Sashe 100
Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
Wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251
Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba koki siya kika fitar Allah ya isa banyafeba
#mommyn fareesa
#dollars
#muslima
#suraj
#Eyyah
#hjy jamilah
#Daddy
#sadeeq
[7/7, 13:04] Buhainat😁: *Littafin kud'i ne!*
......... sun kuyyar da kai k'asa tayi tak'i yin mgn "sbd ita harga Allah saiya kama take gaida daddy "bataso suje yayita mata kallon banza ko Aibatata....menene kikayi shiru noory?"ba komai"d'an jim yayi sbd ya fahimci Abinda ke ranta"shi kansa Abin na damunsa Amma ya zasuyi da ikon Allah? saidai suyita yimata Addu'ar samun daidaituwa da jutuwa tsakaninsu kawai"cikin rarrashi yace"my princess hak'uri zakiyi bana so kina damuwa"yaka mata ki d'auka komai zai wuce nan gaba kad'an, inaso yanzun kafin mu bar k'asar nan Hjy jamila taga banbanci tsakanin da, da kuma yanzun "kanta ta gyad'a masa cikin gamsuwa"ta tabbatar da bbu dollars Agidan da yanzun sai wata ba itaba"hak'ik'a Allah yamata gata daya bata kyautarsa Amatsayin mijinta.... Bismillah noory kidena tunani kinjiko?"batace komai ba suka fara break fast d'in"sai nan nan yakeyi da ita"motsi kad'an zaice meye take so?"ita har tausayi yake bata "ta tabbatar da mazan wannan zamanin wasu zasuyi koyi da halayensa wajen kyautatama iyali da mata su sunji dad'i....bayan sun idar da break fast d'in da kanta ta d'aura masa Agogo,ta saka masa hula"tana d'an murmushi tace"kayi kyau sosai "Allah noory?"Eh mana "to Ai nayi mamaki tunda naga baki son kallonah Amma har kika gane nayi kyau?"ya tambaya suna fitowa daga cikin parlourn ya rufe da key"hannuwansu sark'e yana mata mgn k'asa k'asa suka shigo cikin parlourn"muslima ce kawai tayi sallama"Hjy jamila na zaune k'asa kan shimfidarta ta jinya"duka sati ukku Amma duk tayi rama da duhu"masu aikine kawai ke kulawa da ita, Malika harkan gabanta takeyi"yanzun haka k'afar tayi kumburi sbd rashin kula da motsata data keyi"ko gefen da take basu kallaba suka bi ta gabanta suka wuce up stairs"Hjy jamila batayi mamaki ba sbd tajima da fahimtar dollars yamata tsana bata wasaba"saidai tasha Alwashin ko zatayi yawo tsirara saita rabasu"daddy kuma shima zatayi maganinsa...da sallama suka shigo cikin parlourn daddyn"yana zaune kan kujerah yana shan Lipton yana kallon news"fuskarsa sanye da eye glass fari"ba k'aramin mamakin murmushin da daddy ke musu muslima tayi ba"har k'asa suka duk'a suka gai dashi"ya Amsa fuska Asake "kafin yace"my friend yaka mata kafin kutafi kuje ka kaita wajen dangin mamanta ta musu sallama saika gaidasu kaima ko?"ba k'aramin dad'i tajiba har murmushi tayi duk dollars na lura da ita"Ahankali yace" in sha Allah zamuje daddy koda bakace ba"to Masha Allah "Allah yayi muku Albarka"ya Amsa da Ameen "Naseem baya gajiya da shirme ,ya kirani jiya da dare wai yayi missing naka nace kadawo"saina sanar masa tarema da mama nah zaku dawo"ihun daya saki yasaka na kashe wayata"dollars na murmushi yace" nasan dama zaiyi farin ciki idan muka dawo tare da ita"saidai Alhamdulillah yana maida hankali sosai", to ubangiji yataimaka"suka Amsa da Ameen "sunfi mintina 30 suna fira da daddy"dukda muslima bata cika saka musu baki ba Afiran tasu, Amma taji dad'i kuma dama sbd tayi farin ciki dollars ya jawo firan"k'asan zuciyarsa kuma yasan dole Hjy jamila zata damu da zaman nasu basu fitoba"daga k'arshe tare da daddyn suka fito,har lokacin dollars na rik'e da hannunta"saidai tayi k'ok'arin daidaita tafiyarta "Hjy jamila na zaune inda suka barta kamar zuciyarta zata fashe sbd bak'in ciki"tana kallo suka fita suda daddy beko kalletaba"ba k'aramin ciwo Abin yamata ba......daddy bakin get ya wuce sbd yanada bak'o su kuma sashen Eyyah suka dosa"tun a hanya ya lura da mutuniyar tasa nata b'ata fuska"Ahankali yace "my princess menene kuma?"nidai ba Eyyah bace "kuma tace na lik'e maka"to meye Aciki idan kin lik'emun ?"itama ba tana lik'e da Abbie ba"gashi har sun tsufa be k'ara Aure ba....dariya muslima ta k'yalky'ale da ita tana fad'in nidai ba ruwana"ni inada ruwa harma da tsaki"kuma Allah damun gaidasu tafiya zamuyi"Ayya yaya muslim bacci zan koma"kai kuma kaje ka gaido ummah ko?"d'an murmushi yayi yana shafa gemunsa"shifa ya manta da zuwa gaishe da umma"be samu damar furta komai ba suka shigo cikin parlourn Eyyah"shine yayi sallama ita dai Akunyace take gani takeyi Eyyah tasan meye sukayi Adaren jiya "tunda suka shigo Eyyah dake zaune tayi mata kallo d'aya ta fahimci komai ya wakana"musammun data lura da fuskar uban gayyar farin cikin sa yak'i b'oyuwa "my sweet granny barka da hutawa"yafad'a yana zama gefenta"ta d'an hararesu kafin tace"meya kawoki sashena keda kikace bakya son Abin Karin kumallo?"pls Eyyah ki kulamun da matata zanje nadawo ko k'uda karki bari ya tab'amun ita"zonan ki zauna noory ko d'akin zamuje ki kwanta?"turo baki tayi tak'i yin mgn ta nufi d'akin baccin Eyyah "uhmm Allah ya shiryeku kaida ita"Ameen my mata Ina kwana?"lafiya qlau Amma ga matarka can "ni mijina na d'aki"yayi dariya ya mik'e tsaye yabi bayanta"tana kwance saman bed d'in idonta Arufe "tayi shiru tana tunanin Abinda yafaru Adaren jiya"har yanzun gabanta yana mata zafi daurewa kawai takeyi"Amma jikin nata yadena yimata ciwo....sam bataji motsin shigowar sa cikin d'akin ba saidai kawai taji kansa saman ruwan cikinta"cikin Azama ta bud'e Idanunta tad'an kallesa"shima sai Akayi sa'a ya kalleta "da sauri ta rufe Ido"tunda Abin yafaru sai yanzun ta yadda sun kalli cikin idon juna "noory bud'e idon muyi sallama tafiya zanyi"zuwa ko 12pm zan dawo"Ina fatan wajen yadena zafin?"tayi shiru"ya janye kansa yadawo dashi gefen fuskarta "tad'an turo baki sbd hucin numfashinsa datake shak'a "sai ta saka hannunta da nufin ta turesa"gam ya rik'e hannun ya had'a da nasa yana murzawa"murya can k'asa yace "pls noory kin warke ko?"gabanta yafad'i ta kasa mgn "saidai kawai taji hannunsa guda saman k'irjinta"wayyo yaya muslim wlh ciwo suke min "da gaske?"uhmm"beyi mgn ba sai kawai yafara b'alle botiran gaban rigarta"ta zabura....ki nutsu zan duba ne kinsan bana son gaddama ko?"yanayin yadda yayi maganar bbu wasa yasaka ta nutsu"tanaji tana gani ya bud'e wuyan rigar yazura hannayensa ciki yanata murzasu da shafarsu"bata Ankare ba ya fiddosu yana tsotsa....shiru tayi bata hanashiba Amma zafi kawai takeji"hawaye sai zuba sukeyi batayi ko tari ba"shi kuwa be luraba saida ya gama Abinda yakeyi"yah salam ! kuka kikeyi?"to nadena shikenan?"ta masa shiru"I'm sorry kinji ko?"bazan komaba"yafad'a yana maida mata rigar"saita juya masa baya"ya rungumeta yanata Aikin rarrashinta Amma muslima tak'i mgn balle ta bud'e Ido ta kallesa"suna cikin haka Eyyah ta k'wank'waso"yayi saurin cikata ya sauka daga saman bed d'in "muslima kuwa d'an kwalinta ta d'auka ta shige toilet"yana isowa gaban k'ofar Eyyah na turowa ta shigo"sbd jikinta yabata yana can yana lalabur muslima"ita kuma tanaso tazo ta binciketa taji normal take"sbd ranta yabata dollars da wuya idan bazaiyi fitinah ba"ko kallonsa bata yiba ta wuce tana satar kallon saman bed d'in daya yamutse"shi kuma yayi saurin fita dg d'akin"lura da motsinta da taji a toilet yasaka ta gane tana ciki"saita biyota ciki"tana duk'e gaban sink tana wanke fuskarta "kallo d'aya Eyyah ta mata ta fahimci kuka tayi....kin shiga ruwan zafi?"tayi shiru "ba dake nake mgn ba?"uhmm na shiga"kina iya zama?"Eh "to baki gasuba"bara ki gani"ta fad'a tana had'a wasu ruwan zafin tace ta shiga ciki"data shiga taji da zafi ta saki k'ara "Eyyah ta dannata cikin ruwan tana fad'in garama ki nutsu ki gasu sbd babban mutum ba k'yaleki zaiyiba ,gashi tafiya zakuyi ,kuma bazaki koma zuwa ku kwana ba saikin warke"itadai tayi shiru domin hakan yamata....sau biyu tana canza mata ruwan sannan ta fito ta barta tayi wanka"har breath nata saida ta gasa sbd zafin da sukeyi"bayan ta gama ta fito ta sami 3 miss call nasa da text message guda biyu"murmushi kawai tayi ta tura masa kalmar i love you! daga haka ta kashe wayar ta kwanta bacci"sai bayan sallar Azahar Eyyah ta tasheta tayi sallah"Abinda ta fara cewa shine yaya yadawo Eyyah?"yadawo sau biyu yana zuwa Ina cewa kinyi bacci"kuma na hanashi shigowa"yanzun haka yafita yana fushi"to Amma Eyyah dan Allah basai ki bari ya shigo ba?"yanzun yana Ina?"ban saniba"zaki je kiyi sallah ko kuwa?"batayi mgn ba ta wuce bath room "saida tayi sit bath ta watsa ruwa sannan ta fito tayi sallar"Eyyah ta kamata Abinci me rai da lafiya "saita kama shagwab'a wai bazata ciba tunda yayanta be ciba"Eyyah tayi murmushi sbd jikokin nata suna burgeta"suna cikin wannan mahawuran dollars ya shigo d'akin"ya wanku cikin k'ananun kayan da sukayi masifar yimasa kyau "sai zabga k'amshi yakeyi na musammun"fuskarsa bbu walwala "muslima na ganinsa ta saki k'aramin kuka"my princess Eyyah ce ko?"Eh mana yaya"gabanta ya duk'a yaja plate d'in Abincin da bowl d'in da aka zuba mata farfesun kayan ciki yace"matso kici Abinci"tokai kaci ne?"ah ah noory"kinsan bazan iya cin Abinci ba bayan ban san baki ciba"yanzun Eyyah Amanar dana baki kenan?"ban saniba d'an nema"ba fushi ka tafi kanayiba?"yayi murmushi bece komai ba "Eyyah ta fita"ya kalleta yaga y'ar rigar dake jikinta iya gwiwa "gashi ko bra bata sakaba har tsinin napple nata ana gani"da sauri ya d'auke kansa sbd jinsa wani iri da yayi"my princess kin hak'ura?"uhmm"thank you"Amma karki fita da wannan rigar parlour"dato ta Amsa"suka fara cin Abincin tare yana bata sak'on gaisuwar ummah"bayan sun idar ya kalleta yayi k'asa da murya yace "meyasa bakya son saka bra?"saima lokacin ta tuna bata sakaba"ta wani turo baki tace"ba ciwo suke min ba"to noory ki rarrashesu su dena"idan suna ciwo meye zaki bama babynki madadinsu??ta sunkuyyar dakai "kinji?"uhmmm kawai ta furta"Adaidai nan Eyyah ta shigo cikin d'akin tana fad'in dan Allah babban mutum ka tafi tad'an huta"bece komai ba ya tashi ya fita.....da dare wajen k'arfe 9:11pm dollars na kwance saman bed d'in sa yanata juye juye "ba k'aramin kewar muslima yayi ba"koda bazai mata komai ba kawai yajita jikinsa zaiyi farin ciki "yaji haushin koransa da Eyyah tayi d'azun,shiyasa yak'i komawa"fatansa shine ranar friday ya tafi da matarsa"ganin bazai iya jurewa ba gashi yakirata bata d'auka ba" ya saka ya sauka daga saman bed d'in yazura farar jallabiya Ajikinsa yayima sashen Eyyah tsinke....muslima na kwance da kayan bacci riga da mini siket Ajikinta "ba laifi tajita normal sbd gashin da Eyyah tayi ta mata da bata Abubuwan da suka kamata"tana ganin kiransa tak'i d'auka sbd ita yanzun wlh tsoronsa takeji"tana wannan tunanin kawai taji mayen k'amshin turarensa"ta bud'e idonta"tsaye ta hangosa gefen mirror ya rungume dogayen hannuwansa Asaman faffad'an k'irjinsa yana Aikin kallonta"yayaaaa! noory Abin y'ar hakane kinzo kin kwanta kin barni can pls?"tana k'ok'arin tashi tayi masa mgn Eyyah ta turo k'ofar ta shigo"Atake dollars ya had'e rai "babban mutum Alh yace" kaje ka kwanta zamu rufe"Atake ya d'aure fuska "ita kanta muslima tanaso koda bata bisaba suyi y'ar firansu saiya tafi"bata son ganinsa cikin damuwa"uffan bece ba ya juya ya fita"Eyyah tayi shiru dai "muslima kuwa kukan shagwab'a ta saka harda shure shuren k'afafuwa"Eyyah ta girgiza kanta ta bar d'akin.....Adaren daga muslima harshi dollars d'in da damuwar kewar junansu sukayi bacci"ya kumayi fushi da Abbie da Eyyah"ita kanta y'ar rigimar tasa fushin ya shafeta"yasha Alwashin d'auke k'afafuwansa daga zuwa shashen.....washe gari tana gama sallar Asuba ta sulale tayi sashensa"saidai daga parlourn har bed room d'in baya ciki"kuma bbu Alamar yana toilet"hakan yasa ta kutsa kai inda yake motsa jiki "Aikuwa ta hangosa tsaye yana rik'e da wasu k'arafa yanata gumi"sai d'aga su sama yakeyi yana dawo dasu k'asa "daga shi sai singileti da gajeran wondo"uhmm! gaskiya yaya Akwai k'arfi "ta fad'a tana lallab'awa taje tayi hugging nasa ta baya tana masa ihu cikin kunne"murmushi ya sub'uce masa ya yarda k'arfen"my princess sai yanzun Eyyah ta barki kizo wajena ko?"bata ma san na taho ba yaya"Ina kwana?"lfy qlau "yafad'a yana Aza hannunsa saman nata data masa zobe dasu"murya can ciki yace "I miss you! I miss too"ban yardaba"ko kirana Ai bakiyi ba"toni Acikani tunda baka yadda ba"yayi murmushi yana juyo da ita ya maidota saman cinyoyinsa suka zauna kan sofa"my princess bazaki dena fad'a ba ko?"yafurta yana sinsinarta ta lumshe Ido"Ina mutanena sun dena ciwon?"uhmm"da sauri yayi sama da rigar jikinta"Atake suka bayyana yakai musu wata wawar cafka"muslima ta lumshe Ido"tun tana jurewa harta shige jikinsa suna romancing d'in juna"tamkar yaron goye hake yake shan dukiyar fulaninta"daga k'arshe y'ar me afkuwar Anan cikin d'akin motsa jikin ta Afku"ganin yadda yaketa rawan jiki yasaka ta bashi had'in kai yadda yakeso"saidai har kuka tayi dan yajima da yawa"ko zama bata iyawa"daga k'arshe da kansa ya d'auketa yamata wanka ya had'a mata tea tasha,sannan yabata magani"bata jumaba bacci me nauyi ya d'auketa "sai lokacin ya sauke numfashi shima yaje yayi wanka ya shirya"ya kira yaronsa yasaka ya musu order d'in Abinda zasuyi break fast dashi"dan har 10:am ta wuce"Eyyah kuwa dataji shiru batama nemi muslima ba sbd tasan tana wajen mijinta"sai wajen 11 am ta farka da sabuwar shagwab'a"shi kuma yanata biye mata yana Aikin rarrashi yasamu sukayi break fast "bayan sun gama ya goyata suna zagaye d'akin"gaba d'aya daga shi har ita farin cikin dasuke ciki yasaka sunma manta da wata Eyyah "saima bayan sallar Azahar sannan muslima ta koma sashen Eyyah d'in"dukda taji nauyi Amma da taga Eyyah bata yimata zancen ba saita faske ta hau sabon shiri"tana gama sallar la'asar dollars yakirata ta samesa parking lot suka nufi wajen shak'atawa......