Sashe 39
Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*bayan kwana 5*
tunda kabeer ya shiga d'akinta yayi bincike muslima ta dena kwana saidai tazo tayi Abinda yaka mata ta koma shashen su Eyyah "hakama tadena cin Abincin gidan wajen Eyyah take cin Abinci"tsakaninta da Muslim tun ranar data kirashi game da Naseem basu koma yin wayaba"har yau Friday da take tunanin zai dawo"tun jiya ta gyaro sashen sa tas"yau kuma ta tashi da d'okin zuwanta gidan ummah"so takeyi daya dawo bayan sallar la'asar yasaka Akaita"saidai tarasa meyasa tun safe taketa jin fad'uwar gaba? ga wani irin kyau Ayau taga tayi na musammun??"tana cikin yanayin hakan kuma Abba ya sanar Anjima da yamma Abbie yace"Ataru Aparloun sa za'a yi family meeting"in bacin tasan dole taje data hak'ura da zuwa family meeting d'in tayi tafiyarta gidan ummah......."Atare itada Eyyah suka shiryama uban gayyar Abinciccika masu rai da lafiya"bayan Antaso masallaci Anty habiba da husnah da yaya zainab y'ar Abba me Aure duk sukazo gidan wajen taron family meeting d'in sbd kowa Ansanar masa.... Ab'angaren Hjy jamila kuwa ,tasan tsawon zamanta da daddy kusan shekara 35 sau biyu Aka tab'a yin family meeting a bugaje's house's"saidai yanzun jikinta bata yakeyi kamar babu Alkhairi Awannan taron"Amma zata zuba Ido taga idan Antaru wace uwar za'a yi?....misalin k'arfe 3:11 pm muslima na zaune a parlourn Eyyah "husnah nata yarfa mata kalba k'anana"suna d'an tab'a fira jefi jefi sbd sun kusan idarwa"k'ananun kaya ne riga da wondo Ajikin muslima"sun kamata sosai musammun rigar data matseta sosai"wondon ya fidda shape d'in k'ugunta"saidai tad'an ratayo milk d'in hijab nata daga gefen bayanta ta sauka zuwa har k'ugunta"tayi hakane sbd batasan ko wani namiji ya shigo ba"gaba d'aya yau zafi Akeyi sbd hadarin dake sararin samaniya"shiyasa ta sanya k'ananun kaya"kasancewar tanada yawan jin zafi duk iskan fanka dana AC dake Akwai parlourn be ishetaba saida ta kunnah fanka ta girke ta Ajiye gabanta"gaba d'aya ta zubama wayarta Ido tana chats da k'awarta jidda"yayinda husnah ke mata kalbar tana satar kallon wayar Aranta tana mamaki"sai kuma data tuna da dollars saita cire mamakin domin tasan bayanshi babu wanda zai siyama muslima irin wannan tsadaddar wayar tunda bata kula samari....husnah bata gama wannan tunanin ba "ma'aikatan gidan ,irinsu cleaners da masu bama flowers ruwa suka fara shigowa da manyan ledoji"wani irin mummunan fad'uwa gaban muslima yayi"wanda itama batasan daliliba"ganin Ana shigowa da kayan kawai yasaka ta fahimci dollars yadawo"bata gama wannan tunanin ba taji sautin Amon jarumar muryansa me matuk'ar d'aukar hankalin y'an matan zamani"gaba d'aya husnah ta bishi da kallo tana tasbihi Aranta "kullum idan ta gansa sai tayi Addu'ar Allah ya Ida cire mata sonsa Arai"tasan suraj ya had'u shima"saidai dollars me gaba d'aya ne"idan suraj na tare dashi ko kyawunsa bata gani.... Atake k'irjin muslima yabuga dataji muryansa "da sauri taja hijab d'in da nufin ta rufe jikinta baki d'aya"saidai dayake hijab d'in sulb'i gareta saita zame.....tunda ya shigo cikin parlourn da bayanta idanuwansa suka farayon tozali"da wani irin kallo irin na k'asan Ido yake jifar bayanta dashi Atake yaji kasala"husnah dai cika mata gashi tayi ta gaidashi yana k'ok'arin zama kan kujera "gaba d'aya k'amshin turarensa yacika parlourn"yana sanye da suit coffee brown "da sukayi matuk'ar yi masa kyau"sai bayan ya zauna ya Amsa gaisuwar husnah tare da tambayarta Anty habiba"kafin ta bashi Amsa Eyyah ta fito daga cikin kitchen baki washe tana fad'in ga babban mutum ga babban mutum"d'an murmushi yasakar mata beyi mgn ba yana dai kallon mutuniyar tasa datake k'ok'arin saka hijab "Aransa yace"*my world!* kenan! har wanka na miki miye za'a b'oyemun?"gefensa Eyyah ta zauna tana mamakin meye yasakashi yin rama ne?"ga k'asumba ta cika masa fuska....yaya sannu da zuwa! Cewar muslima batare data kallesaba, tadai juyo ta gyara zamanta"bakaji takwara na maka mgn?"cewar Eyyah"ya mutsa fuska yayi yace"barta Eyyah ba tun d'azun ta ganniba"dariya husnah ta saki"muslima ta mik'e tsaye ranta Ab'ace idanuwanta cike da k'wallah tace"ke kuma sis meye Abin yin wani dariya?"har kalban bana so ki idamun zan tsefe wacce kikayi tun....sai tayi shiru da gudu ta wuce d'akin Eyyah"dollars dai afuska be nuna komai ba"saidai Azuciyarsa beji dad'in kukan nataba beyi zaton zata masa kukaba dabai tsokane taba....babban mutum kaje kaci Abinci ko wankan zaka fara yi ne?"no Eyyah bana jin yunwa zansha fura idan na fito"sosai tayi mamaki sbd be tab'a dawowa ba yak'i cin girkinta"saidai zata bari idan ya nutsu ta tambayesa rashin lafiya yayine daya zabga irin wannan ramar haka??"motsin tashinsa tsaye yana Amsa waya yasakata binsa da kallo harya b'acewa ganinta"yana wayar harya iso d'akinsa dake Anan sashen nasu Eyyah"tunda yashigo yaketa d'an murmushi Afili yace "na gaji da b'oye soyayyarki danake dako tsawon shekaru da dama halimatu"yak'are maganar yana kwanciya saman luntsumemen bed d'insa ya lumshe Ido batare daya zare takalmin k'afarsa sawu ciki ba"kasancewar gangar jikinsa ne kawai saman bed d'in "ko Ina gwanin kyau Atsabtace"ya d'an bud'e Idonsa yakoma lumshewa Aransa yace"yarinyar nan zansha fama da ita wajen saurin kuka"sai kuma wata zuciyar tace idan baka same taba fa?gabansa yafad'i ya tashi zaune yafara tunanin kodai yasanarwa suraj Anjima koda Akwai wata shawaran dazai bashi game da lamarin ?"sai kuma ya girgiza kansa sbd yatuna dayazo neman shawaransa sbd yana son husnah k'in goyon bayansa yayi....yajima yana sak'a da warwara"har lokacin sallar la'asar yayi duk yana tunani"saida kiran suraj ya shigo wayarsa yaduba Anan ya lura da lokaci"da hanzari ya tashi tsaye yafara rage kayan jikinsa kafin yasaka bathrope yashiga wanka"koda ya fito Anan cikin d'aki yayi sallarsa sbd wasu masallatan duk sun gama sallar"bayan ya idar yad'an shafa creams da turaruka yasaka jallabiya dark brown"yana k'ok'arin fitowa daga cikin d'akin kiran suraj yakoma shigowa cikin wayarsa"oh suraj ka bani da jaraba"irin wannan dogon kira haka"yak'are maganar yana yamutsa fuska ya d'auka beyi mgn ba "wai Abokinah kana Ina?"d'akina! yafad'a Atak'aice"okay kazo inji Abbie,kai kawai Ake jira kowa yataru Anan parlourn sa za'a yi family meeting "tsintar kansa dollars yayi dajin fad'uwar gaba"da k'yar yayi jarumtar cewa gani nan zuwa!.... daga haka ya yanke wayar yanufi parlourn Abbie sbd shi saima yanzun yasan za'a yi wani family meeting d'in.....kusan mutum yafi Ashirin ne zaune A parlour"Abbie da Eyyah ne kawai zaune kan kujerah Amma harsu daddy duk suna zaune kan carpet"muslima na daga gefen zainab"tasha Alwashin da Angama zata fita ta hau Adaidai ta ta tafi gidan ummah"bazata sanarwa dollars yasaka Akai taba sbd fushi takeyi dashi"tanajin sallamarsa gabanta yafad'i bata san lokacin data d'ago kanta suka had'a Ido dashi ba"Atare k'irjinsu yabuga"harara ta ballah masa had'e da murgud'a masa d'an bakinta "Abin mamaki sai taga ya kasheta da wani tsadaddan murmushin da yayi bala'in yimasa kyau,yana d'auke kansa ya nemi waje gefen suraj da Ramadan ya zauna"Abbie ya bisa da kallo yana fad'in sallu Anal nabiyil Kareem"bayan Angama salatin Abba yayi saurin kallon muslima yace" mamana cika mana da Addu'a "bazata iya musu da Abba ba kanta Ak'asa tashiga yin Addua cikin zak'in murya"daga Abban har muslima d'in da mugun kallo Hjy jamila ke jifarsu duk ummi da Eyyah na lura da ita"bayan Angama Abbie yayi gyaran murya yana fad'in Alhamdulillah! muna godiya ga Allah d'aya nuna mana zuwan wannan rana me Albarka"muna fatan Allah yajik'an Isma'il da Aysha (mahaifin dollars da mahaifiyar muslima) duk suka Amsa da Ameen,banda Hjy jamila da Malika da kabeer"Abaya Abubuwa sun faru masu kyau da mararsa kyau"Amatsayina na Uba gareku sulaiman da kuma kaka gareku ku yara na yanke hukunci kuma har na zartar Ayau bayan tasowa daga sallar juma'a Anan masallacin Anguwar nan mutane sun shaida d'aurin Auren *yusuf da halimatu* wato Muslim da muslima ...na gaji da ganin babban mutum ba iyali !na zab'a masa halimatu sbd nasan zai rik'eta bisaga Amana"duk lokacin da kuka so zaku tare Abinku"kaima suraj na zab'a maka husnah Amatsayin Abokiyar rayuwarka"An saka ranar Aurenku da ita wata 6 masu zuwa"kabeer da Ramadan inaso kafin wata 6 yacika ku fito da mataye ko kuwa na had'aku Aure da wad'anda na gadama"sai Abu na gaba sulaiman kaima zaka k'ara Aure nanda wata 4 masu zuwa in sha Allah nine zan zab'a maka wacce zaka Aura"umarni ne ba shawaraba"kai kuma habibu bazance ka k'araba sbd kayi dacen mace ta gari idan kuma kana buk'atar K'arin zaka iya"sai mgn ta k'arshe Naseem nanda sati biyu zai koma America da karatunsa ,babban mutum ne yabiya masa"ke kuma marar mutunci na baki kema wata 6 ki fiddo miji ko kiji labarin Aurenki "yak'are maganar yana kallon Malika da jinta na wucin gadi ya d'auke........✍️
zazzafan sharhi guys😎
Wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251
Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba koki siya kika fitar Allah ya isa banyafeba
#mommyn fareesa
#dollars
#muslima
#suraj
#Eyyah
#hjy jamilah
#Daddy
#sadeeq
[7/7, 13:04] Buhainat😁: *Littafin kud'i ne!*