Sashe 4
Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
******************
Anutse cikin kamun kai had'e da jan aji take tafiyarta, tana doso cikin layin Anguwar tasu "yarinya ce black beauty da bazata wuce 20 yrs ba"tana sanye da dubai abaya light puple "wacce tayi mata matuk'ar kyau ta haska fatarta"wanda sai mai kallo ya nutsu ya kalleta sannan zai gane irin baiwar sihirtaccen kyau datake dashi"ita ba doguwa ba kuma gajeraba"bazamu kirata me k'iba ko ramammiyaba"fuskarta babu make up a kwab'e take sbd kasancewar ta shagwab'ab'biya "daga gidansu k'awarta jidda take takai mata ziyara sunyi kuma fad'a da ita sbd yayan jiddan yace yana sonta"tana cikin wannan tafiyar iskan hadari yataso aka fara yayyafi "kamar Ance ta juya ta hango wasu samari su 3 da k'ananun kaya Ajikinsu suna biyota"gabanta yafad'i sbd ta fahimci irin y'an shaye shayen nan ne"saita juya taci gaba da tafiya Amma Atsorace take sbd ganin layin bbu kowa dan yayyafin yafara k'arfi"koma juyowa tayi a karo na biyu taga sun kusa cimmata suna nunata da yatsa, hakan yasa ta baza Aguje "Atake suka mara mata baya suma.....✍️
Uhmmm wannan shine somun tab'i! littafin dollars da zafinsa ya sauka sai mun nutsa cikin gundarin labarin zakusan Ainahin dame yake tafe?
Hanzarta biyan naki halal d'in tanan 👇
wannan book d'in nakudine
Regular grp 500
Vip grp 1000
Special grp 2k wato 3pages in a day
zaku biya kud'in ku ta wannan acc number👉2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Kituro shaidar biyanki what's app number d'ina 08100084251 500 kawai ake turo Kati idan bakida acc amma sauran payment d'in ta acc ne
banason transfer d'in Kati ko vtu photo d'in katin MTN zaki d'auka saiki turo dan Allah banda kira❌
Y'an nijar kutuntub'i wannan n👉 +227 88 01 90 50
Regular 500f
Vip 1000f
Special grp 2000f
Dan girman Allah da darajan iyayenki karkimun mgn idan baki shirya ba
#mommyn fareesa
#dollars
#muslima
#suraj
#Eyyah
#hjy jamilah
#Daddy
#sadeeq
[7/7, 13:04] Buhainat😁: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
💰💸 DOLLARS 💸💰
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by
mommyn fareesa
Dedicate to zainab hamisu wada Ina yinki over tawan 🥰🥰
Free page 3&4
..........Cikin tsananin tsoro da tashin hankali take gudu had'e da waiwayon su ,gashi Anata yayyafi bbu Alamar kowa a layin"duk gidajen dake layin kowane get A rufe yake"nishi kawai da hak'i takeyi sbd tafara gajiya da yin gudun "tana k'ok'arin shan kwanar wacce daga ita sai layin gidansu taku san cin karo da wani mashin....da hanzari ta kauce tana sakin k'aramar k'ara tayi tsaye tana maida numfashi had'e da tsurama mamallakin mashin d'in firgitattun lulu eyes d'inta dake tattare da tsoro da rikicewa"saida taji gabanta yafad'i da suka had'a Ido dashi"sbd yaja ya tsaya ruwan na sauka Ajikinsa da hular kwano saman kansa"sai kayan ball dake Ajikinsa...kallonta kawai yakeyi bece komai ba"saidai tana d'auke idanuwanta mutanan na isowa suka kwashe da dariya suna binsu da wani irin shegen kallo "Arikice *muslima* tafara girgiza kanta tana matsawa baya cikin zazzak'ar muryarta me sanyi da d'an kauri tace"dan Allah kataimakeni ! ban sansuba sun biyoni....ke ! dama najima Ina ganinki bakin titi kina wucewa kuma kin mun"wannan lusarin be isa ya hana faruwar komai ba"cewar babbansu yana lashe leb'e had'e da binta da mayen kallo"Ahankali yazare hular kwanon dake saman kansa yayi wurgi da ita yadiro daga saman mashin d'in"yayinda muslima ke tsaye daga gefe tana raba Ido duk ta jik'e da ruwa"sauran mazan biyu sunyi matuk'ar jin shakkar *Aliyu* dake nufo gaban ogan nasu"hakan yasa suka ja baya"wata wawar cakuma Aliyu yamasa fuskarsa bbu rahama yafara bashi zafafan puncher's had'e da fad'in ka d'auka ban sanka bane?"kun saba yin tsageranci cikin Anguwa sbd ana k'yaleku ko?"yak'are maganar yana ingizashi da k'arfi sbd ganin zai fiddo wuk'a daga cikin rigarsa"jikinsa nata warin wee wee ,da Alama saima da sukayi shaye shaye suka biyota"yana ingizashi ya ware Aguje "wani irin numfashi muslima ta sauke"sai kuma tafara k'ok'arin juyawa ta tafi sbd ta rasa meye zatace masa?" ita dai ko sunansa bata sani ba"ta fahimci Anan Anguwar yake Amma farkon layin"wannan ganinta dashi na ukku ne"duk time d'in da zata wuce tana lura dashi yanata kallonta.....Ina zakije ne ?"muryarsa me taushi ta dawo da ita tunaninta"batare data kallesaba tace"gida zanje nagode sosai "inane gidan naku?"yafad'a yana d'aukar hular kwanon sa yanufi gefen mashin"meye ruwanka da sanin gidanmu?"ta fad'a tana ja baya "murmushi yayi sbd tabashi dariya ya lura matsiwaciyace ga kuma tsoro datake dashi"sbd ya fahimci idan k'ilan yace shima biyota zayayi guduwa zatayi"Ahankali yace inada ruwa da sanin gidanku"muje na rakaki "kinga ana ruwa kar kiyi zazzab'i ko?"shiru tayi tak'i mgn tayi gaba"shi kuma yabiyota yana jan mashin d'in"har lokacin ruwa Akeyi saidai bada k'arfi ba"har suka iso bakin get d'in gidansu babu wanda yayi mgn cikinsu"saida ta tura k'ofar get d'in sannan ta juyo suka had'a Ido dashi"da sauri ta d'auke kanta "murya Atausashe yace"sunana *Aliyu Ahmed* Anan Anguwar nake banjima da dawowa ba daga wajen gama karatu nah ba"Ina yawan ganinki Anan layin idan ba damuwa inaso muzama Abokai"tana k'ok'arin mgn sukaji horn"juyowa muslima tayi.....dam! k'irjinta yabuga da k'arfi sbd ganin motar kamar ta dollars ce "dukda yana jimawa kafin yazo gidan, kuma bada mota guda yake zuwaba Amma ranta yabata shine cikin wannan motar "sosai taji haushi da b'acin rai "sbd ita bata wani son yana zuwa yayita wani shan k'amshi da rainin wayo shiyasa ita babu ruwanta dashi"musammun data fahimci da k'yar yake Amsa gaisuwarta"wani lokacin kuma k'ememe zaiyi yak'i Amsa gaisuwar tata ya basar kawai....kinyi shiru?"shima Aliyun haushi taji yabata"saita wani turo baki tace"nide sai Anjima "pls samun contact naki mana"yak'are maganar yana mik'a mata k'aramar wayarsa "Adaidai lokacin kuma motarsu dollars ta shige cikin get d'in gidan"tunda suka shigo layin ya lura da muslima dake tsaye da wani saiya d'auke kai kamarma be lura ba"suraj ma yaso yayi mgn Amma ganin yadda dollars ya had'e rai yasaka be tankaba"saidai kuma bayan sunyi parking sun fito sai yaga yana sakin wani shed'anin murmushin daya fito masa da baiwar kyawun halittar sa,yana shafa lallausan b'akin gashin kansa irin na buzayen usuli"suraj ya girgiza kansa sbd yasan tabbas wata tsiyar dollars zai shiryawa muslima"dan dama idan zai shirya wata muguntar haka yakeyin irin wannan murmushin...shine Agaba suraj natake masa baya suka wuce cikin parlourn da sallama Anutse "Hjy na kwance kan 3 seeter tana tunanin Ina muslima ta tsaya har shidda saura ga yayyafi Anfara?"tanaso ta kirata Amma bata iya gane number nata"gashi *sadam* duk yau bezo gidan ba"motsin turo k'ofar da sallamarsu yasaka ta tashi zaune "Atake ta saki murmushi tana fad'in *yusuf* ne yau Agidan namu"kansa ak'asa yace"nine Hjy barka da hutawa"yak'are maganar suna zama kan kujera suka gaisa"kafin Hjy tace"*halimatun* bata nan taje gaisuwar juma'a gidansu k'awarta hauwa'u"gashi har Anfara ruwa batama dawo ba"shiru kawai dollars yayi Aransa yace"tana gidansu k'awa ko tana can tsaye da saurayi suna mgn....be gama wannan tunanin ba yaji sautin muryarta me kama da busar sarewa tayi sallama ta shigo "ko kallon gefen datake beyiba saima yamaida hankalinsa kan waya ya d'aure fuskarsa"wai sai yanzun kika dawo?"cewar Hjy ,Eh Hjy ruwa Aka fara danaga yak'i tsayawa saina taho kawai"yaya suraj sannu da zuwa Ina wuni?"murmushi na sub'ucewa suraj ya Amsa sbd yasan sbd tabama dollars haushi shiyasa bata nuna tasan da zamansa a parlourn ba balle harta sakosa cikin gaisuwar"shi har mamakin rashin shirinsu yakeyi"lafiya qlau muslima ya karatu?"Alhamdulillah mun gama sai jiran saka mako"wai bakiga abo.....Hjy dama daddy yaturomu mu tafi da ita can wajensa zatayi ko sati biyu sbd wasu daga cikin dangi basu sontaba"yak'are maganar yana wurgoma muslima wata uwar harara "sbd ganin tasaki baki afurgice tana kallonsa da sauraronsa"saidai yana hararar ta ta murgud'a masa d'an bakinta "ta maida kallonta wajen Hjy sbd taji wace irin Amsa zata bama dollars"yayinda shi kuma uban gayyar ya jefi suraj da kallon gargad'i yana gimtse fuska......to shikenan bbu damuwa saita had'a kayanta ta biku ko?"nide Hjy dan Allah Abarshi gobe sat day zanje kawai....ta fad'a cikin shagwab'a "mik'ewa tsaye dollars yayi fuskarsa bbu Annuri ko kad'an cikin gadara da d'auke kai yace"muna waye mintina biyar na baki ki samemu Acan"Hjy zamu wuce sai Anjima "bejira cewar taba yasakai yafice da hanzari"yana jin zuciyarsa na zafi"dole yasaita yarinyar nan tunda wuri sbd ya lura raini yafara shiga tsakaninsu"zata kuma gane kuranta idan shi sa'an wasanta ne.......yana fitowa yanufi mota yanajin suraj na masa mgn yak'i tankasa yabud'e motar yashiga mazaunin driver "kai zaka yi driving d'in kenan?"cewar suruj bayan ya shigo cikin motar"banza dollars yamasa yana duba wristwatch d'insa yanata jan tsaki"can ya hango Muslima na nufosu jaye da troley tanata sharb'an kuka "directly gefen dayake zaune ta nufo sbd k'ofar Abud'e take"shi kuwa yana ganinta yakoma had'e rai.......murya araunane take furta dan Allah yaya muslim kayi hak'uri ni wlh bana son zuwa can, kowa baya sona saisu eyyah kawai kuma su yaya kab.....shout up! zaki wuce ki shiga mota muje ko saina tattakaki"Ina kika baro ita rashin kunyar taki?"na d'auka Ai ban isaba ki rok'eni"kamar yadda ban Isa ki gaisheniba"Amma dan Allah bakai bane baka Amsa.....bazaki wuce kishi ba?"yakatseta da k'arfi"yana tsareta da mayatattun idanuwansa,Aguje ta bud'e k'ofar ta shigo"shidai suraj naji na gani Amma be tanka musu ba"saidai dama yasan tabbas murmushin dayaga dollars yayi ya tabbatar wani Abu marar dad'i zai yiwa muslima "saidai yasha Alwashin zai masa mgn ya hak'ura bayan sati 1 yamaida ita wajen kakarta yasan halin Hjy jamila ba kyau ne da itaba"sannan ga daddy ya tsani yarinyar zaman k'unci kawai zatayi Agidan....da mugun gudu dollars yaja motar suka nufi gida"motar tayi tsit muslima nata sharb'an kuka....mitww! wlh kokimun shiru ko kuwa idan muka Isa gidan kukan da zakiyi sai yafi wannan "tsit tayi sbd tasan zai iya yimata mugunta tunda yatsaneta shima....