← Book details Dollars Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 137

Sashe 11

Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read

🤔🫣🤭🤫 Free page yak'are maza ki biya naki tanan yanzun za'a fara wasan😎
wannan book d'in nakudine
Regular grp 500
Vip grp 1000
Special grp 2k wato 3pages in a day

zaku biya kud'in ku ta wannan acc number👉2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Kituro shaidar biyanki what's app number d'ina 08100084251 500 kawai ake turo Kati idan bakida acc amma sauran payment d'in ta acc ne

banason transfer d'in Kati ko vtu photo d'in katin MTN zaki d'auka saiki turo dan Allah banda kira❌

Y'an nijar kutuntub'i wannan n👉 +227 88 01 90 50

Regular 500f
Vip 1000f
Special grp 2000f

Dan girman Allah da darajan iyayenki karkimun mgn idan baki shirya ba

#mommyn fareesa
#dollars
#muslima
#suraj
#Eyyah
#hjy jamilah
#Daddy
#sadeeq
[7/7, 13:04] Buhainat😁: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

💰💸 DOLLARS 💸💰

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by
mommyn fareesa

Dedicate to *rahinat hama, Aysha kyari wulgo& zainab hamisu wada* Ina yinku totally my commenters

Last free page 9&10 🙌

........Cikin sassanyar muryarsa mai d'an kauri had'e da bud'ewa yake furta "What?!!"da k'arfi yana kafe Naseem da idanuwansa da lokaci guda suka fara sauya launi...sai kuma ya sauke numfashi tare da cewa"shi kabeer d'in ne zai daketa sbd sunyi fad'a da Malika? ya fad'a cikin yanayi najin k'aimi da tasowar mazantaka"Ahanzarce"ya mik'e tsaye yana kallon naseem daya kasa mgn "yayinda suraj da sadeeq ke zaune suna binsu da kallo"gefen zuciyar sadeeq na mamakin wacece sbd ita har dollars ya fusata irin haka?.....suraj kujirani Anan"ya furta cikin fusgo mgn yana barin wajen Ahanzarce"sbd yasan suraj zai iya biyosa yadakatar dashi gayima kabeee irin hukuncin daya gadama"dukda be tambayi meye ya had'asu ba"Amma ransa yabashi Malika ce zata tak'aleta da fitinah tunda ba k'aunarta sukeyiba"ya kuma san itama matsiwaciya ce bazata k'yale taba"yana wannan tunanin ya shigo cikin parlourn kamar An jehosa sbd k'ofar Abud'e take.tun kafin ya Ida shigowa yatsintsi muryar Hjy jamila na fad'in ka k'arama y'ar banza"yayinda shashshekar kukan muslima yakarad'e illahirin cikin parlourn "k'amshin turarensa kawai dataji yasaka taji k'irjinta yabuga tana duk'e ta d'ago kanta da sauri"kabeer na tsaye gabanta ganin shigowar dollars be hanashi dena dukanta da belt ba"Hjy jamila da malika kuwa ba k'aramin tsorata da yadda sukaga fuskar dollars tayiba sukayi"be tanka kowaba yanufi inda muslima take cikin izzah"Adaidai lokacin kuma ta d'ago kanta suka had'a Ido "da gudu ta mik'e tsaye ta fashe da kuka batasan lokacin dataje ta fad'a Ajikinsa ta rungumesa ba tana sakin wani marayan kuka....baki bud'e Hjy jamila ke kallonsu"yayinda Malika kamar zuciyarta ta fashe sbd ganin muslima Ajikin dollars "kuma be hanataba"yayinda kabeer yayi wurgi da belt d'in hannunsa yana huci ya kalleta tanata kukanta"Agadarance yace"Allah yasa hakan yakoma faruwa kiga yadda zanyi dake"babu wanda ya Isa ya hanani hukuntaki"idan kuwa Akwaishi ki turosa naga waye shi?yak'are maganar yana muzurai sbd Aganinsa yafi dollars iko da ita"sbd ita ubansu guda dashi, shi kuwa dollars dangi ne.....tunda ta rungumesa yayi tsaye k'ik'am yana jin wani zafi na sukar zuciyarsa"yana kallon yadda kabeer ke mata mgn cikin gadara"saida yayi shiru sannan yasaka hannunsa yad'ago kanta ya kalleta Ido cikin Ido yana fad'in "bana bama mai son ganin kukana dama a duk lokacin da yaso hakan, domin inaso na tabbatar masa da cewa damarsa itace nasarata a yau da kuma gobe na"yana fad'in hakan ya janyeta daga jikinsa ya nufi kabeer dake k'ok'arin tafiya"ta baya yayo jakin nasa yadawo gabansa"Afusace yajuyo da nufin ya gaya masa mgn, dollars ya d'aukesa da gigitaccen marin dayaga stars na masa shawagi!! fuska bbu Annuri yace"kace ba!babu wanda ya Isa ya hanaka ko?"toni na na hanaka koda bata turoniba"yak'are maganar cikin tsawa yana fincikosa yafara bashi puncher's tako Ina"salati Hjy jamila keyi tana zaro Ido had'e da dukan k'irji tace"me hakan ke nufi Muslim?"sbd ita zaka kama dukansa Agabana irin haka?"kai kuma bazaka ramaba zaka tsaya yana dukanka?duka shekara nawa yabaka ne?"ke kuma Algunguma yau saikin sani tunda kece sanadin komai"ta k'are maganar tana nufar muslima dake tsaye tana kallon yadda dollars yazage k'wanji yana jibgar kabeer Agaban uwarsa kamar Allah ya Aiko sa"yayinda Malika ta d'auki wayarta tafara k'ok'arin kiran daddy domin tasanar masa..... k'ara muslima tasaki sbd ganin Hjy jamila ta nufota"da sauri ta matsa ta nufi gefen dollars "Adaidai lokacin kuma ya hankad'a kabeer yafad'i kansa yadaki center table"Atake gefen goshinsa yayi kumburi dama ga hancinsa yafashe"dollars na huci batare daya damu da Abinda zai biyo baya ba yajuyo cikin zafin rai zai finciki hannunta Adaidai lokacin suraj yashigo cikin parlourn ,sbd yasan idan ran dollars na'a b'ace ko mgn beyi kuma zai iya yin d'anyan Aiki "kuka Hjy jamila ta fashe dashi tana fad'in wlh bazata yaddaba"suraj ya kalli muslima daketa sharb'an kuka jikinta duk shatin dukan da kabeer yamata yace"meke faruwa ne wai?"kasa mgn tayi dollars yaja hannunta da k'arfi yana bin Malika dake waya da mugun kallo yana furta ki jira naki hukuncin"yana fad'in hakan yajata suka fita"bbu wanda yayi mgn cikinsu"yayinda suraj ke biye dasu har suka iso sashen Eyyah"ko sallama dollars beyiba suna shiga yacika hannunta"Eyyah dake zaune tabisu da kallo Atake ta fahimci ran y'an maza yab'aci"takuma tabbatar komai za'a yi bazaiyi mgn ba saiya huce"hakan yasa tayi shiru"dollars bebi takan suraj ba yanufi d'akinsa dake Anan sashen"yayinda har a lokacin muslima kuka takeyi"suraj ya zauna kan kujerah suka gaisa da Eyyah ta fara tambayarsa meke faruwa? yasanar mata iya Abinda yasani"bayan yagama yimata bayani ta dawo gefen muslima tafara rarrashinta harta sanar mata yadda Akayi tun daga farko har k'arshe....uhmmm!Abinda muslim yayi shine daidai"jamilah kuma lokaci yayi daya kamata mu nuna mata iyakarta tunda har yanzun tana kan bakanta nason ta raba zumuncin Allah da k'arfi da yaji"muslim yana so kisake kiyi Alfahari da gidan mahaifinki shiyasa ya jajirce har kika dawo" Anan gaba zaki gane dalilinsa ki kuma fahimcesa"shi kuma sulaiman d'in zai dawo yasameni(daddy)"gaba d'aya yaransa idan aka cire Naseem dake sauran biyun basuda tarbiya"naseem ma Allah ne kawai yasaka be biyo mugun halin taba"itadai muslima share hawayenta tayi tana tunani"tunda ta tashi ta fara wayo take jin haushin muslim sbd yadda yake bata umarni da yadda yake d'aure mata fuska"bata tab'a jin zatayi Alfahari dashi a matsayin d'an uwantaba sai yau"yanzun idan babushi da shikenan Malika ta Mari banza? hakama kabeer yadaki banza bbu Abinda za'a yi"tunda tasan dai daddy bazai d'auki mataki ba"saidai su Abbie,suma kuma fad'a ne kawai zasuyima kabeer d'in"gaba d'aya sai tayi shiru tana jinta wata iri"musammun idan ta tuna kalamansa dake tattare da gugar zana daya sanar mata d'azun sadda tana kuka"Ayanzun jin zuciyarta takeyi Adake ko Hjy jamila ta nemi takata bazata raga mataba"itama Ayanzun ji takeyi ta Isa tayi tunk'aho da gidan mahaifinta.....saita d'an turo baki sbd jin jikinta na k'amshin turaren dollars....nizan d'an fita Eyyah "idan d'an gidan naki ya huce zan dawo"Amma yaka mata muslima tad'an gasa jikinta ,ta kuma sha magani sbd kar tayi ciwon jiki"haka nima nake zato"kiyi hak'uri komai zai wuce"ta k'are maganar tana jan hannunta suka nufi d'akin baccin Eyyah d'in"yayinda Suraj yafita"ruwan zafi Eyyah ta had'a mata sannan ta fito tabarta cikin bath room d'in sbd tayi wankan ta gasa jikinta"ta jima kafin ta fito ta sami Eyyah zaune gefen bed tana waya da Alama da Abbie take wayar"gefen bed ta zauna har ta gama wayar"wai Eyyah yanaga bbu irin shower jal d'in da kika Aikamun dashi d'azun a toilet naki?"ni kuma?"Eh mana"kinga ni ban wani Aika miki da komai ba"da mamaki tace"Naseem ne yazo yakawo mun yace"injiki"kinga saka kaya ni Ina parlou"daga haka Eyyah ta fita"sosai muslima ke mamakin to waye yaturosa?saidai ganin batada Amsa yasaka taci gaba da hidimar gabanta.....misalin k'arfe 2:11 pm muslima ta fito daga cikin kitchen da warmers d'in Abinci Ahannun ta tanata y'an wak'e wak'enta"ta canza kaya zuwa doguwar riga ta lace pink gownt"wacce ta koma d'azun d'akinta ta canzo" kayan sun k'arbi jikinta d'as ,sosai coka cola shape nata yafito"juyowa tayi da sauri sbd k'amshin turarukan dollars da hancinta yashak'o...Aikuwa tayi Arba dashi zaune kan kujerah yana duba wasu jaridu"yaci sabon wanka na wondo 3 quarter da t shirt fara "fuskarsa bbu Alamar rahama cikinta"ga wani kwarjini dataji yamata"haka kawai taji dama beji tana wak'a ba"nunawa tayi kamarma bata ganshiba ta koma cikin kitchen d'in "shi kuwa sarai yana lura ta gansa saiya tab'e baki yana cigaba da duba jaridun"yana kuma tunanin muddin yasaka Akama kabeer be yiwa mutanan bugaja's house's Adalci ba"bayan haka da wlh a cell zai kwana"yana wannan tunanin naseem ya shigo parlourn cikin damuwa yana d'auke da siyama yad'an duk'a cikin girmamawa yace "yaya daddy yace"kuzo kaida Anty muslima.... dollars na k'ok'arin yimasa mgn Anty habiba(k'anwar iyayen nasu )ta shigo da sallama itada y'arta ta biyu me suna husnah"wacce zasuyi age mate da Malika"dollars yad'an saki fuska yana Amsa sallamarta"tana murmushi tace"my son Ina fushi dakai"tuba nakeyi Anty nah"zanzo gidan in sha Allah"yaya Muslim Ina wuni?"cewar husnah tana zama kan kujera tana satar kallonsa tana jin inama inama"ya Amsa fuska bbu yabo bbu fallasa yana kallon Naseem dake gaida Anty habiba yace"jeka tana kitchen kasanar mata"dato ya Amsa, kan idonsa ya d'auki siyama suka nufi kitchen d'in"yabisu da kallo sbd tuna wani Abu daya wuce Abaya da yayi....Ina Eyyah d'in?"tana ciki Anty"okay ya kasuwa da office?"Alhamdulillah Anty"sageer yacemun kuna gaisawa ta online sbd ganinka sai mai sa'a "ba haka bane Anty kinsan week end nakeyi Anan....be rufe bakiba muslima da Naseem suka fito daga cikin kitchen d'in"saidai idanuwanta cike da k'wallah suke "fuskarta na nuna Alamar tsoro"sbd tana gudun kar daddy yadaketa "gaba d'aya jinta takeyi cikin k'unci"sbd tunda tadawo gidan daga jiya zuwa yau batada wata walwala "wanake gani kamar muslima?"itace Anty tadawo nan Ai "cewar naseem yana fita"ita kuma ta russinah suka gaisa dasu"Anty habiba ta tab'e baki tana fad'in nasan dai ba dad'in zama da Hjy jamila kikeyiba da wannan yarinyar me girman kai(Malika)"idan zaki cire tsoro ki zauna ki wala gidan ubanki shine zai fi miki daidai.....shigowar Abbie cikin parlourn yasaka Anty habiba yin shiru"Atare itada dollars suka masa sannu da zuwa"wanda kallo d'aya Abbie yamasa ya fahimci yana fushi da wani ko kuma b'ata masa rai Akayi "saidai bece komai ba ya zauna suna gaisawa da Anty habiba"sai Akayi sa'a muslima ta saci kallonsa "ya wurgo mata harara yana fad'in ki wuce muje"yak'are maganar yana mik'ewa tsaye "ita kuma ta warware veil d'in saman kanta ta yafa ya sakko har kafad'a"Abbie ya kallesu yace"Ina zakuje?"k'in mgn dollars yayi saidai ita tace daddy ne ke kiranmu"dato Abbie ya Amsa sbd shibe san meke faruwa ba"Eyyah dai takirashi tace"yadawo gida da wuri Akwai y'ar matsala"kasancewar sai 4:pm yake dawowa...suna fita Eyyah na shigowa cikin parlourn "da mamaki tace"Autah yaushe kika zone?"yanzun nan Eyyah bamu jimaba"Ashe muslima tadawo nan?"wlh kedai bari"hakan ai yafi naji dad'i wlh"sai bayan Eyyah ta zauna sun gaisa ta tura husnah sashen ummi sbd suyi mgn"cikin fahimta tayima Abbie bayanin komai.....shiru yayi na wasu mintina kafin yace "to yanzun sulaiman d'in Ai kiransu yakeyi suna canma "bara su dawo tukum sannan Nina yanke nawa hukuncin "muddin matarsa ta kaini bango bbu ruwana da sun jima tare saidai ya sallameta"na rasa me jamilah takeso ta maidashi?"da mace tasanar masa da mgn bbu bincike yake d'auka"Anty habiba tace"to Ai Abbie ba haka tabarsa ba idan nayi mgn kuk'i yadda"Amma wlh duk wanda yakoma dukanta sai kowa yagane kuransa"shidai Abbie shiru yayi yana tunani"iya saninsa da Muslim be tab'a ganin wacce yadamu da lamarinta irin muslima ba......
suna fitowa muslima taja ta toge daga bakin k'ofar tana shagwabe fuska idonta cike da k'wallah"kamar dollars ya shareta sai kuma yace"tsayuwar me kikeyi ?ko kuwa ranki kike buk'atar yab'aci ne?"nide Allah yaya muslim bazan jeba karfa daddy yadokeni"kuma harfa yanzun jikina bedena zafin dukan d'azun ba ko?"duk tana maganar ne cikin shagwab'a "rasa meye zaice mata yayi"yana dai tsaye kawai yana danna waya "hannunsa guda cikin Aljihun wondonsa"can ya kalleta yaga hawaye takeyi"kinsan Allah koki wuce muje ko kuwa na baki mamaki"miye Amfanin kukan da nuna jin tsoron "to bari kiji"mukaje kika k'i tsayawa kiyi masa bayani idan yatambayeki kece zaki jama kanki"yana fad'in hakan yatab'e baki yana yin gaba"batada zab'in daya wuce tabiyosa Abaya"sai satar kallon gashin kansa da manyan k'wanjinsa takeyi tana gulmarsa wai yacika tsayi,jikinsa kuma duk gashi"shidai besan tanayiba"har suka iso cikin parlourn yana daga gaba tana biye dashi babu wanda yakoma mgn"daddy da Hjy jamila na zaune kan kujerah "daddy ya had'e rai fuskarsa bbu Annuri ko Alamar sassauci Acikinta"gefe guda kuma kan carpet kabeer ne zaune da fuska a kumbure"idanuwansa sunyi bala'in yin jajir"yana jin kamar ya d'auki wuk'a ya dab'ama dollars da muslima sbd zafinsu dayakeji Aransa"be tab'a zaton dollars nada irin wannan k'arfin ba"da tuni beyi gigin da yayiba....sau biyu dollars nayin sallama bbu wanda ya Amsa "hakan yasa kawai yad'an duk'a kan carpet ya d'od'ana ,da sauri itama muslima ta rab'a gefensa"Anutse cikin taushin muryansa yace"daddy barka da rana....ba dalilin dayasa ka kenan na kiraka ba"Ashe bakada mutunci Muslim?"sbd wannan y'ar iskar yarinyar zaka kama kabeer da duka kamar zaka rabashi da ransa"bayan ta zagesa sbd yana yayanta ya d'auki mataki saika nuna be isaba"to bari kaji ! idan kana tak'ama kanada kud'i har zakayi haka baka isaba"haihuwarka Akayi daga d'a baka kauba"ke kuma dan ubanki na baki minti 5 ki tattare inaki inaki ki barmun gidana...wani irin farin ciki Hjy jamila taji Aranta"yayinda tsakanin dollars da muslima bbu wanda yace komai"dollars ya fahimci daddy yayi nisa wajen b'atar dashi da Hjy jamila tayi"ya kuma fahimci k'arya kawai suka zauna suka kitsa masa"yad'ago kansa idanuwansa sunyi tamkar garwashin wuta sbd jaa"cikin k'asa da murya yace"kayi hak'uri daddy ka tsaya kayi bincike kaji meke faruwa?"binciken banza"k'arya za'a mata ne?"dan uwarki bazaki tashiba?"kaima daga yau karka koma zuwa bagajas house's saina nemeka"dukan dakayima kabeer kuwa bazai tashi Abanza ba"zaku tashi ku fita ko kuwa?"yafad'a Atsawace"Hjy jamila na marairaice murya tace"Amma Alh daka barsu kar Ace kuma....kar ace me?na gama mgn "dollars bece komai ba ya mik'e tsaye ya kalli muslima dake kukan bak'in ciki"Aranta tana jin bazata tab'a yadda ta Auri me mataba ko kuwa ta zauna da kishiya ba"yanzun dai uwarta ta mutu Amma gashi kishiyarta na kishi da ita"data san irin wannan to zarcin mahaifinta zai mata da bata yadda tadawo gidan ba.... lallausan yatsansa manuniya daya sauka saman fuskarta yana share mata hawayenta dashi yasaka tadawo tunaninta" da sauri ta d'ago kanta suka had'a Ido"girgiza mata kansa yayi Alamar ta bari kafin yakama hannunta guda batare dasun kalli kowaba suka fita daga cikin parlourn.….....✍️
Chapter 11 · 0% Book details