Sashe 84
Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251
Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba koki siya kika fitar Allah ya isa banyafeba
#mommyn fareesa
#dollars
#muslima
#suraj
#Eyyah
#hjy jamilah
#Daddy
#sadeeq
[7/7, 13:04] Buhainat😁: *Littafin kud'i ne!*
........gaban muslima nata dukan Tara Tara suka shigo cikin k'ayataccen d'akin baccin nasa yana rik'e da hannunta"bayan ya rufe k'ofar ya jingina bayansa Ajikin k'ofar ya lumshe Ido yana cika mata hannunta"muslima kuwa k'arema cikin d'akin kallo tayi har idanunta suka sauka saman bed nasa daga tsakkiyar kan gadon ta hango robar faran"ta d'an juyo ta saci kallonsa taga idanunsa a lumshe"da saurin ta nufi wajen bed d'in"shi kuwa sarai yana kallonta ta k'asan Ido"saiya cije baki yad'an saki murmushi irin na mugunta domin dama tarko ne ya d'ana mata"da sauri ya biyo banta Ahankali"sam muslima bata san dashi Abayan taba"tana d'agowa rik'e da robar taji bayanta a k'irjinsa"Atake zuciyata ta buga"tana k'ok'arin janyewa ya rungumeta ta baya yana sauke mata hucin numfashinsa a tsakkiyar wuyanta"ta rintse Ido sbd jin wata iriyar kasala had'e da mutuwar jiki sun dirar mata lokaci guda"murya Ashak'e yace"ni baki bani nawaba noory?"ya k'are maganar yana k'ara matseta Ajikinsa yana kuma manna fuskarsa gefen tata"gaba d'aya jikinta rawa yakeyi "da k'yar ta iya cewa"nidai yaya Muslim ka cikani natafi yamma tayi kar Eyyah ta nemeni ko?"kina wajen nawa har zata nemeki?"Ai tasan muna tare ko?"ya k'are maganar yana Janta da k'arfi suka fad'a saman bed d'in"tasaki k'ara tana zaro Ido"yayinda k'afafuwan su ke k'asa ko takalmi basu cireba daga ita har shi"hannunta guda ya kama ya Amshe robar faran"sakar masa tayi sbd babu kuzarin da zata hanashi k'arba Ajikinta"fira zaki mun sai magrib keda tafiya shashen su Eyyah "yak'are maganar yana Ajiye robar saman bed side drower ya rungumeta saman faffad'an k'irjinsa"yana jin yadda jikinta ke b'ari yayi murmushi kawai"noory ki nutsu muyi zamanmu kimun fira kinjiko?"da zaki yadda da dare saima muyi kwanciyar mu Anan ko?"duk maganar dayakeyi sarai tana jinsa tak'i yin mgn "ga jikinta data takure waje guda"k'asan zuciyarta kuma cewa takeyi wai dama haka yaya Muslim d'in yake?ganin dukta gaji yasaka babu shiri ta kwantar da kanta saman faffad'an k'irjinsa ta lumshe Ido tana shak'ar k'amshin jikinsa"Atake tudun nashanunta suka tokare masa k'irji"ya rintse Ido da sauri sabida jinsa cikin wani bak'on yanayi....nide yaya zan baka labari kamun Alk'awari zaka barni na tafi dana gama baka labarin?"ta kare maganar cikin shagwab'a"danne yanayinsa yayi yace"nayi fad'amun"to bazaka ji haushi ba?"noory nah ke Ai bakya laifi wajena"uhmm nid'in yaya?"bayan rannan zaka dokeni kuma"yayi shiru "taci gaba da cewa" katuna ranar da kaje kaida yaya suraj gidan Hjy Ana ruwa?"yamutsa fuska yayi dukda ba kallonsa takeyiba"ya murd'e mata kunne yana fad'in taya zan mance da ranar?"to nide dan Allah kajira nasanar maka na lura ka kulleceni ko?"ta k'are maganar tana Aza hannunta saman nashi da nufin ta janye hannun nasa "saiya sark'e hannuwan nasu waje guda yana musu wata iriyar murza wacce tasaka muslima d'auke wuta ta k'ara lafewa A jikinsa"fad'amun noory nah"da k'yar ta daure cikin b'oye yanayinta ta fara masa bayanin Aranar tafara ganin Aliyu da irin taimakon daya mata"kuma naseem ne kwanaki ya shigo dashi cikin gdn har yazo ya samesu"shiyasa da yace zai hukuntashi ta bashi hak'uri......shiru yayi yana saurarenta harta gama mgn"da farko yaji ko yaya sanyi Aransa sbd ya fahimci bata son b'acin ransa kuma bata son Aliyu"kawai mutuncin daya mata ne Arayuwa taji bazata iya mantawa ba"yakuma ji dad'in yadda ya taimaketa lokacin datake buk'atar taimakon....to nidai kayi mgn mana"takare zancen tana shure shuren k'afafuwa Ajikinsa...kinaso ki tayarmun da hankali ko noory?"tome kikeso nace miki?"tak'iyin mgn "to wai rigimar na meye ne?"ko zaki sha ice cream ne?"ni bana sha"ba cewa zakayiba na kyauta ,kuma shima Aliyun basai kamasa gadiya ba"murmushi ya saki kafin yace kin kyauta shi kuma idan sbd Allah yayi godiyar meye zan masa ne?"yanzun noory ya maganar mu?"tamefa yaya Muslim?"ba nace kizo muyi kwanciyar muba nan?"nide wlh badaniba bazan iya wannan kayan kunyar ba"ta k'are maganar tana d'ago kanta suka had'a Ido"da sauri ta rufe fuskarta tana murmushi"kunyata kuma Akeji?"tayi shiru "yaduba time befi 30 minit Akira sallar magrib ba"kinga yanzun ki bari sai gobe kinci faran"kar kici yanzun ta b'ata miki ciki"dato ta Amsa "to bud'e Idon"nide ba kallo nah kakeyi ba"yanata murmushi yana jin kamar ya had'iye ta cikin ransa sbd so, murya can k'asa yace"to noory nah fad'amun meye kikeso idan nayi sallah saina siyo miki?"nifa yaya Muslim bana buk'atar komai....lips d'inta daya d'allah yasaka tasaki k'ara tana janye hannuwanta tana yarfe hannu"shi kuma yayi matashin kai da hannayensa yana kallonta"tayi wuf ta sauka daga saman cikinsa ta d'auki robar faran"tana ganin zai sakko daga saman bed d'in Aguje ta fita tana dariya"ya koma ya kwanta jiki Amace ya rintse Ido....saida aka kira sallar magrib sannan ya lallab'a yayi Alwallah ya tafi masjeed "noor kuwa ba sallah takeyi ba zama tayi ta cinye faran tas sbd yamata dad'i"lokacin kuma wayar tata harta cika saita saka sabon sim card d'in ta fara d'anne danne Aciki "Eyyah dai na kallonta sbd tasan da taga bata gantaba Tofa tana wajen Muslim"sai bayan sallar isha'i ya shigo parlourn Eyyah"tun kafin ya shigo yakejin muryarta tana yiwa Abbie shagwab'a wai yayima Eyyah mgn ta bata dambun naman data masa wanda ta bata be ishetaba"shi kuma yana dariyar shirmenta"Eyyah dake zaune tace"tunda dai kin iya gobe sai kiyi Abinki"ko kuma shi babban mutum d'in dake goyon baki yanzun yaje yanemo miki dambun naman kawai"Amma ni bazan baki na Mai gidana ba"to Ai kinsan danace ma yaya inaso wlh saiya siyamun ko inane kuma.....shiru tayi sbd ganin shigowarsa cikin parlourn da ledoji Ahannunsa"kai tsaye gefenta yazo ya zauna yak'i kallon kakannin nasu"Eyyah ta kalli Abbie tana nuna masa yaran da Ido"yayi murmushi kawai"yaya ka gani Abbie da Eyyah ko?"menene suka miki?"tayi shiru "yakama hannunta yasaka mata ledar daya shigo da ita"sannan yace"kinci Abinci?uhmm uhmm"to yaya kaima baka ciba ko?"kansa kawai ya gyad'a mata"ji yakeyi kamar ya rungumeta ya dinga kissing nata"saidai yasan har yanzun ba'a zo gab'ar da hakan zai faru tsakanin suba"Ahankali yakama hannunta suka Mike tsaye"ba shakka babban mutum sbd ita zaka k'i yimana mgn"Amma Eyyah koma miye kibata mana tunda tana so"to bazan bayar ba"yaya nifa bana so tunda gashima kamun tsarabata ko?"hmm! tunda bazaki samu ba dole kice bakiso y'ar nema"duk shiru sukayi ya wuce dining area da ita"da kansa yaja mata kujerah ta zauna "ya bud'e ledojin data Ajiye "k'amshin kaji gasassu suka daki hancinta"ya d'auki plate ya zuba mata ya Ajiye mata robobin ice cream guda ukku gabanta shi kuma yayi zaune yanata kallonta"da d'ago kanta suka had'a Ido "saitayi murmushi ta sunkuyyar dakai"murmushin na meye?"bbu "to kici mana"to yaya kaifa?"bana jin son cin komai noory"kinga da kin yafema Naseem saiki kirashi k ibashi ice cream d'in shida siyama ko?"to Ai yaya nafa hak'ura tunda bbu kyau ruk'o"Amma nide Allah idan bakaci naman nan ba bazan ciba kuma Raina yanaso"ta k'are maganar cikin shagwab'a tana kallon plate d'in "bece komai ba sai y'ar dariya dayayi yasan haka zaita fama da rigimarta"tashi tsaye yayi ya wuce gaban fridge ya d'auko mata lemo fanta"shi kuma ya d'auki maltinah da ruwa"sai lokacin ya lura su Eyyah basu cikin parlourn"itadai tayi shiru tanata kallonsa tana jin tsananin k'aunar sa Aranta ",ita wlh Abaya idan An fad'a mata yaya Muslim zai bata irin wannan kulawar tana matsayin matarsa zata k'aryata hakan",ta lura kamar yarinyar goye ya maida ita.....karan hancinta da yaja yasaka ta dawo tunaninta"meye kike tunani noory?"yafad'a Ahankali yana zama"yaya nagode sosai"bece komai ba yaja cup yazuba mata lemon sbd yasan tun tana yarinya tana son fanta"kukan shagwab'a tasaka"ya kalleta yad'an d'age gira "to bakai bane baka ciba"kinaso naci noory?"kanta ta gyad'a masa"sai ya d'auki cinya yafara nufar bakinta"saida ta yaga sannan shima yaci"dukda ba wata fira sukeyi ba Amma yaji dad'in yadda suke cin naman ta sake dashi"har suka gama muslima nata shagwab'a"daga bisani da kanta ta zuba masa waina da miyar taushe wai saiya ci"daya nuna ya k'oshi saita saka masa kuka"sai gashi bbu shiri dollars yaci uban Abincin dabaiyi niyaba"sai d'an murmushi takeyi tana shan ice cream nata"can dataga yana goge bakinsa tace"to yaya baka sha ice cream d'in ba"noory kinaso cikina yafashe ko?"dariya takamayi har wushiryar ta ta baiyana"ya bita da kallo yana fad'in bana shan kayan sanyi irin haka"to Akira Naseem yaya"bece komai ba yafara k'ok'arin kiran Naseem d'in "ba k'aramin mamaki tayiba da duk Abinda takeso yake mata"tana ji yasanar masa yazo ya Amshi sak'o inji noory"bayan ya kashe wayar ya kalleta ta turo baki"noory bazaki rakaniba?"to yaya Muslim bakai bane kace mu....sai kuma tayi shiru"shikenan tunda gudunah kikeyi ko?"yak'are maganar yana mik'ewa tsaye"Adaidai lokacin Naseem ya iso gabansu yana fad'in yaya barkanku da hutawa"da yauwa dollars ya Amsa ya kalleta"tayi saurin yin k'asa da Ido"sai bece komai ba yabar wajen"shi kuma naseem ta bashi ice cream d'in yamata godiya yatafi"d'akin Eyyah ta koma tayi wanka da brush tayi shirin kwanciya bacci"saidai koda ta kwanta kasa baccin tayi sai juye juye takeyi tunanin Abinda yafaru tun daga Asibiti har zuwa dare yana Aranta "wani time d'in tayi murmushi kota rufe Ido"ifata wlh tsoronshi takeji shiyasa bata iya zuwa su kwana"bayan hakama Aida kunya bazata iyaba"da wannan tunanin bacci ya d'auketa....