can cikin k'ololuwar zuciyarsa"ji yakeyi bazai iya misalta matsayin muslima Aran saba"ji yakeyi duk duniya bayan Allah da monzonsa da iyayensa sai ita yake so"yana jin yafi sonta da kansa"cikin sanyayyar muryarsa data shak'e yalalibi kunnanta yana furta mata kalmar I love yafi ak'irga"lura da bata numfashi yasaka gabansa fad'uwa ya kunna flash light d'in wayarsa"gaba d'aya duk saman bed d'in yab'aci da jini sbd farin bed sheet ne Aka shimfid'a "Ajiyar zuciya ya saki daya fahimci suma tayi"Allah sarki Annurin zuciyata"kin tsorata shine harda suma...da k'yar ya samu ya suturta jikinsa"ya tafi bath room ya d'akko sabon towel ya fito da wasu ruwa cikin wata silver"Ahankali ya fito ya hau saman bed d'in saida ya fara rufe mata daga k'irjinta zuwa cinyoyinta sannan ya fara shafa mata ruwan sbd ya santa da kunya idan ta ganta babu kaya Agabansa rigima zatayi"shidai yanzun fatansa ta farka yasamu ya rarrasheta yasan halinta idan ta botsare "wani lokacin bama wani Abu Aka mata ba haka zatayi ta rigima balle yanzun da dalili.... Ajiyar zuciyar data sauke yasaka shi saurin kallonta"yana jin kamar yamayar da ita ciki sbd SO"Ido suka had'a dashi tana salati"sai kuma taji gaba d'aya jikinta ciwo yakeyi ga babbar headquarter d'inta na mata zugi da rad'ad'i"k'ara ta saki hawaye na wanke mata fuska....noory nah sannu! Inane ke miki ciwo?"yafad'a murya Asanyaye yanata kallonta cikin tsananin so da tausayawa"yaya muslim ka kaini wajen Eyyah dan Allah "no my princess ki bari muyi wanka da safe zan kaiki kinjiko?"kuka ta fashe dashi ta sunkuyyar dakai sbd wata iriyar kunyarsa takeji"musammun data kalli saman bed d'in taga yab'aci da jini"sannu noory nah....k'arfin kukanta ta k'ara ita bisa tilas saiya kaita wajen Eyyah "ganin idan ya zauna kanta zai iya yin ciwo sai kawai ya sureta tanata sharb'an kuka ya nufi cikin bath room d'in da ita..... Ahhhhhh! wayyo Allah zafi yaya Muslim ka cireni dan Allah"kiyi hak'uri noory kinji?"yafad'a cikin rarrashi yana nutsata cikin ruwan zafin"ta rirrik'esa tana jujjuya masa kai"sai sannu yake mata"saida ya gasata sosai sannan ya mata wankan bayan ya tabbar da beji mata ciwo ba"sai lokacin hankalinsa yad'an kwanta sbd da farko ya d'auka koya mata rauni ne....yaya nika maidani d'akin ko?"ta fad'a tana b'ata fuska "to shikenan ranki yadad'e"ta gallah masa harara"yaja hancinta"bece komai ba ya nad'eta cikin towel yafito da ita"kai tsaye saman sofa ya zaunar da ita saidai ta rufe Ido tak'i yin mgn sbd kunya"Amma uban gayyar fuskarsa cike take da fara'a "kayan baccin daya tanada sbd zuwan wannan ranar ya d'akko yazo gabanta yaduk'a ya Aza kansa saman cinyoyinta"ta d'ago kanta da sauri... Allah yayi miki Albarka,Allah yafaranta miki kamar yadda kika farantamun ko fin haka *halimatu* Ina Alfahari dake matata"na yadda ke d'in giwar mata ce"dama haka Akeji Adaren farko my *leemart?* Ohni yaya Muslim harda sabon suna yasamun yau?....pls kice wani Abu mana"nasan zakiji haushi nah ko noory?"ki fahimceni hak'uri nah ya k'are ne "nima fa mutum ne kuma inada lafiya"ga wannan shagwab'ar da Ake yawan yimun kinga dole....kukan shagwab'ar data saka tana murd'e masa kunne yasaka yayi shiru"ya saki murmushi Ahankali yace kin hak'ura noory?"to ni yaya Muslim laifin me kamun?"nidai ka bani kayan na saka bacci nakeji"to gashi ki saka Amma ki bari na baki tea da magani ko?"janye hannunta daga saman kunnansa tayi batace komai ba "yad'ago kansa ya kafeta da Ido yana jifarta da wani tsadaddan murmushi"ta rufe fuskartar da tafikan hannayenta "ya mik'e tsaye ya shafi fuskarta yana fad'in I love you so much my leemart"duk wata y'a mace na yafeta idan bake bave"batace komai ba tayi dai murmushi "Aranta tana jin dad'in tasaka shi farin ciki"tun tana jaririya har zuwa taso warta yake faranta mata da kulawa da ita da lafiyarta "be tab'a nuna gajiyawa ba"bata tab'a yi masa wata wahala ba sai yau kawai data mallaka masa kanta"bayan yanada tarin dukiya idan yaso zai iya Auren mata hud'u lokaci guda"idan yak'i jin tsoron Allah zai iya hud'd'a ta banza da wasu matan"Amma duk beyiba ya zauna ya jirata "shin idan bata faranta masa ba meye zata masa?"ita kanta ji takeyi bayan iyayenta babu wanda takeso sama dashi Aduniya.....noory ! ko nazo na saka miki kayan baccin ne?"ya fad'a yana canza musu bed sheet" zan saka da kaina yaya Muslim"ya kalleta yayi murmushi be tab'a zaton zata sakko da sauri irin haba"saidai yasan Allah yasan zuciyarsa yakai mak'ura ne shiyasa yaji bazai iya hak'uri ba"jinsa yakeyi kamar sabuwar halitta"lallai Aure ni'imace babba...saida yabar d'akin sannan ta lallab'a ta tashi ta saka kayan baccin riga da wondo da sabon pant"ba laifi jikin da sauk'i "ko tafiyarma ta daure tana takawa"gefen bed d'in tad'an kwanta"sbd jikin nata duk ciwo yakeyi..... dollars kuwa da tunaninta mak'ale Aransa yayi wankan wajibi ya wanke mata kayan baccinta da inner wears d'inta ya shanya cikin toilet d'in " kafin ya fito d'aure da towel iya k'ugunsa"sai wani rataye saman wuyansa"tana jin motsin fitowarsa daga toilet ta rufe Ido"kallo d'aya yamata yace"y'an matan dollars idonki biyu"nida nakeso tunda komai yafaru ki dena jin kunyata "sai kuma naga kamar jin kunyar ta k'aruma?"shiru tayi tak'i mgn "shi kuma ya saki murmushinsa me ban sha'awa yanufi gaban mirror yajawo Loka ya d'auki wasu magunguna"parlourn yakoma ya d'akko ruwa da frash milk yadawo da sallama"tana kwance gefen bed d'in yadda yabarta"*Mrs dollars bugaje* Atashi Asha magani"Allah yasa mun sami rabon baby girl" kinga saita ci sunan Anty ko?(Mahaifiyarta)"k'in bud'e idon tayi"k'irjinta sai fat fat yakeyi"tambayar kanta takeyi Anya yaya muslim d'in nan data sani ne ke zaro irin wa'annan maganganun masu girma haka?....pls noory inaso ki warke kodan sbd na dinga shan madara nah "yak'are maganar cikin wata iriyar murya wacce tasaka jin wani zirrrrrr"saidai kawai taji ya Aza hannunsa saman k'irjinta yana shafarsu"dama gashi zafi sukeyi da ciwo sbd murza da tsotsar daya musu"da sauri ta bud'e idonta saidai bata yadda ta kallesaba "Ashagwab'e tace"pls yaya Muslim bani lafiya ka k'yaleni "ba wani abu zan miki ba noory magani zakisha"batace komai ba ta tashi zaune kanta Ak'asa tak'i yadda ta kallesa , musammun data fahimci towel ne Ajikinsa"magungu nan ya b'allo ya nufi bakin ta"batayi musu ba ta bud'e bakin ya zuba mata yabata ruwa"bayan ta had'iye ya mik'a mata cup cike da fresh milk"ni Allah bazan shaba na k'oshi "tayi maganar cikin shagwab'a tana kwanciya"me kikeso yanzun?"kaje ka saka kaya ka kwanta"ki daure kisha noory bana so Ina tursasaki"nafiso da safe ki tashi da k'arfin jikinki "kinga su Eyyah bazasu gane bako?"d'an shiru tayi sai kuma ta tashi ta Amsa ta shanye"sbd itama dai bataso su gane d'in "kin k'oshi?"uhmm"pls noory kink'i kallonah ko fushi kikeyi ne?"nifa yaya Muslim bana fushin komai kuma Ina sonka....sai murmushi yasub'uce mata ta kwanta ta juya masa baya"shima murmushin yasaki ya zagayo ya sumbaci goshinta da k'irjinta"ta rintse Ido kawai...... ya d'auki kusan mintina 10 yana kimtsawa kafin yazo bayanta ya kwanta yanata k'amshi"daga shi har ita suna jinsu cikin farinciki "Ahankali ya matsota sosai"ya Aza hannunsa A tsakkiyar cikinta ta lumshe Ido "baccin zamuyi ko noory?"uhmm"to ki barni na tab'a Abuna mana"bata yi mgn ba ,tana jin sadda yatura hannunsa cikin rigarta"bata hanashiba"tun tana jin yana wasa da hannun nasa harta denaji bacci me nauyi ya d'auketa.......washe gari saida ya fara tashi yayi sallah da karatun Alkur'ani me girma "yajima yana Addu'ar samun zaman lafiya da fahimtar juna tsakaninsu sannan yatashi ya nufi saman bed d'in sbd yatadota "ya lura tana jin dad'in baccin"rumfa ya mata da faffad'an k'irjinsa ya fara busa mata hucin numfashinsa saman fuskarta"hakan yasa tayi mik'a tana bud'e Idanunta......da kyakykyawar fuskarsa tayi tozali"saita turo baki ta kwab'e fuska ta saki k'aramin kuka"sorry noory nah kinga lokacin sallah yayi yana neman wucewa"muje ki shiga ruwan zafin ko?"nidai zan shiga da kaina ka jira na fito"to shikenan Angama gimbiya"ya fad'a yana manna mata kiss saman lips nata da goshinta "tad'an saci kallonsa ba k'aramin kyau jallabiyar jikinsa taga ta masa ba"yana waigowa ta rufe Ido"noory har yanzun kunyar dai?to bakai bane kaja ni bazan koma kwana dakai ba"haba noory ,keda babynki idan kin tafi kin barni waye zata bani madara nah?"yanzun kije kiyi sallah kizo kibani nayi kalaci ko?tsabar kunyar d'aya bata k'asa mgn tayi"yad'an matsa yana mata dariya"bata kulashiba Ahankali ta zuro k'afafuwanta k'asa tana d'an yamutsa fuska sbd bakinta ba dad'i sai d'aci ma yakeyi"saidai ta daure wajen daidaita tafiyarta"dollars kuwa be dena kallontaba saida ta shige cikin bath room d'in.....tana shiga ta murza key tafara yin sit bath sannan tayi wanka da brush"kafin ta d'auro Alwallah"Alhamdulillah taji jikin da sauk'i "yanzun matsalar bakinta ba dad'i,kuma jikinta bbu k'arfi"Ahankali ta bud'e
Chapter 98 · 0% Book details