Sashe 113
Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
fasa"ga k'afarta ba lafiya sosai gare taba kamar daba"tun safe in ta fara Aikace Aikace sai takai k'arfe 3 na yamma ko k'arfe 4"saidai yanzun da sauk'i ta sami Almajiri"itama sana'ar sbd ta sami Abinda zataci takeyi"wani lokacin tayi ta kuka idan ta tuna daular data bari"kabeer kuwa harma mantawa takeyi dashi Ajerin y'ay'anta"gaba d'aya ko Ajikinsa da halin datake ciki balle ya d'auki wani Abinsa ya taimaka mata dashi"gashi ta fahimci matar daya Aura ta gama dashi sai Abinda tace yakeyi....Afannin Malika da farko taso ta kama umma raini"saida daddy yatasar mata da uk'uba"na sakata Aikace Aikace na gida,bayan ga masu Aiki nan"baya Amsa gaisuwarta ga zagi da tsangwama"sannan tafara nutsuwa ta fahimci ummah sbd Allah take zaune da daddy"gaba d'aya kowa ya tsaneta Amma banda umman"saima nasiha datake yimata"ta saka daddyn yasata islamiya "kuma bata zuwa ko Ina"ya Amsheta wayarta keypad ce kawai yanzun hannunta"har dollars da muslima suka bar k'asar suma ba ruwansu da ita"Ayanzun data fara zuwa islamiya ta fahimci Abaya harda rashin isasshen ilimin Addini da bata dashi"ya sakata Aikata wasu Abubuwan"da kuma bata dace da kamilalliyar uwa ba"yanzun fatanta daddy ya barta ta fara Aiki kodan sbd ta in ganta rayuwar Hjy jamila da yanzun ta zama Abin tausayi....Asashen tsintsayen soyayya wato muslim da muslima"ba'a cewa komai dasu da suraj da husnah dasu Ramadan"soyayya kawai Ake zubawa"bayan bikin su da sati guda suka koma America "dukda su Eyyah sunso ya barta nan sbd cikinta yafara tsufa"ba kunya muslima ta nuna son bin mijinta takeyi"shi kansa yafi son ya tafi k'afarsa k'afarta"yasan idan ya barta Anan kishinta bazai bari hankalinta ya kwanta ba"lokacin da suka iso America suka sami naseem cikin damuwar Abinda ya faru da uwarsa"rarrashinsa dollars yayi ya nuna masa yayi Addu'ar Allah yasa haka shine sanadin gyaruwar kura kuranta"kuma in sha Allah nan gaba da kansa zai siya mata gida ta koma"ba k'aramin dad'i Naseem ya jiba"ya rok'i muslima gafaran ta yafema mommynsa"tayi murmushi me ciwo sbd Ana barin halal ko dan kunya"Naseem ya b'ata da Hjy jamila dasu Malika sbd muslima"kodan sbd darajarsa zata iya yafe mata"Atake tace ta yafe mata"shima dollars yace" Abinda tayi masa Abaya ya yafe mata "sbd murna har kukan farin ciki Naseem ya rungumesu yana yi..... kimanin watan su ukku kenan da dawowa America basu waiwayi gida ba"sai faman waya Eyyah da Abbie keyi sbd cikin muslima ya shiga watan haihuwa "shidai dollars saidai yace zasu zo"Amma beda niyar zuwa yafiso ta haihu nan Akula da ita da babyn sai bayan tayi 40 days sai yakawota Nigeria"hakan yasa Aka yima Eyyah biza suka zo itada Ramadan da siyama"sbd hutu sukeyi"Aranar tsabar murna kamar Naseem yayi kuka"siyama taga ya mata wata irin canzawa sbd har gemu yafara"sai surutu take zuba masa"daga k'arshe ya d'auketa suka fita sbd shima yazama d'an gari yasan wurare..... Ayau kwanan Eyyah 4 kenan da zuwanta America itada siyama da ramadan"kusan kullum sai sunyi sama itada mutananta sbd batada ikon ganin muslima tayi Abu tace ta dena sbd lafiyar jikinta data babyn"shikenan dollars saiya goyi bayan muslima"gashi ta hanasu kwana d'aki guda Amma k'ememe dollars yak'i bari"dayaga tayi bacci zaije ya d'akko muslima yamaida ita d'akinsa "kuma baya sarara mata"shiyasa Asifiyar yau ta tashi da nak'uda "dukda ranta yabata fitinar dollars ce ta tado mata nak'udar"Abinka dame baki ta fara raki"Arikice suka nufi Asibiti da ita"saidai fa koda suka iso dollars yak'i fita daga cikin labour room"da yake turawa ne basu wani damuba"Eyyah ce dai kawai keta masa fad'a yafito "yak'i kulata",ga hannunsa muslima ta rik'e tanata raki "sai rarrashinta yakeyi yana cewa tayi Addu'a"gaba d'aya shida bashine ke nak'udar ba Amma yafita rikicewa"da yake Allah ya kawota da sauk'i ko mintina 15 bata yiba Adak'in haihuwar ta santalo k'atuwar y'ar ta jajir me kama da ita"saidai ta d'akko farin mahaifinta da tsayinsa......✍️