← Book details Dollars Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 104 OF 137

Sashe 104

Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

.......Iya k'arfinta muslima ta zage damtse tana dukan yarinyar kamar Allah ya Aiko ta, yayinda itama tana k'ok'arin ramawa...tsawa dollars dake tsaye yana kallon su yadako mata Amma tak'i cikata"sanin halin turawan Akwai had'in kai, karma wasu suzo su cutar masa da ita , musammun tunda suba y'an k'asar bane"tunanin hakan yasaka ya matsa ya fara k'ok'arin rabasu"Amma muslima tak'i yadda ya janyeta"sai kawai ya shiga tsakkiyarsu ya janye kowace"ihu ta saki tana gartsa masa cizo ga hannu ta fashe da kuka sbd jin zafin ya tab'a yarinyar wajen rabon fad'an "Atake ma'aikatan wajen duk suka tsaya suna kallonsu"yarinyar kuwa kuka ta kamayi sai An biyata biscuit nata da suka fad'i suka yamutse"yayinda muslima ke hannun dollars tanata ihu da gunjin kuka saiya cikata"ganin ta tara masa mutane saiya had'e rai yadako mata tsawar data sakata nutsuwa bbu shiri"saidai koda ta nutsun bata fasa kukan ba"ganin yace" subama yarinyar wani biscuits d'in yasakata koma fusata"cikin masifa tace"wlh wlh!! baza'a canza mataba tunda bance ta yadda Atake ba"idan kuwa ka canza mata wlh na gama zama dakai"tana fad'in hakan ta fusge jikinta daga nasa"dollars kuwa zuciyarsa takai k'arshe gun fusata "karfa yarinyar nan taga yadamu da ita yana sonta ta nemi rainashi"kamarsa zata dinga d'aga ma murya cikin mutane da nuna son yabi umarninta"sauk'in sa guda da Hausa tayi maganar yasan duk basujin me take cewa ko take nufi"shopping d'in da basu yiba kenan"bayan An canza ma yarinyar biscuits d'in yabiya kud'in ya fito bakin titi da hanzari k'irjinsa na bugawa sbd ganin be gantaba"Ina yarinyar nan ta tafi?"yafad'a Arikice yana waige waige ko zai hangota"Amma bbu Alamar me kama da ita"hankali tashe yafara tambayar mutanan dake Anan wajen ita"da misalta kayan jikinta"suka sanar masa sunga ta hau taxsi"tashin hankalinsa koma nunkuwa yayi"cikin wani yanayi ya shiga mota zuciyarsa na sanar masa be kyautaba yayi ganganci"koma miye tayi shine sbd kishinsa"idan babu so bbu kishi....ikon Allah ne kawai ya iso dashi gida lafiya sbd uban gudun dayake shararawa"yana isowa bakin get ko kashe motar be yiba ya fito yatura get d'in gidan ya shiga"ba tare daya Amsa gaisuwar me gadin ba ya tambayesa tazo?"ya sanar masa bata jimaba ta shigo tanata sharb'an kuka"nauyayyar Ajiyar zuciya ya sauke yabashi key d'in motar yace ya shigo da ita ciki"shi kuma ya wuce cikin gidan.....muslima kuwa sadda ta fisge daga jikinsa da gudu ta fito ta tsaida taxsi ta sanar masa inda zai kaita"sai bayan sun iso ta Amshi kud'insa wajen me gadi tabashi ta wuce ciki"kai tsaye d'akin baccinsu ta wuce"tana shigowa ta d'auki troley d'in kayansu ta fara shirya kayan sawarta ciki tana kuka"yadda take jin zuciyarta na zafi da tafasa bazata iya jure koda ganin saba"gara ta tafi skul d'in su naseem saita kira Abba yaturo mata kud'i ta koma gida Amma ta gama zama dashi"tana wannan tunanin dollars ya shigo cikin d'akin yana tunanin tayama tasan sunan Anguwar da suke daga zuwansu k'asar jiya? Amma gashi ta gane"gaba d'aya fuskarsa bbu walwala beson yaga tana kuka"tsaye kawai yayi yanata kallonta saidai ya d'aure fuskarsa"fahimtar da tayi yana cikin d'akin sbd k'amshin turarukan jikinsa dataji"ya saka ta dena kukan ta rufe troley d'in ta juyo fuskarta bbu Alamar rahama zata wuce"Ina zakije?"dakakkoyar muryansa me cike da haiba da daki kunnanta"saida taji k'irjinta ya buga"kamar tana jira ta sumb'uro baki tare da cewa"zanje inda nakeso na fita daga rayuwarka sai kaje wajen wacce ka tab'a har ka fifita zancenta Akan nawa"idan na rabu dakai bazan fasa rayuwa ba ,tunda har na rasa mahaifiyata na hak'ura na rayu "kowama zan iya rasashi na kuma cigaba da rayuwata nika d'ai"ta k'are maganar tana nufar k'ofa...wlh !wlh!! wlh!!! kika sake kika fita sai ranki yafi na yanzun b'aci "me kika maidani ne wai?"kodan kinga Ina biyema duk Abinda kikeso shiyasa kike hakan"tsarin mutanan k'asar ne da addininsu ke hakan shiyasa kikaga ta rik'e hannuna kuma ban bariba"idan har itace ta kamaki da duka saina d'auki mummunan mataki"bayan wasu dalilai da wlh fitinar da zata faru ba kad'an bace"shine Ina miki mgn kina d'agamun murya sbd ga sa'anki ko?"har kishin banza na sawa kina cewa kin gama zama dani"har bbu kaya naga mace ta kamun kanta na koreta cikin tozartawa"bana buk'atar kallon Abinda ba halal d'ina ba kona tab'a Abinda ke haram shiyasa babu ruwana da kowace mace sai ke"Amma tunda har kin kai Ina fad'a kina fad'a kiyi yadda kikeso"yana fad'in hakan yasakai yafita daga cikin d'akin kamar zai tashi sama"ta saki troley d'in ta fad'a saman bed tanata sharb'an kuka "daga nan kuma bacci ya kwasheta ,hawayen duk sun bushe saman fuskarta"ta tsuke lips nata Agaba..... Ahaka dollars ya shigo cikin damuwa ya sameta tanata bacci"halimatu Allah ya shiryamun ke da wannan masifan da fad'an"ya fad'a yana zama gefen bed d'in "dama tunda yafita daga d'akin yake zaune aparlour zuciyarsa ba dad'i sbd fushin da takeyi da koke koken "ya shareta ne sbd yaga zatayi hankali ta gyara kuskuranta"da k'yar yayi sallar Azahar yaje ya musu order d'in lunch"dukda da safe tace masa ita zata dinga yi masa girki bataso yana fita yawon siyan Abinci "shine yanzun ya shigo yaga tayi sallah sai taci Abinci"ji yakeyi kamar ya rungumeta"musammun daya tuna d'azun tare sukayi wanka ta masa shafa"har yace ta bashi madaransa tace" sai sun dawo"ya fahimci tana daga cikin mata masu zafin kishi...."ya kalleta yaga dai bacci takeyi"beso ya tasheta ta fahimci ya hak'ura"gashi lokacin sallah yayi "sai kawai ya Aza mata ledar take away d'in gefen bed side drower ya mike tsaye ya fita"da nufin yabada tazarar mintina 10 saiya dawo yaga ta farka d'in"saidai kuma ko cikakken minti biyar da fita be yiba ta farka tana hamma had'e da salati"ta turo baki kamar zatayi kuka sbd tayi mafarki wai gata nan tanata kuka dollars ya mutu"ledar daya Ajiye mata ta gani"saita duba taga Abinci ne"sauka daga saman bed d'in tayi ta wuce bath room sbd ganin lokacin sallah yayi"bayan ta kama ruwa tayi Alwallah ta fito"tana fitowa yana shigowa cikin d'akin"saida gaban kowanansu yafad'i "suna had'a Ido ya d'aure fuska ya juya ya fita"ta harari bayansa ta wuce ta kabbara sallar Azahar "bayan ta idar tayi Addu'a ta shafa"gaba d'aya batada walwala sbd ganin fushi yakeyi da ita"saidai dukda haka yaka mata Abinci sbd karta zauna da yunwa"hawaye suka cika idonta tayi zaune tana tunani"can kuma ta tuna nasihar da Eyyah tayi mata Ana gobe zasu taho k'asar"saita mik'e tsaye ta fita daga cikin d'akin"Ahankali ta iso parlourn"yana kwance kan 3 seeter"shima ga take away d'in nan nasa saman center table be tab'a ba"kyawawan idanunsa a lumshe yana girgiza k'afafuwansa Alamar tunani yakeyi"ta bishi da kallo tana jin tsananin kishinsa Aranta "yadda take jin sonshi da yadda ya shagwab'ata tana kishin yayiwa wata y'a mace irin haka"bata san lokacin dataje ta fad'a saman jikinsa ta fashe masa da kuka ba..... d'an bud'e Idonsa yayi yana sauke Ajiyar zuciya ya matseta sosai Ajikinsa "shima kwanciyar da yayi shawara yakeyi kawai yaje ya rarrasheta sai gashi tazo da kanta.....yaya muslim kayi hak'uri dan Allah nadena kaji?"bazan koma fad'a kana fad'a ba kawai naji haushin yarinyar ne"shikenan my princess ya wuce"kinci Abincin?"uhmm uhmm"meyasa ?kobe miki bane sai tashi na canzo miki wani?"ah ah "naga baka ciba shine nima sai ban ciba"yayi d'an murmushi ya d'ago kanta sai tayi murmushi ta b'oye fuskarta Ajikinsa "shima murmushin yayi yace"zuciyata bazata iya jure fushi dakeba noory"inaso ki manta da d'abi'un matan k'asar nan haka suke"yau da gobe nasan zakima dena jin haushi"nide Allah duk wacce ta koma gigin tab'aka na gani saina lallasata"yayi murmushi yana furta hali zanan dutse"Ina tsoron ki koyama yarana irin wannan fad'an naki ko?"yara kuma?"Eh mana "wad'anda zaki Haifa mun ko?"nidai y'ar yarinya dani zan haihu yaya Muslim?"my princess kenan Ai kinada cikin ma ko?"nidai katashi muci Abinci "niba Abinci nakeso ba"to meye kakeso?"ni madara nah"nakeso ki bani nasha"shikenan tashi muje na baka"da gaske my princess?"Eh mana "duk sadda kakeso zan baka"k'ank'ameta yayi yana furta mata tsadaddun kalaman k'auna"kafin daga bi sani ya d'auketa suka nufi master bedroom d'insu..... Ayinin ranar sun soye kamar bbu gobe, dollars yasameta ya murjeta son ransa"bayan lafawar komai Atare sukayi wanka da sallar la'asar",sannan sukaci Abinci ",tana saman jikinsa sunata kokayi cikin parlourn Naseem ya shigo"ba k'aramin kunya muslima tajiba"Amma dollars ko Ajikinsa yama d'auketa yanufi bed d'insu da ita....
Chapter 104 · 0% Book details