Sashe 110
Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
ma in har Anayi my princess "to Allah ya kaimu"Amma Allah indai bazan jeba kaima bazaka jeba"karki damu duk inda kika saka k'afafuwanki Ina biye"yanzun miye tukwici nah idan mun dawo daga wajen dinner d'in ?"ta turo baki tace"ba madaran ka zan baka ba"sai kuma ta rufe fuska tana dariya"shima dariyar yyi ya mik'ar da ita tsaye yana cewa"meyin lalle na parlour ummah tace zata miki"to shikenan Amma nidai yaya muslim karkayi Nisa nafi son Ina jin motsinka "sarkin kishi! ta ballah masa harara suna fitowa daga cikin d'akin.....saida sukaci suka k'oshi sannan Aka mata zanen lallen bak'i da ja"dollars kuwa sanar mata yayi zasu fita shida suraj, zai turo meyin make up tazo nan ta mata"tunda ya tafi ummah na lura da ita batada walwala, ga yawan kiransa tana tayi ta lura kishi ke damunta"murmushi kawai tayi sbd ba k'aramin burgeta sukeyiba"sai yamma dollars yanufo cikin gidan sbd ganin ya kirata sau ukku Amma tak'i d'auka"yasan halin mutuniyar tasa Akan kishi"shi dariya ma take bashi sbd gani yakeyi yafita kishi"ko dinner d'in nan k'afarsa k'afarta zasuje,kuma sbd ya kama na gida ne shiyasa ya bari suje"ko wanka beyiba tunda suka dawo kayan jikinsa na d'azun ne"suna busy sbd dai shine babban Abokin Ango"kuma tunda suka fita basu mayi mgn da wasu friends d'in Amarya ba"yasan Abinda sahibar tasa kemawa kenan.....muslima na zaune da gownt d'in material silver Ajikinta,sark'a da Agogo da zobba da y'an hannu da takalmi da post duka silver ne Ajikinta "rigar ta bayyana cikin dake jikinta sbd ta kamata"tayi wani irin fitinan nan kyau tamkar bak'ar baturiya ko ba'a merikiya haka tayi"kanta ba d'an kwali ta bari tayi sallar magrib saita nad'a head nata da kanta"idan sun dawo tayi isha'i saita kwanta"tana ta tunani tunda ta dawo bataga Malika ba da kabeer"itadai ummah na zaune da bak'i tana satar kallonta "Ahaka dollars ya shigo da sallama cikin k'asaitacciyar muryarsa me taushi da kauri"saida taji gabanta yafad'i tak'i kallon inda yake saidai umma ce ta Amsa sallamarsa"tana fad'in sai yanzun kadawo?"Eh umma sannu da gida"yafad'a idanunsa k'yam kan muslima"ummah ta Amsa da yauwa"batare data kallesaba tace yaya sannu da zuwa "be Amsaba sai kallonta da yakeyi"ita kuma saita juyo taga meye yasaka be Amsa ba?"sai taga kallonta yakeyi"saita sunkuyar dakai k'asa "Masha Allah ! my princess kin yi kyau Anya zan yadda kije wajen dinner d'in nan?"umma ta d'aure fuska tana fad'in karma ka fara ,tayi shirinta kaja ta b'ata kwalliyarta "dama kuma kamata laifi ko?"laifin menayi kuma ummah?"ka fini sani"ta k'are maganar suna barin parlourn itada bakinta da sai lokacin ya gaidasu"suna barin parlourn itama tayi k'ok'arin tashi....yasha gabanta ya rungumeta yana sinsinarta yace"haba giwar mata bana fushi bane "wlh muna can muyi nan muyi nan nida suraj duk nagaji ma"da wanka zanje nayi sai kuma naga gara dai nazo naga sarauniyar zuciyata ko ban kyauta bane ?" ta turo baki tana turashi"kinsan Allah zan b'ata miki kwalliyar nan na shanye miki wannan jam bakin kinsan zan iya ko?"nidai ka cikani"pls noory wlh da gaske nakeyi "murmushi ta saki sbd ta tuna Abaya yana kurin rantsuwa cikin mgn baya a tsarinsa"ya sumbaci goshinta da gashin kanta yace"kin yadda ko?"uhmm"to muje gida nayi wanka da sallar magrib saiki tayani na shirya ko?"dato ta Amsa ya cikata ta wuce ciki ta d'auki mayafinta ta fito"ya matso ya Amshi post d'in yace kawo na d'auka miki"batace komai ba ta bashi tanata shagwab'a ya rungumeta jikinsa suka fito"saidai suna fara hawa stars d'in muslima ta rirrik'esa wai Jiri take gani"wanda tayi hakane sbd ganin danda zon y'an mata cike da main parlour sun sha Anko"yanayin yadda tasan dollars tasan dole wata taji ya burgeta"shiyasa tayi wannan kirsar sbd karma ya kalli wata"Aikuwa ya d'auketa suka sakko yana yimata rad'a waita rik'esa sosai karta fad'i dariya zaiyi idan ta fad'i "saita turo baki ta murd'e masa kunne"yakama dariya suna wucewa"gaba d'aya y'an matan suka bisu da kallo"wad'anda suka sanshi ko suke jin labarinsa suka dinga kallonsu cike da burgewa har suka fita daga cikin parlourn..... sai wajen k'arfe 11:30 pm na dare suka dawo daga wajen dinner d'in data k'awatu"kai tsaye katafaren bed room muslima Aljannar duniya Anan suka yada zango"da kansa ya musu wanka suka kwanta yafara lalubarta"ba yanda ta iya ta bada kai bori ya hau, sbd tausayinsa takeji"Ayanzun har sati guda tanayi bata bashi kantaba"saidai yau harda kukanta suka rabu sbd ba k'aramar durza yamaba"washe gari da Asubama suna gama sallah ya d'ora daga inda ya tsaya"sai wajen k'arfe 8 na safe,bayan sunyi wanka baccin gajiya ya d'auketa"shi kuma yayi shirin zuwa wajen d'aurin Aure "tsabar yadda ya wanku ko Angunan Albarka"irin kalar shaddar jikinsa ya Ajiye mata gefen bed d'in yafita"da nufin ya sanarwa masu Aikinta da tun kafin su dawo Aka d'aukesu Aiki"cewar kar wanda ya tasheta"idan kuku ya gama girki ya jera ya tafi"bayan yasanar musu yafito parking"tuni driver da body quards nasa ke jiransa yana isowa suka wuce...... k'arfe 12 na rana Aka d'aura Auren sai muce Allah yabada zaman lafiya "....babban Abokin Ango sai bayan sallar Azahar ya nufi gida sbd yaje ya taho da ita bugaje's houses Aci gaba da hidimar yinin biki da ita..... washe gari da safe Hjy jamila na zaune A main parlourn,masu Aiki nata kimtse kimtse da share share sbd hidimar da Akayi Aka gama"tayi nisa A tunani"sbd tun ranar juma'a ta matsa wannan magani na wajen boka A gabanta Amma daddy be kusance taba"tayi mamaki sbd tasan yanada fitinah",duk ranar kwananta sai yayi Amma beyi ba"kuma jiya data nuna tana son abun sai yace' ta k'yalesa ya gaji"hasali koma d'akin be kwana ba saima ya dawo parlournsa ya kwanta ya barta Ad'ak'in baccinsa"ranta ya sosu matuk'a"tana cikin wannan tunanin taji muryar Daddy yana cewa masu Aiki sud'an basu waje zasuyi mgn"gabanta yafad'i ! ta kallesa taga yayi bala'in had'e rai"fuskarsa bbu Annuri ko zama beyiba yabita da wani irin raza nan nan kallo yace"Amshi nan"gabanta yafad'i dataga takarda nad'e Ahannunsa"saidai tana k'ok'arin mgn Aka turo k'ofar parlourn da k'arfi"saiga Malika da mijinta sun shigo bbu ko sallama "yana rik'e da hannunta tanata sharb'an kuka" A fusace ya turota gaban iyayen, ta durk'ushe kan carpet"gaban Hjy jamila yakoma fad'uwa....."ga y'ar iskar y'ar ku nan fasik'a na saketa saki ukku"bazan bar nan ba sai An biyani Abinda na kashe na Aurenta sbd bazanyi Asara ba" dana kwanta da ita ban sameta a budurwaba....tsab kalamansa cikin kunnan dollars da muslima dake k'ok'arin shigowa cikin parlourn sbd k'ofar Abud'e take.....✍️