Sashe 43
Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Sharhi😎🥹
Wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251
Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba koki siya kika fitar Allah ya isa banyafeba
#mommyn fareesa
#dollars
#muslima
#suraj
#Eyyah
#hjy jamilah
#Daddy
#sadeeq
[7/7, 13:04] Buhainat😁: *Littafin kud'i ne!*
........kaiiii wawah lusari! idan jahilcin dake cikin kanka ya barka kana mgn da matan da ba nakaba"sai kayi nadamar kula matata da kayi"yafad'a da wani irin tone yana huci had'e dayin wurgi da wayar batare daya duba babbar waya bace"Atake taci screen.....muslima dake zaune tayi saurin ja da baya can k'arshen gadon Atsorace tak'i yadda ta kallesa sbd yadda taga yajuye yakoma kamar Jan zaki lokaci guda"saidai ta lura ta gefen Ido ya duk'a ya d'auki wayar yasaka Aljihu...uban waye yace" ki kula wani d'an iska da igiyar Aure nah Akanki?"ko baki jibane?"yak'are maganar cikin wata rikitacciyar tsawa yana tunkarota had'e da zare mata Ido....murya na rawa sbd tsoron da yanayin sa yabata tace" wlh yaya b'oye number yayi niban sanshi bane"kuma na jima da goge contact nashima Awayata"yaja tsaki had'e da cewa ki jira zuwan naki hukuncin"shi kuma saiya gwammace dama be tab'a sanin kiba Arayuwarsa"shine Ai Aliyu ko?"yafad'a cikin zafin rai yana tunkaro saman bed d'in"ta saki k'ara tana fad'in dan Allah yaya Muslim karka cutar dashi wlh yamun Alkhairin da bazan tab'a mantaba....ni kike fad'ima bazaki manta da wani d'an iska ba noory?"ban tab'a zaton k'in da kikemun yakai har haka ba sai y....wai hayaniyar menake jine?"cewar Eyyah data shigo cikin d'akin "daga muslima har dollars babu wanda yayi mgn"saima fasa nufar saman bed d'in yayi"yayinda muslima ta sauke Ajiyar zuciya tana godiya ga Allah d'aya turo Eyyah d'akin "kallo d'aya Eyyah ta masa ta fahimci yakai k'arshe gun fusata "sai huci yakeyi ya juya zai fita...ni yaya Muslim ka bani wayata mana"banza yamata yabuga k'ofar da karfi"yana k'ok'arin fita Abbie kuma zai shigo cikin parlourn"kallon cikin idon juna sukayi"gabansa yafad'i yasha gabansa yana fad'in Ina zakaje yusuf?"da k'yar dollars ya iya had'a haruffa ukku gun cewa" pls Abbie ka barni na tafi"Ina zakaje kana cikin fushi haka?"wai meyasa kake haka ne?"bazaka dena wannan halinba bayan ka girma yanzun?? Abbie idan har ban bazar dashiba ban cika namji ba"waye ne?"shiru yayi in bacin Abbie ne daya fusge hannunsa guda ya fita"suna tsayen haka Eyyah ta fito ta samesu"uhmm! na rasa meyasa babban mutum bazai dena hakaba?"kayi hak'uri kasakawa zuciyarka ruwan sanyi"tabbas yayi kuskure Amma Alkhairin da yayi mata Arayuwa zaka duba....waye ne?"yaron nan Aliyu"rintse Ido dollars yayi yana dafe saitin zuciyarsa dake k'ok'arin tarwatsewa"ga numfashinsa da k'yar yake fita"lura da halin dayake ciki yasaka Abbie jansa suka nufi d'akinsa dake Anan b'angaren "Eyyah ta zauna kan kujerah jiki Asanyaye tana tunani"tasan kowane d'an Adam nada hali me kyau duk mugun halinsa"haka kuma duk kyawun halinsa zai kasance da wani hali marar kyau"sudai wannan zuciyar da dogon fushin nasa sune matsalarsu dashi....zaman Abbie gefenta yasaka ta sauke numfashi ta shiga yimasa bayanin Abinda ke faruwa" be kyautaba yaron daya kirata bayan yasan matar wani ce"shi kuma yusuf kishi ne ke damunsa"Amma na hanashi fita na bashi ruwan sanyi dayi masa nasiha yakoyi danne fushi"ban kuma sanar masa Alkhairin yaron garetaba"sbd nasan zai k'ara fusata nace kardai yamasa komai"ita yanzun tana Ina?"Eyyah ta tab'e baki tace"tana can tana kukan yatafi mata da waya"fushinsa be dame taba "Anya Alh kana ganin yarinyar nan zata so yaron nan??uhmmm halimatu kenan! to bari kiji mace da kike gani tafi namiji saurin kamuwa daso, sbd kararriyar zuciya ce da ita"daurewa zakiyi ki dinga yimata nasiha zata dawo normal k'ilan ma saidai mu wayi gari muga sun gudu gidansu"yafad'a yana d'an murmushi"Allah yasa to Alh......tunda Aliyu ya katse wayar kuma yafara jin shakkun Abinda yayi,sbd yasan dai dollars ba k'aramin mutum bane zai iya sakawa Amasa Abinda bai tunani"ko kuma shida kansa yamasa sbd ya fahimci baya tsoro balle shakka"rufe wayoyinsa yayi be koma fitaba yayi zamansa get house nashi"hak'ik'a yaji zafi da rad'ad'in Auren dayaji muslima tayi"sbd yaso yarinyar kamar bbu gobe Ashe ita ba rabonsa bace.....
dollars kuwa badan yasoba ya hak'ura da kawosa d'akin da Abbie yayi"Ada yunwa yakeji Amma yana yin da yake Aciki yaji bejin yunwar"dukda yana jin haushin muslima had'e da yin fushi da ita Amma har yanzun sonta na nan daram zaune Azuciyarsa "saidai tashi zuciyar tasanar masa yacire ran zata soshi "idan harda zata soshi bazata yi Abinda tayi yanzun ba"saidai yana ganin bazai iya zama da wacce bata son saba"sannan beyima son dayake mata Adalciba muddin zai tursasata ta soshi.....yajima yana sak'a da warwara har d'aya da rabi tayi"Anan cikin d'aki yayi sallar Azahar sannan ya kwanta bayan ya kashe woyinsa"saidai ba bacci yakeyiba idonsa biyu"sai sunan Allah yake Ambata koya samu rad'ad'in da zuciyarsa keyi ko zai ragu"har la'asar tayi duk yana Anan d'akin kwance saidai kawai yatashi yayi sallah"sai gab da magrib yayi wanka ya canza kaya zuwa k'ananu yabar gidan.... Afannin muslima kuwa har ranta bataso ta zama sanadin b'acin ransa ba"saidai yadda ya fassarata da Abinda ba haka yakeba yab'ata mata rai"kuma idan harda Aliyu be mata wannan taimakon ba Abaya ba, da bazata hana ya masa duk hukuncin daya gadama ba"damuwarta wayarta daya k'wace"kuma itace ke d'eb'e mata kewa Agidan"itama babu walwala ta wuni Agidan "Eyyah tayi biris da ita ga Naseem shima bbu ruwansa da ita"gaba d'aya damuwa tayi mata yawa"ga kuma canma shashen nasu ba dad'in zama Acan takeyi ba sbd masifar su Hjy jamila.....