← Book details Dollars Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 120 OF 137

Sashe 120

Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

ta Amsa cikin jin fad'uwar gaba tana fatan Allah yasa jikin dollars da sauk'i"zama yayi kan kujerah suka gaisa da Eyyah tana tambayarsa me jiki ya Amsa da sauk'i "sai bayan ya Amsa gaisuwar muslima kafin yace"dama dollars yace"nazo na d'aukeki muje wajensa"gabanta na fad'uwa tace ni kuma?"to idan bakeba wayake nufi?"ni shikenan sai nayi zamana tunda baya buk'atata ta matarsa yakeyi"cewar Eyyah "ah ah Eyyah kema yana buk'atar zuwan mana"kishi kikeyi dai kawai"hmmm miye Abin kishi bayan danawa mijin d'an gwal nima"sukayi murmushi "muslima najin fad'uwar gaba tace"yaya suraj bara na d'akko sak'o can sashensu daddy "okay ki sameni parking lot"daga haka ta gyara mayafin saman kanta ta fita.... Ahankali take tafiyar tana tunanin shida ke fushi da ita zaice Azo Akaita wajen sa"itafa bazata tab'a nuna masa tana son saba saiya furta mata yana sonta da bakinsa sannan zata Amince tayi accepting d'in soyayyar sa"sbd yasan itada sauran matan dake yawan cewa suna sonsa da banbanci...tana wannan tunanin ta shigo cikin parlourn "sau d'aya tayi sallama ta nufi d'akinta ba tare data jira Malika dake zaune tana sex chats da mazan banza ta Amsa ta ba"tana shiga ta d'auki dogon hijab gogaggiya irin colour d'in material d'in jikinta ta fesheta da turaruka ta saka"sannan ta d'auki hand bag nata ta saka ledar pads da panties ta fito bayan ta rufe jakar ,tana rufe d'akin ta lura da Hjy jamila zaune gefen malika tana binta da mugun kallo "batare data kalleta ko gaishetaba ta fita"dogon tsaki Hjy jamila taja tana fad'in ko gidan uwar wa zata tunda sassafe haka?"Malika ta karb'e zancen da cewa k'ilan yaya Muslim zataje ta duba"ni narasa gane yaushe matsalar Nan zatazo k'arshe mommy"kince kin saka Amusu farrak'u Amma ni banga Alama ba.....da Ace d'an iskan muslim d'in yamutu da saina fi kowa murna"bakiji dad'in danajiba da Akace d'an banzan yayi Accident"Allah yasa ya k'arye k'afa matsiyaci"shiru Malika tayi batace komai ba ta mik'e tsaye ta koma d'aki,taci gaba da Abinda takeyi batare data yi sallar Asuba ba sbd babu tsarki Ajikinta.... tunda suka shiga motar suka d'auki hanyar Asibintin taketa fushi da b'ata rai "duk suraj na lura da ita baidai tanka taba"kasancewar ita tana zaune A back sit shi kuma suna zaune a front sit shida driver...tunda suka shigo cikin Asibitin gabanta ke fad'uwa"k'asan zuciyarta tana jin tsoron had'uwa dashi"ki fito idan kin gama fushin?"cewar suraj yana bud'e mata k'ofar"ta sauke numfashi ta fito"saida suka jera suka fara tafiya kafin Anutse yace"na lura ke baki damu da Abokinah bako muslima?"k'ilan da baice nazo na d'akko masa keba da baraki zo ki dubasa bako?Toni ba fushi yakeyi daniba "uhmmm koma miye ya wuce yanzun ta lafiyarsa Akeyi"kiyi hak'uri ki dubasa kiyi masa ya jiki kinjiko?"dato ta Amsa tana jin jikinta ya k'ara yin sanyi da lamarin"sbd ta lura da duk masu k'aunarsu suna son su kasance da juna...ba k'aramin mamaki muslima tayiba data hango securities da body quards nasa zagaye da k'ofar d'akin"saida suka iso kafin suraj yace ki shiga yana ciki....hannunta har kirma yakeyi ta murd'a handle d'in k'ofar k'irjinta na bugawa ta shigo da sallama cikin siririyar muryarta.... dollars na zaune saman bed d'in"ya jingina bayansa Ajikin pillows yana sanye da farar vest da wondo 3 quarter light yellow Ajikinsa "ciwon saman goshinsa yasha dressing"tunda yaji muryarta ya kafeta da shanyayyun idanuwansa yana jin sanyi Aransa "Atake yaji kaso biyu dayake ji na damuwarsa sun ragu"Ido suka had'a dashi"cikin bugawar zuciya ta d'auke kanta da sauri ta rufe k'ofar su Ramadan suka Amsa sallamarta suna mik'ewa tsaye "ita kuwa tana raba Ido da tunanin Ina zata d'an zauna"ganin zasu fita yasaka tayi saurin cewa Ina kwananku?"suka Amsa suna fita"daga can k'arshen saman darduman ta nemi waje ta zauna ta sunkuyyar dakai sbd jikinta yabata kallonta yakeyi"ko ada can bata son had'a Ido dashi balle yanzun data had'a Ido dashi take daburcewa taji jikinta ya mutu"shi kuwa yanata Aikin kallonta yana jin kamar yatashi ya janyota saman jikinsa ya rungumeta"ga wani irin kyau da shek'i dayaga yau ta masa"ga wani k'amshi dabai danta da irinsaba duk yaji hancinsa yashak'o masa "saidai ganin batada niyar tankasa yasaka cikin taushin muryansa data rage sauti yace "Noory zomu gaisa tunda baza kimun mgn ba"toba fushi kakeyi daniba"kamar zaka dakeni"kuma ni Abani wayata ko?"ta fad'a cikin shagwab'a tana kwanciya saman darduman ta saki kuka irin na zallar shagwab'a"shidai yana zaune yana kallonta da burkitattun idanunsa yana jin wani zirrrrrr Ajikinsa"cikin wata iriyar shak'akk'iyar muryar da batasan shi da itaba yace"taso mu gaisa sai nabaki ko?"toni ba dukana zakayi ba?"uhmm tun tasowarki zuwa yau kin tab'a ganin na dokeki?"ko Abaya b'acin rai ne ke sakawa ina nuna zan dokeki"to nidai ka rantse mana" rantsuwa cikin mgn baya a tsarinah noory"sannan zancen waya zai iya sakawa na fusata ki taso ko nazo da kaina"ni Allah sai An biyani wayata"shikenan naji zan siya miki wata harda sabon new sim card"batace komai ba ta mik'e tsaye zata Ajiye hand bag d'inta"meye Aciki da ba'a so nagani zaki barta Anan?"yafad'a cikin sigar tsokana, sarai yasan period takeyi sbd tun last time datayi ciwon mara duk yake lissafi"itadai batayi mgn ba tabar hand bag d'in Anan tana isowa gefen bed d'in tad'an d'od'ana Ahankali tace"Ina kwana?"lafiya qlau"ya jikin yaya Muslim?"meyasa bakya jin mgn noory? ya fad'a cikin wata iriyar muryar data haddasa mata jin kasala lokaci guda"saita kauda kanta tana fad'in toni menayi kuma?"ban hanaki cewa yaya ba?ko kuwa k'ilan saina miki Abinda zaki san niba yayanki bane yanzun ko?"to shikenan babban mutum "yasaki d'an murmushi me sauti"wanda yayi masa masifar kyau har tasaci kallonsa"saita turo baki tace to yaya yusuf ,hmm Ana nan dai"to shikenan *Isihu*"ta k'are maganar murmushi na sub'uce mata"wanda tunda take dashi bata tab'a yimasa ba"wuf yayi ya cafko hanunta guda ta fad'o saman jikinsa ale ale.....✍️
Chapter 120 · 0% Book details