Sashe 33
Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*3 days a go*
kimanin kwana ukku kenan muslima na wasan y'ar b'uya da dollars"tun yana d'aukar Abin shirmenta ne har Abin yafara damunsa"gashi sunday zai bar k'asar tunda har Abba yayi sati da rasuwa"shi ko bata masa mgn ba,tama bari yadinga ganinta "sau tari bata zuwa inda tasan zata gansa"idan kuma sun had'u zata bar wajen"ko wannan shagwab'ar tata datake masa koyiwa Eyyah duk yayi missing ji "ko jiya dayaje gidan ummah saida ta tambayesa tana Ina?"yace mata tana nan kawai"Acikin kwana 3 zuwa hud'u har yayi y'ar rama"saidai Asafiyar yau daya kama satday da y'ar walwala dollars ya tashi sbd gobe ne ranar bath day d'in muslima"yana so kuma yau ko yaya yasakata farin ciki "tun wajen 10 na safe yabar gidan sai wajen 12 pm yadawo rik'e da wani k'aton cake na musammun dake cikin ledarsa daya saka cikin wani had'ad'd'en kwali"be bari kowa ya d'aukar masaba da kansa ya d'auka yanufi sashen Eyyah dashi ya samu tana kitchen "saidai bbu Alamar muslima na'a shashen,hakan yasa ya wuce sashensu"da nufin yaga ko tana can"sai Akayi sa'a yana shigowa ita kuma tana fitowa daga cikin d'akinta"tana sanye da doguwar riga ta material d'inkin bubu"sai siririn mayafi data yane kanta dashi irin kalar zanen material "tanata k'amshin humrah da body sprays masu dad'i"yazun hannayenta sunji jan lalle datayi jiya"tana ganinsa gabanta yafad'i! ga wani irin bugawa k'irjinta nayi"ba k'aramin kyau k'ananun kayan dake jikinsa taga sun masaba"koma fad'uwa gabanta yayi,musammun dataga yana doso inda take"sai kawai ta tsaya cak! ta jingina Ajikin bango tana satar kallon kabeer da Hjy jamila da suke zaune cikin parlourn suketa kallon dollars da Abinda ke hannunsa"Ada tayi niyar juyawa ta koma Amma sbd ganin mak'iyanta Awajen saita tsaya harya iso"da sauri tace"yaya Ina wuni?"uhmmm! keda ke fushi dani"yak'are maganar yana tsura mata kyawawan idanuwansa"ta sunkuyar dakai "Sam su Hjy jamila da suka kashe kunne suji meye suke fad'a basujiba sbd daga ita harshi k'asa k'asa suke maganar"mik'a mata kwalin cake d'in yayi yana fad'in happy birthday in Advance! d'an ware Ido tayi murmushi na sub'uce mata ta Amsa ta bud'e tana fad'in wow"shidai yana tsaye yabada bayansa yana kallonta"su Hjy jamila basu ganin fuskarsa sai bayansa "tsabar murna muslima bata san lokacin data Ajiye kwalin cake d'in ba tasaki ihun murna ta rungumesa tana fad'in thank you so much my sweet yayanah!......wani irin electric chock dollars yaji Adukkan illahirin sassan jikinsa"sbd wannan karon ne na farko daya bari wata mace ta masa irin wannan rungumar"sbd rungumar me zafice ta shige jikinsa sosai ta mak'alk'alesa tana murna"yamata Alkhairi Arayuwa dayafi wannan Amma Ayau jitakeyi yafi kullum faranta mata"ta d'auka itace kawai tasan gobe ne ranar zagayowar haihuwarta Ashe shima yasani....shidai ya d'an rintse Ido yana sakin d'an tak'aitaccen murmushi na dole sbd shine kawai yasan meye yakeji Ajikinsa"ko rannan daya rungumeta beji Abinda yajiba Ayau..... innalillahi wa inna ilaihir raju'un! duniya Ina zaki damu?"dama muna jin labari sama sama gashi mun gani Azahiri"Agabana bbu kunya ba tsoron Allah zaki kamasa ki rungume haka?"da sauri muslima tadawo nutsuwarta tsabar farin ciki yasaka bata d'auki Abinda tayiba wani Abu marar kyau"da sauri ta cikasa"shidai yana kallonta batare daya damu da kalaman Hjy jamila daya jisu kaf ba"yasan tunda hassada da k'iyayyarsu takeyi dole ta fassarasu da hakan"kan idonsa muslima ta d'auki cake d'in fuskarta da Alamar rashin jin dad'in maganganun Hjy jamila "gashi ta rasa meyasa taji kunyar ta koma kallonsa?"miye Amfanin ki damu bayan kinsan ba haka bane Aranki?"tattausan muryansa ta katse mata tunani"tad'an kallesa hawaye na ciko idonta tace"dama yaya ko kwanaki ba haka malika ta dinga fad'in irin wa'annan maganganun ba, da cewa har kwana nakeyi wajenka....shiru tayi sbd jin muryar daddy yana fad'in Ina y'ar iskar take?"nina san my friend yaron kirkine itace zata rungumesa ta b'ata mun yaro.....gaban muslima yafad'i ta d'ago kanta ta hango daddy tare da Hjy jamila suna k'ok'arin isowa inda suke tsaye"dollars na tsaye cike da b'acin rai yana tunanin wace irin zuciya ce da Hjy jamila?"ganin isowar daddyn wajen ga muslima tafara kuka yasakashi saurin kallonsa yana girgiza kansa yace"daddy kadena yadda da Abinda za'a sanar maka bayan baka binci kaba"kana nufin k'arya nayi kenan?"cewar Hjy jamila "wani mugun kallo irin na tsana dollars yajefeta dashi ya kauda kai"Adaidai lokacin daddy yace nagaji da mugun halin y'ar iskar yarinyar nan "gara na koreta tun kafin tafara kama mazan layi ta d'akko min mgn"haba daddy! inma laifin me nine keda laifi sbd nine na rungumeta sbd murnan zagayowar ranar haihuwarta"ka dena yadda da duk me kawo maka zuga sbd Ashiga tsakaninka da y'arka"ke kuma wlh kiji tsoron Allah Ina jiye miki ranar tonon Asiri"yak'are maganar yana kama hannun muslima yace"zo muje"kukan munafurci Hjy jamila ta fashe dashi yayinda daddy yakasa mgn"yanzun Alh ka yadda kenan?"tsaki yaja yace"daga yau karki koma sanar mun Abinda ban tambayeki ba daga haka ya wuce samansa ransa Ab'ace.....
suna fitowa yanufi cikin lambun gidan da ita"be cika hannuntaba saida suka iso inda gras carpet yake"sannan yaci kata ya zauna" d'an nesa dashi ta zauna tana Aza kwalin cake d'in saman cinyarta"tafara k'ok'arin share hawayenta....sai kallonta yakeyi yana jin tamkar ya janyota jikinsa ya rungumeta ya rarrasheta"Anutse yafara maganarsa me cike da iya tsara lafazi kamar haka"daga yau komai Hjy jamila zata fad'a Akanki ko Akaina ko kuma Akanmu gaba d'aya bance ki damuba balle harki zubar da hawayenki taji dad'i"ita kuma Malika data cika marar kunya Agabana yaka mata ta fad'i hakan ,dana mata tunin ko ita wacece "saidai lokaci zai bayyanar da hak'ik'anin gaskiya" ita rayuwar mutum ba'a so ta yuyu babu mak'iya! Iya Abinda nasani saida mak'iya Ake samun nassara"shikenan yaya nagode"bece komai ba hankalinsa na wajen wayarsa da sadeeq ke kiransa saidai yarasa meyasa jikinsa yak'i bashi ya d'auki wayar?"saima mik'ewa tsaye yayi sbd yanaso yaje yad'an kwanta tunda ya shawo kan y'ar rigimar tasa"yayaaa! juyowa yayi suka had'a Ido"dama Ina keys d'in shashenka dana d'akinka dake b'angaren su Eyyah??"beyi mgn ba yazaro keys d'in sashensa ya mik'a mata tare da cewa zanje can d'akin na kwanta"idan kingama da can zan baki na shashensu Eyyah d'inko"tunda yanzun kin huce kin dena gudun had'uwa dani "shiru kawai tayi tana Amsar keys d'in sbd bata san meye zatace masa ba"iya Abinda ta sani yafaranta mata ya goge haushinsa data keji Aranta ,shiyasa itama ta zab'i faranta masa Ayau"lura da ta tafi duniyar tunani sai kawai yatafi Abinsa"shida yatafi sbd ya kwanta yayi baccin Amma yakasa baccin"daya rufe Ido yadda muslima ta rungumesa yake gani"ga b'acin rai da damuwar sharrin da Hjy jamila taso ta musu"ya b'oye mata damuwarsa game da Abin sbd karta damu Amma Abin yab'ata masa rai "shin yanzun yaya zaiyi ya tunkari muslima da zancen irin soyayyar dayake mata?"shi damuwarsa kar tak'i Amincewa ,idan zata Amince bazai damuba zai iya sanar mata"yanaso ya Aureta yabata gata da kulawa had'e da farin ciki"kai yama d'auketa subar k'asar gaba d'aya sai Ammaso Aganta"gaba d'aya sai yaji beson tafiya goben ya barta"yajima yanata juye juye da tunane tunane har k'arfe 1 na rana tayi"hakan yasa yatashi ya shiga wanka ,bayan yafito ya shirya cikin milk d'in jallabiya yafito da nufin yatafi masallaci"A babban parlourn su Eyyah suka had'u"ita zata shigo shi zai fita"had'a Ido sukayi ta sunkuyyar dakai"kin gama ne?"uhmm"to sannunki"canza topic d'in tayi da cewa wancen d'akin Abud'e yake?"ta k'are maganar tana bashi keys d'in "Abud'e yake Amma ki bari ki huta saiki gyara"ya k'are maganar yana Amsar keys d'in "nide bangajiba yaya Muslim zan gyara "kuma dan Allah kasaka Awanke motar can ko?"tayi maganar cikin shagwab'a" Ina zakije?"Anguwa"batada suna?nidai ba driver zaya kainiba.....ganin idan yabiyema sauraron wannan shagwab'ar tata Alwallah d'insa zata iya karyewa sai kawai ya fita Abinsa bece komai ba.....✍️
Wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251
Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar Allah ya isa banyafe mikiba
#mommyn fareesa
#dollars
#muslima
#suraj
#Eyyah
#hjy jamilah
#Daddy
#sadeeq
[7/7, 13:04] Buhainat😁: *Littafin kud'i ne!*