Sashe 29
Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
........ innalillahi wa inna ilaihir raju'un! kalmar da muslima kenan ta fad'a cikin nuna Alhini "gaba d'aya sai taji komai ya fita Aranta"ta dafe kanta tana tuna Ashe d'azun ganin k'arshe suka masa itada dollars?"bata san lokacin data saki kukaba"musammun data tuna irin nasihar daya mata "daga Eyyah har uban gayyar duk suna sauraronta babu wanda yatankata har tabaro dining area d'in ta wuce d'aki"Ajiyar zuciya Eyyah ta sauke tana fad'in Allah ya jikinsa yasa jinyar da yayi ta zamo kaffara Agaresa"goben in sha Allah sai muje nida muslima muyi musu gaisuwa"shiru kawai yayi idanunsa Arufe kamar me bacci"kuma Eyyah tasan sarai ba baccin yakeyiba"tamkar yacema Eyyah su hak'ura da zuwan haka yaji"Amma sai yayi shiru daya tuna cewa hanatan zai saka ta zargi wani Abu"kuma dama shida muslima ne tace sudena zuwa tare"idan sunje tare da Eyyah Ai ba laifi bane"in bacin baya son family d'in mahaifinsa suyima mahaifiyarsa kallon rashin kyautawa da tuni ya hana kowa zuwa tunda bata buk'atarsu....nasan bakaci komai ba Adaren nan Aka maka tuwo da fura?jin muryar Eyyah yasaka ya bud'e kyawawan idanuwansa ya Azasu Akanta yad'an girgiza kansa tamkar bayaso ya furta Abani furan"daga haka yayi shiru"batace komai ba ta tashi tsaye ta wuce kitchen "bata jumaba ta dawo da gidauniyar damammiyar fura wacce taji kayan had'i ga sanyi tayi"saman center table ta Ajiye masa kafin ta juya ta wuce k'ofar da zata sada mutum da parlourn Abbie"yad'an furzan da wani irin huci daga bakinsa yana gyara zamansa"sai tunani yakeyi tunda yafara tasawa ya fahimci irin yadda Eyyah ke kulawa da Abbie dayi masa komai yakeso"gashi har sun tsufa irin haka bata dena ba"inama idan Allah yasa muslima rabon sace itama sukasance irin haka har tsufansu"tunawar da yayi may be har yanzun tana can tana kukan mutuwar Abba yasaka ya matso ya d'auki furan ya motsa yafara sha....saida yasha rabin kwanon kafin ya d'auki kwanon Anutse ya nufi d'akin baccin Eyyah da muslima ke ciki... shashshekar kukanta da yadda take sauke Ajiyar zuciya shi yafara ji yana sako kansa cikin d'akin"sau biyu yana sallama Amma bata jiba, tana kwance rub da ciki saman bed d'in ta cire hijab d'in jikinta"kallon second 5 yamata ya d'auke kansa da sauri sbd ganin kayan sun kama jikinta"gefen bed side drower ya zauna ,ya Ajiye kwanon k'asa kan carpet"ganin Alamar batasan da zamansa Adak'in ba yasaka yayi gyaran murya cikin taushin muryansa data canza yace"*halimatuuuuuuu*! saida taji gabanta yafad'i sbd yadda yaja sunan da kuma muryarsa dataji ta canza"da sauri ta rarumi hijab nata ta saka tana b'ata fuska tace" shine yaya muslim saidai Aganka kawai?"kina kukan zakiji sallamata?"tayi shiru"kinsha magani?"ah ah"Amshi kisha sannan kisha magani ki kwanta"nifa na k'osh....kallon daya jefeta dashi yasaka ta had'iye sauran maganarta"wasu sabbin hawayen taji sun koma zubo mata "babu yanda ta iya ta matso ta d'auki furan tad'an sha ta Ajiye "tashi ki kamun maganin da ruwa"batace komai ba sai cin magani takeyi ta fita"ya girgiza kansa kawai yana d'aukar wayarsa da suraj ke kira"Anan ya sanar masa rasuwar da time d'in zana'ida"yana k'ok'arin kashe wayar ta shigo cikin d'akin"koki koma kiyi sallama kona b'ata miki rai "yafad'a fuska Ad'aure"batayi mgn ba ta juya kamar zata fashe sbd fushi ta fita"sai kuma ta dawo tayi sallamar"saida ya danne murmushin dake neman sub'uce masa kafin ya Amsa"sbd ganin yadda taketa cika tana batsewa"ta Ajiye masa ledar gabansa kafin ta zauna gefen bed d'in "magungunan ya duba kafin ya b'allo yabata"batace komai ba ta Amsa ta had'a da ruwan dake hannunta Tasha"dama duk month haka kikeyi?"uhmm! Ana kaiki Asibiti?"Eh yaya sadam na kaini"had'e rai yayi yace"sbd bakida kunya shine zaki sanar masa harya kaiki Asibiti??"da mamaki ta d'ago kanta suka had'a Ido ya zabga mata harara ta kauda kanta batace komai ba "saidai tana mamakin meyasa zai fad'i haka?"kamar yadda zumuncinsu yake da ita shima sadam haka"da mamanta da mamansa uwa d'aya uba d'aya"saidai tasan zai iya fin sadam iko da ita tunda shi fannin Uba ta had'a dashi....da k'arfe nawa Ake yin zana'idar?"ban saniba"baza kije gidan gaisuwar ba"shiru tayi tak'i mgn"shi kuma ya mik'e tsaye ya fita cikin tsananin zafin wutar kishinta Aransa "ita kuwa tab'e baki tayi sbd bataga Abin b'acin rai ba"Amma tunda yace baza tajeba ba matsala"daga haka ta d'auki kwanon furan da roban ruwa ta wuce kitchen ta mayar"kafin ta dawo ta d'auki hijab nata ta saka ta d'auki wayarta da ledar kayanta data cire ta fito ta wuce parlourn Abbie ta musu sallama"wajen k'arfe 9 da wasu y'an mintina ta iso sashen su"malika na zaune tana chats daya zame mata kamar ibada" Hjy jamila kuma tana kallon TV"saidai hankalinta ba'a kan TV d'in yake ba"tana can tunanin kalaman mlm na kwanaki dayace wani Abu zai faru marar dad'i Agidan "saita fara zaton to kodai mutuwar mijin Hjy naja'atu ce daya rasu yau ,may be kuma daga baya daddy yace ko zai Aureta"da kuwa Anyi d'an k'aramin yak'i "ta Ayyana Aranta tana huci"tare dashan Alwashin gobe zata tambayi zuwa gaisuwa sai kawai taje gidan bokanta"Aduba mata idan zancen shine Atari matsalar tunda wuri"domin tunda ya sanar mata da zancen batada nutsawa tanata y'an sak'e sak'e Aranta....kallon muslima tayi itada kayan dake hannunta taja tsaki tana fad'in "kwanannan zanyi maganin wata y'ar iska Agidan nan"duk muslima naji Amma batace komai ba ta shige d'akinta ta murza key "labulaye ta janye ta bud'e windows iskan hadarin dake k'ok'arin tasowa yadinga busowa cikin d'akin"ta lumshe Ido sbd tana son lokacin damuna....bath room ta shiga ta kama ruwa tayi brush kafin ta fito, kafin ta fara shirin kwanciya bacci, saidai fuskar Abba da kalamansa na mak'ale Aranta"gefen zuciyarta kuma haushin dollars ne"saima sannan ta tuna yaufa sunday yake barin k'asar Amma gashi be tafiba kome yasa?"sbd tasan dai badan rasuwaba"tunda da yamma Akayita gab da magrib shi kuma kafin lokacin yake tafiya"ta jima tana y'an tunane tunane kafin tayi Addu'a ta kwanta.....Afannin dollars kuwa Anan b'angaren sa dake cikin gidan yawuce yayi shirin bacci"sai bayan ya gama Addu'a ya d'auki babbar wayarsa ya shiga folders d'in da pictures d'in muslima suke sunfi Hamsin"wasu tun tana y'ar 12 yrs wasu 15 yrs wasu kuma tana a cikakkiyar budurwarta"saidai gaba d'aya duk bata sani yake d'aukarsu"sai d'an murmushi yakeyi yana girgiza kansa"dama ko k'asar yabari idan yana zaune shi kad'ai haka zaita lalibo pictures nata yana gani"dukda murmushin dake kwance saman fuskarsa hakan be hana k'asan zuciyarsa fushi da itaba"shi kansa tausayin kansa yakeyi"sbd ganin yana neman ya haukata kansa Akan kishin yarinyar"gaba d'aya wata iriyar tsanar sadam d'in yaji Aransa "saidai kawai yabasar yaci gaba da kallon pics d'in har bacci yasacesa.....washe gari tun wajen 9 am dollars ya shirya cikin sabuwar farar shadda yabar gidan yanufi gidan ummah"ko break fast be nema ba,ba k'aramin kyau naban mamaki kayan suka masa ba"musammun da Akayi masa Aiki da b'akin zare yasaka komai bak'i"tamkar wani sabon Ango haka ya koma"ga wani ni'imtaccen sanyayyan k'amshi dake fita ajikinsa "ko wucewa yayi Aguri saiya bar k'amshinsa"muslima kuwa bisaga tursasawar Eyyah ta Amince ta bita bayan ta saka zunbulelen hijab har k'asa sky blue kalar Atamfar jikinta"sai b'ata rai takeyi sbd tuna jiya dollars yace bazata jeba"ita kuma tanaso ta nuna masa tana da zuciya"driver ne ya jasu suka tafi"lokacin da suka iso k'ofar gidan cike yake da mutane"befi saura mintina 25 Ayiwa gawar sallah ba"wani irin daburcewa muslima tayi da taga dandazon taron mazan "da wasunsu badan Allah suka zoba sai dan sbd suyi suna wajen dollars,wasu kuma su kalli matan mutane"rintse Ido tayi taji dama tasaka face mark's"hannunta guda Eyyah ta rik'e suka fara tafiya....dollars na zaune gefen suraj "tunda motar ta iso tayi parking ya tsareta da Ido yana kallo har suka fito dg cikin "ji yayi tunda yake da ita bata tab'a masa kyau irin yauba"sai yaga kamar duk ita mazan dake wajen suke kallo"kan idonsa ta rintse Ido har Eyyah taja hannunta suka wuce cikin gidan"ya lumshe Ido kawai....."kai tsaye Ababban parlourn gidan suka wuce"shima ba laifi cike yake da mata"su Amatallahi na gefe sunata kuka"ba k'aramin tausayi muslima taji ta bataba"daga sashen da ummah ke zaune da hijab Ajikinta suka iso suka zauna"ummah ta taso ta gaida Eyyah"Abin mamaki sai cewa tayi muslima dake Aka zo?"uhmm Ina kwana?"lafiya qlau "taso muje ki zauna wajensu Amatallahi"dato ta Amsa ta tashi tsaye suka wuce can ciki inda yara sa'anninta suke"kallon juna sukayi itada Amatallahi"saidai basu harari junaba kamar yadda suka saba Abaya"zama kawai muslima tayi"gaba d'aya parlourn yayi tsit"bayan wasu y'an mintinah Aka shigo d'aukar gawa dake can parlourn Abba"dollars da suka shigo da mutane sai y'an kalle kalle yakeyi sbd yaga ko zai gano mutuniyar tasa..... Aikuwa ya hangota zaune cikinsu Amatallahi fuskarta da Alamar tausayi"sai Akayi sa'a itama tad'an kallo mazan da suka shigo taga kota gansa ta b'oye sbd bataso yasan tazo"Aikuwa sai gashi idonta danashi sun sark'e"ta turo baki ta kauda kanta "shi kuma yana dai kallonta har suka nufi k'ofar aka fito da gawar"Anan fa Aka kama koke koke Aciki harda muslima"wanda Amatallahi data lura tayi mamaki"kasancewar mak'abartar kusa da gida take ba'a jimaba suka dawo"Anan Aka fara yiwa su ummah gaisuwa"bayan Eyyah sun koma gaisawa ta musu gaisuwa harda Mamy"itama muslima tasowa tayi ta musu gaisuwar"sannan ta koma wajensu Amatallahi ta kalleta tace sis ya hak'urin mu ?"Alhamdulillah! Allah yajikan Abba"ta Amsa da Ameen had'e da cewa Nagode "daga haka sukayi shiru"sai wajen k'arfe 11 Eyyah tace zasu tafi"Abin mamaki sai ummah cewa tayi Abar muslima nan idan badamuwa Anjima da yamma muslim zai dawo da ita gd"dato Eyyah ta Amsa "itadai muslima tayi mamakin umman"saidai batace komai ba..... Eyyah na fitowa dollars ya lura da babu muslima "kasa hak'ura yayi yataso yanufota yana fad'in tafiya zakuyi Eyyah?"Eh Amma wannan fitinanniyar nacan naja'atun tace Abarta da yamma ka maidota gida"ba k'aramin mamaki yayiba"musammun da yaga Ajiya tanata fad'a Akan yadena zuwa gidan da ita"Afili kuwa sai cewa yayi to Eyyah muje na taka miki"ah ah babban mutum koma kaje kayi zamanka ku cigaba da Amsar gaisuwa"bece komai ba yajuya cikin nutsuwa yakoma mazauninsa"yayinda Eyyah ta wuce ta shiga mota driver yaja suka tafi......tun wajen k'arfe 1 da wasu mintina Abinciccikan da dollars yasaka Ayi order daga manyan restaurant da hotels dan y'an zaman makoki suci suka iso"da kuma drinks masu sanyi"sannan cikin gida Aka damo fura Aka