← Book details Dollars Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 114 OF 137

Sashe 114

Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Guys kunyi y'a 💃💃💃

mu had'e last page da dare in sha Allah

Idan kika karanta baki biyaba kokika siya kika fitar Allah ya Isa ban yafe mikiba
[7/7, 13:04] Buhainat😁: *Littafin kud'i ne*

..... Alhmdllh! Alhmdllh!! kalmar da dollars keta faman furtawa kenan cikin tsananin farin ciki yana bin muslima da kallon tausayi"k'asan zuciyarsa yana koma jin tsananin k'aunar mahaifiyarsa da tausayinta"tabbas dole Ayabama mata"duk meson ya gama da duniya lafiya dole yabi iyaye musammun ma uwa"ya Ayyana hakan Azuciyarsa yana ta kallonta"matsawa yayi ya shafi fuskarta ta;d'an bud'e Ido tana sauke numfashin gajiya"sannu my princess"ta turo baki tare da cewa ni babu ruwana dakai da babyn da wannan Naseem d'in "wai uncle Naseem d'in kike fushi dashi sbd Addu'ar sa taci?"tayi shiru sbd wata iriyar kunyarsa ma takeji"lura da hakan yasaka ya dinga yimata dariya yana satar kallon likitocin na shirya babyn me kama da uwarta"Aransa yace"k'ilanma har tsiwar saita d'akko"ya kalleta yaga idonta Arufe"my dubulle kin biyani da kika haifi me kama dake"next time sai ki haifi me kama dani ko? ya fad'a k'asa k'asa yana kanne mata Ido"itadai bata tan kaba "tanaji wata doctor tace ya fita A kimtsa su"kuma babyn sai sun tafi da ita Ammata gwaje gwaje sbd gano Ai nahin tanada isasshiyar lafiya"be musaba ya fito baki washe"ko Eyyah bata tambayaba fuskarsa kawai data kallah tasan An sauka lpy" meye ta samu?"baby girl ce"Masha Allah! Alhamdulillah! ta fad'a tana mik'a masa wayarta tace"fiddobmun number d'in Alh...Adaidai lokacin Naseem da Ramadan da siyama suka iso gabansu "Naseem na sab'e da siyama" An haihu ne yaya?"suka tambaya Atare "Eh baby girl Aka samu....be rufe bakiba Naseem yayi ihu ya rungume siyama dake hannunsa"gaba d'aya sukayi dariya"Eyyah ta hararesu tana Amsar wayar ta fara k'ok'arin kiran Abbie "yayinda dollars y afara kiran suraj da Hjy yabsanar musu"yasan indai Eyyah ta sanarwa Abbie su umma dasu daddy zasuji suma....cikin k'ank'anun lokaci dangi ,y'an uwansa Abokan Arzik'i suka sami labarin haihuwar muslima"har dollars yakoma gida shida su Naseem suka shirya suka dawo ba'a barsu sukaga muslima da babyn ba sbd Anata binciken lafiyarsu"ko wanka sune suka yima babyn da uwar babyn"Eyyah dai nata mita wai zuwanta beyi Amfani ba"kuma saita canza musu wani wanka na Asali "sannan dollars yayi gaggawar nema masu biza nanda kwana 2 zasu koma Nigeria sai tayi 40 days ta dawo"bece komai ba sbd shima yafiso Ayi hidimar suna can"tunda ba'a yi hidimar biki ba yaka mata kowa yanzun yasan yana cikin farin ciki da samun wannan babbar kyauta da Allah ya masa"sai yamma Aka fito dasu zuwa d'akin hutu"dukda Acan ma inda suke "sun mata Alluran samun k'arfin jiki dana samun bacci"kasancewar dama dollars yabsaka Anyi order d'in Abinciccika irin na Nigeria babu b'ata lokaci Eyyah ta had'a mata tea me kauri ta loda mata Abinci me yawa"shidai dollars da Naseem da Ramadan na zaune suna santin babyn da fisalta kamaninta kamar wasu k'ananun yara "ba k'aramin dariya suka bama Eyyah ba ta dai sharesu"muslima kuwa tak'i ma kallon dollars sbd kunyarsa takeji"k'asan zuciyarta tana kuma tunanin dama haka Akeji idan za'a haihu?"ni kuma nace taki da sauk'i tazo....my dubulke y'ar baka duk kece zaki cinye wannan Abincin?"ta b'ata rai tana kallon Eyyah kamar zatayi kuka tace Eyyah kin ganshi ko?"kunfi kusa takwara "ni Ina ruwana?"nazo na shiga tsakanin ku naji kunya daga baya"Abinci da yake mgn idan baki ciba y'arsa Ai bazata samu ruwan mama ba"dama kamar nasan kilbibin da zaku mun "sai cikin kayana na taho da gero tiya guda surfaffe"sai garin kunun tsamiya"idan zan koma Anjima zan damo miki kunun kanwa"gobe kuma na daka geron na dama miki farin kunu"nidai Eyyah dakin hak'ura dasu kunu d'in nan kin barta tunda ga tea nan"dallah rufemin baki kaima shine uwarka tasha data haifeka "itama shine uwarta tasha data haifeta"shiru dollars yayi yak'i tankata "muslima dai bata saka musu baki ba"sbd dama jiya sunyi waya da ummah tace" idan ta haihu kome Eyyah ta bata umarni tayi kar tayi musu ta Aikata.....bayan ta gama cin Abincin Eyyah ta takura saida suka shiga bath room ta koma gasheta sosai"sai gashi taji dad'in jikinta"bayan sun fito ta Amshi babyn A hannun Naseem tace su fita muslima zata shirya"saidai dollars beda niyar tashi sai kallon mutuniyar tasa yakeyi"Eyyah ta kallesa tace"sannu isihu isasshe! kana jira sai nace ka tashi ka fita ne?"muslima ta dinga b'abb'aka dariya"noory wlh kin san halina na fiki iya mugunta"kibar ganin dan ga wannan Eyyah d'in ko gabanta zan iya yimiki Abinda naso"murmushi Eyyah tayi batace musu komai ba"muslima ta masa gwalo"ya mik'e tsaye yana murmushi ya nufeta"ta saki ihu tana fad'in Eyyah kin ganshi ko?"wlh babban mutum ka fita idona na rufe"wace irin fitsara ke damun ku?"wlh koka fita kona b'ata maka rai"bece komai ba yabi muslima da kallon daya haifar mata dajin kasala yana furta zamu had'u dake dubulle y'ar bak'a"ya fad'a dariya na sub'uce masa "ta saki kukan shagwab'a"yanzun takwara kin hai
hunma ba zaki dena wannan shagwab'ar ba?" Ah ah Eyyah ki k'yalemun mata tamun shagwab'arta ai bake tayi mawa ba"juyowa Eyyah tayi ta masa dakk'uwa ya fita yana dariya....sai wajen k'arfe 5:11 Eyyah ta fito daga cikin d'akin ta iso reception ta samesu su hud'u zaune"dollars na vedio call da suraj yana dariya"sbd manyan maganganun da suraj d'in keta cab'owa"wai yanzun dollars maraya ne babu shi bbu zuwa garin maji dad'i sai muslima tayi 40 days.....babban mutum kuzo ku kaini gida nayi wanka na damo mata kunun"Naseem tashi kuje ka kaita"ke siyama zauna yadawo"ihu siyama tayi ta rik'e gefen rigar Naseem"kaga nidai muje da ita bana son fitinah "cewar Eyyah"dollars beyi mgn ba bayan sun wuce ya makama suraj harara yana fad'in kaga tsohuwar can dake takuramun ta tafi bara naje wajen noory ko kissing tamun"yana fad'in hakan ya yanke wayar ya kalli Ramadan da yayi k'asa da murya suna waya da matarsa Amatallahi" bara naje nadawo"kansa kawai ya gyad'a masa shi kuma yamik'e tsaye yanufi d'akin"muslima na zaune rungume da babyn tanata kallonta"kyakykyawar gaske"ita kanta Azuciyarta cewa takeyi da fara ce ita ba k'aramin kyau zatayi ba"saidai dukda tana bak'ar ta godema Allah"dama Allah baya had'ama mutum duka"yarinyar sai tayi kamar y'ar turawa,ga kyau ga gashi ga tsayi....ta shagala da kallon yarinyar uban gayyar ya shigo ya rufe k'ofar "saida taji k'irjinta ya buga data gansa"su noory me jego ko?"kai kuma Angon jego ko?"ta k'are maganar yana zama gefenta ya Amshi babyn"saita kwanto Ajikinsa ta saki kukan shagwab'a"menene ko Eyyah ce?"Eh mana"kinga yanzun tace mu koma Nigeria?uhmm Amma yaya sai nayi 40 days zamu dawo tare ko?ah ah noory"hak'uri zakiyi ko week end nazo nan na dinga yi"nafiso Antynmu (babyn) ta taso da komai irin na y'an k'asar mu"inaga gaskiya daga baya saiya zama dole zamu dinga zuwa k'asashen waje "nafiso mu zauna Nigeria nida ku"saidai ko yawan shak'atawa yasaka Mubarak k'asar "kasuwancin kawai mu din gayi dasu ta waya"nima nayi wannan tunanin yaya muslim "canza topic d'in yayi da cewa my princess shikenan sai kidinga jin kunyata daga kin haihu"nida nakeso dakinyi 40 na koma yi miki wani cikin?"ta shagwab'e fuska tana fad'in rufan Asiri yaya wlh haihuwa da wahala"nidai karka koma yimun wannan abun"wane Abune ?"kaima kasani"shi abun beda suna ne?"tayi shiru"ya girgiza kansa yana kwantar da babyn ya janyota saman jikinsa "ta d'an zaro Ido"karki damu sai Anjima Eyyah zata dawo"to idan wani ya shigo cikin su Naseem?"shine ya tafi ya kaita"wai wannan d'ari d'arin da kikeyi dani duk na meye?"bakai bane kace dubulle y'ar bak'a "yayi dariya yace"kema Ai kince isihu ko? "ba Eyyah bace ta fad'a"to Amma noory ba dariya kika mun ba?"yana matseta Ajikinsa yana sinsinar jikinta"ta lumshe Ido bata hana shiba...kin fara bata madara nah?"uhmm! nifa ba hak'ura zanyiba na bar mata gaskiya"sbd haka saiki dinga raba mana"murmushi tayi tana k'ok'arin mgn ya had'e bakin su gu d'aya"gaba d'aya yama manta a Asibiti suke"sai romancing d'inta yakeyi harma sun kusan fad'awa kan babyn suka ji kukanta"saiya cikata ta d'auketa Akunyace tak'i yadda ta kallesa"my princess kin iya kissa ko?"ni wannan kunyar burgeni takeyi da tsuma ni"tana sakawa naji bana son nesa dake,kuma na miki Abinda kike tsoro ko?"yanzun fito da maman ki bata mugani"ya fad'a yana matsota ya zuge mata zif d'in rigar Atamfar dake jikinta.....saurin kauda kansa yayi da yaga ta ciro maman sun ciko sunyi sun tuma sun tuma.... Ahhh! ya kalleta yaga ta rintse Ido "menene?"ya fad'a cikin wata iriyar murya "ni zafi nakeji"ya matso ya rungumeta ta baya yana shafo gudan maman yayi k'asa da murya yace "sorry noory zai dena zafin sbd yana farko ne"batace komai ba sbd wani iri dataji da yana shafar gudan maman"saida ta gama bata maman"sannan ya Amshi babyn ya kwantar da ita yaje ya sakawa k'ofar key"ita dai kanta na'a k'asa"tana mamakin kofa jiya da dare saida sukayi sex"hakama yau da safe"Amma gashi da Alama yanzunma wata buk'atar yake da ita"tana wannan tunanin taji ya janyota jikinsa"ba yadda ta iya ta bashi had'in kai yasamu nutsuwa da ita ta hanyar romance kawai.....
Chapter 114 · 0% Book details