Sashe 77
Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
*Bayan kwana 2*
kimanin kwana 2 kenan da faruwar hakan "dollars na k'asar be koma ba"yayi wata iriyar rama"babu yadda suraj beyi dashiba yafad'a masa damuwarsa Amma saiya masa banza" ita kanta ummah ta fahimci yanada damuwa ranta kuma bata yakeyi kan muslima ne"saidai bata tabbatar ba tana dai yi masa Addu'a kawai"yayinda kwanansa 2 kenan rabonsa da bugaje's house's"saidai Abbie dasu daddy sunsan yana lafiya"Hjy jamila kuwa dataga kwana 2 bezoba saita d'auka ko Aikin bokonta yafara cine"sbd tasaka Amusu farrak'u tsakaninsu.... Ada muslima bata wani damuba daya kwana 1 bataji Alamar yazoba"saida A kwana 2 ta fara zaton ko baya k'asar ne"sai kuma yau da yamma taji suraj suna maganarsa da Eyyah yana tambayar meya faru yadena ganin dollars Agidan??"tana jin tambayar, ta tashi ta basu waje....washe garin ranar yakama Tuesday "da yamma tana zaune a parlourn Eyyah tana fama da ciwon mara sbd watanta yazo"danma tasha magungunan da dollars yasiya mata kwanaki"sallamar Amatallahi taji Acikin parlourn"ihun murna ta saki taje ta rungumeta suna murmushi"Eyyah ta fito daga cikin d'aki sbd taga wacece?"tana murmushi tayi mata maraba ta zauna suka gaisa"ta bata sak'on gaisuwar ummah gareta"muslima kuwa ta tashi ta wuce kitchen ta had'o mata drinks da snacks d'in da tayi yau"bayan ta dawo ta Ajiye mata saman center table ta zauna tana fad'in yasu ummah?"lafiya qlau Amarya "harara ta sakar mata"tana murmushi tace"gashi inji umman tana gaidaki"dato ta Amsa ta karb'i ledan tana godiya"Eyyah na kallo batace komai ba Amma taji dad'i Aranta "sai fira sukeyi jefi jefi sai gab da sallar magrib Amatallahi tace zata tafi"Eyyah ta bata turarukan jiki dana kaya da kyautar dubu biyar"sai godiya take tana yaba kirkin mutanan gidan"Eyyah zan d'an taka mata "dato kawai ta Amsa"muslima ta koma ta sako dogon hijab suka fita suna fira"gab da zasu iso bakin get yaya Ramadan na kawowa zai wuce"gaban Amatallahi ya fad'i, dama d'azun shine yazo suna daga wajen get yarakota cikin gidan ya wuce"da Alama dollars ya kirasa ta waya shine yazo ya tafi da ita ciki.....wai dama k'awarki ce muslima?"Eh yaya Ramadan kasantane?"ah ah yaya muslim ne yakirani yace na shigo da ita"shiru tayi haka nan taji fad'uwar gaba da yayi zancen sa......malama babu sallama sai tafiya?"yafad'a yana satar kallonta sbd tunda yaga yarinyar yaji ta masa"taya zanyi sallama da wanda ban saniba?"shikenan daga yau zaki sanni samun contact naki"dato ta Amsa tana karb'an wayar tasa tasaka masa"bayan ta saka ta mik'a masa wayar"sai yak'i Amsa"hakan yasa ta kallesa"yasakar mata murmushi yana Amsar wayar"saita kauda kanta"duk muslima na lura dasu"saita tuna moment nasu da dollars last 4 days Adak'in sa Ana ruwa"ni daga nan zan wuce ki gaida su ummah da Mamy"to zasuji"daga haka sukayi sallama shi kuwa Ramadan yabi bayanta...
Anan inda tabar Eyyah Anan ta dawo ta sameta zaune itama tana zikirin marece"zama tayi ta jawo ledar babba ta fara dubawa"toffee, tuwon madara,gullisuwa,mandula,tsami gaye dasu fara soyayya ne duk Acikin robobi madaidaita farare"Atake fuskar muslima ta fad'ad'a da fara'a tana murmushi tace"Eyyah kin gani ummanah ta bada Akamun"saida ta kalleta sannan ta kalli kayan kafin tace"ummanki ko umman babban mutum?"ta d'aure fuska tace"Ai nima y'ar tace"hmm ! naja'atu tana sonki Amma ke bakyason d'an ta ko?"kina bani mamaki takwara"na rasa meyasa kikeyin haka?"na d'auka murna zakiyi da babban mutum yazama miji Agareki Amma sai naga Akasin haka"kwanan yaron nan 4 kenan rabonsa da gidan nan sbd fushin daya keyi dake ya shafemu muma"Amma keko Ajikin ki mijinki na fushi dake"da Ace kinsan irin Alkhairin da Muslim yamiki Arayuwa baza kiyi haka ba takwara"kuma ko yanzun Aikin san Alkhairinsa tunda bbu Abinda baya miki"ya d'aga darajarki Agidan nan yazab'i yab'ata dasu kabeer sbd ke Amma keko sbd Jamila taji haushi bazaki nuna son d'an uwankiba kin tsaya kina shirmen banza ko?"An fad'a miki idan yarabu dake Akwai wanda zaki samu ya rik'eki bisaga Amana kamarsa ne?"ko kuwa kinada yak'inin samun saurayi ki Aura bayan kin koma bazawara?"Ada naso na barki saidai naga idan ban bullo miki ta bayan gida ba bazaki nutsuba...Amma ni Eyyah meye laifina? bayan kinga Abinda yamun kuma...sai ta saki kuka"hmm! Ko sulaiman daya haifeki be miki Alkhairin da Muslim yamiki ba"tun kina jinjira har kika kai y'ar shekara ukku babu irin k'aunar dabai nuna miki ba had'e da kulawa"ba k'aramar shak'uwa kukayiba dashi"harma kunfi Naseem da siyama shak'uwa"saidai tunda hjy ta Amsheki shikenan kika manta dashi Amma shi kina a ransa"ya d'auki nauyin karatunki da duk buk'atunki"sbd dan Allah yayi miki shiyasa duk idan zaije yakai miki wani abu zaice inji sulaiman bayan babu ko sisinsa matarsa ce ta shiga tsakaninku da mahaifinki"memakon kiyi farin ciki ki rik'e mijinki ku zauna lafiya kodan sbd mak'iya suji haushi sai kika kama sakarci"bayan ita jamilar tanata shige da fice ta samu y'arta ta Auresa kodan sbd taga yanada kud'i "bayan Abaya babu irin uk'ubar da bata gana masaba"sai yanzun daya zama mutum takeso ya Auri Malika"ko dawowarki gidan nan sbd ki sami y'an cin kai Agidan ubanki duk yaron nan ne yayi tsaye shine ke butulu bbu kunya zakice wai bakison mutum kamar Muslim"idan kin kaisa mak'ura yasakeki ke kika sani ni ba ruwana"kowa rai yayima dad'i bekai me shiba"na tabbatar wannan kayan da uwarsa ta bayar aka miki shine zai sanar mata duk kinaso shine ta had'o miki Aka kawo"idan zaki nutsu kiyi hankali da wayo kiyi"idan bakiyi ke kika sani"kina zaune wata zata k'wace babban mutum d'in "danma shi ba ruwansa da mata"Amma ko husnah nasan Abaya sarai sonshi takeyi"ita kanta wannan yarinyar da kika raka yanzun sonshi takeyi Amma duk bayasonsu, kedai yakeso shiyasa yakai har haka beyi Aureba"ni kuma yakeso Eyyah?"zancen kike so"idan kin gadama idan yazo ki gyara jikinki kije ki bashi hak'uri"kiyi masa k'irsa da kisisinah balle ke sarkin shagwab'a "to niba kunya zanjiba"murmushi Eyyah tayi ta tashi sbd kiran sallar magrib dataji"d'an murmushi tasaki sbd mamakin kalaman tsohuwar na k'arshe" ta sauke Ajiyar zuciya maganganun Eyyah na Amsa kuwa Akun nanta"k'asan zuciyarta najin kunya da tsoron had'uwa da mutumin nata"saidai dama ko Abaya tana dai fad'in bata sonsa ne Abaki sbd Azatonta baya sonta ne, karma yaga tana murna da Auren yarai nata"dukda bata jin sonsa Amma yana burgeta zata zauna dashi sbd kyawawan halayensa sbd tasan dai an riga And'aura baza'a raba Auren ba"kama Ajinta da takeyi ne yasaka ta nuna bata son zama dashi"saidai yanzun kalaman Eyyah sun sakata dogon nazari Akansa"ta kumaji lokaci guda soyayyarsa me zafi had'e da kishinsa Aranta sun shigeta.....tana nan tana ta tunane tunane har Eyyah ta idar da sallar ta fito parlourn rik'e da ledoji bak'ak'e ta zauna gefenta tana fad'in ungo"habiba ce jiya ta Aiko sageer yakawo miki"sbd naga kinata wulak'ancin ki yasaka nak'i baki"dilkace dasu humrah da kulakcah"tace kullum ki shafa kafin ki shiga wanka"bayan mintina 30 ki wanke da ruwan zafi sannan kiyi wanka ki shafa turarukan"Akwai kuma turaren kaya ciki"dato ta Amsa tana karb'an ledar ta had'a da kayan motsa bakin da ummah ta Aiko mata dasu ta wuce d'aki....
Afannin dollars.....✍️
Wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251
Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba koki siya kika fitar Allah ya isa banyafeba
#mommyn fareesa
#dollars
#muslima
#suraj
#Eyyah
#hjy jamilah
#Daddy
#sadeeq
[7/7, 13:04] Buhainat😁: *Littafin kud'i ne!*