← Book details Dollars Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 137 OF 137

Sashe 137

Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

mayar da kayan nan"ki barsu ga Ramadan nan zaizo yanzun saiya mayar"zoma na saka miki hijab naki tunda zai shigo"batace komai ba sbd dama tasan besan musu"batama bari yasaka mata ba ta d'auka da kanta ta saka ta zauna nesa dashi"shidai yayi murmushi Aransa yace yau zan kashe bakin tsiwar....sallamar Ramadan yana rik'e da waya k'are Akunne "ya saka ta saci kallonsa yamata murmushi yana fad'in ga mutuniyar nan fa ta tsare yaya tayi kane Kane"d'aure fuska tayi kamar zatayi kuka ta kalli dollars da shima ita yake kallo saita saki k'aramin kuka tana fad'in yaya kaganshi ko?"Ramadan wlh ka kiyayeni daga kai har ita tsakuwar budurwan taka"dariya kawai yayi yana yanke wayar yace"Amma yaya yanzun fa friend d'in muce"na raba Abotar"Eh yaya ni yanzun babu ruwana dasu"shikenan zaki nemomu"daga haka ya d'auki basket d'in "dollars ya nuna masa ledar tsarabar daya mata yace yakaima Eyyah ta Ajiye mata"Dato ya Amsa ya d'auka ya fita"dollars ya sauke numfashi yana duba Agogon dake manne jikin bango"9:11 pm noory tashi muje ciki"gabanta yafad'i ta d'an dake tana fad'in tun yanzun yaya?"Eh mana bacci nakeji kuma zaki tayani muyi shafa'i da wuturi"batayi zaton komai ba tace masa to"shi kuma ya tashi ya kashe kayan kallon da hasken d'akin ya matso yakama hannunta "batace komai ba ta bishi suka wuce ciki"direct bath room ya nufa da ita"badan tasoba ta bishi"zakiyi fitsari ne?"k'in mgn tayi sbd kunya"ya yarfa mata ruwa yana fad'in kunyar gulma"daga haka ya cigaba da Alwallah"itama sai bata kulashiba saita fara Alwallah d'in"bayan sun fito Abin mamaki sabuwar hijab da doguwar riga irinta larabawa ya fiddo mata tasaka ya jasu suka fara sallar"raka'a biyu sukayi ya sallame yadafa kanta yafara yimata Addu'a"gabanta yafad'i shi kansa ya lura ta tsorata, saiya dake bayan ya shafa ya d'akko Alkur'ani me girma yabata"shi kuma da yake yanada cmplt k'ur'an Awaya sai yafara k'ok'arin shiga sbd su karanta..... Ahankali ta fara karanto suratul bak'ara cikin siririyar muryarta"dollars ya lumshe Ido sbd jin dad'in sautin karatun nata"Anutse shima yafara karanto suratul Ali imra nah! yanda yake karatun a nutse cikin daddad'ar muryarsa mai fad'i da Amo,sai gaba d'aya ta danne k'arfin tata siririya mai zak'i"sun d'auki kusan mintina 30 suna karatun Alkur'ani me girma"kafin daga bisani dollars yacika musu da Adduo'i na neman tsari da Albarkar Aure "wanda gaba d'aya jikin muslima yayi sanyi"ga dad'in ganinsa mutum ne me ilimi taji"Ashe ba iya boko ya tsayaba"dukda dama bata masa kallon marar sani ba sbd tasan iyayen nasu basu wasa da ilimin Addini ga yaro....noory kin fara jin bacci ko?"uhmm " to tashi ki cire kayan saiki kwanta ko?"batace komai ba ta mik'e tsaye ta d'auki rigar baccinta dake Ajiye gefen bed ta wuce bath room "yabita da kallo yana murmushi"wato kayan ma ba zata iya canzawa Agabansa ba?"to ai babu ma kaya nan gaba zai dinga ganinta"ya Ayyana Aransa yana mik'ewa tsaye yacire jallabiyar jikinsa ya d'an k'ara fesa turare "Adaidai nan ta fito sbd ta tsaya tayi brush"shima dama brush d'in yake shirin ya tafi yayi"sai satar kallonta yakeyi sbd yaga batada walwala Amma sai yayi tamkar be ganiba yashiga bath room d'in"befi mintina 5 ba yafito..... murmushi yasub'uce masa daya hangota ta saka pillows ta musu katanga dashi"Allah ya shiryamun ke halimatu nah"dana kwanta da mamata Ahaka gara kawai taje d'akinta ta kwanta nima naje nawa d'akin na kwanta"ya k'are maganar yana kashe hasken d'akin"ko dum night be kunnaba ya hauro saman bed d'in yana haske mata fuska da flash light d'in wayarsa "ta wani tsuke baki"ya d'alli lips nata"ta saki kukan shagwab'a tana yarfe hannunta"pillows d'in ya janye ya matso kusa da ita murya can k'asa yace "noory nine kike gudun kwanciya dani ko?"bafa haka bane kawai....sai tayi shiru "bece komai ba yafara yimusu Addua "ta sauke Ajiyar zuciya sbd taji hankalinta yad'an kwanta"bayan ya idar yajawo hannunta guda tare da cewa nan ne makwancinki noory"bana so kinayin baya dani"ni baccinmu zamuyi ba wani abu ba"ya k'are maganar yana janyota jikinsa ya rungumeta ya lumshe Ido sbd daddad'an k'amshin turarukan jikinta"itama lafewa Ajikin nasa tayi"ta zagaye cikinsa da hannunta guda ta rufe Ido"shidai yayi shiru yana jin yadda zuciyarta ke bugawa"daga nan numfashinta yafara sauka Ahankali sbd baccin daya fara d'aukarta.....misalin k'arfe 12:11 am.....✍️

Sharhi😎

Wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251

Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba koki siya kika fitar Allah ya isa banyafeba

#mommyn fareesa
#dollars
#muslima
#suraj
#Eyyah
#hjy jamilah
#Daddy
#sadeeq
Chapter 137 · 0% Book details