Sashe 105
Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
**************
Kwanci tashi Asaran me rai"haka rayuwar muslima da gwaninta wato dollars taci gaba da kasancewa cikin so da k'aunar juna"wata ran Ayi tsiya sbd zafin kishinta wata ran kuma Asoye"kulawa iya kulawa tana bashi dabin dukkan umarninsa"bata gajiyawa da Amsa kiransa a shimfidarsa"dukda dai daurewa kawai takeyi Amma dollars Akwai fitinah....watan su guda America suka tafi saudiyya sukayi wata guda"daga can suka wuce k'asar Turkish"lokacin kuma yaron cikin dake jikin muslima ya bayyanah"Atake ta bud'e sabon babin shagwab'a "uban gayyar kuwa kamar k'wai haka yake riritata da bata kulawa"bayada wata mgn saita cikin"idan ta haifi y'a mace zaiyi kaza da kaza"kusan kullum sai sunyi waya da mutanan Nigeria"wanda ummah harta gama takaba"yayinda Hjy jamila kuwa har yanzun tana zaune sbd bata kulawa da ciwon shiyasa be warke da wuri ba ,ga kumburi cinyar tata tayi"yanzun haka An saka bikin su suraj da husnah, Ramadan ,da Amatallahi ,sai kabeer da zainab,sai kuma Malika da Ahmed"Ayanzun saura wata biyu bikin"Hjy jamila kuma an gyara mata cinyar harma ta fara tafiya da sanda"saidai k'afar tata ta sayinta saita d'an murgud'ata take takawa" shima sai idan zata bayi take takawa Amma sunce sai ta k'ara wata guda zata iya tafiya bada sanda ba "wannan kenan.....
*Nigeria*
yau juma'a misalin k'arfe 2:11 pm Hjy jamila na zaune a parlourn tayi uban ta gumi sbd matsalar datake ciki"watanta hud'u tana jinya rabonta da daddy kenan"sannan gashi k'arara ta fahimci ya k'osa da ciwon nata"ga tashin hankalin Anata yima sashen nasu gyara"An k'awata upstairs An k'ara masa girma"ranta yabata kodai Auren da gaske zaiyi ne?"gashi ta fara lura duk mallakar data masa ta karye"gaba d'aya batada walwala"tana zaune cikin wannan yanayin daddyn ya turo k'ofar parlourn ya shigo da sallama"yasha farar shadda y'ar ciki da malun malun yanata xuba k'amshi yayi gwanin kyau yana rik'e da wasu ledoji Ahannunsa"ta kallesa gabanta yafad'i ta dake ta Amsa sallamar sa"kan kujerah ya zauna fuska bbu yabo babu fallasa yace"gashi nan goro ne da alawa na d'aurin Aure nah da Aka d'aura bayan tasowa daga slar juma'a"sannan k'arfe 4 na yamma masu jere zasuzo su d'aura kaya suyi jere"babu ruwanki dasu ki tsaya ita matsayinki"Ayau matata zata tare sbd Ina buk'atar k'ara Aure"tunda niba dutse ko waliyi bane"watanki hud'u kina jinya har yanzun baki warkeba"koda bayan hakanma dama inada burin na k'ara Aure "yanzun haka daga gidan muslima nake munje da masu jere sunga yadda tsarin gidan yake, itama inaso Ayi mata nata jeren Agidan Ana gobe zasu dawo"dasun dawo ta wuce gidanta" suda dawowa nan sai bikinsu Malika.....tsabar yadda kalamansa suka daketa kasa mgn tayi da k'yar take numfashi"zuciyarta tayi bak'i k'irin"cikin zafin rai tace" kana nufin ka fifita wata sama dani kenan Alh?"ni Ina k'asa ku Kuna sama?"to waima wacece ka Aura??" mik'ewa tsaye yayi ko Ajikinsa da yadda ta damu yace"Anan naga damar Ajiyeta jamilah kiyi Abinda zakiyi" batun wacece idan tazo zaki ganta"yana fad'in hakan yasakai ya fita"tamkar k'aramar yarinya haka Hjy jamila ta saka kuka harda hawaye "Malika dake sauraren komai ta fito daga cikin d'aki itama cikin haushi tana yiwa uwar hudubar tsiya"wai bbu boka bbu malam sai sun fidda Amaryar daga gidan"itadai Hjy jamila jinta takeji kawai batace komai ba"k'irjinta sai ciwo da kanta dake sarawa sukeyi"suna ji suna gani da yamma wasu maza sukazo da kaya nik'i nik'i suka wuce sama "sai bayan sallar magrib suka idar"Ana gama sallar isha'i Hjy jamila ta dake a parlourn sbd taga y'an kawo Amarya"saidai kuma har 8:35 pm basu zoba"saita ja tsaki ta dafe kai tana tunanin dole tasan nayi zama be kama taba"tana cikin wannan tunanin Abba da Hjy naja'atu"wato umman dollars suka shigo cikin parlourn "ummah na sanye da lifaya ta rufe jikinta sai k'amshi takeyi"yayinda daddy fuskarsa d'auke da murmushi yana sanye da wagan bari blue.....✍️
Sharhi ko aji shiru😎
Wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251
Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba koki siya kika fitar Allah ya isa banyafeba
#mommyn fareesa
#dollars
#muslima
#suraj
#Eyyah
#hjy jamilah
#Daddy
#sadeeq
[7/7, 13:04] Buhainat😁: *Littafin kud'i ne!*