← Book details Dollars Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 137

Sashe 6

Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

........tunda hjy jamila tayi nassarar shiga tsakanin daddy da muslima kuma tayi Asirin da babu wata mace dake da k'ima a idon daddy sai ita sai hankalinta ya kwanta"yanzun babban burinta Aduniya shine dollars ya Auri malika sbd dukiyar dayake da ita da sunan da yayi Aduniya"Aganinta idan ummansa zata bata matsala zata kai sunanta wajen boka itama"sarai muslim kaf miyagun halayen Hjy jamila yasansu , Asali daga gaisuwa bbu Abinda ke had'asu da ita "kosu Malika d'in dayaga take takenta na Alamar tana sonsa saiya koma had'e mata fuska"gefe guda kuma Hjy naja'atu (umman Muslim) na zauna gidan mijinta dake nassarawa"su biyu ne itada uwar gidanta"yara biyu maza kawai ta k'ara Haifa Umar da Usman"yayinda yaran uwar gidanta 5 Aciki Akwai Amatallahi dake mutuwar son muslim "kuma Hjy naja tasha sanar masa tana muradin ya Auri yarinyar"saidai becewa komai sbd Asali shibe tab'a soyayyaba,harma Hjy naja na zaton kodai muslim bashida lafiya yana k'ok'arin shiga 40yrs Amma bashida mata"ba k'aramin kulawa da kafafa da kyautatama mahaifiyarsa yakeyi ba"komai gashi nan waja waja yawadata dashi itada y'an uwanta da danginta"yanzun haka Usman na k'asar Cairo yana karatun likitah "wanda muslim d'in shine yaturashi"Hjy naja nada kirki dason jama'a "saidai tunda ta fahimci irin wahalar da Hjy jamila tabama muslim da yadda taso ita ta Amshesa Daddy ya hanata hakan yasa gaba d'aya bata wani son dangin mahaifin muslim saidai Agaisa da juna idan yakama..... dollars kyakykyawan gaske ne Ajin farko,da wuya ya shiga cikin mata wasu basu yaba dashiba ko nuna son mallakarsa Amatsayin Abokin rayuwar su"yawan magana ba dabi'ar shi bace ba, Amma ba miskili bane idan yaga dama zai iya zama yayi firansa da wanda yaso musammun Eyyah ko Abbie"dollars dogo ne fari k'arfaffah"be cika son hayaniya da yawan surutuba domin yana sakasa fusata"beda tsoro saidai Akwai izzah hakan yasa wasu ke ganin yanada girman kai"Allah yamasa son girma be kuma d'aukar raini"shiyasa fira bata had'ashi da kabeer saidai kawai gaisuwa"sannan be tab'a bama kabeer damar ya Amfana da dukiyar saba"saidai kowa dake zaune a bugajes house nacin Arzik'in dollars,wanda shine yak'ara gyare gidan nasu ta hanyar siyen wasu filaye dake bayansu aka shigo dasu cikin gidan Aka masa gini me k'ayatarwa tamkar kana k'asar a turai"dollars Allah yamasa son Abincin gargaji da fura"sannan yanada son nama nau'in gashashshe"be cika son nama a miya ko a farfesuba yafi son gashashshe "sannan Abincin zamani yana son snacks"mutum neshi da baya wasa da sallah Akwai k'ok'arin sauketa saidai yana gaba da kayanmu na Al'ada yana iya wata ukku be saka manyan kaya ba"dollars ya had'u tako Ina Akwai baiwar dad'in murya da kyawun sura"gashin kansa bak'i ne me sulb'i irin na buzaye be cika Askiba saidai kawai yarage ya gyara"sadeeq Abokinsa ne tun suna secondary school suke tare "sadeeq kuma yakasance me fuska biyu"Agaban idon dollars yana nuna masa k'auna Amma Azuciyarsa kamar yakashesa"ba k'aramin zafin dukiyar dollars yakejiba da yadda wasu ke yabonsa bisaga yadda yake taimakon Al'umma"sbd shi baya k'aramar kyauta"yana iya ganin magidanci talaka ya d'auki million 3 ko 5 yabashi yace yaje yagina kansa"duk yawanci idan yayiwa mutane irin haka saika suma sun haye sun sami rufin Asiri shiyasa Allah keta bud'e masa k'ofofin samu"idan har yana k'asar sashen eyyah yakecin Abinci kuma har d'aki guda garesa A sashen"yayinda yakan shiga shashensu Abba harma Abinci idan ummi ta masa tayi yakanci sbd batada matsala"saidai itama basu shiri da Hjy jamila"yanzun haka ummi kullum sai taje da safe ta gaido surukan nata Amma banda Hjy jamila sai tayi sati biyu batama shiga b'angaren suba...duk wata haka dollars ke jibge musu kayan Abinci dana cefane duka kowane shashe"Aganinsa komai zai yiwa daddy be biyashiba sbd yadda yasoshi yakula dashi Arayuwa"kuma ya rik'e masa Amanar dukiyar mahaifinsa saida ya girma ya damk'a masa Ahannunsa....... *cigaban labarin* Afannin malika tun tana saka ran fitowar dollars daga sashen daddy harta cire rai"sbd tuni yafita ta k'ofar baya"saidai daga baya yaturo wani yaronsa Akan ta bada Abincin "koda ta bayar tana jin dad'i kanta na fashewa "saidai babu jumawa yaron nasa yadawo da warmers d'in yanata murmushi had'e da yimata godiya"ta zabga masa harara had'e da cewa godiyar meye kakemun?"Ai yallab'ai ne yabamu Abincin mukaci shine muka masa godiya yace, kece zamu yimawa sbd danmu kikayi.....wata uwar Ashar Malika ta yayibo ta lailaya masa batare data duba girmansa ba"sbd zaiyi kusan 40yrs"bece komai ba zuciyarsa na zafi ya Ajiye basket d'in yajuya yafita"ta fashe da kuka tana tunanin sbd tasan be ciba shiyasa yace suyi mata godiya"tana kukan mommy ta fito daga cikin kitchen ta kalleta tana fad'in lafiya kike kuka?"tana kukan ta shiga sanar mata"saidai ran Hjy jamila haryafi na Malika b'aci "ta zauna fuska bbu rahama tace"na kusan yin maganin d'an iskan yaron nan"Ayi Abu sbd shi shine zai bama wasu y'an banza k'ask'antattu suci Abinci me rai da lafiya irin wannan da kayan Abincin da muke bama bak'i "Amma babu damuwa zanyi maganinsa"saidai kawai yaji Aiki Ajikinsa haka kawai zan saka Ayi "duk ranar daya dawo a tafin hannunmu wlh sai yadda mukayi dashi"na rasa wace irin kafaffiyar zuciya ce dashi"inda har bashida wannan dukiyar An fad'a masa ya Isama naso ki Aureshi ne?"nide mommy dan Allah kiyi iya bakin k'ok'arinki"shikenan babu damuwa"daga haka ta tashi ta wuce kitchen..... befi saura mintina 10 Akira sallar magrib ba su dollars suka iso gida"har lokacin kuma muslima batada walwala saidai ta dena kukan sai Ajiyar zuciya datake saukewa Ab'oye"suna gama parking tayi saurin k'ok'arin fitowa da hanzari dollars yayi lock d'in back sit "sai murd'awa takeyi Amma k'ofar tak'i bud'ewa,suraj dai na lura Amma bece komai ba sbd ya fahimci shima haushinsa yakeji"saida yaga dama dan kansa kafin yabud'e driver sit yafito cike da shan k'amshi"suraj daya rigashi fitowa yace"muje masjeed d'in ko?"time yaduba batare daya yi mgn ba"dan Allah dollars ka cire lock d'in ta fito mana"Anan ma be tankaba saidai yamatsa jikin motar yabud'e back sit d'in"k'irjinta ya buga batare data yadda ta kallesaba ta turo baki fuskarta Ad'aure....bance kije sashen su eyyah ba"kikai kayanki can part d'in su daddy"sannan daga baya kinje wajenta"yak'are maganar kamar Ammasa tilas "ita kuwa kamar ta koma fashema da wani sabon kukan taji"saidai batace komai ba ta fito rik'e da troley d'in kayanta "Alokacin har suraj da dollars sunyi hanyar part d'insu daddy"itadai tana biye dasu tana gulmar dollars Aranta yacika iyayi da takura"sune suka rigata shiga cikin parlourn"suraj yayi sallama sau biyu"yayinda uban gayyar ya d'aure kyakykyawar fuskar nan tasa yayi tsaye yana kallon hanyar dake gefen upstarts inda d'akunan baccin yaran gidan dana bak'i suke"Hjy jamila na zaune kan kujerah Malika tayi matashin kai da cinyarta"dukda haushin dollars da Hjy jamila keji haka ta danne ta k'ak'aro murmushin dole tana fad'in muslim kun dawo?....saidai kafin shida suraj su bata Amsa muslima ta shigo da sallama janye da troley d'in kayan ta....kafeta da Ido Hjy jamila tayi tana jin wani d'aci Azuciyarta, Atake ta had'e gabas da yamma ta tamke fuska "saidai suraj ne ya Amsa sallamar muslima"Malika kuwa gabanta ne yafad'i haka kawai yau ta tsinci kanta dajin zafin shigowar muslima da dollars "domin ranta yabata gidansu yaje kenan"batasan lokacin data tashi zaune tana kallon muslima data duk'a tana gaida mommy ba"da k'yar Hjy jamila ta Amsa kamar ta shak'eta ta mutu su huta haka taji Aranta"ba k'aramin tashi hankalin malika yayiba da taga yadda muslima ta k'ara kyau da gogewa had'e da wayewa"k'amshin turarukan jikinta har inda take zaune tana iya juyo k'amshin"Atake taji sabuwar tsanarta Aranta da k'yar ta Amsa gaisuwarta sbd yayarta ce ita, Malika ta bata 2yrs"dollars na tsaye yana danna waya duk yana lura da Hjy jamila da Malika"wani makirin murmushi ya sub'uce masa a karo na farko"Anutse yace"dama mommy yarinyar nan tadawo nan da zama shine nake zaton Abata wancan d'akin dake kusa dana Malika.....ban gane nadawo nan da zama ba?"cewar muslima Azuciyarta tana satar kallon dollars gabanta na fad'uwa sbd ta lura da irin kallon tsanar da Hjy jamila da Malika ke jifarta dashi.....yaushe har Akayi zancen zata dawo nan niban sani ba?"kuma bamuyi maganar da Alh ba"tamkar dollars bazaice komai ba sai kuma Anutse yace "koma dai miye zata iya dawowa nan da zama sbd itama y'ace kamar kowa"daga haka ya wuce cike da izzah yanufi gefen d'akunan "hakan yasa muslima mik'ewa tsaye tabisa"yayinda suraj kansa ke Ak'asa yana tausayawa Muslim da zaman da zatayi agidan"saidai zai rarrashi dollars Akan yamayar da ita sashen eyyah kawai......cikin tsoro ta iso bakin k'ofar d'akin daya tsaya"key d'in d'akin yacire yamik'a mata"batare daya ce komai ba yajuya....yaya muslimmmmmm! Ta kirashi cikin muryar shagwab'a "da farko yaso ya shareta Amma ganin su Hjy jamila zaune a parlourn yasaka yajuya sbd yasan tabbas kallonsu sukeyi da saurarensu"yana juyowa ya sauke golden eyes d'insa Akanta"ta sunkuyar da kanta "murya can k'asa yace"idan bakida Abin fad'a zan tafi"dama daddy nace ko...gaya m....sai kuma tayi shiru"bece komai ba yasan tanaso taji daddy yasan da zuwanta ko kuwa?"saida yaja k'aramin tsaki yace"besan da zuwan nakiba ninan ne nakawoki kuma baki Isa ki koma can kina fita sakaka duk inda kikaga dama ba"daga haka yayi tafiyarsa"ita kuma ta juya cikin jin zafinsa ta shige cikin d'akin ta murza key "zuciyar malika kamar zata fashe sbd kishi "Aganinta yadda dollars yajuya baya suna mgn da muslima rarrashinta yakeyi"shi kuwa kallon gefen da suke beyiba yafita suraj na binsa Abaya.....kam bala'i can !wai meke shirin faruwa komai na k'ok'arin kwabemun ni jamilah? miye ma'anar dawowar yarinyar nan gidan nan?"mommy bama wannan ba kiduba kiga yadda yaya muslim yadamu da ita"wlh bazan iyaba koni ko ita Agidan nan"cewar Malika tana sakin gunjin kuka zata tashi ta nufi d'akin da muslima ta shiga"da sauri mommy ta dakatar da ita ta hanyar cewa"dallah ki nutsu musan Abinyi"ki bari Anjima daddynku yadawo daga masallaci zamuyita ta k'are gobe goben nan zatabar gidan nan"shi kuma muslim d'in dani yake mgn zanyi maganinsa.....suna fitowa suraj ya dubesa fuska Ad'aure yace" bansan meyasa wani time d'in bakada tausayiba"kasan wacece Hjy jamila shine zaka kai muslima baka gudun su cutar da ita tunda bbu Allah Aransu??tamkar dollars bazaiyi mgn ba saida suka iso bakin get kafin Anutse yace "bana Aiwatar da komai saina tabbar da idan na Aiwatar meye zai biyo baya?"shekarunta 20 cif yanzun"idan bata zauna cikin family nata tasan kowaba yaushe
Chapter 6 · 0% Book details