← Book details Dollars Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 137

Sashe 85

Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

*****************
sannu Ahankali rayuwar taci gaba da wakana"muslima ta fara shak'uwa da dollars Acikin sati guda da sukayi yana jinya"tab'ara iri iri takeyi yana biye mata baya son laifinta"kusan kullum in har shi d'aya yake zai saka Akira masa ita yayita janta da fira"wani lokacin da kansa zaije yatafi da ita d'akinsa"yana yawan yimata Abubuwan datake jin wani iri Ajikinta"saidai be tab'a koda romancing nataba"yadai rungumeta kawai"Ayanzun haka ciwonsa na goshi ya warke sai d'an Abinda ba'a rasaba"tanimu driver ma yaji sauk'i"yayinda Hjy jamila ta dawo gidan An bata sallama"kaf family d'in bugaje house bbu wanda yazo ya ganta sai Abba "Amma ko ummi Eyyah ta hanata zuwa"Abin yayima Hjy jamila ciwo matuk'a "dollars ma ko lek'e yayi mursisi"tunda tadawo sashen yau kwana 2 kenan be lek'o yamata ya jiki ba"ga Abin damuwa daddy saiya kama yake mata mgn"Malika kuma harkan gabanta takeyi ciwon uwar baya hanata fitarta ko zaman yin chats"data cika yawan sakata Aiki zata dinga b'ata rai"hakan nayiwa Hjy jamila ciwo "gashi komai sai An mata ko toilet sai An rakata"Naseem ne kawai cikin yaran nata ke nuna tausayawarsa gareta gashi shima shire shiren tafiya America yakeyi sbd tare da dollars zasu tafi"muslima dai ta gaida ita sau d'aya saidai bata Amsa jajen nataba"sai zagi da cin mutunci data mata"hakan yasa yanzun gaba d'aya Ashashen babu ruwanta da kowa sai Naseem kawai"gefen su suraj kuwa love kawai suke zubawa shida husnah,Ramadan kuma da Amatallahi"yayinda kabeer shima da wacce suke soyayya yanzun"itama Malika da Da nata saurayin" saura sanya ranar Aure kawai yarage Ayi....Ayau yakama sunday kuma yau dollars zai koma America wanda yayi daidai satinsu biyu da kwana biyu da Aure kenan"tun jiya ya sanar mata yau da k'arfe 4 zasu tafi shida naseem"bata wani nuna masa ta damu a fuskaba Amma Azuciyarta taji wani iri"saidai da yake itama son kyautata masa takeyi tun safe bayan sun gama break fast dashi Anan parlourn Eyyah yafita"ita kuma ta wuce kitchen"dambun kaji,meat pie, cake da chin chin duk ta masa ta nad'e su a leda me k'yalk'yali"lokacin har k'arfe 1 pm tayi"ita dai Eyyah na kallon ikon Allah sbd duk Abinda zatayi Amfani dashi idan babu zata Aika Asiyo mata"komai ta kwashe ta nufi sashen dollars"sbd keys d'in na hannunta"kayansa na sawa kusan kala 12 dasu vest da boxes dukta had'a a babban troley nasa"gudan troley d'in kuma ta shirya snacks d'in Aciki ta rufe sannan ta wuce sashensu daddy sbd tayi salla da wanka dan Agajiye take.... dollars kuwa be dawo ba sai wajen karfe biyu saura"da alama daga masallaci yake"directly sashensu Eyyah yayima tsinke"Eyyah na zaune kan carpet tana yanka fruits"ta Amsa sallamar tana fad'in babban mutum tun safe sai yanzun?"wlh kuwa Eyyah nayi busy ne"ya k'are maganar yana zama gefen kujera,sai y'an kalle kalle yakeyi"yanaso yaga ta Ina gimbiyar tasa zata fito?"Naseem d'in ya shirya ne?"ban saniba gaskiya Amma zan kirashi ya shirya driver yafara yin gaba dashi zuwa air port ,nina samesa Acan sbd zan biya wajen ummah muyi sallama"to shikenan"wai Eyyah Ina kika b'oyemun mata ban gantaba?"kunfi kusa kaida ita"Ina gani tanata shige da fice tana girke girke"nidai naga ta fita k'ilan tana shashensu"beyi mgn ba ya mik'e tsaye yafita"Eyyah ta girgiza kanta kawai tana murmushi"musammun data tuna kalaman Abbie game da yaran gashi sun tabbata.....Hjy jamila ce zaune a parlourn sai naseem dake bata magani cike da tausayawa"yana jin zaiyi kewarta idan yatafi"siyama na gefensa rik'e da rigarsa tayi k'asa da kanta sbd irin kallon da Hjy jamila ke Aiko mata dashi "Ahaka dollars ya shigo cikin parlourn da sallama can ciki"Naseem ya d'ago kansa ya Amsa yana yin d'an murmushi yace"yaya yanzun zan shirya"ya d'auki kusan second 5 kafin yace "okay karka wuce 3 pm"mommy Ina wuni?"lafiya qlau "ta Amsa cike da mamaki"shi kuma ya gaisheta ne sbd darajan ganin Naseem na wajen yasan uwa uwace ba zaiji dad'i yaga be gaishe taba Amma kuma k'ememe be mata ya jiki ba"ya kalli siyama sau d'aya ya d'auke kansa yanufi d'akin mutuniyar tasa"yana tuna shida ita daga haka suka fara kamar Naseem da siyama"yasha Alwashin in sha Allah in har Naseem na son siyama saiya shige masa gaba ya malleta"da wannan tunanin ya murd'a handle d'in k'ofar d'akin ya shigo....yana shigowa muslima na fitowa daga bath room d'aure da guntun farin towel"jikinta duk ruwa"tabar k'ofar Abud'e ne sbd tasan babu me shigowa"dafe k'irjinta dake bugawa tayi"tasaki k'aramar k'ara ta juya da sauri zata koma ciki... dollars kuwa bango yadafe sbd hajijiyar dake neman kwasarsa sakamon Arba da yayi da maka makan cinyoyinta zuwa saman k'irjinta da nashanunta have ke waje....noory Ina zakije?kin manta yau bankwana mukeyi ne? yafad'a in low voice"to Amma yaya saika shigo babu neman iso?"nida d'akin matata saina nemi iso kuma noory?"k'in mgn tayi tana dai tsaye ta juya masa baya"shi kuma yanata bin illahirin jikinta da wani mayen kallo"yanzun kizo kisaka kaya muje zan shirya na tafi lokaci na tafiya"tamkar tace bangane ka shirya ba Amma sai tayi shiru"ya fahimci kunyarsa takeji sosai"sai kawai yayi d'an murmushi ya nufi saman bed nata yad'an kwanta rub da ciki yana fad'in kisaka kayan sarkin kunya"Ahankali ta juyo taga yabata baya"gwalo tayima bayansa tana gyara d'aurin towel nata"batace komai ba ta nufi wajen ward rope "doguwar riga ta shadda coffee brown ta d'auka da mayafi sky blue irin Aikin jikin shaddar"saita d'auki innerwears d'inta ta d'an kallesa taga dai yana kwance"bath room d'in ta koma ta saka kayan kafin ta fito"motsin bud'e k'ofar yasaka yatashi zaune yad'an kalleta ta sunkuyyar dakai "kinyi kyau noory! ni kuma?"Eh mana "uhmm yaya muslim ni wani kyau ne dani"kece kuwa keda Ainahin kyau me quality kuwa"batace komai ba sai d'an murmushi datayi"Ahankali tace"yaya kaci Abinci?"ke meyin tambayar kinci?"ah ah"meyasa?"ba komai "to zomuje kici Abinci "nifa bana jin yunwa"bece komai ba ya sakko daga saman bed d'in ya iso gabanta yakama hannunta "ta rintse Ido"noory nah baza kiyi kewata ba ko?"shiru dai tayi ta sunkuyar dakai"besan lokacin daya rungumeta sosai Ajikin saba "saidai yayi mamakin jin bata tureshiba ko son ta k'wace saima ta kwantar da kanta Agefen k'irjinsa ta lumshe Ido"yaya kwana nawa zakayi?"zanfa d'an jima noory"kinga na jima Anan k'asar "shiru tayi batace komai ba"ko zakije ne?"nok'e kafad'arta tayi"saiya girgiza kansa yad'ago fuskarta ya sumbaci goshinta "saida taji tsikar jikinta ta tashi"laifin menayi yau ba'a son yimun shagwab'ar?"kin mgn tayi saidai murmushi datayi tana janyewa daga jikinsa"saidai be cika mata hannu ba suka fito daga cikin d'akin"ko wane fuskarsa d'auke da tattausan murmushi"dollars ya tab'e baki da yaga Hjy jamila zaune tayima d'akin k'uri da Ido tana jiran fitowar sa"sai taga sun fito tare"kallo bata ishesuba suka fita dg cikin parlourn.....✍️

Wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251

Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba koki siya kika fitar Allah ya isa banyafeba

#mommyn fareesa
#dollars
#muslima
#suraj
#Eyyah
#hjy jamilah
#Daddy
#sadeeq
[7/7, 13:04] Buhainat😁: *Littafin kud'i ne!*
Chapter 85 · 0% Book details