Sashe 20
Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
Oh Hjy jamila Anji ta idan An santa🤭🫣🤔
Wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251
Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kki siya kika fitar mun Allah ya isa banyafe mikiba
#mommyn fareesa
#dollars
#muslima
#suraj
#Eyyah
#hjy jamilah
#Daddy
#sadeeq
[7/7, 13:04] Buhainat😁: *Littafin kud'i ne!*
..........shiru kawai daddy yayi yana tunani ,domin ya fahimci dollars ne yayiwa muslima shopping d'in yace"injishi kamar yadda yasaba d'aukar nauyinta Abaya Amatsayin shine ke sakashi"yana kallo ta zauna Naseem na bud'e ledar yana zaro komai yanata murna da yimata godiya"ita dai tana kallo tana murmushi kawai"tama d'auka dollars d'in bazai basuba kamar yadda yafad'a zaiyi sadaka"Azatonta sadakar zaiyi.... daddy rai b'ace yabi Hjy jamila da wani irin kallon datasha jinin jikinta kafin ya mik'e tsaye Adak'ile yace "yanzun kinji Amsar tambayar taki ko?"gobema idan kinji Abu kiyi k'ok'arin cigaba da fassarashi da yadda ranki yabaki"ya k'are maganar yana wucewa sama"tunani yakeyi Aransa tunda muslima dangin mamanta suka Amsheta besan komai nataba sai dollars ne ke d'aukar d'awainiyarta"Ayau d'in ma zata yuyu sbd tabasu haushi tace shine yasiya mata,ko kuma muslim d'in ne yace shine yasakashi yasiya mata"gashi Hjy jamila ta kama kumfar baki wai baya Adalci "wanda sarai Abaya tasan be d'aukar nauyin yarinyar kuma bata tab'a ce masa Alh yiwa muslima kaza da kazaba"koda kuwa lokacin bikin sallah ne....gefen bed ya zauna cikin damuwa da tunani"shi kansa yarasa meyasa yakeyiwa yarinyar haka?"shigowar Hjy jamila d'akin yasaka ya kalleta da sauri yana nuna mata k'ofa yace"maza ki koma inda kika fito bana buk'atar ki Anan "to shikenan yayi kyau nagode"daga haka ta juya ta fita.....Naseem da muslima na zaune sunata santin kayan yayinda Malika tsabar bak'in ciki da takaicin wai dollars ne yayi wannan uwar siyayyar yasaka tabar musu parlourn"sai firansu sukeyi Ahaka yaya Ramadan ya shigo da sallama"Naseem ya Amsa "muslima ta gaidashi"domin kwananta biyu kenan Agidan saima yau ta ganshi"kizo inji yaya yana barandar dake shashensa"ni wai?"bayan ke Akwai wata mace Anan?"yafad'a yana kallonta"batace komai ba ta kalli naseem tace"sweet bro tashi ka rakani"yad'an zaro Ido tare da fad'in kinsan yayafa beson shishshigi ki daure Anty nah kije kidawo zan jiraki"harara ta sakar masa ta mik'e tsaye ta fita"yayinda tuni Ramadan yafita"dan yana iya wata guda kofi bema shigo sashenba sbd mugun halin Hjy jamila bata sakewa kowa fuska"idan ya had'u da daddy Amasjeed da Asuba suke gaisawa....tana tafe tana gulmar dollars Aranta wai indai be takura mataba baya jin dad'i"Aidai tafiyarsa zaiyi zata huta"sosai farin ciki ya lullub'eta"dukda bata san idan ya tafi yaushe zai dawo ba? Amma dai tana murna da tafiyar tasa.....tunda doso inda yake zaune yafara binta da kallon k'asan Ido "Atake zuciyarsa ta sanar masa wannan walwalar datakeyi na murnan zai tafi ne sbd dama d'azun idan be mantaba tace"ai gara yatafi "sanye yake da t shirt fara da jeans dark blue da takalmi bak'ak'e boot"fuskarsa tayi fiyau tayi frash"saidai babu walwala cikinta"wayoyinsa guda ukku na zube saman cinyoyinsa yana danne danne.... Assalamu Alaikum! yaya gani! ya d'auki kusan second 15 kafin yace"baki iya gaisuwa ba?"kaifa kace d'azun baka buk'atar gaisuwata ko?"ta k'are maganar tana zama daga gefensa kan wasu kujeru masu shegen kyau na hutawa"ya mutsa fuska yayi yak'i mgn yana tambayar kansa meyasa batada mantuwa kuma bata b'oye Abu Aranta?"kud'i rafar y'an 500 guda d'aya ya jawo a bayansa yana fad'in Amshi nan"ta kallesa ta kalli kud'in"na meye ne yaya?"ya d'ago kansa ya zuba mata burkitattun idanuwansa"babu shiri ta matsa ta Amsa da hannu biyu"bani wayarki"babu musu ta mik'a masa batare data tambayi meye zaiyi da itaba?"tana satar kallonsa yanata y'an danne danne Awayar tata"kafin can yamik'o mata batare daya kalletaba yace "daga yau duk week end da yamma driver zai dinga kaiki catering skul"ta d'aure fuska tace nifa yaya Muslim wlh na iya girki basai najeba"kofa Hjy tasani catering skul nayi kusan wata ukku Ina zuwa....yayi shiru yak'i mgn"kaji dan Allah?" saida ya mula yasha iska kafin yace"naji shikenan"batun zuwana yau America babu shi....meyasa dan Allah?"nide wlh naso Ace katafi"d'ago kansa kawai yayi yana kallon ta "Atake ya gano k'in jin dad'in tafiyar tasa saman fuskarta" *wato yarinyar nan ba k'aramin k'i takemun ba* yafad'a Azuciyarsa"Amma Afili saiya ce bakiji dad'in kin tafiyar tawaba sbd kinaso na tafi kiyi yadda kika gadama ko?"to da Ina can da Ina nan bbu Abinda zai sauya"sai murnan taki tadawo Ayau da k'arfe 4pm zan tafi"ki dena jin haushin wanda baki k'auna zai zauna....nide yaya ka fahimceni man....rufemin baki! tayi shiru "tana wasa da kud'in hannunta"Ahankali tace "to idan katafi yaushe zaka dawo?"Ina ruwanki da dawowata? "ko mutuwa nayi Acan kinada matsala da hakan ne?"nasan murnama zakiyi ko?"tayi shiru tak'i yin mgn sbd yabata haushi da yadda yaketa fassarata"bayan ita ba haka bane Aranta..... shashshekar kukanta yasaka yad'ago kansa yana binta da kallo ransa Ab'ace "yarasa me yarinyar ta maidashi ne?"tashi kibani waje kona tattakaki sai kiyi kukan da hujjah"Akan me zaki tasani gaba kinamun kuka?"gaba d'aya bakida wani burin daya wuce ki b'atamun rai.....Amma ni yaya Muslim meyasa zaka dinga fassarani damun zargin da bahaka bane Araina ko?"yayi shiru"ita kuma ta share hawayenta ta mik'e tsaye "da nufin ta tafi" Ina zakije?"sashen su Eyyah"zakimun rakkiya ne?"sosai taji yabata mamaki"wai air port?"kin sani kuma kike tambaya"ta turo baki tace"wa'annan kud'in na meye kabani to?"ki kashe kawai"to yaya Muslim Ina na naseem da siyama? had'e rai yayi yace"ban saniba"meyasa duk idan Ammiki Abu saikin tambayi nasu? Toba friends d'ina bane"da k'yar ya iya gimtse murmushin da ke son kufce masa sbd yanayin yadda tayi mgn ta bashi dariya"ya lura yarinyar darunta yayi yawa"komawa tayi ta zauna ta wani marairaice murya wajen cewa da gaske nakeyi yaya sunefa kawai abokaina "dama bayan jidda ni banida wata k'awa "itama kuma fad'a mukayi da ita"sbd wai y....dama na tambayeki?"tayi shiru"Allah sai nace nama fasa yimaka rakkiyar "ta fad'a k'asa k'asa"dole kije kimun tunda kin Amsa "nifa yaya ban Amsa bako?"zancen kikeso"yak'are maganar yana mik'ewa tsaye ya kara wayarsa Akunne yafara mgn"itama mik'ewa tsayen tayi"da hannu yanuna mata pasin cap nasa da sauran phones nasa guda biyu "ba musu ta d'auka"shine daga gaba sai ita Abayansa "sai kallonsa takeyi"sashen Eyyah ya nufa"hakan yasa ta bishi"tasan sallama zai musu.... Eyyah da Abbie na zaune kan carpet da Alama Abinci Abbie ya gama ci"dollars yafara shigowa kafin muslima"duk kakannin nasu suka bisu da kallo"ita tayi tsaye shi ya zauna suka fara mgn da Abbie "yasanar masa yanzun Air port zasu tafi Acan zaiyi la'asar sannan idan 4 ta Ida ya hau jirgi" ke wai bazaki zaunaba kikayi tsaye ne?"nifa Eyyah yaya nake jira ko?"Abbie yayi murmushin su irin na manya"suna cigaba da mgn"can muslima tace"yaya nide kataso muje Allah kuwa "k'arfe ukku ta wuce ko?"Abbie yace"bazaki dena fitinah ba?"ta turo baki "shidai uban gayyar yana kallonta da sauraronta saida suka gama maganarsu sannan yatashi ya musu sallama "sai Addu'a da saka masa Albarka sukeyi"yayinda muslima tacika tayi fam"sai fushi takeyi"suna fitowa tace"yanzun yaya ka kyauta kabarni tsaye ?"me kikace ?"tayi shiru "yatab'e baki"saita matso gefensa tace gashi"harara ya ballah mata yace ki yar ak'asa mana"sai batayi mgn ba kawai ta rik'e wayoyin ,ga kuma gudan hannunta kud'in daya bata ne"tun kafin su iso aka bud'e masa mota"suna shiga muslima tace yaya dan Allah kabarmun motar nan idan zan fita sai driver yajani da ita "tanada kyau sosai"kansa kawai ya gyad'a mata "shiru tayi sbd bata yadda zai bata Adinga kaita duk inda takeso"tadai bari taga su dawo gida ta gani ko zai saka Abar motar Anan"dama neman mgn yasaka ta tambayesa"sbd ita kanta tasan motar ba k'aramar mota bace"ta hasaso kudinta million 50 ,saidai Azahirin gaskiya zatayi Millon 80 motar "sbd tana daga cikin motocinsa na fita tsara da kece raini.....tunda muslima take bata tab'a zuwa air port ba sai yau"tun suna cikin motar ta glass taketa y'an kalle kalle "kinga malama karkimun k'auyanci dallah"saurin nutsawa tayi sbd Arayuwa tana bala'in kama ajinta"saidai bata tankashiba sbd ba k'aramin haushi yabata ba dayace kartayi k'auyanci.....fita yayi daga cikin motar"ita kuma ta tab'e baki taci gaba da danne danne Awaya "can ta d'ago kanta Aikuwa ta hango dollars tsaye da sadeeq suna mgn"gabanta taji yafad'i "sbd ita dai tun jiya taji hankalinta be kwanta da mutumin ba"haka kawai ta bud'e k'ofar motar ta fito tabar wayoyinsa ciki"da farko dollars be lura da itaba"suna mgn da sadeeq Akan kud'in dazai Ara masa yace"cash yakeso"shi kuma dollars yace saidai yamasa transfer "suna Ahaka sadeeq yafara lura da muslima"sannan dollars ya ganta,daure fuska yayi yana tsareta da kyawawan idanuwansa yace"wayace ki fito?"Toba kiranka ummah keyiba"kin d'aga ne?"ah ah "Ajiyar zuciya ya sauke Ab'oye "yayi kuma mamakin k'ememe datayi bata gaida sadeeq ba"bayan kuma duk wanda tagansu tare tana gaidasu....jeki gani nan"Amma yaya karta gaji da kira ko?"ta fad'a cikin narke murya"satar kallon sadeeq dollars yayi yaga gaba d'aya ya maida duka Attention nasa akan muslima"bazaki wuce kijeba? yafad'a cikin zafin rai "batace komai ba ta juya ta tafi"sai a lokacin sadeeq ya sauke numfashi tare da cewa" Abokinah wacece yarinyar nan?jiyama naganka da ita"nasan kuma bayan Malika bakada k'anwa mace....banza dollars yamasa yana kallon muslima harta shige mota kafin ya maido dubansa kan sadeeq d'in Adak'ile yace"sanin bazai Amfaneka da komai ba" ni masjeed zanje idan baka son transfer d'in shikenan! haba dollars ya kakeson gayan mgn sbd Ina neman Aron kud'i wajenka?"in bacin sbd na riga na sayi wasu motocin sanin kankane inada fin million d'ari"balle kamun burgan kanada kud'i....look sadeeq! karka sake ka gayan mgn ko d'agamun murya "ko nawa zaka mallaka banida damuwa da hakan koda ni banida ko sisi"kud'i ga yadda nace zan baka tunda bakada muradi so what?"yafad'a yana d'age kafad'a"sadeeq tsabar bak'in ciki kamar ya shak'i dollars yaji"saidai yasan koda wasa yayi hakan shine a ruwa"sai yayi shiru ya wuce ya nufi wajen motarsa"dollars kuwa gaba yayi"sai bayan ya gama sallah sannan yadawo ya bud'e k'ofar motar fuskarsa bbu Annuri ya jefeta da wani irin kallon daya saka taji mugun shakkarsa"meyasa bakida hankali bakyajin mgn??"daga yau nakoma ganinki inda ban kirakiba wlh sai ranki yab'aci "yak'are maganar yana zuro kansa ya fusge wayoyinsa yafara dubawa"saidai bega kiran ummah ba"ya d'ago kansa ya kalleta yaga ta tsuke baki tana son yin kuka"ya girgiza kansa yana sauke Ajiyar zuciya ya d'an jingina bayansa Ajikin motar"yama rasa meye zaice mata"saidai yanaso yasan meyasa taje ta masa k'aryar ummah ta kirashi???" nide idan ba yanzun zaka tafiba kasaka Amaidani gida nayi sallah"nasan kuma ka duba kaga ummah bata kiraba"nayi hakane sbd karka tsaya ka kula wancan mugun ko?Ta k'are maganar cikin tsiwa.....sosai yayi mamakin kalamanta da dalilinta na kiran sadeeq mugu"saidai zafin kansa ya hanashi tambayarsa muguntar meya mata?"ya fahimci ita mutum ce da bata k'arya ko b'oye Abu zata fad'i gaskiya saidai A mutu ko Ayi rai"dama yaso yamata warning game da k'in gaida sadeeq d'in da batayiba"sai gashi kuma ta sanar masa da hakan.....yallab'ai An fara kiran sunaye fa"muryar wani body quards nasa ta katse masa tunani"ya kallesa ya jinjina masa kansa kawai beyi mgn ba"kafin yabi muslima da kallo sai d'aure fuska takeyi"*halimatoo* zan tafi! wannan karon fad'uwar gaba taji daya kira sunan nata ,yamasa wani jaa had'e da lankwasa"to yaya Allah yatsare yabada sa'a"sosai yaji dad'in adduarta Amma ko a fuska be nunaba"iya saman lips nasa ya Amsa da Ameen kafin yace"kina jina?"uhmmm! bance ki fita ko inaba saida izinin Eyyah ko daddy ko Abbie"tayi shiru "bakya jina ne?"nafa ce to"beyi mgn ba sai matsowa yayi by surprise taji yaja karan hancinta yana fad'in matsiwaciya dake "daga haka ya juya yabar mata daddad'an k'amshin turarensa "ita kuma ta turo baki batace komai ba"saidai Aranta tayi mamakin Abinda yamata sbd tasan dai baya wasa da yara"ko siyama dake k'arama Agidan bayan wasa da ita"basar da wani tunaninsa tayi taci gaba da danne danne Awaya "Ahaka driver ya shigo yaja motar suka hau saman titi....
Abin mamaki suna isowa gidan bayan driver ya gama parking ta fito"shima fitowa yayi har zata wuce yayi saurin dakatar da ita ya mik'a mata key d'in motar yana fad'in gashi"banganeba?"yallab'ai yace dama idan na saukeki na baki key d'in ki Ajiye duk idan zaki fita saiki bani na kaiki Anguwa.......✍️