Sashe 32
Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251
Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar Allah ya isa ban yafe mikiba
#mommyn fareesa
#dollars
#muslima
#suraj
#Eyyah
#hjy jamilah
#Daddy
#sadeeq
[7/7, 13:04] Buhainat😁: *Littafin kud'i ne!*
.....Cike da basarwa dollars ya juyo yad'an kalleta yana fad'in Ina kenan?"yo yaya gidan gaisuwar mana"ban tsara zuwanki Ayau ba"Amma fa harna shirya ko?"banza yamata kamarma be jiba yasa kai yafita yabar mata daddad'an k'amshin turarensa"kuka ta fashe dashi ta kwanta saman kujera harda shashsheka"da mamaki Eyyah ke binta da kallo tare da cewa lallai Abin naki me girmane"indai babban mutum ne kikace zakiyi ta kuka sbd takaicinsa Tofa yanzun kika fara"in ba shirmeba miye Amfanin zuwan naki yau?"tunda munje jiya kin musu gaisuwa kuma har kin yini Acan sai kuma dole kice yau kije....tana cikin maganar Abbie yafito daga cikin parlournsa yana kallon muslima yace"meya faru kuma take ihu haka?"itada babban mutum ne ! sbd yak'i zuwa da ita gidan zaman makokin....ni wlh babu ruwana dashi Abbie ka zama shaida ni ban had'a komai dashi ba"kuma gidan Hjy zan koma"ta fad'a cikin muryar kuka "Eyyah ta d'aure fuska zata yimata mgn"Abbie na murmushi ya girgiza mata kansa Alamar karta yi,kafin yace"to shikenan ba matsala"naji baki had'a komai dashiba"nifa meye kika had'a dani?"kaima ban had'a komai dakai ba ko?"ta fad'a cikin turo baki tana tashi tabar parlourn ta koma d'akin Eyyah..... dollars kuwa dama yasha Alwashin tunda tayi kuka da fushi dashi sbd wani banza saita san ta masa haka "yana driving d'in yana tuna baby face nata da d'an mitsitsin bakinta datake yawan turowa da yima mutane masifa dashi"Ahaka ya iso office yayi Abinda zaiyi kafin ya d'auki hanyar gidan ummah"sbd yau be nemi driver ko body quards nasaba musammun jiya dayaga mutane nata kallonsa gidan gaisuwar"bayan ya iso yayi parking A haraban gidan yafito"Atake mutane suka masa caaa! shi har mamaki yakeyi"sai gaidashi Akeyi da masa gaisuwa"saidai ya Amsa wasu yad'aga musu hannu "Aransa yayi murmushi kawai yana tuna yadda rayuwa ta zama"sai kanada shi kowa keyi dakai"wasuma sun haifesa Amma sbd yanada dukiya dubi yadda suke masa"Acan ya hango suraj Agefe,kusan Atare suka shiga cikin gidan "Anan babban parlourn gidan suka sami ummah itada sauran danginta zaune suna cigaba da karb'an gaisuwa"tunda suka gaisa ta fahimci ba tare da muslima yazoba "saida taga zai tashi tsaye daga duk'iyar da sukayi Agaban ta shida suraj"kafin tace"Ina kabaro muslima yau ko barata zoba ne?"yayi mamakin tambayar ta ummah Amma sai bai nunaba yace "tana gida ,yanzun haka fushi takeyi sbd nace yau barata zoba"be rufe bakiba Amatallahi itama data lura dashi kuma bataga muslima d'in ba tayi saurin cewa yaya Muslim Ina muslima?"tana gida"yabata Amsa Atak'aice yana mik'ewa tsaye suka fita shida suraj"suna fitowa suraj yace"bakada kirki dollars "Abinda kayiwa sadam jiya ka kyauta?"wani banza kallo ya watso masa kafin yace dani dashi waye naka Acikin mu?"suraj na murmushi cikin tsokana yace shi"banza yamasa yak'i tankasa "yanzun dai kasaka a d'akko muslima tunda kaga Anata tambayarta sbd mugunta shine ka hanata zuwa ko?"hmm? nasan yanzun haka kuka takeyi tanata fushi bana zaton ko nace Aje a d'akkota zata yadda tazo"toka kirata mana"beyi mgn suka wuce wajen zamansu yana k'ok'arin kiranta"saidai harta fara ringing ta tsinke bata d'aukaba"yakoma kira still bata d'auka ba "daga bisani ramadan ya kira yasanar masa komai yakeyi ya Ajiye yaje sashen Eyyah muslima nacan yasanar mata ta fito zai kawota nan gidan gaisuwar"suna gama wayar ya kashe yana tunani"yasan idan ba ramadan d'in yaturaba da wuya ta Amince ta biyo driver yakawota..... muslima kuwa tana ganin kiran nasa ta masa banza tayi kwanciyarta saman bed d'in Eyyah"ba k'aramin haushin dollars tajiba tsakanin jiya da yau"tana kwance tana chats sbd d'eb'e kewa Eyyah ta shigo cikin d'akin ta kalleta tace"kije inji ramadan"toni Eyyah meye zan masa?"ban saniba baza kije bane?"batace komai ba kamar zatayi kuka ta d'auki hijab nata ta saka ta fito rik'e da wayarta Ahannunta...yana tsaye a parlourn yana danna waya "sallamarta da yaji yasaka ya kalleta fuska bbu yabo bbu fallasa yace"yaya ne yace kizo muje na kaiki gidan gaisuwa"ni Allah yaya Ramadan bazan jeba"d'azun....kinada hankali muslima?"koni bana iya kallon tsabar idon yaya na masa musu saike zaki yi?"zaki wuce muje ko saina mammareki?"juyowa tayi taga Eyyah zaune tana kallon su da saurarensu bata tankaba"shi kuma fita yayi"Eyyah kinga yaya Muslim ko?"kiyi hak'uri ki saka takalmi kije yana jiranki"batace komai ba zuciyarta ba dad'i taje ta d'auki plate shoes d'inta ta saka ta fita"Eyyah ta sauke Ajiyar zuciya "Ada da Abbie ya sanar mata ya fahimci babban mutum nason muslima ta d'auka kawaidai yayi hasashe ne Amma yanzun ta yadda sonta yakeyi bedai furta ba"Amma kuma ita bata sonsa"Ayadda ta fahimta "Allah ya zab'a musu
mafi Alkhairi"ta fad'a Afili ".....tunda ta shiga motar har suka d'auki hanya suka iso gidan muslima bata tanka yaya ramadan ba sbd shima haushi taji yana bata"kasancewar ta saka face masks a hand bag nata"yana gama parking ta fiddosa ta saka sannan ta fita"cikin nutsuwa take tafiyar tata tamkar me tausayin k'asa"idanuwanta sun k'ara girma ,sunyi d'an ja sbd kukan datayi"tana kallon Ramadan yanufi inda dollars da suraj ke zaune ta tab'e baki ta wuce cikin gidan"dollars yabita da kallo Aransa yace"*my dubulle y'ar rigimata*......kamar yadda yayi Ajiya yauma haka yayi bayan ya fito daga masallaci ya shigo cikin gidan sbd yaga gimbiyar zuciyar tasa taci Abinci"saidai ganin bbu ita Acikin parlourn yasaka ya nufi d'akin baccin umman"Aikuwa yasami muslima tayi d'aid'aiya saman royal bed d'in umma tanata baccinta hankali kwance"ga hijab nata da hand bag nata gefe"d'an kwalin kanta shima na gefen wuyanta da Alama cikin bacci yacire"dogon gashin kanta data d'aure yazubo saman gadon bayanta"ba k'aramin kyau baccin yama taba"besan lokacin daya furta ita kuma yau da y'an bacci tazo?"Eh wlh naga tanata hamma nace tazo ta kwanta"sai yanzun dana shigo nayi sallah naga tayi baccin"cewar ummah dake zaune saman prayer mate"saima Asannan dollars ya lura da ita"sbd tunda ya shigo cikin d'akin Akanta idanununsa suka fara sauka"d'an shafa kansa yayi ya rissinar tare da cewa taci Abinci?"Eh sunci itada Amatallahi"dato ya Amsa ya fita"koda ta farka saida tayi wanka ta maida kayan dake jikinta ta gyara saman bed d'in kafin ta fito parlourn.....da yamma da ummi da siyama da suka zo zasu tafi sai muslima tace zata bisu sbd batama so tabi dollars "Akan idonsa suka fito suka shiga mota"hakan yatabbar masa da cewa ba k'aramin k'ullatarsa yarinyar tayiba Arantaba "......
bayan sallar isha'i yana zaune a parlourn Eyyah yana shan coffee muslima tayi sallama ta shigo"saidai tana ganinsa zaune tayi saurin juyawa tabar parlourn"duk yana lura da ita sai yayi kamar be ganiba"washe garin ranar yakama ranar Ake sadakar ukku"tunda sassafe data je ta gaishe dasu Eyyah bata koma zuwaba sbd bataso taga dollars "tana break fast ya shigo shashen su cikin zazzafan wankansa zai wuce ya gaida daddy"tana ganinsa ta d'aure fuska ta kauda kanta"Malika dake zaune a parlourn tana lura"tana ganin haka tafara iyayi wajen gaida dollars "ya Amsa mata Adak'ile ya wuce"Aikuwa muslima ta dinga b'abb'aka dariya domin ta lura Malika taji kunyar yarfawar daya mata "K ! da ubanwa kike wannan dariyar banzar da kikeyi?" muslima bata fasaba tace da uban wanda ya tsargu"kina nufin ubana kenan?"banza ta mata ta tashi tabar mata parlourn gaba d'aya.......