Sashe 118
Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
misalin k'arfe 5:35 na yinin yau satday wasu zuk'a zukan motoci na Alfarma suka shige a katafaren gidan Naseem"sai bud'a Akeyi"wata hamshakiyar mace data had'e cikin wani tsadaddan lifaya Tasha gwala gwalai ta fito rik'e da hannun Amarya siyama dataketa kukan rabuwa da gida"saida naji ana cewa muslima sannan nagane muslima ce data koma babbar mace "tayi kiba ,ta k'ara kyau da murjewa"Ayanzun haka yaranta 4"maza biyu mata biyu",ya yayyen shine little dollars sbd rasuwar Abbie shekara 2 da suka wuce shine dollars yayima kansa takwara shida Abbie"dukda siyama ba wata babbace tanada 18 yrs,shi kuma mijin nata nada 26yrs haka dai aka musu Auren sbd yadda suke masifar son juna"yanzun haka Naseem yasamu Aiki ga kasuwanci yana yi"tuni ya sauya rayuwar Hjy jamila "kabeer kuwa jiya ba kamar yauba"har yanzun bema haihuba"matarsa na takashi yadda takeso sbd taga beda shi kamar da"suraj yaransa 2 zaiyi na ukku"Amatallahi da Ramadan yaransu ukku"yayinda Malika kuma yaronta guda tayi Aure shekaru ukku da suka wuce"mijin bamai kud'i bane yana dai da rufin Asiri "yanada mata da yara 3"Amma ita gidanta daban da dollars yagina mata yabata kyauta,ga Aikin gwabnati tanayi"ba Wanda zai ganta ya kusheta"Abaya duk wanda yazo da niyar ya Aureta daga baya saiya fasa sbd y'an kawo zuga"hakan yasa ta hak'ura ta Auri me mata sbd sha'awa dake damunta"tayi dana sanin rayuwar datayi Abaya tasan dalilin dayasa kenan duk wanda yasan ciwon kansa bazai Auretaba.....bayan y'an kawo Amarya sun watse "muslima taci gaba dayima siyama nasihar zaman Aure"sai bayan sallar magrib sannan ta mata sallama ta barta itada k'awayenta ta fito dollars na jiranta su tafi gida"shi kad'ai ne baya tare da kowa"dukda Ayanzun Arzik'insa yaci uban nada yayi suna kasashe daban daban saidai godiya "samunsa tayi tsaye shida naseem da friends d'in nnasmew"wanda da k'yar na gane naseem sbd canzawa da gogewar da yayi"yazama hand some guy"wai Anty tafiya kema zakiyi? yafad'a yana b'ata fuska"toya son ranka naseem?"kasan dai bazan bar mijina shika d'aiba sbd na faranta maka"ya b'ata rai tare da cewa shine kuma sai Abarmun mata ita d'aya?"itafa da k'awayenta ne?"ta dena kukan?"uhmm"kinga noory zo muje ki k'yalesa, An dai kai masa ita shikenan sai hankali ya kwanta ko? Haka zakace yaya?"banza yamasa ya matso yakama hannun muslima ta shiga mota"shima ya zagaya ya shiga suka bar Naseem shida Farooq da wani gudan Abokinsa"yana shigowa ta kwanto Ajikinsa ta shagwab'e fuska"menene my princess kodai kina son nabaki Ajiyar sabon baby ne?"kinga idan mace ce saina miki takwara ko giwar mata?"nidai Allah ah ah yaya Muslim baka tausayamun"sufa 4 me kabari ak'ara hutawa mana"ban yardaba" dama nasan yau kika gama period kinga daga nan sai....rufe masa baki tayi da tafin hannunta tana murmushi"ya cijeta ,ta janye tana fad'in kaiko isihu? "eh d'in dubulle y'ar bak'a"gaba d'aya sukayi dariya......
Tamat bi hamdilillahi
Anan na kawo k'arshen wannan book me taken dollars "kuskuren danayi Acikin wannan labari yah Allah ka yafemun Abinda ke daidai yah Allah kabani ladar 🙏
Ina matuk'ar godiya gareku makaranta na Allah yabar zaman tare Ubangi yayi muku bud'i na Alkhairi yaraya mana zuri'a yakaro zaman lafiya da mazajenmu"y'an mata da zawarawa Allah yabaku maza na gari sai mun had'e a sabon book d'ina nan bada jumawa me taken *Age mate*🔥
wannan book d'in nak'udi ne idan kin karanta baki biyaba kokika siya kika fitar Allah ya Isa bazan tab'a yafe mikiba
[7/7, 13:04] Buhainat😁: *Littafin kud'i ne!*
Tamat bi hamdilillahi
Anan na kawo k'arshen wannan book me taken dollars "kuskuren danayi Acikin wannan labari yah Allah ka yafemun Abinda ke daidai yah Allah kabani ladar 🙏
Ina matuk'ar godiya gareku makaranta na Allah yabar zaman tare Ubangi yayi muku bud'i na Alkhairi yaraya mana zuri'a yakaro zaman lafiya da mazajenmu"y'an mata da zawarawa Allah yabaku maza na gari sai mun had'e a sabon book d'ina nan bada jumawa me taken *Age mate*🔥
wannan book d'in nak'udi ne idan kin karanta baki biyaba kokika siya kika fitar Allah ya Isa bazan tab'a yafe mikiba
[7/7, 13:04] Buhainat😁: *Littafin kud'i ne!*