← Book details Dollars Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 121 OF 137

Sashe 121

Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read

Sharhi🥹

Wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251

Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba koki siya kika fitar Allah ya isa banyafeba
#mommyn fareesa
#dollars
#muslima
#suraj
#Eyyah
#hjy jamilah
#Daddy
#sadeeq
[7/7, 13:04] Buhainat😁: *Littafin kud'i ne!*

........zaro dara daran Idanuwanta tayi da suke cike da tsananin tsoro da far gaba sbd ganin Abinda yayi"da han zari ta fara kiciniyar k'wacewa jikinta na kirma "saidai gam ya rik'eta,ruk'o bana wasaba"hannayenta duka biyun ta Aza saman nashi daya mata zobe dasu"da sauri ya sark'e hannunsa guda danata guda yana murzasu cikin wani irin yanayi in a low voice yace "kin maidani Abokin wasanki ko? fad'amun Ina kikaji Ana kiran me suna yusuf da isihu?...kasa mgn tayi sbd gaba d'aya jikinta ya mutu murus"ganin tak'i kulasa ga jikinta nata b'ari "sai yad'an cije baki sbd shikansa daurewa kawai yakeyi baya son nuna mata yana son jikinta"shidai ita kadanta kawai yakeso"Ahankali ya maida hannunsa daya rik'eta dashi saman hijab nata zai cire mata....zuciyarta tayi wani irin harbawa! ta rik'e hannun nasa guda,yayinda gudan hannun nasa yake cikin nata"murya na rawa tace"dan Allah karka ciremun hijab ni bana so! idan nacire miki hijab d'in meye kike tunanin zan miki ne ?"kasa mgn tayi ta cika hannunsa ga wata iriyar kunya tanaji"ko'a mafarki bata tab'a hasaso su Ahaka ba Amma gashi ikon Allah yasa ta gani "zare mata hijab d'in yayi yana Ajiyeta gefe yace"bacci zaki tayani na koma zuwa 8 am na tashi"nifa ban tab'a ganin Antaya mutum bacci ba"sai afara daga kaina"nide Allah kacikani karfa y'an dubiya suzo yaya Muslim dan Allah"ta fad'a cikin shagwab'a tana shure shure....cikin wani salon dake neman girmar kanta da tunaninta ya kai hancinsa kan wuyanta yana busa mata numfashinsa. Da wani irin karyayyar muryar data sata zabura can ƙasan maƙoshi ya ce"bazaki taya niba noory? har yanzun jikina ciwo yakeyi fa"yak'are maganar yana wani matseta Ajikinsa"yana k'ara shige mata sosai"gaba d'aya rawa jikin muslima ya d'auka "shi kuma dukda k'arfin hali yakeyi Aransa yanata cin dariya"hakan ya tabbar masa noorynsa shine kawai yafara tab'a kayarsa.... shikenan tunda bazaki tayani baccin ba"dama gayyatarki nayi yanzun kuma na fasa gayyatar taki"Amma kasan da kunya ko ? Kuma ni....ke me?kinsan Allah ki nutsu da gaske nakeyi bacci nakeji"to yaya ni kaina ke ciwo"tun yaushe ne?"yafad'a yana cika hannunta dayaketa murza ya juyo da furkarta saitin tasa"ta rufe Ido yad'an yi murmushi"yad'ago hab'arta yana fad'in oya bud'e idon"k'amshin bakinsa dataji yasaka ta kasa mgn kamar zata zube sbd yadda jikinta yamace"bata gama fita daga wannan yanayin ba yafara yimata rad'a da cewa" wlh idan na k'irga ukku baki bud'e ba kin fad'amun yaushe kika fara ciwon kan zan baki kunya"wata zabura tayi sbd sajensa dake shafo tsakkiyar wuyanta da kumatunta....1..2...cikin sauri ta fara jujjuya masa kanta tana k'ara kwab'e masa black beauty d'in fuskarta" Ita kanta bata sanin sanda take masa shagwab'ar nan, kawai samun kanta take a hakan"ni dai ya daina, ka barni na tashi ba kyau irin..... kwanciyarsa da yayi da ita Ajikinsa yasaka tayi shiru ta lumshe Ido "gaba d'aya k'irjinta wani irin luguden daka yakeyi na fargaba da rashin sabo"ganin Abin takeyi wani iri"gashi tana jin ta takura"shi kuwa mutumin naku ko a jikinsa"saima dariya dayake mata a b'oye sbd ganin ta aza hannunta daga saman gefen k'irjinsa ta kare sbd kar nashanunta su tab'o masa k'irji"ga gemunsa na shafo goshinta haka dai suka kwanta ita Atakure shi kuma Awale...so yakeyi ya saba mata dashi ,ta yanda ko kwana daya zatayi bata ganshiba sai taji Ajikinta tsabagen yanda zatai kewan sa....tun yanajin motsinta sama sama har yadena bacci me nauyi yayi Awon gaba dashi"da taji numfashinsa na sauka Ahankali Alamar yayi bacci saita sauke numfashi ta saki jikinta ta kwanta sbd dama Atakure take jikinta duk yayi sanyi sbd d'ararewar datayi"tana mamakin wai itace jikin yaya Muslim sai taji kamar k'asa ta tsage ta shige"itama tanata y'an tunane tunane har bacci yasaceta.....misalin k'arfe 8:21 am ummah ta turo k'ofar d'akin tana rik'e da basket Ahannunta,sai dogon hijab har k'asa Ajikinta.....sallamar dake bakinta mak'alewa tayi sbd Arba datayi da Muslim kwance Muslim na'a jikinsa ta shige masa sunata baccinsu hankali kwance "wata iriyar kunya ummah taji"da sauri ta Ajiye basket d'in tana d'an murmushi da mamakin meyasa securities basu sanar mata iyalinsa na ciki ba?"idan fa Ido biyu ta samesu Aida kunya...tana wannan tunanin ta fito"tana fitowa Eyyah da Abbie na isowa zasu shigo ciki"wata iriyar kunya ummah taji sbd ita dai bata iya sanar musu bacci sukeyi"saidai kawai ta russinah ta gaidasu"Abbie ya Amsa yana fad'in naja'atu Ajiye takaban kikayi kika fito?"ah ah Abbie naga larurane tafiyama zanyi yanzun , An gaida su idan sun tashi"ta fad'a tana d'an murmushi dama jikinta yabata muslima zata sakko taso Muslim"Eyyah dai batace komai ba tabi bayan Abbie saidai tana shiga tasamesa tsaye ya kauda kansa da murmushin jin dad'i saman fuskarsa"uhmm ikon Allah!"itada tazo jinya shine sai su kama bacc"kinga muje daga waje "babban mutum dama nasan bazai yi kawaici kan iyali ba daga ganinsa"dama na fad'a miki sannu Ahankali sai munyi mamakin yaran nan ,musammun wannan y'ar darun"Eyyah tace hakane ko shiyasa naja'atu naga tanata sinne kai da fad'in Agaidasu idan sun tashi? nasan haka ta gansu" ta k'are maganar suna fitowa daga cikin d'akin bayan sun Ajiye break fast d'in da suka shigo dashi"directly d'akin da tanimu driver yake suka nufa"bayan sun gaishesa da jiki suka tafi d'akin da Ramadan da Farooq ke ciki da nufin su jira na Awa guda idan basu farkaba.....su Abbie basuyi cikakken minti biyar da baro d'akin ba daddy da Hjy jamila (sbd tayi ganin k'wam tazo) suka iso"kasancewar body quards nasa sunsan yawanci kowa nasa shiyasa suke barin duk wanda suka sani yashiga ciki"sai tab'e baki Hjy jamila keyi Aranta tana jin zafin An zagaye bakin k'ofar d'akin da security's sai kace shi wani governor ne ko shugaban k'asa "tana wannan tunanin suka shigo cikin d'akin"kasancewar itace Agaba itace tafara ganinsu kwance"tamkar ta cinna musu wuta haka taji Azuciyarta"ganinsu Ahaka kawai yatabbar mata da cewa boka k'arya yamata beyi farrak'unba yacinye mata kud'i abanza..... innalillahi wa inna ilaihir raju'un! ka gani ko Alh da idonka ?"yanzun sbd basuda kunya sunsan mutane na zuwa dubiya shine ita y'ar dad'i miji ta mamuk'esa haka?"yanzun ka yadda da maganar da Akeyi Abaya ko?"wama yasan.... bud'e idanunsa da dollars yayi sbd jin surutunta yasaka tayi shiru "shidai daddy kauda kansa yayi yama juya yafita"yayinda muslima keta baccinta"dollars yad'an saki murmushin mugunta yana koma matseta Ajikinsa murya can k'asa yace"my noory tashi ki bani na k'ara be isheniba"ya k'are maganar yana Aza hannunsa saman k'irjinta "da sauri Hjy jamila ta fita daga cikin d'akin"yaja tsaki yana fad'in kunyar marar kunya Asara "bakida mutunci ko k'ima A idona da har zanji kunyarki"ya k'are maganar yana janye hannunsa da sauri sbd yasan barin hannun nasa saman k'irjin nata zai mata Abinda ba yanzun yaso ya wanzuba....motsin farkawarta daga baccin ya saka tunaninsa tsayawa "Atake ta fara kiciniyar k'wacewa tabar saman jikinsa"shi kuwa murginata yayi yadawo samanta ya haye"ta zaro Ido cikin tsananin tsoro"daga yau zaki koma tureni ko k'ok'arin k'wace kanki idan kina wurinah?"yanayin yadda yayi maganar babu wasa Amuryarsa ,gashi ya kafeta da mayun idanunsa yasaka tace" na dena Amma nika d'agani dan Allah"kar wani ya shigo ni bana so"ta fad'a tana sakar masa k'aramin kuka....maimakon ya d'agata d'in saima kawai ya kwantar da kansa gefen wuyanta Amma be sake mata nauyin saba duka"gabanta yafad'i Aranta tace nashiga ukku nah da mutumin nan" ki tureni idan zaki iya kuma nima Aramamun kwanciyar dakika mun Ajiki nah"yak'are maganar cikin k'aramar murya kamar wani d'an yaro irin me shagwab'ar nan"ba k'aramin mamaki yabama muslima ba"da k'yar ta danne yanayin data keji Ajikinta tace"yaya Muslim pls kad'agani kaji? Ank'i Ad'agaki d'in *barkono* " dariya sosai tayi hartana kyalkyacewa "sbd yabata dariya dayace barno"wato k'arshen masifa kenan" shi kuwa shiru yayi yana Aikin kallonta sbd be tab'a ganin tayi irin wannan dariyar da girmantaba saidai tana y'ar yarinya "lura da yana kallonta da tayi saita dena dariyar ta fara masa chakulkuli"besan lokacin da shima yakama dariyar ba yana rok'arta ta dena zai d'agata "bata dena masaba saida ya d'agata tanata dariya"da sauri ta sauka daga saman bed d'in ta d'auki hijab nata ta matsa nesa dashi tasaka"tad'an saci kallonsa taga yana kwancen har lokacin yana kallonta"nide ko noory? Eh mana "beyi mgn ba sbd idanunsa da suka sauka kan basket's guda biyu dake Ajiye gefe"kowane an shak'e samansa da manyan warmers na Alfarma"Atake ya fahimci kodai ummah tazo kota turo wani yakawo Abin break fast ne?"hakama ko Eyyah tazo kota turo"wato duk sun samesu suna bacci kamar yadda Hjy jamila ta gansu?"saidai shi besan daddy ma ya shigo cikin d'akin ba....be gama wannan tunanin ba yaji Anyi knocking sau biyu"ya saci kallon y'ar gidan tasa ta turo baki"kafin yayi mgn yaji sallamar su Abbie da Eyyah da daddy dasu Ramadan"Hjy jamila kuwa ko gaisuwarta su Eyyah basu Amsaba"Abbie ya gargad'i daddy da babbar murya kar matarsa taje d'akin da jikokinsa suke ciki"basu buk'atar dubiyar tata"daddy be wani damuba yace taje ta hau Adaidaita ta koma gida shiba yanzun zai dawo ba"ba k'aramin bakin ciki da takaici ta shak'aba"musammun rabonta data hau Adaidai ta harma ta manta"Aida kunya Aganta cikin nafef kamarta"saidai bata tankaba zuciyarta najin tsananin zafin su Abbie da k'insu ta juya ta tafi su kuma suka shigo cikin d'akin"dama daddy ne daya fara fitowa ya hangosu zaune Adak'in shine yanufi can"to itama Hjy jamila data fito saita hangosa hakan yasa ta nufi can d'in itama....
muslima ce kawai tayi k'arfin halin Amsa sallamar tasu Abbie"dukda Atunaninta basu gansu kwance suna bacciba"Amma da kunya Asamesu su kad'ai Adak'in"uban gayyar kuwa gyara zamansa yayi yana kallon Eyyah yace"keda Abbie ku koma"kama manta babban mutum "ba jiya Ina nanba su sulaiman sukace na tafi su sa tsaya?"cewar Abbie yana k'ok'arin zama kan farar kujerah"rabu dashi Abbie saida fa nasanar masa"daddy ya fad'a da d'an murmushi saman fuskarsa"dollars ya gaishesu gaba d'aya cikin nishad'i da farin cikin dayakeji na gimbiyar tasa ta fara sakewa dashi" ya kalli Eyyah yace"madam yaya Abin ba mgn ne?"harara ta zuba masa tace"naga Ai hankalinka gaba d'aya ba'a kaina yakeba"shiru yayi sbd ganin Akwai daddy cikin d'akin"kallon muslima yayi yaga tayi tsaye kanta a sunkuye "wani irin tausayi ta bashi yasan sbd ganin daddy yasaka tak'i yin mgn"sai so yakeyi su had'a Ido yamata Alamar ta gaida daddy Amma tak'i d'agowa"can sai Akayi sa'a ta d'ago kanta tace daddy Ina kwana?"fuska Ad'aure ya Amsa da lafiya qlau yana kallon dollars yace"ya jikin naka?"saida ya sunkuyar dakai ya Amsa da Alhamdulillah "dan yanzun tunda ya Auri muslima wata iriyar kunyar daddyn yakeji" ta kwara zoki zauna ki zuba muku Abin Karin ko?"cewar Eyyah da saima sannan ta fahimci muslima d'in na tsaye"batace komai ta saci kallon dollars Aikuwa taga ita yake kallo saidai ya d'auke kansa da suka had'a Ido "matsawa tayi har Ramadan ya gama d'ibar musu Abinda suke da buk'ata shida suraj yafita"sannan itama ta duk'a ta fara duba komai"Adaidai lokacin daddy ya mik'e tsaye yace Abbie bara naje wajen doctor d'in yaka mata zuwa yamma Abashi sallama tunda jikin nasa da sauk'i"Eh gaskiya nima haka zance "cewar Abbie d'in....muslima dai tana duk'e tana so ta tambayesa tea ko kunun gyad'a zata zubo masa? Amma tama rasa taya zata masa mgn"lura atakure take yasaka Abbie mik'ewa tsaye yace"muje can daga waje"naja'atu tazo kana bacci"nace ta koma ba'a son me takaba na yawo saida lalurah" ya k'are maganar suna fita....gaban muslima yafad'i"na shiga ukku ummah ta shigo muna bacci?yaya muslim zai jamun ni halimatu Ace banida kunya"duk ta fad'a Azuciyarta...zancen meye kikeyi keda zuciyarki da aka wareni ni ba'a son fad'amun ?"kuka ta saki tana Ajiye service spoon d'in hannunta tace"ba laifin ka bane yaya Muslim "ni wlh baka kyautamun ba kajamun ummah ta....sai tayi shiru"ummah ta gammu kwance muna bacci ko?"fad'amun Ina haramcin Abin?"oya rufemin baki konayi maganinsa yanzun"batayi mgn ba saidai bata dena fushinba ta wani had'e rai"Amma ta share hawayenta ta dena kukan "gashashshen nama da soyayyar plainten had'e da doya da k'wai ta zuba masa "sannan ta had'a masa tea "ita kuma ta zuba kunun gyad'a kawai a cup...ki duba kulolin ummah mana"batayi mgn ba tana gulmar da wai yasa mata ido"ta bud'e "kular farko farfesun kajine yaji kayan had'i yanata tashin k'amshi"gudan kulan kuma faten dankali ne yaji k'wai dafaffe da busassan kifi da Alaiyahu" meye za'a zuba maka?"toke me maganar meye zaki ci?"cup d'in kunun gyad'a ta nuna masa"malama bud'e baki zakiyi kimun mgn "nide ba kunun gyad'a ba"to shikenan nima shi zansha"nide Allah tea zaka sha bayan kuma na had'a "ta k'are maganar tana d'aukar cup d'in tea d'in"no barsa Anan nazo muyi break d'in za kifi walawa"yak'are maganar yana sakkowa daga saman bed d'in yace"oya tashi muje muyi brush"ta sunkuyyar dakai"saidai kawai ta gansa gefenta ya matso ya kama hannunta "meyasa bakya son mu shiga toilet d'in muyi brush?"babu komai fa"shikenan na hak'ura tunda bakyaso "bani tea d'in tunda shine kikeso nasha"ya fad'a yana k'ok'arin zama babu wata damuwa Asaman kyakykyawar fuskarsa"datayi uban haske da rama"d'an satar kallonsa tayi taga ita yaketa kallo kamar zai cinyeta "ta sunkuyar dakai"ko zakiyi brush d'inne?"to bakace ka fasayiba"to tunda bakyaso muyi basai na hak'ura ba noory"to zakayi Alk'awari?"name kenan?sai ta turo baki ta kasa mgn"kinga nasan kina gudun kar....kukan shagwab'a tasaka"yayi shiru ya rufe cup d'in tea d'in dana kunun gyad'a d'in ya mik'e tsaye yakama hannunta"badan tasoba tabisa suka shiga toilet d'in......✍️
Chapter 121 · 0% Book details