← Book details Dollars Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 137

Sashe 42

Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read

Wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251

Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba koki siya kika fitar Allah ya isa banyafeba

#mommyn fareesa
#dollars
#muslima
#suraj
#Eyyah
#hjy jamilah
#Daddy
#sadeeq
[7/7, 13:04] Buhainat😁: *Littafin kud'i ne!*

........tunda muslima ta doshi hanyar sashen nasa zuciyarta ke harbawa had'e da bugawa"gaba d'aya yau tsintar kanta tayi dajin tsoron shiga shashen nasa"wai yanzun nan ita matar yaya Muslim ce?"saita turo baki ta zaro keys d'in motarsa daga cikin jakarta ta islamiya da nufin ta bashi idan ta shiga"tana isowa bakin k'ofar sashen saida ta harari k'ofar sannan tad'an murd'a handle d'in, sai taga ta bud'e "Ahankali ta d'an lek'a kanta, taga cikin parlourn wayam babu kowa ,saita b'ata fuska kamar ta juya komai ta tuna? oho saita shiga ciki"dollars na tsaye Asaman bene ta glass yana hangota yana d'an murmushi"daga shi sai t shirt me gajeran hannu da wondo 3 quarter "k'afarsa sanye da silipas masu taushi irin na k'asar Amuruka"cikin nutsuwar data zama jinin jikinsa yabaro inda yake tsaye yabud'e k'ofa yafita daga cikin d'akin baccin nasa"yana fitowa idanuwansa sukayi tozali da ita,tana tsaye bakin k'ofar tana shawaran ta shiga kota k'wank'wasa??ta wani tsuke fuska "tana jin ya murd'a k'ofar gabanta yafad'i"tadai dake tad'an zabura tana matsawa baya batare data yadda tama yi gigin kallonsa fuskarsa ba....Ido yazuba mata yaga kanta Asunkuye tana wasa da yatsun hannunta "saidai ya lura da yadda jikinta ke kirma"beyi mgn ba ya wuce ya zauna kan 3 seeter tare dashan Alwashin bazai mata mgn ba,kuma zaiga bazata tanka shiba haka zata yita tsayuwa"remote d'in TV ya d'auka yafara k'ok'arin kunnah kallo"yayinda k'irjin muslima keta fat fat! kamar zatayi kuka tace"yaya Muslim Ina kwana?cikin deep husky voice d'insa yace" tsayuwar meye kikeyi Anan? yak'are maganar batare daya Amsa gaisuwar tata ba saidai kallonta dayakeyi"wannan karon ba kallon k'asan Ido daya saba jifarta dashi bane" ah ah da fararen kyawawan idanunsa yake kallon nata Azahiri"zonan ki zauna ki fad'amun menene kiketa fushi?"d'an numfashi ta sauke Ahankali ta iso d'an nesa dashi....no zoki zauna Anan "ya nuna kusa dashi"d'ago kanta tayi suka had'a Ido....babu shiri ta d'auke kanta da sauri sbd ganin irin kallon dayake Aiko mata dashi"Atake taji ta daburce had'e dajin jikinta ya mutu"Ad'arare ta zauna gefensa daga can k'arshe "oya fad'amun tura bakin na meye kikeyi?"tayi d'an mamaki sbd be cika yimata mgn fuska Asake irin haka ba"ta d'auka ko shima beson Auren...halimtuuuuuuu! uhmm ,tunanin meye kikeyi?"to yaya Muslim bakai bane baka Amsa gaisuwa taba"kuma wannan Abbie d'in ya hanani zuwa islamiya ko?"murmushinsa ya danne yace"yaushe da yaushe ne kika gaidani ban Amsaba?"saida tad'an b'ata fuska kafin Ashagwab'e tace"ba jiya bane har husnah ta dinga dariya"kuma yanzun ma baka Amsaba"tamkar bazaiyi mgn ba sai kuma taji yace"dama haka aka koya miki gaida miji ne?"da sauri ta kallesa"ya d'age gira "ta kauda kanta"yes haka Akace ki gaisheni kina can nesa dani, Nima Ina nesa dake? uhmmm?tayi shiru"bayan haka Ai bazan Amsa gaisuwar wacce bata sona ba"da safe na Amsa gaisuwar budurwata datake sona! gimtse fuska tayi tak'i mgn"saidai ta rasa meyasa taji zafin kalamansa har fuskarta ta kasa b'oyewa? "shi kuma kallonta yakeyi Aransa yanata cin dariya...can yace"meyasa Abbie ya hanaki zuwa islamiya?"tayi shiru"dake nake mgn"toba cewa yayi saina tambayeka ba"ya kyauta"da kinyi gigin fita ba tare dana saniba dana b'ata miki rai Amarya"ko dayake uwar gidama tunda inada Amaryata ko?"da sauri ta kallesa fuska Atsuke "ya kasheta da murmushi"ta d'auke kanta cikin mamaki "sbd ita bata tab'a ganin yana murmushi ba"tanata cin magani tace"niba uwar gida bace"kuma ni Ina ruwana da Amaryar"?ta k'are maganar tana k'ok'arin tashi sbd ba k'aramin haushi yabata ba"Ina zakije?"islamiya"da izinin waye?"kanta Ak'asa tana share hawayen daba tasan dalilin zuwan nasuba"yad'an girgiza kansa yace"kinsan gwabnati ta hana Aikin banza ko?"islamiya zakije driver saiya kaiki"Amma zauna ki matsamun k'afana na mintina 15 ko nayi bacci saiki tafi.... Amma yaya babu ky..."sai kuma tayi shiru"bakyaji ko my *noory*? noory kuma? ta tambayi kanta"shi kuwa waskewa yayi sbd sunan daya saka mata Azuciyarsa kenan"idan barakiyi ba kije kawai"yafad'a cikin gatse sbd ya gwadata"ta turo baki tak'i tafiya sbd tasan ba kyau k'in bin umarnin miji"badan tasoba ta saci kallonsa ta gansa zaune yana danna waya "k'asa ta sakko tace"to zan fara yimaka"bari nayi ki gama kukan saiki mun"wato had'ani da Eyyah zakije kiyi ko?"salan tace wani abun na miki...nifa bbu ruwana da ita"bece komai ba yad'an kwanta rigingine saman kujerah d'in "ita kuma ta matso tana gulmarsa cikin ranta wai yaje ya kira Amaryar tasa tazo ta masa mana"dama yaje da ita gidansu Amaryar data gane kuranta....sarai ya fahimci zancen zuci takeyi saidai kawai taji yaja karan hancinta da shafar gefen kumatunta"ta d'an sauke numfashi ta sunkuyyar dakai"zoki fara yimun"batace komai ta kalli dogayen santala santalan k'afafuwansa dake sumul jajir kamar na jinjirin da baya taka k'asa"hannunta har kirma yakeyi kamar karta Aza saman k'afafuwan nasa"haka dai ta daure ta fara Aza hannunwan Ahankali....."daga ita harshi wani iri sukaji"musammun ma shi,saida ya rintse Ido"itadai tana mammatsa masa tana gulmar wai gaba d'aya jikinsa gashi ne"ga wani irin kunyar tab'a masa k'afafuwansa da take ji"itadai Ak'agare take ya sallameta ta fita...bani ruwa! sanyayyar muryarsa ta katse mata tunani "batayi mgn ba ta mik'e tsaye ta nufi wajen k'aramin fridge d'in dake cikin parlourn "yayinda dollars ya juyo yana binta da wani irin kallo yana lumshe idanunsa da suka fara d'an ja"yana ganin zata juyo ya d'auke kansa"Ahankali tace"Ina cup?"kamun haka nan"batayi mgn ba ta iso ta mik'a masa"zaune yatashi ya Amsa"bayan ya b'alle murfin yafara sha ,muslima dake duk'e gabansa ta fara ganin labulayen jikin windows na kad'awa da Alama iskan hadari ne ke busowa"yaya kaga hadari zai taso nide natafi ko?"shareta yayi ya gyara zamansa yana kallon TV "kaji dan Allah?"nanma be tankaba"Aransa yace"yarinyar nan zata kasheni da shagwab'arta"zoki zauna na kira Amaryata ku gaisa"wani yaya Ina ruwana da ita ne?"wlh karma ka had'ani da ita indirji bakinta"inama wannan sarkin shishshigin(Hjy zarah) ?"sarai yasan zarah take nufi Amma sai yayi shiru ,dama tsokanarta kawai yakeso yayi"saidai yayi mamakin yadda taji haushin yayi zancen wata"saidai dama yaji Ana cewa koda mace bata son mijinta tana jin haushin ganinsa da wata"yayyafin da aka fara sama sama yasakashi dawowa tunaninsa"kafin yatashi ya rufe windows ruwan yafara k'arfi"da hanzari ya mik'e tsaye yaje yafara k'ok'arin rufe windows d'in parlourn "yayinda muslima tacika tayi fam itafa batason zaman su waje guda"ga kunyar wai shine mijinta tanaji....tsawar da aka saki yasaka tasaki k'ara had'e da ihu"saidai kawai ta ganta cikin jikin dollars ta cikwikwiye sa tana fad'in wayyo Allah Hjy zan mutu.....in bacin gefen bango suke da babu Abinda zai hana dollars ya fad'i su cube"dama lallab'awa yakeyi da kansa gashi zata koma tayar masa da hankali...yaya nidai ka kaini shashen su Eyyah mana"ta fad'a cikin shagwab'a lokacin da tsawar ta d'an lafa"saidai jm har lokacin jikinta kirma yakeyi"yayinda dollars shagwab'ar tata ta koma saka shi jin wani iri"saidai ya dake yad'an shafa bayanta murya Akasale yace"kin cika tsoro "ki bari ruwan ya tsaya saina rakaki ko?"kafad'arta ta nok'e tasaki kukan shagwab'a "d'aukarta kawai taji yayi kamar y'ar baby"ta saki ihu tana fad'in na shiga ukku yaya ka saukeni "wayyo Allah"be sauketaba saida ya zauna kan kujerah ya zaunar da ita Atsakkiyar cinyoyinsa"gaba d'aya jikinta ya d'auki rawa"dan Allah yaya kayi hak'uri zan tafi wlh"kasa mgn yayi sbd yadda yaga dukta tsorata ta rud'e"meyasa kikeso na barki ki fita cikin ruwa noory?"ko kina so kiyi mura ne?sanyi yakama mun ke?"yafad'a da wata iriyar murya Agefen kunnanta yana sanya fuskarsa Atsakkiyar wuyanta....rintse Ido tayi dukda Akwai hijab Ajikinta Amma numfashin dake fitowa daga hancinsa yana sauka cikin wuyanta "yasaka gaba d'aya jikinta ya mutu....wai dama haka yaya Muslim yake?"ta tambayi kanta tana saka mishi kuka "kinsan Allah koki nutsu ki dena wannan rigimar kona bud'e k'ofar na fiddaki daga cikin parlourn Ayita yin tsawar"shiru tayi saidai Atsorace take ya lura ko numfashin kirki batayi"zobe yamata da hannayensa"ba shiri ta jingina bayanta Ak'irjinsa"zuciyarta na wani irin harbawa"tayi dana sanin zuwa d'akin yafi ak'irga....yaya! menene noory?"ba ruwan ya tsayaba nika tashi muje mana"ki bari su Ida tsayawar mana gaba d'aya "kukan shagwab'a tasaka tana son k'wacewa daga jikinsa"saidai ko motsi bayayi"itace keta juye juye Ajikinsa"data gaji tasaka mishi kuka "ya girgiza kansa sbd har kan nasa yafara ciwo"Ahankali yace"kinyi break fast?"uhmm"bana son k'arya noory"yafad'a yana rik'e da ita da hannu guda "yayinda hannunsa guda ya Aza saman cikinta wai yaduba yaga taci Abinci...nide yaya bana so dan Allah"cak! yatsaya sbd ganin keys d'in motar daya bar mata Amma be sanar mata ba"Ina zakije da wannan keys d'in "nakane yaya Muslim"kinsan Allah na koma jin kincemun wani yaya Muslim d'in gulma saina hukunta wannan d'an mitsitsin bakin naki"kabeer dasu Ramadan sune yayunki yanzun"ni natashi daga wannan sunan"idan kin Musa na nuna miki matsayin danake dashi Ayanzun... kiciniyar k'wacewa kawai ta farayi tana masa kukan zallar tab'ara....kinsan Allah noory? ranki zai b'aci"meye zakije kiyi dayafi zama wajena mahinmanci ?"to Anan ma zaki dinga kwana"kinga masu cewa kina kwana Anan Abaya"yanzun sai su tabbatar ko?"tayi shiru"yatab'e baki yana zameta daga jikinsa da nufin yad'an kwanta da ita Ajikinsa"sai tayi wuf ta saki k'ara tana fad'in wayyo yaya k'afana"ya d'auka da gske takeyi da sauri yacikata yana k'ok'arin sauka daga kan kujerah yaga meyeyasami k'afar ?da gudu ta tashi ta nufi k'ofa batare data bi takan jakarta da keys d'in motar saba"shi kuwa murmushi me had'e da dariya yasaki"Afili yace"yanzun y'ar yarinya kamar noory tamun wayo haka"zamu had'u dake Ai"daga haka yad'an kwanta"sbd dama bacci yakeji yakuma sha magani"idan ya farka zaije ya sameta"sai murmushi yakeyi yana tuna yadda taji haushi dayace ita uwar gida ce"da shauk'in muslima Aransa bacci me dad'i yayi Awon gaba dashi....sai wajen 12 pm ya farka cikin wani irin yanayi me kashe jiki, sbd mafarkin da yayi suna kwance a shimfid'a guda da muslima komai yafaru"sai d'an murmushi yaketa saki domin yaji dad'in jikinsa"Afili yace"hukuncin guduwar da kikayi shine nayi kissing naki "yafad'a yana mik'ewa tsaye ya wuce ciki sbd ya tsarkake jikinsa ga wata iriyar yunwa dake damunsa...Ab'angaren muslima kuwa Atsorace ta baro sashen nasa"bata dena guduba saida ta iso part d'in su Eyyah"tayi clashing da naseem yayi kamar be gantaba"ba k'aramin mamaki da haushi yabata ba itama sai bata tankashiba ta wuce cikin parlourn"Eyyah kawai ta samu Amma banda Abbie "tunda Eyyah ta Amsa sallamarta bata koma bi takan taba "ita kuma ta wuce d'aki ta cire hijab ta zauna gefen bed tana sauke numfashi had'e da Ajiyar zuciya "gaba d'aya jikinta k'amshin jikin dollars yakeyi, ta turo baki tana fad'in wannan yaya Muslim d'in bashida kunya"ni bana so yazama mijina"Ashema Amarya zaiyi ni Allah bazan zauna dashi ba"sai kuma idonta yacika da k'wallah data tuna irin rayuwar datakeyi Awajen mahaifinta"haka kawai idan ta yadda ta zauna dashi ya Auri wata tazo ta tsaneta da yaran da zata Haifa ...cak! tunaninta ya tsaya data tuna idan Akayi Auren Abinda Akeyi "ta rufe Ido tana fad'in Allah ya kiyaye wannan Abin ya had'ani da yaya"Abin kunyar suwa"sai surutunta takeyi ita d'aya Abinda yafaru yanzun yak'i barin ranta sai yawan tunawa takeyi"wani gefen na zuciyarta na mamakin meyasa be nuna beson Auren ba?"saima tsokanarta da yakeyi"musammun yadda yasake mata fuska yau be tab'a sake mata irin haka ba"ganin tunanin ya isheta sai taja tsaki ta shige bath room sbd tayi wanka ta sauya kaya"Tasha Alwashin gobe zata matsa masa da rigima sai ya barta taje islamiya..... dollars befi cikakken minti 35 da shiga d'akin baccinsa ba yafito sanye da wani lallausan yadi bak'i da Akayima Aiki da b'akin zare "yayi kyau Masha Allah sak Ango"har wani Annuri yakeyi"tamkar me koyon mgn haka yayi sallama ya shigo cikin parlourn"Eyyah ta masa, kallo d'aya ta Amsa tana d'auke kanta"madam wai kishi kike da matata ne shiyasa bakya son tankani?"murmushi me sauti Eyyah tayi tana fad'in kadamu mutane da wani mata mata sai kace ita tadamu dakai"ba komai wata ran zata damu dani Eyyah"bana son sbd tana cewa bata sona kuna jin haushinta"to shikenan Alh naji zan kiyaye"nidai bance ni Abbie bane"Ina fatan tayi break fast?"tea ne nidai naga tasha"garama ita tasha tea kai ko break fast d'in Ai bakayi ba"shine nazo nayi Ai"bara na kirata tazo tayi ko.....da sauri muslima dake lab'e tana sauraren komai tayi baya ta koma cikin d'akin ta zauna jikinta Asanyaye "zuciyarta na sanar mata Anya tayiwa dollars Adalci datace bata sonsa? dukda bece yana sontaba , Amma kulawar kawai dayake bata yaci Ace bata furta bata sonsaba"gaba d'aya sai taji bata kyau taba"saidai ita gaskiya yayanta ne bazata iya zaman Aure dashi ba.... ringing d'in wayarta dake ruri yasaka ta sauke numfashi tana dubawa taga private number ce"d'an murmushi tayi sbd ta zata jidda ce k'awarta"sbd itace ke yawan kiranta ta b'oye number"d'agawa tayi tana fad'in uhmm k'awata naganeki! Hmm! ba ita bace"nine nan Aliyu maciyiya Amana"dama Ashe wannan yayan naki dollars sonki yakeyi muslima"saidai jiya da dare Hjy ta sanarmun Aranar Aka d'aura Muk....kaga dallah mlm dakata"Akan me zaka dinga yimun ihu da d'aga murya irin haka?"daga yau karka koma kirana....gabanta yayi mummunan fad'uwa dataji Anturo k'ofar "hakan yasa tayi shiru "tana d'ago kanta suka had'a Ido da dollars fuskarsa bbu Alamar rahama ko sassauci Acikinta, ya matso yana huci fuska Ad'aure yake fad'in da waye kike waya??"kasa mgn tayi"ya matso ya fisge wayar ya kara Akunne Adaidai lokacin da Aliyu kecewa kin cutar da zuciyata mana muslima da......✍️
Chapter 42 · 0% Book details