Sashe 60
Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
Wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251
Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar Allah ya isa banyafe mikiba
#mommyn fareesa
#dollars
#muslima
#suraj
#Eyyah
#hjy jamilah
#Daddy
#sadeeq
[7/7, 13:04] Buhainat😁: *Littafin kud'i ne!*
........da sauri muslima ta maida kallonta Ajikin k'ofar kitchen sbd ta tabbatar da shid'in ne" "Aikuwa yana tsaye hakimce jikin k'ofar ,ya rungume dogayen hannuwansa Asaman faffad'an k'irjinsa ya tsareta da mayatattun idanuwansa yana binta da wani irin kallo me wuyar fassara ,yana cije red lips nasa na k'asa dake shek'i suna d'aukar idon me kallo"d'auke kanta tayi tana turo baki Aranta tace"ba laifi yaya Muslim yanada kyau....ki wuce kuje kina b'ata masa lokaci"cewar Eyyah da itama ta lura da tsayuwar tasa"ta kuma tabbatar da cewa bazai tankaba"nifa Eyyah ban....ganin yana doso inda take cikin Isa yasaka gabanta fad'uwa ta kasa k'arasa sauran maganarta"yad'an tab'e baki Aransa yace ga tsoro ga jan fad'a"zanfa bika yaya Muslim"ta k'are maganar tana juyawa tayi waje"ya sakarma bayanta harara"Eyyah tayi murmushi kawai tabisu da kallo har suka fita"suna fitowa tace"yaya Muslim da wace mota zaka fita?"miye Amfanin tambayar?"toba key d'in motarka zan bakaba"ki barshi Awajenki zan Amsa"yak'are maganar yana yin gaba "itadai bata tankaba"lokacin data iso parking lot d'in har driver ya shiga mota bayan ya bud'e masa ya shiga"hakan yasa itama ta bud'e back sit da kanta ta shiga ta zauna nesa dashi"sai satar kallonta yakeyi da yaga zata juya ko kallo inda take saiya d'auke kansa ya wani d'aure fuska "ita kuwa bata san yanayiba"har suka iso gidan ummah babu wata fira data had'asu"saima waya da yaketa Amsawa ta mutane jefi jefi"kuma yawanci masu kiran nasa yare ne"wani maganar yayi turanci ko faransanci ko labaraci"itadai tana saurare Aranta tana gulmar wai yana jin yare daban daban"bayan sun fito daga cikin motar ta tsaya ta sunkuyyar dakai "jin motsinsa gefenta yasaka tayi saurin d'ago kanta suka had'a Ido"hannunta guda kawai yakama yasaka mata ledar dake hannunsa tamkar me koyon mgn yamotsa lips nasa wajen fad'in ki bama ummah bayan kun gaisa"da tsoro cikin idanuwanta ta girgiza kanta batace komai ba ta kuma kasa rik'e ledar"shi kuwa d'aure fuska yayi yasakar mata ledar Ahannunta yayi gaba"batada zab'in daya wuce nabin bayansa zuwa cikin gidan"sai k'irjinta ke bugawa fat fat"haka ta dake tana lura da yadda masu gadi keta gaidashi yana d'aga musu hannu"koda ya iso bakin k'ofar shiga babban parlourn gidan saida yajira isowarta yana daga tsaye ya bita da kallo ta sunkuyyar dakai"duk wannan fargaban na meye ko yau muka fara zuwa dake gidan ne?"babu komai fa yaya"to zoki fara shiga,"nok'e kafad'arta tayi tace nidai dan Allah kafara shiga ko?"kuma kaifa suka fara sani Ai "ta k'are maganar cikin shagwab'a"shiru yayi bece komai ba yatura k'ofar Anutse ya shiga kafin itama ta biyo bayansa"mamy ce dasu Farooq da wasu matasan samari guda biyu sai Amatallahi duk suna zaune Acikin parlourn.....sau biyu dollars yayi sallama Mamy ta Amsa tana masa sannu da zuwa ya zauna suka gaisa yamata yamai jiki"kafin sauran yaran su gaidashi"kallon mutuniyar tasa yayi sbd jin bata gaisheda mamy ba"yana kallonta yaga suna hararan juna itada Amatallahi"tana nuna mata waje da hannu"Alamar idan baga tsoroba su fita mana"tsareta da idanunsa masu kwajini yayi yana kallon ta fuskarsa Ad'aure "kamar Ance ta kallesa"Aikuwa ya wurgo matawata uwar harara "da sauri ta gaida mamy"shi kuma ya mik'e tsaye yana fad'in umman na ciki ne?"Eh yamzun ta shiga kuje Alhajin na parlourn sa"dato ya Amsa ya mik'e tsaye ya wuce "itama muslima saita tashi tabi bayansa"sadda ta shiga cikin parlourn yana zaune gefen Abban "babban mutum da ciwo yak'ara masa rama da tsufa"ya kishingid'a k'asa kan carpet da k'yar yake mgn cikin sanyin murya da murmushin k'arfin hali saman fuskarsa"Alokacin data shigo ta tsintsi muryansa yana cewa" Allah yayi maka Albarka yusuf"koda banine na haifekaba babu irin dawainiyar da baka mun ba Arayuwa"nasan ciwon nan da wuya natashi"shiyasa nacema naja'atu ta sanar maka Adena zancen fiddani k'asar wajen nan Abarni nan na jira lokaci....sai kuma yafara tari"dollars ya girgiza kai cike da tausayawa yace"kadena fad'in haka Abba zaka tashi in sha Allah "daga haka ya kalli muslima data shigo zata zauna tana bin Abban da kallon tausayi"zonan ku gaisa da Abba "batace komai ba ta matso kusa dashi ta duk'a tana fad'in Abba Ina wuni ya jikin?"Alhamdulillah y'ata "Allah yayi muku Albarka kinjiko?"kiyi hak'uri da duk yadda rayuwa tazo miki "ki Amshi k'addara me kyau ko marar kyau"sannan ki kasance me biyayya ga nagaba dake"muddin kikayi haka zakici nassarar rayuwa"sosai muslima taji wasu hawaye na tausayinsa da kuma jin nata tausayin"ita kanta tasan tana cikin jarabawa"gata rashin uwa"gata basa shiri da mahaifinta"ga y'an uwanta y'an uba basa k'aunarta ,ga kuma masifar matar uba"sai kuma ta girgiza kanta data tuna text message d'in da Aliyu yaturo mata d'azun"game da Abinda yafaru kwanaki beji dad'i ba kuma yarabu da ita tunda bata buk'atarsa Arayuwarta "dama tunda Akayi Abin be koma kiranta ba "dama itama bata tab'a kiran saba....sallamar ummah da motsin shigowarta cikin parlourn yasakata saurin nutsuwa ta dawo tunaninta"tana jin gabanta na fad'uwa"ummah kuwa tunda ta lura da yarinyar Annurin dake kan fuskarta ya dushe"saidai bata d'aure fuskar ba"ta kuma fara zaton muslim sonta yakeyi"saidai zata masa mgn karya koma zuwa mata da ita Agidan"idan yazama dole duk inda zai saka k'afarsa saida ita to ita bata buk'atar yadinga zuwa mata da ita"ummah sannu da fitowa Ina wuni?"cewar muslima kanta Ak'asa"lafiya qlau "yamai jiki?"gashi nan da sauk'i "sai sannan dollars ya gaisheta yana lura da hararar data jefa masa"muslima ta taso tadawo gefenta Aladabce ta mik'a mata ledar had'e da cewa gashi"da mamaki umman ta Amsa Amma bata bud'a ba"tashi kije bakin get ki jirani"dato ta Amsa ta mik'e tsaye ta fita"ummah ta wurgo masa harara tana fad'in maganata dakai kenan ta k'arshe daga yau karka koma zuwamin da wannan yarinyar "tunda kaida ita kun zama tip da taya bbu rabuwa, duk inda kasanya k'afa tana biye sai kaje kayi tayi"ga wannan ka bata kayanta bana buk'ata"sai A sannan dollars da kansa ke Ak'asa ya d'ago ya kalleta yace"ummah turarukane fa tabani na baki sai nace tabiyo ni ita da kanta ta baki tunda nan zanzo"(yayi k'arya )batama lafiya ba'a jima da sallamota daga Asibiti ba d'azun...... Amma kiyi hak'uri in sha Allah bazan koma zuwa da itaba"dama Eyyah ma tace zatazo Amma zance kawai tabarsa tunda baki son ganin dangin mahaifinah na zuwa nan"daga haka yayi shiru"sbd beji dad'in Abin ba"musammun idan ya tuna yadda mahaifiyar muslima sadda take raye ta kula dashi ta kyautata masa lokacin da Hjy jamila ke gana masa Azaba"ga kuma daddy dashima ya kula da rayuwarsa"Aganinsa be cancanci ta nuna bata son jinin suba" mik'ewa tsaye yayi da nufin yafita"sbd na fad'i Abinda ke raina shine kakejin haushi"na fahimci kawai kana son yarinyar nan ko?"nifah ummah ba haka bane "girmanki da darajarki Awajena yasaka bakyamun laifi"kiyi hak'uri bazan koma zuwa da itaba"daga haka yasakai yafita "Abba dake sauraren komai ya sauke Ajiyar zuciya da k'yar yace"baki kyautaba naja'atu "ko kare yusuf yazo miki dashi Azatona zaki soshi ki karramashi balle d'an mutum"nifa be sanniba beda Alak'a dani"sbd kawai kina Aurenah ya girmamani ya kula dani yakashe mun dukiyarsa sbd neman lafiyata"dukfa sbd darajarki yamun haka"ke meyasa bazaki so Abinda yake soba?"kodan sbd kyautata warsa gareki" miye laifin wannan y'ar tatsitsiyar k'aramar yarinyar dazaki nuna mata k'i?"nasan be sanar miki yana sontaba sbd lura da yayi baki son Ahalin mahaifinsa"saidai ni Aganin dana musu yanzun na fahimci yana son yarinyar ba k'aramin soba"nasan kuma yadda yaron nan ke miki biyayya zai iya hak'ura da ita sbd farin cikin ki"ki sake tunani"ya k'are maganar yana fara tari saiga jini ta baka ta hanci na zuba"gaba d'aya illahir jikin ummah yayi sanyi"wata zuciyar tace mata idanda yarinyar daga tsatson Hjy jamila ta fito kinada hijjar nuna baki sonta dashi"duk sai taji bata kyautaba"saidai halin dataga mijin nata yasaka da sauri ta Isa gabansa tana d'ago kansa ta aza saman cinyarsa"tana Aikin yimasa sannu"hankali tashe ta d'auki wayarsa da nufin ta kira family doctor d'insu"hannunta ya rik'e yana d'an murmushin yak'e ya girgiza kansa yace"ki bari naja'atu ciwo ya warke"Ina sonki Ina kaunarki keda zuri'arki"Ina kuma k'aunar yarinyar nan me suna muslima"dan Allah kema kisota ki..... shakk'uwar dataci karfinsa yasaka yayi shiru yana sallati"zufa tafara ketoma ummah tana salati had'e da kalmar shahada"cikin ikon Allah Abba ya Amsa daga haka bakinsa ya datse, idanuwansa suka kafe,jikinsa yasaki Alamar rai yayi halinsa😢......*kullu nafsin za'ikatul maute*! Allah yasa mu cika da Imani.....cikin wani irin yanayi na b'acin rai da damuwa dollars yabaro parlourn "yana jin tsananin tausayin muslima"da ace yasan mahaifiyarsa bazata sotaba da tuni beyi gangancin saka soyayyarta Aransa ba "shida yakeso in har ta zama tashi tayi zaman farin ciki dashi"ummah ta maye mata gurbin uwa"yasha zama yayi tunani waiga muslima nan kwance saman cinyar ummah tanata yimata shagwab'a "ita kuma tana lallab'ata"Ashe ba zaiga ranar ba.......yaya Muslim! siririyar muryarta ta katse masa tunani" ya kalleta da sauri"ta turo baki "sai a lokacin ya lura har ya iso bakin get bema sani ba"ya jikin Abban?"da sauk'i"inaga jibi kawai India zasu tafi"dama rishin samun bizar da wuri yasaka suka kai har haka basu tafi ba"ya k'are maganar yana tsayawa daga gefenta"to Allah dai yabashi lafiya"wlh yabani tausayi "ita waccan y'ar rainin wayon mahaifinta baya lafiya ko Ajikinta.....tamkar bazai tankaba sai kuma ya yamutsa fuska yace"bayan fad'a da tsiwa da kika iya harda gulma kuma yanzun kika koyo??ni yaya Muslim gulmar me nayi daga fad'in gaskiya?"ta fad'a cikin tsiwa"be kulataba sbd yanzunma kawai yadai tankatane Amma ransa bbu dad'i"be jira driver ba yabud'e masa k'ofar ba ya shiga da kansa"itama muslima shigowa tayi tanata kumbure kumbure ta zaunah "ya d'an kalleta ya girgiza kansa"yaya dan Allah muje gidan Hjy "shareta yayi ya jingina bayansa Ajikin kujera ya lumshe Ido"kallonsa tayi ta wurgo masa harara Azatonta baya ganinta"saidai ta makara duk yana kallonta ta k'asan Ido"saidai be tankataba ko nuna Alamar yaga meye takeyi....yaya Muslim dan Allah nace fa? bud'e lumsassun idanuwansa yayi yana duba time 6:11 pm "meyasa bakya jin mgn ne?"yanzun da yamma gab da magrib Ina zakije?"bayan kuma ba ishashshiyar lafiya ce dakeba"ko kuwa wannan d'an iskan kukayi Appointment dashi zaku had'u??"innalillahi! nifa mutunci ne kawai tsakanina dashi bayan....zaki mun shiru ko saina bige miki baki ne?"tayi tsit hawaye na cika idonta "yaja tsaki rai b'ace yace kika sake kikamun kuka saina mareki stupid! daga haka ya maida idonsa ya lumshe"har suka iso gida ko tari muslima batayiba"Ana gama parking ta bud'e da sauri ta fita"dollars ya girgiza kansa Aransa yace zan gyara miki zama"bayan sun Ajiyeta masjeed ya wuce sukayi sallar magrib bayan ya fito ummah ta kirashi cikin sanyin jiki da damuwa ta sanar masa rasuwar mijin nata"za'a yi zana'ida washe gari da safe da k'arfe goma..... innalillahi wa inna ilaihir raju'un! yafad'a yana yanke wayar cikin yanayi na damuwa"harga Allah yana son mijin mahaifiyar tasa sbd mutumin kirki ne"cikin rashin walwala ya nufi bugajes house's "ta k'ofar baya da zata kai mutum parlourn Abbie "Anan yashiga yasanar masa rasuwar"shi kuma yasanarwa Abba da daddy"kafin dollars ya wuce sashensa"bayan ya watso ruwa yatafi masallaci yayi sallar isha'i "dukda beda walwala Amma y'ar rigimar tasa na'a ransa"da kansa Ak'afa ya Isa nan bakin titi yasiya mata manyan dak'walan kaji gasassu yanufo cikin gidan"sai Akayi sa'a yana shigowa yasameta zaune a parlourn Eyyah tayi sabon wankanta"tana sanye da riga da wondo pencil da yayi matuk'ar kamata"ta rufe jikinta da wata mini hijab da iyakarta gwiwar hannu "tanata b'ata rai da Alama Akwai Abinda ke damunta"sallamarsa dataji yasaka ta kallesa suka had'a Ido"Amsawa tayi had'e da gaidashi"dukda taji haushin Abinda yamata d'azun "saidai ta share kawai sbd nasihar da mijin ummah yamata d'azun"be Amsaba iyaka ya k'araso ya zauna kan kujerah"meke damun ki?"shine ya furta kamar bashine yayi maganar ba"sbd tunda ya shigo ya lura fushi takeyi"kamar tana jira ta shagwab'e murya tace" kagani yaya Eyyah tuwo tayi ni kuma bana cin tuwo miyan taushe"kuma ni bana son Abincin su mommy"zoki Amsa "ya fad'a yana mik'a mata ledar"ba musu ta sakko ta iso gefensa ta mik'a hannu biyu ta Amsa tana masa godiya....bece komai ba saidai ya fahimci bata san mijin ummah yarasu ba...yana kallonta ta wuce kitchen "shi kuma ya rufe Ido yana tunani"harta fito ta zauna dining area ta fara bikin cin naman da viju milk dollars na zaune yad'an kishingid'a ya rufe Ido "Ahaka Eyyah ta shigo parlourn"ta kalleta tace "kin gama fushin ke bazaki ci tuwo ba?"Eh mana yaya ne yabani wannan"sai lokacin Eyyah ta lura dashi"k'arasowa gefensa tayi ta zauna"ya bud'e idanunsa"yanzun ka shigo ne babban mutum? uhmmm ! sai kuma mukaji rasuwa ko?" cak! muslima ta tsaya da bikin cin naman datakeyi dukda tama kusan kammalawa"ta juyo ta kallesu tana fad'in Eyyah waye yarasu?"mijin ummansa ko?......✍️